TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

RAGON MIJI PAGE 90

 9⃣0⃣





*Manzon Allah (S.A.W)yace bawata musiba da zata samu musulmi face Allah ya gafarta masa zunubansa koda kayace daya taka*



*Naji dadi ga masoya da sukamin fatan alheri ,adua da jinjina nagode sosai Allah yabar kauna .*






Bataci sosai ba yazo ze bata ta rike mai hannu so daya ya kalleta ya dauke kai takura mai ido duk yayi wani kala ta kyafkyafta ido tameda  hawayen da suka zo mata murya dishe tace "kaci abinci kuwa?"


Yayi shiru be kalleta ba kanshi kasa ,


Tanajin matukar tausayinshi tace"plsss kaci abinci banaso wani abu ya sameka"


Dakyar yace"bazan iyaba I gone through a lot of pain ,faseelat kode naiwa Allah wani laifi yake jarabta ta?"


Hawaye suka gangaro mata tace "kodaya Allah yakan jarabci mutum idan yanason sa don ya kankare masa zunubansa " 


yafashe da kuka ,


Ta rike kanshi tana sharemai hawaye tace"kayi hakuri nasan akwai ciwo amma kadena kuka kadena sa wani abu aranka,kasawa ranka dangana Allah zebaka ladar"


Ta cigaba da share mai hawaye ,yayi shiru zuciyarshi na zafi ,ya kalli katon cikinta yadora hannu akai yaji yana motsi ahankali


Ya kalleta yace"basa movement sosai ,kinajin wani abu?"


Tace"a,a maybe kodan mommynsu ta rasu ne "


Ya dauke hannu sukayi shiru sunata tunani tunawa yayi da Ummi yatashi tsaye yace"natafi gida seda safe ki kula da kanki kiyi bacci"


Tanata kallonshi ta daga mishi kai kurum ,yajuya ya fita,


Hawaye suka kara gangaro mata ta rasa yadda zatayi amma jitake ita takashe Aisha mutuwar amira tayi kukan sabone, wannan kuma tanajin kamar itace ta aikata ,


Ummi ta dawo dakin taga tana kuka ta zauna gefenta tace"nide da nice ke da bazan zauna inata mata kuka ba addua zantayi mata don ita tafi bukata "


Faseelat tace"Ummi dole nai kuka ina tuna yadda anty ta nunamun so nikuma nai mata butulci na auri mijinta har hakan yazama sanadiyyar faruwar abubuwa da dama Ummi nayi danasani "


Ummi tace"to ai sekiyi ki zauna kita surutai marar maana dan ubanki time dinnan ba har seda na nuna banason abun ba kika nace kika haukace seshi,rabone ke tsakaninku gakinan da yan hudu danhaka seki roki Allah gafara kita rokar mata rahma zataji dadin saninki a rayuwa"


Faseelat tace"insha Allah Ummi ,anty tana cikin jindadi a lahira domin ta tuba kuma tayi nadamar abinda tayi baya tayi umara tayi hajj "


Ummi tana ta kallonta tace"wai me tayi ne ?dama sun rabune dashi kafin mutuwar ta?"


Faseelat ta girgiza kai tace"a,a kawai de kuraren rayuwa,Kikamani Ummi zanje toilet nayo alwala"


Ummi ta kamata ta kaita zukunniya dakyar tashi dakyar haka abun yake tagama suka fito ta kabbara salla daga zaune tanata nafilfili tana dadewa cikin addua tana fadawa Allah bukatun ta,


Ummi tun tana gyangyadi har ta kishingida a gadon bacci ya kwasheta,


Fahad yana isa gida ya sheme kan kujera a falo yanata tunani ,yanzu Aisha nacan cikin kabari amma yana mata kyakkyawan zato, 


Ya dade kwance sannan ya tashi ya shiga bedroom yayi alwala yafara salloli ,can kusan asuba bacci ya dauke shi  kunsan shedan ya tsani sallar asuba acikin salloli ita tafiwa mutane wuya dan da lokacin yayi sekaji lokacin kakejin dadin baccin,Allah kakaremu daga sharrin shi,


Se can ya farka anata kabbarori alamun antada salla yatashi kanshi na sarawa yashiga toilet yayo alwala yatsaya bakin fridge yasha PCM sannan ya kabbara salla agida bayan asuba ya rama rakaatanil fajr,sannan ya zauna yanata tasbihi,


Faseelat ma batasan lokacin da bacci ya dauke ta ba seda Ummi tafarka ta tadata takoma kan bed,



Tun 6:30am yafita batare da ko wanka ba yatafi gano jikin mommy,


Ya sameta kamar jiya de tana kwance kawai,


Ya zauna kasan bed din yasa kai cikin gwiwa yana kuka,


Hakanan yakejin be kyautawa mommy ba baze manta gatan da ta mishi ba har goyashi tayi ta fifitashi amma alfarma daya ta meda Aisha dakinta yakasa yi mata,


Mommy muryar ta dishe tace"son so kake nima nabi Aishar ?"



Ya dago kai dasauri jin furucinta,mommy tace"eh idan har bakaso nabita kadena dagamin hankali dan Allah kana karamin damuwa"


Yana hawaye yace"I'm sorry mommy banason wani abu yasame ki"


Mommy tace"katashi katafi kafito dawuri kaxauna ka amshi gaisuwar matarka"


Ya daga kai ya mike yafita ,she don't know meyasa takejin tausayinshi kadan wani time,



Gidan Umma karfe 7 yagama kacamewa da kamshi yaranta da surukanta da jikoki zasu zo anyi deferent abinci akasawa Su faseelat Umman ta shirya tatafi  kai musu,


Da tambaya tagane dakin tashiga lokacin har faseelat tayi wanka da temakon Ummi tana zaune jingine da bango hannaye duka dafe da gadon,


Ummi tai mata barka da zuwa suka gaisa ko zama batai ba ,ta taba wuyan faseelat da cikinta taji duk normal,sannan tace"daughter aita hakuri plsss duka rayuwar yar hakuri ce muma duk zamu mutu kowa da lokacin shi"


Faseelat ta girgiza kai,Umma bata zauna ba tace"to zantafi saboda yau kannenta zasu zo "


Ummi tace"to Allah yakawosu lpy"


Umma ta kalli faseelat da hankalinta nacan tunani ta fita,


Tana fita suka hadu da fahad ta tsaidashi ya gaisheta ta amsa cikiciki tana kallon idonshi tace"dan Allah son kar ka shiga da damuwa haka awurinta seka kara mata ciwo,me ciki dama yaaka kare bare ita me hudu kuma da hawan  jini kadaure karage damuwar kafin kaisa"


Ya daga kai tace"yau yanuwanka nanan zuwa suduka zasuyi maka gaisuwa idan kasamu time kashigo kugaisa"


Yace"to nagode"Ummi tatafi shikuma ya shiga dakin ,dukda yadan seseta kanshi amma ina faseelat tariga tagama sanin abunta,


Ya duka ya gaida Ummi ta amsa takara masa gaisuwa ta fita,


Ya koma kan gadon faseelat ,ya kalleta yace"ya jikin ?ya cikin sunfara moving like before?"


Ta kuramai ido takasa bashi amsa, ya kanga kai jikin cikin yaji sunata wasoso sannan yadanji sanyi ya kalleta yace"kinci abinci ?"


Tace"I must saboda su "


Yace"thanks ,zantafi zandawo anjima"


Tace "bakai bacci ba jiya na rokeka badanniba karika bacci rashin bacci ciwo yake zama ga rashin cin abinci kuma haka kakeso ni narika natsuwa "


Yace"I'm sorry "yaja kofa ya fita ,tabi bayanshi da kallo,Tana hawaye anya rayuwarsu zata dawo kamar baya ?farin cikin baya ze dawo kuwa?sune tambayoyin datake wa kanta,


Fahad wurin karbar gaisuwa yakoma anata zuwa yi masa gaisuwa ,duk Wanda yagansa yasan yana cikin halin rashin matarsa,



Karfe 11am Su lady suka iso gidan Umma tareda mazajensu ,


Umma bata gane lady ba ta sauya tazama balaraba sak,


Sukayi ta murna suka kai mazajensu masauki suka cikasu da kayan abinci da nasha sannan suka fita ,


Hussein tunda lady tafita yake kallon kofar anya zeiya tafiya yabarta har 3days shide he love her saboda dalibar faseelat ce ta kware wurin nuna masa soyayya kamar tamedashi ciki shiyasa shima he feel desame,


Lady sun baje falo suna cin abinci dukansu da cikunnansu harta auta da  Umma ke fadin bata isa aure ba,dukkansu sunyi sharrr daka gansu kasan suna hutawa abunda ya kara kwantarwa da Umma hankali kenan sun shige sunyi tsitt sede ayi waya anata raha ,


Dukkansu bame problem se khulsim don kishiyarta har gida take zuwa ta nakada mata duka tai tafiyarta so biyu mijinsu na sakin kishiyar shiyasa yanzu tadena zuwa dantasan saura igiya daya ,


Basu gama cin abinci ba Su  anty khadee da zuriarsu suka shigo gidan yakarasa kacamewa ,


Bayan sunyi wanka sun sauya kaya ,suka tashi tafiya wurin gaisuwa Umma tace "to gaisuwar zaku fara zuwa ko asibity ganin faseelat?"


Lady ta dafe kirji tace"Umma meyasameta ?"


Umma tace"shock ne amma dasauki de"


Lady tace"inaga mufara zuwa asibitin sannan muwuce gaisuwar tunda zamu dan juma a can"


Suka fita suka tafi tareda mazansu suma sukayi wa fahad gaisuwa da mommy,


Bayan 2days akai sadakar ukku zaman gaisuwa yakare wanshekare su lady suka koma kasarsu,


Da marece aka sallami faseelat fahad nafadawa Ummi tace"to zamu tafi daita gida idan ta haihu lpy bayan arbain seta koma"


Hankalin fahad yatashi yanajin tausayin kanshi yace"Ummi Dan Allah karku tafi daita abarmin ita zan kula daita sosai plss"


Faseelat daita ma abun yabata tsoro tace"Dan Allah Ummi kibarni in haihu a can plsss "


Ummi ta kalli katon cikinta tace "to Allah yasa haka shine mafi alheri amma naso mutafi"


Sukace "amin" atare suna sakin ajiyar zuciya,


bayan sun koma gida dukansu tattalin juna suke kome faseelat batayi har wanka shike mata ,dukansu bawani farin ciki tare dasu ,


After week sukaje scanning again time din cikinta 8month ,doctor tabashi shawara yadena barin faseelat tana tunani sosai don kuwa abun yafara affecting cikinta dan ta rage nauyi bisa ga wancan month din,


Jin abinda doctor tafada yasa ya cire tunanin Aisha da amira aranshi ya dage kula da faseelat yana kokarin dawo da zamansu kamar da,


Saboda yadda yake yin abun dariya yana nuna mata he forgot all the past yasa ta fara dawowa dede yakan dauketa suje wurin shakatawa ,park ,restaurant kau kullum suna hanya seta zabi abinda takeso akawo yayi feeding dinta sannan sutafi Dan Sam bata sanwa,


Mommy de haryanzu bata dawo dede ba ,fahad wata extra care yake bata arana yakanje dubata so ukku kofin haka ba kamar Umma ba da so daya ne tall arana,


Yau da marece sunfito daga restaurant sunata dariya fahad na mata sheri ta cika ci dayawa sunata dariya,sunzo shiga mota anty salma tawuce su abun yabata haushi just 2wks da mutuwar Aisha har sun manta da babinta ,


Takasa hakurin har ta kai gida ta ciro waya ta kira mommy ,mommy na kwance ta dauka salma tace"anty yanzu naga son dinki da gimbiyarshi sun fito daga restaurant sunata farin ciki rannnan ma naga motarsu bakin park zanje gidan wata kawata"


Mommy taja tsoki tace"salma plsss kidena fadamin abinda ze batamin rai Dan  Aisha ta mutu se subar rayuwarsu?Dan Allah kidena fadamin komi kibarni insamu in ida samun saukin ciwon jikina"


Salma tace"to shikenan anty tunda de you don't care ni mezesa narika damuwa Allah yabaki hakuri"difff takashe wayar tanajin mugun haushin mommy,


Suna isa gida yace mata zeje ganin mommy after Maghreb ze dawo tana zaune tarika mai waving har yatafi,


Ta sauke ajiyar zuciya ta Dan kwanta bacci ya dauketa,



Fahad na zuwa gidan mommy yawuce dakinta tana kwance ya zauna yana mata ya jiki ,tace dasauki tana lumshe da ido ganin kamar ciwon yataso yasa ya rikice yafara tambayarta "mommy ko akira doctor?"


Mommy tace"a,a nasha magani zanji sauki "


Yayi shiru yana zaune wurin butsu butsu yace mata sannu ,


Ana cikin haka wayar shi tafara ringing ,ya dauka code Number ce ya dauka yace"hello"


Daga can bangaren manager yace"plsss akwai wasu kudi dazaa kawo yau to bana gari matsalar yanayin hazo bamu taso ba kaje ka amshi kudin ka ajiyemin su kafin gobe"


Fahad bayaji sosai yasa wayar loud speaker yace"sir banji sosai ba"


Manager yaja tsoki yace"cewa nai akwai huge amount da mukayi zaa kawomin yau to nayi tunanin zan dawo yau gashi matsalar yanayi bamu taso ba kaje ka amshi kudin ka ajiyemin su gobe zan amshesu sunada yawa kudin u have tobe very very careful"


Fahad yace "OK sir yanzu zanje na amsa"


Manager yafada mai address dazeje ya amsa yakara nanata masa ya kula kudin nada yawa ,


Sannan yakashe wayar mommy da ramlat sunajin shi ,


Fahad ya kalli mommy yace"mommy ankirani zanje na amshi wasu kudade amma zandawo anjima"


Mommy tace"base kadawo ba nagode da kulawar da kakemin Allah ya maka albarka "


Yace"amin "ya tashi ya fita


Yana fita mommy ta kalli ramlat tace "ki koma daki I want to sleep"


Ramlat tace "tom sannu " tatashi tafita,


Mommy tatashi zaune batasan ko nawa ne kudin ba amma tanajin sun fiye yawa yadda aketa mishi warning,


Dasauri ta dauko waya kamar ba marar lpy ba ta latso wata number takara akunne ,ana dauka tace"hello cellular number wadanda suka miki aiki nakeso kibani its urgency plsss naji kince aikinsu baasamun matsala"


Cellular tai dariya tace"Hajiya haka zancen yake wa kkso akashe ?ko kudi kkso a amso ?ko kidnapped kome?"


Mommy tace"its non of your business kituromun number dinsu in aiki yayi kyau I promise zanbaki 20million "


Cellular ta zaro ido tace"lalle zakiyi babban kamu wannan kyauta haka to ba matsala bari naturo miki number "


Takashe wayar ko 2mnt baaiba ta turo number mommy nata sauri tai saving ta kira number tanata ring har kusan 5missed call sannan wani katon gardi ya dauka yanata nishi domin yana tsaka dajin dadi ne,yace"who's on the line?"


Mommy tace"sunana Hajiya Zulaihat cellular tabani number Ku aiki nakeso kumin "


Yanata nishi yace"alright ki same mu a new area sardauna estate idan kinzo u just call back zaa kawoki wurinmu"


Mommy tace"senazo"takashe wayar ta tashi ta saka riga da gyale ta dauki key tafito yaran duk suna daki tafita ,


Bata tsaya koina ba se sardauna estate tana zuwa tafito ta kira number,


Ba dadewa sega wani yazo ya kare ma wurin kallo daita sannan yace"fellow me"


Tabishi suka danyi yar tafiya har bakin wani katon gida ,


Suka shiga ciki bakomai agidan se mata birjik tsirara sunata hidimarsu kamar da sutura jikinsu ,bata damuba suka shiga ciki ya nuna mata sitt ta zauna yace tajira ,yanufi wata hanya ,


Ogansu yagama sex da wata karuwar shi kenan yana meda numfashi yaji ana knocking yace"yesss hannunshi daya akan breast din yarinyar,


Die hard yashigo yace"sir gawata tazo da aiki tana falo tana jiranka"


Ya dauke hannu daga jikinta yace"hope de babban aiki ne "


Die hard yace"I think so"


Oteka Yace "OK ganinan fitowa"


Die hard ya juya ya koma falon ya zauna saman daya da kujerun dakin wata mistress zata gifta tana tumbur yajawota yana lalubarta ,


Mommy ta dukar da kai lalle duniya ana abubuwa masu muni ,


Can oteka ya fito hannunshi zagaye da kugun Mistress dinshi tana tumbur tanata yauki shiko dagashi se boxer yazo ya zauna, Mommy ta dago ta kalleshi kato dashi kamar dan wrestling ga uban damtse duk ya murde dagani ba karamin me karfi bane yajawo shesha yana zuka yana hura hiyakin sama,


Ya kalli mom yace"me kikeso?"


Tace"akwai yaro na ze amso kudi makudan kudi kuma agidanshi zasu kwana kudin kadai nakeso a daukomun amma banaso ai mishi komi"


Oteka yayi dariya yace"aikin ki is very simple zaki bamu address na gidan da yanayin security nashi sannan kudin zaa kasa su 3 ki dauki 2 kibamu 1"


Mommy tace "eh na yadda nanne air port way basuda security sede megadi"



Oteka ya fashe da dariya yace"gobe 10am kizo ki amshi kudinki aiki yagama "


Tace"to nagode"ta tashi ta fita ,


Oteka ya kalli die hard yace" ina no mercy ,tiger ,lion"


Die hard yace "they're inside with there girls"


Ya hura shesha yace"call them now "


Die hard ya saki tashi girl ya nufi wani part su tiger su ukku suna group sex yakirasu suka fito ,


Suka zazzauna oteka ya hura iska yace"akwai aiki tonight u have to get ready ai service bindigu a setasu saboda ko ta kwana"


Suka amsa mishi da alamu suna bashi respect,


Mommy takoma gida setaji ma ta warke dan haka tashiga wanka tana ta surutu "ai gwara nadebi kasona nima kar in zama yar kallo"


Fahad yana amso kudin dollars  cike da trolly yawuce gida ya ajiyesu yayi Maghreb sannan yatafi yayi ishai masallaci ya dawo gida ,


Ya shiga kitchen faseelat tace danwake takeso shikuma beiya ba yakira Umma ba jimawa ta aiko sukaci sukayi brush da wanka suka haye kan bed,


Shi yana aiki da system tashi ita kuma tana karatun kurani awaya,


Jitayi tagaji ta aje wayar tanata kallon hero,


Shiko yanata aiki can ya kalleta yaga shitake kallo yace"yade heart beat kinason wani abune?"


Tai murmushi tace"yesss"


Yayi murmushi yace"me kkso?"


Ta tunzuro baki tace"yanzu kadena yin abunnan kullum ni kuma fa yanzu ina enjoying kuma ance idan anayi zaa haihu da sauki"


Ya kashe system din ya meda kallonshi kan cikinta yayi dariya yace" tausayinki nake fa duk maita ta kinga na hakura saboda kar na takuraki amma tunda kinaso to zan dawo yin duty kamar da "


Ya kwanta ya matseta yana aika mata da kisses taita dariya tace"plsss stop it karika yin dutin kullum amma ba kamar da ba okay"


Yadaga kai yakashe mata ido, ya cigaba da aika mata da kisses,


Bayan sungama sunyo wanka yasa mata sleeping dress marar nauyi sharashara sukai addua suka kwanta,


Can 1:30am ya farka yayi salla da yanzu kullum seyayi wani lokaci da faseelat wani lokaci inta kwanta batako motsi se safe inba fitsari ya tada ta ba,


Yana gama salla ya koma ya kwanta ,


2:15am su oteka suka faka motarsu bakin gate na gidan,


Tiger yayi knocking, so biyu kadai ,


Baba tsoho ya dauko bindigarshi yazo bakin kofar yace"waye?"


Tiger da muryarshi dabata gama iya hausa ba yace"i'm doctor "


Sanin da baba tsoho yayi akwai me tsohon ciki a gidan yasa ya dauke bindigar yayi sauri ya bude kofar,


Yana budewa tiger yakai masa naushi awuya ya zube awurin beko shura ba,


Suka shiga cikin gidan ,da master key suka bude gidan suka shiga ,


Suka kunna duk hasken falon oteka ya hakimce kan kujera yana zukar taba hankali kwance,


Yaran sukayi dakunan gidan har dakinda suke kwance suna bacci fahad da baccin be mishi nauyi ba sosai ya tashi zaune jin karar bude kofar dakin,


Sega su die hard tsaitsaye da bindigu ko fuska basu saka ba dakagansu kaga bakaken arna marassa digon imani,


Gabanshi yayi mugun faduwa ,suka karasa bakin gadon lion ya tafka wa faseelat bugu datake ta bacci tai firgigit ta tashi zaune ,


Se ganin gardawa tayi akansu sun masu attack da bindigu cikin ta yawani irin juya ta kara matsawa wurin fahad jikinta na kyarma,


Da bindiga tiger ya nuna masu su sauka su fita suka sauka tana like da fahad su lion sukabi bayansu da bindigu a hannu,


Har falo suka isa sega oteka yanata zukar taba yabi faseelat da kallo da yake daniska ne da yaga mace da breast seyace zatai dadi ,suka zukunna gabanshi,yanata kallonta kafarshi daya kan daya,


Su kuma yaran na zagaye dasu tsai tsaye ya karashe shanye tabarshi ya sauke kafar ya kalli fahad yace "kudi mukazo amsa wadanda ka amso dazun "


Fahad ya zaro ido idan bashiba bawanda yasan maganar se manager seko su mommy se faseelat kuma baya tunanin akwai Wanda yasan kudine a trollyn bare a biyoshi,shi tunda yakema bai taba ganin yanfashi ido da ido ba,


Muryarshi na rawa yace"wadanne kudi ?babu kudi gidannan"


Die hard ya kwatsa mai tsawa yace "zaka dauko ko kuwa mushiga ciki my dauko sannan mu kashe ka"


Gabansa nata faduwa ganin yadda oteka yaketa kallon faseelat yasa yace"suna saman wardrobe dukansu ne acikin trolley "


Die hard ya koma bedroom din segashi ya fito da trollen ya bude shi gaban oteka daloli suka bayyana ,suka kwashe da dariyar jindadi,


Oteka yanata hada miyau katon cikin faseelat bewani hanashi ganin kyanta ba yanata binta da kallo breast dinta a tsaye acike ,gashinta baje har akafada yabi jan lips dinta dake ta kyarma da kallo yayi mika yace"I want to chop this chicken take her inside"


Faseelat tai tsuwwa takara makalkale fahad tana kyarma, ya zagayeta gam gam jikinshi nata rawa yace"plsss don't touch my wife u come for money kuma nabaku plsss leave us "


Suka kwashe da dariya especially oteka sannan kuma suka gumtse oteka ya duko setin su ya shaki kamshin faseelat yaja numfashi yadora hannu yana bugun kai kamar Wanda yasha koken,


Ya bude idonshi da sukayi jawur yace" I must taste her ta bani shaawa nadade banji irin wannan feeling ba , I will just taste bazan cinye duka ba"


Fahad kamar ze kuka yace"plsss kuyi hakuri idanma kudi kukeso zankara maku kubarmin matata"


Suka kara kwashewa da dariya ,


Faseelat takara makalkale fahad tana ta kyarma tana kuka hawaye kamar famfo,



Oteka ya kai hannu ze jawota fahad ya buge hannun ,yakare rike faseelat jikinshi ,


Lion ya zaro sharbebiyar wuka sede naji shitttttttttt!!!! ya yanki hannun fahad ,jini sha  ya fito fahad ya saki faseelat ya damke wurin yanajin azaba  sosai ,


Oteka yaja faseelat jikinshi takwara baki tana ihu ya kai hanci gun wuyanta zuwa saman breast dinta yana shakar kamshin jikinta tanata ihu jikinta na rawa ,


Ya turata kasa yace"take her inside "


No mercy ya kamo hannunta ya mikar daita tsaye yarika janta tana ta kuka tana mikawa fahad hannu tana kiran sunanshi  tana turjewa"hero !hero !! Hero!!!! Plssss help me"


Shikuma yana damke da hannunshi da yankan har ya tabo kashin hannun idonshi jawur ,


Jin tanata kiran hero suka kwashe da dariya,


Lion yabi kugunta da kallo tana ta turjewa jikinta na rawa yace"boss me too want to chop after you"


Suka kwashe da dariya die hard da no mercy da tiger sukace " we all want to taste her "




Post a Comment

0 Comments