TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Ragon miji Page 95

 9⃣5⃣➡➡🔚🔚





*dedicated the whole book to sister Zulaihat Rano* kullum bazan dena miki addua da godiya ba ,sister nagode da kaunar da kike nunamin tun fara jagolgwalo na kike nunamin so , ke kika gogar da rubutuna da nakeyi da kara zube ,kika nunamin kauna har nadena novels baki dena kulawa dani ba ni bansan ta yadda zan nuna miki son da nike miki ba sede in fadi kawai ,kinfi karfin 1dedicate sister kome na zama sanadinki ne insha Allah bayan wannan akwai wasu dedicates din soon or later bazangaji dayi miki dedication ba nagode Allah yakara miki basira da daukaka yakara lpy da nisan kwana i can't forget you in my life❤




*Manzon Allah (S.A.W)yace :-aikin da Allah yafiso shine aikin alheri da aka dawwama anayi komin kankantarsa*



*(S.A.W) yace idan dayanku yayi nuni zuwa ga aikata alheri yanada ladar wanda ya aikata*




Masu tambayar miye faseelat kesha yakesa fahad ihu to ku nemi maman mujaheed me kayan mata zata baki abinda ba ihu ba har kuka seyayi😉 ga numbern ta 08066726866.



Shawara gareki yaruwa Dan Allah arika nunawa miji ana enjoying abun wani komi zakisha inde baki nuna kinji dadi kika kundume GU daya ba umm ba umm bazeji dadi can can ba,a daure adan rika nishinnan😉irin kinajin dadin nan🙈hakan nakara rikitasu shawara ce👌 




Don haka suka kwashe suka koma abuja da zama ainda yafara gudanar da aikinshi lpy lau,ya dauki nanny's masu kulada babies.


Da dare ne Suna kwance suna fira jefi-jefi tana kwance kan kirjinshi tana wasa dashi ,yanata lumshe ido yace"ummuna inason nayi wani aikin alheri "


Tace"namefa?"


Yace"inason fidda graduates students zuwa waje karatu domin seda ban lpy nagane Nigeria muna bukatar doctors inaso kudinnan nabiya ma akalla mutane50 school Su karo karatu but ya kk gani miye shawaranki?"


Faseelat tai murmushi me sauti tace"kuma in kai hakan ba karamar lada zaka samuba amma idan akwai abinda yafi wannan lada ai nasan zaka zabeshi kabar wannan"


Yace"eh sosai"


Tace"Nigeria akwai likitoci wasu basa samun aiki domin yawansu kuma government na tura wasu kara karatu wasu ma suna biyan kudinsu su karo "


Ya zuba mata ido yanason yaji inda ta nufa ,


Takara kwantar da kai jikinshi tace"Nigeria tana daga cikin jerin kasashen dake fama da talauci ,akwai marayu wadanda basa da iyaye akwai miskinai wadanda basu da hali akwai mata tsoffi da yara marassa aikinyi akwai likitoci marassa aiki akwai students da sunada degree,nce, PhD,diploma and others kuma basuda aikinyi ,suma suna bukatar temako sosai"


Taja numfashi tace"ni aganina karin ilimin doctors bekai yin jerin wannan aikin ladan ba ,su wannan ta bangaren lpy kadai zasu temaka sukam wadannan an temakesu an ceto rayuwarsu daga kunci da halaka"


Tai shiru tace"I don't know ko kudinka zasukai amma nasan kanada friends da yawa kuma they will help kuma nasan ana bude foundation anasamun temako"


"Meze hana kagina orphanage house kasa yara hamsin din aciki karika kula dasu ka dauki yan aiki da masu kula da lpyarsu da masu koya musu karatu dasauransu kaga ka temaki jamaa da dama"


Yayi murmushi yace"meyasa kika ce hakan yafi wancan lada?"


Tace "inka lura wannan din mutane da dama zasu amfanu dukda doctors dinma hakane amma senaga kamar wannan din yafi kuma suma kaga zakai supensoring karatunsu kaga har doctors din zaa iya samu,akwai wani hadisi da manzon Allah (S.A.W)yace dani da mekula da maraya haka zamu kasance a aljanna,seya nuna danyatsan shi na tsakiya da manuniya,akwai wani hadisin da wani yakawo mishi kara yace zuciyarshi ta bushe me zeyi zuciyarshi ta yalwata,se manzon Allah (S.A.W)yace kanason zuciyarka ta yalwata bukatunka Su biya seyace eh se yace kashafi kan maraya zuciyarka zata yalwata bukatunka kuma zasu biya,bayannan kwanaki naji wani waazi na sheikh gombe yace agarin makka wani bawan Allah yayi mafarki da manzon Allah (S.A.W),manzo yace mishi yaje unguwa kaza gida kaza yafadawa megidan shi dan aljanna ne,se mutumin beyi abinda yasashi dinba bayan kwana biyu se yasake yin similar mafarkin manzo yace meyasa bakaje ba ?kaje kafadamishi shi dan aljanna ne,se mutumen ya tsorata seyaje yasamu wani babban malami yafada mishi se suka kara duba siffofin manzo dake rubuce alittafi se suffofin suka zama iri daya da Wanda mutumen yagani kuma dama shedan beiya siffantuwa da maaiki,se suka tafi Neman wancan mutumin dansu fadamai sakon maaiki ,da sukaje se suka samu mutumin driver taxi ne ,bayan sun fadamai yayita murna yana godewa Allah se suka tambayeshi shin meyake gani yakeyi daya kaishi wannan matsayi?se yace banayin komi se farilla domin nakan wuni nakai dare ina aiki dana dawo gida ina hutawa ne kuma bana azumin nafila sede akwai abinda nakeyi da nake tunanin hakan shine sila,akwai wani makwabcina Allah yamishi rasuwa tunda yarasu nake daukar dawainiyar iyalanshi nakan raba musu cefane dede da iyalina yace nawa diyarsa daya aure yanzu bikin wata yataso yace bugabugar danake tayi shine kudin da zanyi mata kayan daki"(Allah yasa nakawo labarin dede nadan manta wani abun maybe)


Fahad yace "Allahu Akbar"


Faseelat ta cigaba da cewa "kaga hadisin can nafarko dama manzo yafadi hakan,shine nake maka kwadayin hakan mijina domin inason kasamu alheri duniya da lahira ,idan har akwai yiwuwan yin hakan nakega yafi wancan din"


Fahad ya zagayeta da hannu ya matseta jikinshi sonta nakara gauraya duk ilahirin jikinsa da jijiyoyinsa tabbas duk macen da zata rika nuna ma hanyar samun aljanna abarso ce abar riritawace ,


Ya lumshe ido ya bude yace"zeyiwu mana don inada kudin da zasuyi wannan ginin kuma su biya maaikata sede bansaniba anan gaba ,insha Allah nasan Allah baze hana abinda zasu cigaba da rayuwa dashi ba ,koda komi nawa ze kare zan cigaba da kula dasu insha Allah ,Allah yasawa abun albarka de ,nagode sosai ummuna shiyasa kullum kike kara mallake zuciyata "


Tai mishi kiss tana murmushi tace"thanks"


Yace"zanyi shawara da bro amma awane gari kike ganin yafi ?"


Tace"anan ko tunda anan kake zaune zakafi kulawa dasu in kuna wuri daya"


Ya mata kiss Yace "thank you ,kimana adduar cin nasara da temakon Allah akan abun"


Tai murmushi me kara mata kyau tace"I will surely did insha Allah "


Ya mirginata kasanshi ya fara sucking lips dinta,


Bayan satittika aka daura auren mommy da justice saboda masoyan sun sake kullewa,


Bayan watanni fadilar ya omer ta haihu ta samu boy,lady ta haihu tasamu girl,saffiya girl,salma boy,jamilar khalil ma ta haihu tasamu girl ,radiya boy shi kuma sabeer yafison girl saboda amira se fatouma ta haifi girl yana murna yasa mata amira,


Alokacin ne kuma Su faseelat suka daga saudiya sukayo hajji ta yaye yaranta sunada 1yr5month,


Bayan kwana biyu da suka dawo fahad yafita aiki yadawo da wata amota ,



Faseelat tafito tarbar shi taganshi da wata tai tsaye yafito yabude wa waccan kofa tafito yarinya ce yar kimanin shekara 17 ya amshi jikkar hannunta yanata sakarmata murmushi tana meda mishi,


Faseelat da jitakeyi kamar taje ta shake yarinyar idonta jawur ta kakaro murmushi tace "bakuwa garemu? kishigo"


Tayi gaba suna baya fahad nata kallonta yana boye dariya,


Suka shiga falo tawuce gun fridge ta dauko ruwa da cup ta ajiye kusada yarinyar ,


Takoma ta zauna tanata kallon fahad dake ta kallon yarinyar itakuma kanta kasa,


Faseelat ta samu tace "sannu ko banganeki ba?"


Fahad be kalleta ba yace"budurwata ce itace wadda nakeson aure very soon"


Zuciyar faseelat na harbawa take kallonshi idonta jawur,


Yarinyar tace "ina wuni anty?"


Faseelat tace "lpy lau ,namiki murna da samun kamarsa Allah yasa alheri "

Ta tashi ta haye sama dasauri jikinta na rawa,fahad yabi bayanta da kallo,


Tana shigewa ya kalli yarinyar yace "u see matata tanada kishi sosai amma see yadda tai controlling kishin dukda kinaganinshi azahiri don haka kije kibawa mijinki hakuri"


Yarinyar diyar manager dinsu tace"uncle nifa bazan iyaba yazomin da wacce ze aura wai dasunan gaisawa don yaraina ni"


Fahad yace"nayi zaton da kinga wannan abun dayafaru zaki koma gun mijinki amma baki dauki komiba I want you to come back after some time matata zata koyamiki rayuwar aure don bakiiya komi ba"


Tace"OK amma karoki daddy kar yamedani plsss "


Yace "u most go back to ur matrimonial home kitashi kitafi tunda bazaki fahimta ba"


Tatashi tafita tana turo baki yaja tsoki why ma ya kawota donyin example da matarshi yabata mata rai hakanan,



Yatashi ya haye sama yana shiga dakinsu batanan yawuce na babies yasamu tana tura kayansu a trolley yana gumtse dariya yace "ina zaki da kaya haka ummuna?"


Tai banza tanata hawaye yaje ya rungumeta ta janye jikinta tazo zata tafi yariko hannunta ta juyo tana kallonshi yace "haba sayyada miyayi zafi haka?"


Ta wurga mai harara tace "kome ma gidanmu zantafi seka kawo ita wacce kakeson dame tafini dazaka je kadaukota bayan kasha yimin alkawari cewa bazaka kara aure ba bazakamin kishiya ba ,tafiya ta zanyi "


Ta cire hannunta tafita ,har garden tai tsaye tana kwalawa yaran kira "abdurrahman ,abdullah ,Aisha amira habiba kuzo mutafi unguwa"


Suka rugo da gudu wurinta ta kama Aisha datafi jidaita tafara tafiya Sega fahad bakin motar ta yanata kallonta yana dariya,


Tazo zata shigarda yaran ya zagaye ta yace "ummuna let me explain plsss"


Tace"just leave me base kace komi ba"


Ya fiddo ido yace "yanzunnan kuwa nagama yabonki ina cemata baki fiddo kishi fili Ashe jira kikeyi tatafi"


Tace"bansaniba "


Ya mata kiss yana murmushi yace"diyar manager ce maybe bakisanta ba amma kinsha zuwa gidansu ,tanada aure mijinta ne zekara aure bayan 5month da bikinsu shine yakawo matar gaisheta itakuma taita dukanta shine yakorota kuma daddynta yace dole seta koma itakuma bataso shine tazomin da maganar shine nace tazo taga mar atussaliha"


Faseelat tace "ita maratussaliha batada kishi ?dazaka rike mata jaka agabana kabude mata kofa kanata mata murmushi "


Yanata dariya yace"amin hakuri jinin jikina ,kisha kuruminki kekadai ce insha Allah cos ba abinda zesa nakaro aure bayan nasan wuyar da mukasha abaya I know my self bazan iya boye sonki ba shiyasa barinshi yafi kuma ni kallon matan nake ma kamar maza ke kadaice mace "


Ta harareshi taturo baki,yace"tunda kunyi shirin fitar mutafi nakaiku wani wuri

Tace"wata exam dince canma ko?"


Yayi dariya yana dariya yace"no no wani wuri nace kede just enter ki kalleni kurum"


Yabude motar tashiga sunata tafiya basu zame ba se wata sabuwar unguwa,bakin wani rafkeken gate jiki da wani rubutu yanata danja anrubuta *ummuna charity living house*


Ta bude ido da baki tanata kallon wurin tana murna basu jimaba aka bude masu gate suka shiga katon wurine fangameme da bene hawa hudu da different sections aciki,


Suka fito tanata kallon wurin tana murmushi tace"masha Allah wuri yayi kyau sosai Allah yatabbatar da alheri ya tsare yakuma temaka "


Yace"amin amin muje muga ciki yadda yake" 


Suka shiga suna duba wurin ga school ga small despensary,ga masjid mata da maza ga wurin wasa ga garden duk aciki ga bangaren staff , acikin benen ko dakunan dalibai duk room ze dauki mutum hudu,bangaren mata daban na maza daban abun gwanin shaawa,

Suka gama dubawa tanata addua suka koma gida sunata farin ciki,


Ba jimawa akafara daukar maaikata bayan anyi sanarwa agidajen radio da TV kuma kafin adauke su ana musu gwaji daga malaman doctors din gates man,metrons dasauransu,


Seda akagama daukarsu sannan aka bude kawo yara kananu da matasa under 12yrs,


Ba jimawa suka cika maza da mata wadansuma iyayensu na raye suka kawosu danbasu iya rikesu guda hamsin din akadauka dukda wurin naiya daukar dari da hamsin,


Su sabeer ,Hussein hassan rayyan dawasu daga cikin friends sune jagoran tafiyar ,wasu friends na temakawa kuma sunada foundation Wanda hardaga ketare suke samun temako,


Sosai fahad ke kula da yaran Wanda wasu yara dasuke da iyaye da dama basu samu hakaba abincinsu suturarsu karatunsu komi normal ,


Faseelat kuwa takan kai musu ziyara time to time wani lokaci da safe koda rana ko dare abinda takeyi idan taje takan lura dame damuwa tajashi jiki tana tambayarshi har taji bata tafiya seta sasu farinciki kuma takan yi order na kayan makulashe taraba musu hakan yasa da sunji zuwanta zasuyi ta murna suna ihu sosai sukeson ta,



Bayan wani lokaci me tsayi yaran sun wuce matakin secondary suka tura wasu karatu waje wasu kuma anan Nigeria ,komi nata tafiya lpy lau sede anasamun wadanda suka mutu se akawo wasu madadinsu yanzu de abun yabunkasa domin kullum arziki keta shigowa fahad har shima yayi maaikatarshi ta kanshi suna businesses very successful, shiyasa yakara fadada wurin yakuma daukar wasu 50 suka koma Dari ,


Su faseelat an zama hajiyoyi makka duk shekara umara duk time da akaso gata itama yabude mata hannu takan temaka wa marassashi da gajiyayyu shima inde kaje wurinshi to kukan ka yakare,


Mommy ta rasu ,Umma ma tarasu desame day da mijinta don yatashi yaganta amace brain dinshi takasa dauka shima yafadi ya mutu,

Abba ma yarasu saura Ummi hjyar Khalil ko tana raye Khalil nata kula daita ta tsofe tuguf yanata samun lada shima yazama shirgegen alhaji yana tareda jamilarshi tanata haifamai yara,


Bayan shekara 35 su faseelat an manyanta anzama babbar mace fahad tsufa yazo ,ummi ma ta rasu hjyar Khalil ma ,haihuwar faseelat biyar takarayin yan biyu sukazo ba rai setayi Farhana,da musab se auta Mohammed suna kiranshi habib, dukansu sunyi aure saura auta Habib don duk dawuri ake musu aure ,da Aisha da faseelat cikin orphans suka aura amira tayi aure madeena,mazan kuma suna nan Nigeria daya lauya daya midwife da matansu da yara,farhana ma tai aure bata haihuba itada musab ,



Yau jumaa katon makeken falo ne da seya dauki mutum 60 Wanda cikin orphans dinsu wani yagina musu tareda hadin kan sauran yara ,cike yake da jamaa sunzo yiwa ummuna barka da jumaa sunzo sada zumunci ga drinks nan birjik awurin ,anata nishadi faseelat da eye glass dinta makale da ido haka fahad,


Anata firarraki anata harkoki Sega Habib ya sauko daga sama yanata sauri,


Diyar saudat tanabin bayanshi idonta duk hawaye ta rikeshi ya juyo ya dauketa da mari,hankalin kowa yakoma Kansu ,


Yaja tsoki yabar gidan gabadaya tabi bayanshi tana kuka,


Faseelat ta girgiza kai itade bata gane wagga soyayya tasu ba ,yanata bata wahala kuma ansa masu rana,


Bayan ishai kowa yatafi su faseelat sungama dinner suka zauna fira main falo habib na kwance yanata kallon pop na dakin ko abincin kirki beci ba,


Faseelat ta kalleshi tace "habib kadena dakar musu diya inde bakasanta shikenan amma kadena wulakantata haka"


Fahad yace"in bayason ta waya keso ?yarinya nabinshi yana wulakantata sekace ba yaruwarshi ba"


Habib ya tashi zaune yace"ummuna nifa temaka mata kawai zanyi bawani so nake mata ba ni da son raina ne nafison farar mace kamar balaraba me aji da takama bawacce kebin namiji ba tana kuka yasota"


Faseelat tace"hmmmmm !!!"wai me Jan aji me kyau bame ilimi ko addini ba,


Fahad yace"to ita yesmeen baka sonta kenan?"


Ya koma ya jingina da seat yace "temakonta nake abbu amma ai nafi ajinta kudube ni yadda nake mana"


Faseelat da fahad sukayi dariya atare fahad ya tura mata text ya rubuta "test him"


Ta kalleshi ta rubuta "call my number now"


Bajira ya kirata wayar nafara ringing ta dauka tace "mommyn yesmeen ina wuni?"


Se tai shiru can zuwa ta dafe kai tace"innalillahi wainna ilaihi rajiun yaushe meyasameta?"


Takara yin shiru ,sannan tace "ya Allah yajikanta yasa ta huta ya gafarta mata gamunan zuwa yanzu"


Takashe wayar ta dukar da kai tana jimami,


Habib da gabanshi keta faduwa yace"ummuna waya rasu?"


Faseelat ta girgiza kai tayi kamar tai kuka tace "yesmeen ta rasu"


Zuciyar Habib tai mummunar bugawa ya leme wurin a sume,


Sukayi kanshi su duka suna jijjigashi fahad yace"kingani ko cewa nai ki gwadashi bakice ta mutu ba zaki kashemin yaro haka kawai"


Faseelat tace "to inba hakan ba yazanyi ne"


Yaja tsoki yace "ki kawo ruwa dasauri "


Taje ta dauko ruwa aka shafamai a fuska ya farko da hawaye yanata girgiza kai yace"inasonta wlh ummuna Dan Allah kuce bata mutu ba ,wlh inasonta ina gwada yawan son datakemin ne kawai Dan Allah kuce bata mutu ba "


Faseelat da dariya ke cinta tace "ta mutu fa"


Habib yafasa kara ya rirrike fahad,


Fahad ya harari faseelat daketa kumshe dariya yacewa Habib "bata mutu ba tananan da ranta wai gwada ka tayi Ashe kanasonta har haka?"


Habib ya tashi zaune ya daure face, fuska murtuke yace "niko megadi yamutu haka zanyi bawani so bane "


Su faseelat suka kwashe da dariya ya tashi yanata zumburo baki yayi waje,


Yashiga mota ya nufi gidansu yesminn ,


Falon bakowa se kannenta da yan aiki suna kallo direct dakin ta ya nufa ,yatura kofar ya shiga,


Dakin dundum ba haske ya kunna wayarshi ya haskata ,


Tana kwance a bed taci kuka tai bacci,


Ya kunna haske yakarasa bakin gadon yana kallonta ,dukda de bashi yace yana sonta ba ita tafara nuna maiso amma yana tsananin sonta saboda duk abinda yake mata bata fushi sede rarrashin shi,


Kamshin turarenshi ya tadata tabude ido aikuwa shine tatashi zaune tana kara hawaye tace "kamin hakuri plsss wlh bansan shiba kawai yaturomun sakonne amma ni bansan shiba" wai duk kan yaga message na soyayya daba nashi ba awayarta ake abun,kuma shi bama yatura mata sako,


Ya zauna ya jawota jikinshi tasaki kuka me taba zuciya tana kuka tace"I love you I love you Habib Dan Allah kasoni kokadanne"


Yana shafar gashin kanta Yace "I love you too and I'm very sorry for every thing that I did"


Seda yayi ta rarrashinta harseda tafara murmushi sannan yatafi after 1month akai bikinsu,


To Allah yasade itama jaruma ce donda alamu yayi gadon dukan mata🤣


Bayan kowa yatafi Se gidansu fahad ya zama very silent masu aiki da sungama sunwuce sashensu se su fahad su kadai,


Da rana ne bayan sungama cin abinci ya kalleta yace "I'm feeling kamar ina ango kinsan dole muyi karain honey moon daba muyi ba dan haka zamu tafi honey moon india mudawo mu cigaba da kara'i Wanda bamu samu munyi muna amarci ba"


Faseelat tai dariya tace "abbu kenan kana ta kara meda ni yargata shekaru sunja amma kullum kara sona kakeyi nagode sosai Allah yakaramana tsawon rai"


Yace"amin dole nakara sonki ummuna kinmin komi arayuwa har yau narasa gano abinda kikarasa kinamin komi najin dadi nagode nima da yadda kika soni kika kuma temaki rayuwata "


Tai murmushi tace "Allah yajikan su Umma "


Yace "amin"


Sukai shiru ,


Yatashi yakama hannunta yace" mushiga ciki nabaki wani babbyn "


Tana dariya tace "danAllah kabari tsohuwa me 64 da ciki ai ba magana"


Sunata dariya suka shiga bedroom suka haye bed suka rungume juna suna aikawa juna da zafafan kisses.





*Alhamdulillah*




Dukkan yabo kirari da jinjina sun tabbata ga Allah madaukakin sarki muna gode masa akan dukkan niimominsa ,Allah nagode maka da kabani damar kai karshen buk dinnan lpy ya Allah kagafartamin kurakurai danayi aciki kabani ikon gyarasu agaba,kabani damar rubuta wasu dazasu amfani alumma,



Fans nagode da yadda kuka nunawa raggon miji kauna da yadda kukaita comments nagode kwarai dagaske ,


Ina neman gafara domin nasan nabata wa wasu rai wasuma sun batamin tonide nayafe wa kowa ina neman kuma ku yafemin,


Allah subhanahu wataala yace kuyi afuwa kuyi rangwame ko bakuso Allah yagafarta maku kuma? Allah yakara mana hakuri da juna.



Fans ina tafe da wasu zafafan books din Wanda nagama tsarasu araina hope zaku biyoni kuma kubani goyon baya kamar a raggon miji,


My up comings novels👇🏼


1_wuya bata kisa.

2_hamdalat.

3_shigar sauri.

4_duniya abin tsoro.

5_manseena.

Se kuma raggon miji return Wanda shima labari dabanne naga yafi dacewa da suna raggon miji.


Allah yasa muna da rabon yinsu da rai da lpy,da kwanciyar hankali kuma,


Da nace zan baku choice tsakanin wuya bata kisa da shigar sauri sekuma nasauya mind dina ,zan muku typing wuya bata kisa da hamdalat time daya dukkansu a short stories,

Bayansu seku zaba cikin duniy


a abin tsoro ko shigar sauri,


Fatan zaku biyoni se kunjini a 👇🏼


*⚠WUYA BATA KISA*⚠


Da


*🏵HAMDALAT🏵*


Very soon😘


I love you and I will misss the name faseelat🤣thanks for ur love and encourage.




*subhanakallahumma wabi hamdika ashahadu an lailaha illa anta astagfiruka waatubu ilaika* 👏




Post a Comment

0 Comments