TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Munsai da abin cin mu munsai makamai dan kare kan mu

 Ayau neh muka tattauna da wani dan yankin kuma haifaffen yankin ya bayyana mn cewa maka mai sune rayuwar ka a yankin.

Fatan ansamu kyakykyawan barci antashi tareda ambaton alfahari da farin-cikin rayuwata maqurar qasaita da taqamata nasamanda bana samansa mafi cikar kyawun asali dan dangi yafaffenda baya zunubi wasidar rahamomin ubangiji masoyin ALLAH masoyin bayin ALLAH kwanciyar hankalin duniya da qiyama.

ALHAMDULILLAH.

A yau kenan, da muka tarbi babban bako Zakin Faidha,  Sheikh Abulfat'hi Sani Attijaniy (H) akan hanyarsa zuwa garin Nguru.

Wallahi mun sha farin ciki sosai da ganin fuskar wannan hazikin namijin jarumin, wanda bayyanarsa ke firgitar da Duniyar Wahabiyya.

ALLAH YA SAUKE KU LAFIYA, ALBARKACIN MANZON ALLAH (S.A.W).

ALHAMDULILLAH



Post a Comment

0 Comments