TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

RAGON MIJI PAGE 79

 7⃣9⃣






*Manzon Allah (S. A. W) yace in kanason mutum to kafada mishi kanason shi*


*Yace"imanin dayanku baya cika harseya sowa danuwansa abunda yake so wa kansa*


*(S. A. W) ya kuma ce wanda yaso dan Allah yaki dan Allah ya bayar dan Allah ya hana dan Allah to imaninshi ya cika*





*inamaku sonso fisabilillahi*🥰😍





Aisha tana zuwa gida tai kwance kan cinyar mommy tana kuka, 


Mommy tace "lpy kike meyafaru? "


Aisha na kuka tace"yaya ne yace kowa tatafi gidansu "


Mommy tace "saboda me meyasa? "


Tace "mommy faseelat tacuceni so kawai take ta rabani da yaya, wai mommy har kayan matan da akace banda me kishiya sha take dan kawai tasa yaya yadena jindadi na,  nagani ta yardo kwalba an rubuta haka shine naje na daketa, yau kuma tanata wani yanga shine muna fada yazo yasamemu yace mu taho gida "


mommy tace"wawa kawai marar wayau in nice ke aiko nuna mata bazan ba senima natashi tsaye neman wanda banda me kishiyar amma ke dayake shasha ce har kikaje wurinta yanzu kinkara mata kwarin gwiwa nemo wasu tunda tasan kema ba zama zaki hakanan ba, kuma yanzu kingama jawa kanki raini awurinta tariga ta rainaki tunda har kun hada jiki daita"



Aisha tai ta kuka mommy ta kyaleta se can tace mata "sekiyi shiru zan kira wadda tamiki gyara insa akawo miki wadanda suka fi nata aiki shasha tashi kiban wuri gwara da ya koro ku ai "



Aisha na kuka ta haye sama, 



faseelat na fita ita ko motar bata tsaya daukaba tana ta hawaye ta hau napep tace yakaita gidansu umma don intaje gida Allah kadai yasan me zefaru, 


tana shiga gidan umma, umma dake falo ta tashi tsaye ganinta tunda dugu dugu, 


Faseelat ta karasa wurinta ta rungumeta tasaki kuka, 


umma ta riketa tace "faseelat meyasameki? "


tana kuka tace "fada mukayi da anty Hero yace kowa tatafi gida"


umma tace "haba faseelat da girmanku kamar yara zaku rika fada, ai bekamata kibiye mata ba "


tai shiru tanata kuka umma tace "Dan Allah karki kara yadda hakan tafaru kirika kaucemata tunda ta girmeki itace babba yanzu kishiga ciki kihuta"



faseelat tace "umma dan Allah mutafi kibashi hakuri kimedani wlh nayi nadama"


Umma tace "to haka zan medake kina kuka ki share hawayenki ki nutsu kiyi wanka ki shirya se mutafi shima yafi yin hakurin "


ta share hawaye umma tace "kije ki kwanta kihuta da azahar semu tafi zansa akawomiki kaya kisaka "


faseelat ta haye sama, umma takoma ta zauna ta girgiza kai, soyayyar dasu faseelat kewa juna na bata mamaki"



fahad nanan zaune kanshi na sarawa akaita kiranshi dole yatashi yatafi office din jikinshi sanyaye, 


Anayin azahar su umma sukai lunch faseelat ta shirya cikin riga da sket jar color da kwalliyar green ajiki tasa green hijab suka tafi gidan, 


Suna zuwa suka shiga suka fito suka tsaya sukaita danna door bell, 


fahad dayadawo yana dakinshi kwance dole yatashi yafito ya bude musu beyi tunanin ganin faseelat ba segata, 


yadan kalleta tasha makeup tana ta kyalli ya dauke ido, 


Yakoma falo yazauna, umma tashigo ta zauna faseelat nata sunkuyar dakai tana lanwabewa kamar marainiya, 


umma tace "son kayi hakuri akan abinda sukayi nasan daughter bazata kama Aisha da fada ba sede in ita tafara janta "


ya kalli umma yace "seta biye mata seta koma dakinta ta kulle takirani tafadamin amma harse tabiyewa Aisha suyi fada, kullum ina yaba mata akan girman da take bawa Aisha ashe na banza ne "



umma tace "a, a bana banza bane, kayi hakuri tunda tasan tayi kuskure ita ta matsa a medota abaka hakuri kayi hakuri ka kyaleta ta zauna"


yayi shiru kawai, 


umma ta kalli faseelat tace "karna karajin haka tafaru kuyita hakuri Allah yamuku albarka gabadaya"ta tashi tafita, 


Falon yayi shiru tanata satar kallonshi yaki kallon wurinta, 


takasa zuwa kusa dashi,murya very cool tace "kayafemin hero bazan sakeba kayi hakuri dan Allah "


yana zaune jikin cushion ya jingina ya saci kallonta, lips dinnan sunsha red janbaki se walkiya suke, 


yayi shiru se remote daya dauka yana canja tasha, gaskiya ya jinjina mata dabata je gida ba se yanzu yake tunani da tajefa meze faru dan shakkar iyayenta yake, 


ganin ya shareta ta zare hijab din jikinta, rigar ta matseta sosai dan kayan irin wanda suke ajiye ana sedawa ne kuma baita tasiyo ba, 


Cikeda karfin hali ta janye dankwalin kanta tatashi ta koma kujerar da yake zaune, 


tana fidda matsiyacin kamshi tace "I'm sorry hero namaka alkawari haka bazata kara faruwa tsakani na da anty ba kayi hakuri plsss "


Ya kalleta ya kureta da kallo ta langwabe kai tace "plssss I'm sorry "


Murmushi ya subuce mishi yace "haka kurum ku cazamin kai, kun koma yan dambe kin haye antin taki kinata jibga "


faseelat tai dariya tace "Allah yahuci zuciyarka bazamu sakeba shelelenmu nida anty"


ya janyota kan laps dinshi ya dora fuska kan breast dinta yace "kin hadu sosai "


tai mishi kiss a cheek tace "thank you "


yasa hannu ta baya ya zuge zip din breast dinta dake cikin bra suka bayyana ya balle bra din yasa hannu biyu yarikosu yana murzasu yana lumshe ido, yafara sucking dinsu duka biyun kuma suna rike ahannunshi faseelat tana nishi tana "shiiiiit ahhhhh"saboda dadi 


Tadora hannu a kirjinsa tana shafawa dukda de tasss yake bako alamar gashi, daganan ta gangara kan breast dinshi tana luliyasu da hannu, 


sunata nishi jin yadda nata yayi yawa yadago face yana kallonta tai sauri ta kama lips dinshi tana tsosa yana tayata, 


Daganan fa suka tube yana zaune akan kujera kafafunsa na kasa ya dauketa yadora akan bananar tarika tashi tana komawa yana temaka mata, 


sundade suna abun sannan suka hakura kujerar duk tayi stain saboda sperm dinsu dake zubowa bisa, 


suka rungume juna, acikin kunne yake mata magana "I love you honey ina matukar samun gamsuwa atare dake ,kin cika dadi warm and watery ,most of it kina bani hadin kai sosai thanks"


tai murmushi takaiwa bakinshi kisss tace "kaima r very sweet and energy ka kware wurin rikitani da yawa kaiya kula da ni thanks I love you too "


ya lumshe ido yanajin dadi yadda take kokarin nuna mishi tanajin dadinshi bata kunya da yadda take nuna zallar shaawarshi kullum da yadda take rikicewa in suna sex suna kara tsumashi da kara wutar sonta a zuciyarshi, 


yawa wuyanta kiss yace "thanks for your support and love "


tadora yatsa a bakinshi tace "shitttttttt don't thank me u deserve more than it, kaine fa mijina masoyina abin kaunata farin cikin rayuwata "


yayi murmushi ya dauketa suka haye sama sukayi wanka suka shirya atare se ririketa yake tanason ma tai mishi girki sede suka fita wani restaurant sukaci abinci suka wuce wurin shakatawa sunata annashuwa da farinciki, se 6:30pm suka dawo gida yayi alwala ya nufi masallaci, 



faseelat was thinking that zeje ya dauko Aisha amma har dare yadawo sukai dinner, suna falo suna kallo hannunshi daya na cikin rigarta yana lagudar breast tace "hero yakamata kaje ka dauko anty "


Idonshi akan TV yace "kema ba dauko ki naiba itada kanta zata dawo itama "


faseelat tai shiru, shiko dama yana dauko amira daga school yakaita gidan umma dansu karasamun jindadin shakatawa,


da dadaddare sunsha buduri abinsu itakam Aisha sam bacci be dauketa ba,wanshekare aka kawowa Aisha magunguna kala kala kuma duk an rubuta banda me keshiya 😁 ta rungumi abinta tafara amfani dasu, 


Da fahad yazo gaida mommy bemata maganar Aisha ba itama batai masa ba, har yagama abinda zeyi ya tafi ,


Har akayi 3days wanda cikin kwana ukkun ba karamar shakuwa suka kara yi ba, 


Aisha tagaji da hakuri kullum tana duban ya tambayeta amma ko maganar ta bayayi, tasha gayunta ta sauko zata fita, 


mommy dake zaune tana kallo tace "ina zaki haka?"


Aisha tace "nide mommy komawa zanyi yaya fushi yake dani "


mommy tace "ke haryanzu baki dawo rakiyar fahad ba ko? To Allah yakiyaye yabada saa "


Aisha ta juya tafita, mommy tace "nide narasa gane wane irin so Aisha kewa fahad sekace asiri bataji bata gani "


itakam faseelat so biyu tana mishi maganar dauko Aisha seyace zata dawo seta bar maganar don sosai takejin dadin zaman nasu su biyu wanka atare cin abinci tare kallo tare shiga kitchen tare aikin gida tare komi tare tanajin dadin zaman, 


karfe 5:15 sungama tsotsar juna a main palo,dadin soyayya sede taga fahad yatashi ya kunna waka, yakure volume din sosai wakar me shegen dadi dasaka shauki wakar abdul d one *ambaton zuciya* batada wani kida sede kalaman love rawarta bata wuce juyi da girgiza ba, ya juyo wurin faseelat yana wakar asannu kamar shikeyi, faseelat tasaki murmushi ta bude ido tana kallonshi "sunanki zuci ke ambato ako da yaushe ta saba babu zato kiyimin nadin sarki a soyayya"yawani dafe heart, 


Seta tashi tana zuwa gunshi "sunanka zuci ke ambato akoda yaushe tasa ba kulawa ta zamto sila nace sarki asoyayya"


Taisa wurinshi yasa hannu yazagayeta suna jujjuyawa kadan atare suna kallon juna suke ta bin Wakar ,cikeda shaukin juna, 


*fans zan turomuku wakar kuji dadinku 💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼*


Suna cikin haka Aisha ta shigo gidan ta kitchen ganin abinda sukeyi yasa zuciyarta kusan bugawa yana rungume da faseelat ta baya kanshi a kan wuyanta yana fada mata dadadan kalaman itako tanata wangalewa, 


Aisha ta haye sama tafada kan bed tafasa kuka zuciyar ta na matsanancin ciwo,


sarai faseelat ta ganta amma shi gogan be ganta ba, 


Seda suka rausaya sosai sannan faseelat takashe wakar tace suje suyi wanka, suna wanka take fadamishi "anty fa tadawo "


yace "yaushe? "


tace "dazun tashigo naga wucewarta "


Yace "yayi kyau"sukabar zancen, 


da daddare 8:15 sun zauna dining Aisha bata fito ba, faseelat tace bari taje takirata, tana shiga dakinta taga Aisha mimmike akan bed tana ta nishi har kirjinta na dagawa bakinta bude tana neman numfashi, 


Da gudu takoma wurin fahad ko sauka daga kan step batai ba cikin tashin hankali tace "hero anty zata mutu kayi sauri kazo "


jin abinda take cewa hankalinshi yatashi da gudu yashiga dakinta, tanata nishi zuciyarshi na harbawa ya haye gadon ya medata jikinshi idonshi jawur ,cikeda tashin hankali yake cewa "Aisha! Aisha!!Dan Allah karkitafi kibarni"


Aisha batasan inda kanta yake ba gabadaya ya haukace yakasa yin komi faseelat ta ruga ta dauko wayar shi takira doctor faith, 


takoma dakin tana ta hawaye, ba dadewa sega doctor, tasamu fahad ya aje aishar don yariketa gam, 


seda tafara mata allurar bacci datakashe ciwo sannan tafara dubata zuciyarta ce kemata ciwo sosai kuma jinin ta ya hau yakai 210 ,ta rubuta magunguna, 

fahad na gefen gadon yanata kallonta, faith ta ajiye takardar kusadashi tace "sir madam takamu da ciwon zuciya harma yayi tsanani kuma jininta yahau har yakai 210 ,dole akula da abinda ze bata mata rai akiyayeshi sannan in akwai abinda ke damunta yakamata a magance matsalar ta hanyar yi mata abinda takeso,ga drugs nan zasu temaka amma bazasuyi komi ba inba a kiyaye abinda nafada ba Allah yabata lpy"ta fita, 


Fahad nata kallon Aisha dake kwance tana bacci yanajin mugun tausayinta da sonta, 


Faseelat daketa hawaye taje wurinshi ta zauna kusadashi tana kallonta itama ,


Aisha bata tashiba se daf da asuba ta bude ido zuciyarta na cigaba da zafi ,fahad da yayi kwanan zaune faseelat ma agefen gadon ta bingire shi yamedata daki ya kwantar daita shikam be runtsa ba ya hau gadon yadora kanta saman cinya yana shafa kanta yace "sannu Aisha Allah yabaki lpy "


tai shiru hawaye suka cika mata ido sede taji Sun zubo, yasa hannu ya sharemata gwanin tausayi yace "Dan Allah Aisha kikara hakuri da rayuwa nasan kina matukar sona da kishina amma rayuwarki is more important than that I beg you for the sake of Allah ki rage kishinan Aisha wlh inasonki inna rasaki bansan yadda zan da rayuwata ba "


aisha tai shiru don bata wani jindadin kalamanshi, 


ana kiran sallar farko faseelat tatashi ta nufo dakinta, tasamu fahad nata rarrashinta, 


faseelat ta matsa tace "sannu anty Allah yabaki lpy "


aisha tai shiru, faseelat ta kalli fahad tace "bari nahada mata tea akabata tareda magani tunda ta farka "Tai sauri tajuya, 


yabita da kallo shide yanajin dadin yadda take nunason Aisha da amira da yadda tadamu dasu, 


Tahada tea tadawo ta ajiye tafita fahad shi yayiwa Aisha wanka da brush yabata tea da magani ya kwantar daita yanata fada mata Kalamai ,har gari yawaye likita tazo takara dubata tace jinin yadan sauka kadan, 


shi yake jinyarta kokadan befadawa mommy ba itama Aisha bata fada ba, faseelat tabarmishi kwana har lokacin da aisha zata warke amma ita ke komai agidan, sosai fahad yake kula da Aisha yana nunamata tsantsar soyayya har agaban faseelat, tanajin haushi amma tasan mijinta na sonta wannan yasa bata damuwa sosai, 


Itama aisha da yake ta tsumu fahad da ya kusanceta seda yayi ta ihu don bakaramin dadi yaji ba sede bakamar faseelat ba, hakan ko yakara wa Aisha himma da kuma lpy, 



yau faseelat ta amshi girki dontabasu 5days aitayi kokari, shikanshi a kagare yake domin yayi missing ta dage ta gyara kanta don tanajin ihunshi da yayi tawa Aisha wannan yasa takara bada himma, dasuka hadu agado yi yayi kamar ze cinyeta danyarta domin dadin da yaji takara yayi sambatu yayi ihu sosai, Aisha dakyar tayi bacci segaf asuba tayishi, 


wanshekare girkinta itama ta tsuma kanta yayi ta ihu itama faseelat batai bacci ba don jitakeyi kamar ta shiga ta sheka musu ruwa tafasassu, haka suka rika rayuwar kowace batason girkin yaruwarta yazo, sede bawani fada tsakaninsu kuma bawata jituwa tsakanin su, 



khalil ko yana kan hanyar zuwa batsari kusan duk bayan kwana biyu itama hajiya tana lekawa ,kuma yakaita tawa musa godiya wanda se kawance ya kullu tsakanin mahaifiyar musan daita har suna kaiwa juna ziyara, jamila da lil khalil sunata shan wanka, inda zulai keta hada diyarta, 


Yanzu inkaga khalil sam bazaka ganeshi ba gayu yakeci sosai ga hada to match color dinkunansa dede komai neat ,



acan niger fadila tayi missing ya omer sosai harta kwanta rashin lpy, yau gidan bakowa yara na islamiya da marece amma tafita suna baba babba yadawo yanufi dakinsu dubota da jiki yaji tana waya tana kuka, 


Tana daga kwance "yaya omer Dan Allah kazo inbakazo ba bazan warke ba wlh kewarka ce tamin yawa ni inason ganinka kataho"


acan bangaren omer duk hankalinshi ya tashi jin masoyiya ba lpya yace "inanan zuwa my angel amma kirika cin abinci plsss inanan tafe gobe"


ta rage kukan tace "dagaske? "


Yace "eh inanan tafe nikaina in banzo naganki ba, ciwon zan kwanta"


Tace "thank you I love you yaya "


Yace "love you too angel"


Da marece ne gidan tsit kuma wayar ta nada volume har abinda yaya omer kecewa yaji, yajuya yakoma daki yanata girgiza kai yanzu de zamani ya sauya yara ba kunya kokadan soyayya Sun dauketa kamar rayuwa, 


yanata tunani ya ciro waya a aljihu yakira abba abba ya dauka suka gaisa baba babba yace "ku shirya biki nanda 2wks don nabawa omer fadila nabashi ita kyauta zan mata lefe zan biya sadaki saboda naga dukkansu suna son junansu "


abba Farin ciki kamar me yayi ta godiya, sannan sukai bankwana yana sauri yaje yafadawa ummi taita murna shima ya omer da yaji Allah kadai yasan iya farin cikin da yashiga, yakira ta yafada mata segashi ta mike ta nemi ciwon tarasa ,


Daganan akafara shirye shiryen biki gidan da fahad yabasu me upstairs shi zasu zauna ciki abba yace yabashi kyauta, faseelat ma bakaramin dadi taji ba, 


yanzu fahad dasauki don yana barinta fita ammafa don yazama dole ne, 


Million daya fahad yaba omer gudumuwa yabasu abba da baba babba 500 thousands saboda bayada kudin sosai dan tunda yabiya kudaden nan account dinshi yayi low, 


faseelat ma 500thousands taba kowa cikinsu kuma tadauki nauyin dinner dinsu sede fafir fahad yace banda ita ciki, 


After 2weeks aka daura aure ran Friday Omer da Fadila Baffa da waseela,danrana daya bikin yakama, 


da daddare faseelat ta kira omer a kofar gida don gidan be shiguwa saboda jamaa ,tabashi wani abu anyi rafin tana dariya tace "yaya kabawa fadila gobe da safe amma fa ba kyauta ta bace takace kuma karka buda ita zata buda "


yayi murmushi ya amsa yace "thanks sister"


Yatafi aka kai amarya kowa yatafi, omer ba dagin kafa suna gama salloli ya haye fadila yayita dirza tayi zam kunsan matan Niger bade dadi ba 😂🙈don sunsan kayan mata sosai kuma Sun nakalcesu, 


da yake miskili ne na karshe kodan ihunnan beba gum yake sede nishi 😬amma hakan behana shi bayan sungama ya rungumeta yana rarrashi ba, dakyar yashawo kanta ta hakura tai shiru ya kaita toilet ya gasa abinshi ,suka dawo suka kwanta Like da juna, dasafe yabata kyautar tana murna tabude dalleliyar waya iPhone 7+ ta rungumeshi tana murna da godiya, shima kallon wayar yayi tayi yana kara kaunar yaruwarshi. 


bangaren su lady kuwa lokacin da Hussein yazo yataho da Hassan nashi da friend dinshi sutayashi fira, Hassan ya likewa safiyya abokinshi Rayyan yace umma salma ta mishi dukda de bata wani girma ba, 


Fahad da yafadawa umma tace banda salma kiri kiri salma tace tanasonshi, daddy da kanshi ya tafi Egypt yakarayin bincike da temakon fahad, komi lpy lau sede rayyan nada mata kuma ko 1yr basuyi da aure ba, salma tace tanaso ahaka akasa biki nanda 1month,



yau amira nadawo wa school tafadawa faseelat zasu fara exam ran Monday, Aisha nakoya ma amira karatu don tanayin na 2,,3 '''4 wannan karan ta tare wurin faseelat ganin faseelat din nabakin kokarinta wurin koyamata yasa ta kyaleta, seda faseelat tai mata revision kaf karatun  term din wani lokaci har 10 suke kaiwa sunayin karatun sannan su kwanta, 


Amira nada kokari sosai tana fahimtar karatu musamman da faseelat ke mata da dubara anayi ana danyin abun dariya, 



wannan yasa da akazo exam tayi kokari da akazo certificate itace tai na daya a class dinsu cikinsu 25 cifff , 


makarantarsu *salama Islamic institution* duk bayan week da Hutu sunayin speech and price given day wanda ake tara manyan mutane kasancewar me school din attajiri sosai kuma me suna,akanyi debate da yar drama a nishadantar da baki da iyayen yara da yaran su kansu, yadda sukeyi a debate yara zalla keyi don abun yafi kayatarwa a drama kau manya da yara, awannan karan harda amira cikin masu debate saboda takara wayo da kokari,


faseelat jitake kamar ita zatai debate din ta dage yi mata harta hardace sannan takoya mata yadda zatai movement awurin, 


bayan hutu da kwana ukku sukaje sukayi rehearsal aka dauka harda amira itada wata se kuma maza yara biyu topic din shine *female education is more benefits and important than male education* malamin yakara koya musu da gyara musu inda ke bukatar gyara, 


kowa ze sanya uniform amma su devators zasu saka personal school ce ke basu kaya masu kayatarwa su saka, akabawa amira white gownt gabanta ya dan dage baya ya zulbo da pink ta kalma partner dinta kuma black riga da red takalmi, mazan kuma jeans da riga daya yellow riga white jeans daya black jeans red riga, bayan da Akagama musu akameda kowa gida se kuma ranar speech din nanda 4 days ran weekend Saturday ,


amira tayi mugun hardace debate nata yazamar mata jiki, 


faseelat ta kaita akamata saloon aka gyara mata kai akamata henna red color, 


Kwanan Aisha ne gobe kuma 7 zasu fita suna dinner faseelat tace "hero gobe zan kai amira school "batareda yagane nufinta zataje attending din taron ba yace "Allah yakaimu "


Da safe dukkansu da amira da faseelat da murna sukatashi sunata shiri, shiko fahad yanacan Like da Aisha dan jiya basuyi barci ba dan ta rikitashi sunata bacci, 


faseelat tawa amira wanka sunata labari tai mata kwalliya tasa mata gown dinta tai mata styling gashi wani ya kwanto a goshi sauran nabaya anyi parking da pink ribbon agaban gashin ta lika mata white clip me kwalliya white color yanata walkiya tasamata shoes dinta hills, tafeshe ta da turare, 



Itakuma tasa material lace orange da kwalliyar baki jikinshi tasa black hijab har kasa lokacin 7 faseelat ta zauna amira tayi rehearsal agabanta gwanin shaawa faseelat ta rungumeta tanacewa "bravo dear haka zakiyi kamar yadda kikayi anan"


amira tadaga kai tana murmushi suka fita 7:30 suna cikin school din amma harsun samu mutane sosai faseelat taje tasamu gaba ta zauna amira kuma uncle dinsu yajata suka kara reahasal ,


8:30 speaker na school din yafara bude taro da addua, 


mutane cike harda gwamna masari da matarshi, hjy bilkisu ministan ilimi ta jihar deputy gwamno da manyan masu mukamai da yan kasuwa, 



bayan addua yafara yin godiya akan wadanda suka halarci wurin sannan wasu daga cikin malamai suka amsa speaker sukaiwa manyan baki welcoming sannan suka koma suka zauna, 


Speaker ya amsa yace "as we all known in every speech and price given day some of the young students use to entertain and educate us with there debates ,it's like that today we have 4 debators 2girls,and 2boys the topic is female education is more important and benefits than male education ,our first debater is just 5yrs old ,ladies and gentlemen let's welcome amira fahad on the stage"


amira ta taho tana tako ta hau stage rap rap akadau tafi masu hoto na dauka masu vedio nayi abun burgewar ana kallon shirin live a nta news 24 da TVC news, Channel TV,, 


kowa kwalliyarta kadai ta burgeshi kowa "wow, wow!!  Beautiful girl,cutie etc "


Ba bata lokaci aka bawa amira speaker ta amsa ta Kalli faseelat dake gaba faseelat tai mata haka 👍🏻da hannu, amira tasaki murmushi tafara


"before I proceed to......... 





Post a Comment

0 Comments