TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Ragon miji Page 91

 9⃣1⃣






*bonus short page for you my fans zanyi bacci harda minshari zanso kuma kuyi bacci shiyasa nadanyi wanga kafin gobe,se hakuri wadanda sukayi kuka I'm sorry*




*dedicated to F&F fans I love you and ur comments thanks*😍😍





Sunata dariya yana janta tana kuka tana turjewa,


Fahad gabadaya kanshi wani irin bugawa yake da karfi kamar wani notin kan nashi ya tsinke,ga zuciyarshi dake ta harbawa fat!fatt!!fattt !!!!,


Ya tashi tsaye ya saki hannun yaisa wurinsu har sunkusa kai kofa sede suka ganshi ya rike hannun faseelat guda jikinshi nata rawa jin katti 5 zasu ketawa matarshi haddi, 


Se ya zama hannun ta daya na rike da no mercy daya wurin fahad,dukkansu sukabar yin dariyar ,danbasa saba umarnin oga dan yana biyansu yadda ya dace,


Lion da ranshi yagama baci yana tsaye ya seta kafar fahad da bindiga ya dirmeshi ji kake "taaaaaa!!!!!"


Nantake fahad ya sulale kasa ba numfashi jikinshi bindigar tasamu gwiwarshi wurin joint ta wafce tsokar wurin kasusuwa duk sun bayyana,wasu sun tarwatse,


Faseelat ta buga tsuwwa cikinta yayi wani irin juyi tasaki jikinta gaba daya saboda ciwon da takeji tanata kuka murya shake ,


Dukda haka no mercy ya bude kofa yana niyyar turata ciki yaji jiniyar yan sanda,


Su kuma yan sanda sun dauko gwamna daga air port ne yadawo daga kasar waje sunji karar harbi tunkansu karaso wurin suka zama cikin ready,


Oteka ya mike zumbur hankali tashe ya dauki jakar kudi yace"move ,move get move now"


No mercy ya tunkuda faseelat tafada kan cikinta ta saki kara ta samu ta mirgina cikin yadawo sama ta cigaba da kuka da kara tana yarfa hannu domin ciwon da takeji yafi karfin brain dinta,


Suka fita da gudu suna fitowa dede motar police da tsirarrun sojoji sunzo wurin zasu wuce ba bata lokaci su tiger suka fara Harbin motar,


Suma yan sanda suka fara kai musu tun kan su shiga mota aka durme lion yafadi wurin matacce suka shige suka dauki hanya suna lekowa suna harbin motar police,


no mercy na lekowa zeyi harbi aka durme mishi kai ya mutu still sunata harbi police din wani na harbowa yasamu oteka a hannu suka kara gudun motar,


Memakon police su wuce se suka tsaya motar gwamna tuni tayi kwana ta koma inda tafito😂

Suka firfito suma an durme mutum ukku har lahira,


Sega motar sojoji suna zuwa suka zagaye gidan fahad dan daganan yan fashin suka fito ,


Wasu suka kutsa ciki tun bakin gate sukaga gawar baba tsoho,


Wani ya duka ya taba wuyanshi yaji difff yace "this one was already died"


Suka karasa ciki tun awaje sunajin karar faseelat da take labourn dole,



Suna shiga se gata kwance tana ta yarfa hannuwa tana kuka tana kara ,


Ga fahad kwance mana_mana gefenta cikin jini sukace "shiiiiiiit"


Biyu suka tallabi fahad sukayi waje dashi daya ya sungumi faseelat da sauri suka fita sauran suka shiga gidan suna bincike,


Akasa su mota akatafi dasu private hospital dake nan kusa ,


Suna zuwa aka amshesu emergency ba bata lokaci nurses suka fara duba faseelat labour take yi sosai,


Doctors kuma suka shiga theater room da fahad,sojojin na tsaye sunata rally,


Dama nace its short page bonus for you thanks,




Post a Comment

0 Comments