TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

RAGON MIJI PAGE 77

 7⃣7⃣






*page dinnakine soupnass ke kadai wlh don jindadinki nayi shi, nagode da kaunar da kikewa buk dina da dogon sharhi da kike me zafi nagode kwarai inayinki to the core*🥰






*Manzon Allah(SAW)yacewa sahabbai shin bana baku labarin abunda yafi salla da azumi da sadaka lada ba,se sahabbai sukace wane abune wannan ya maaikin Allah seyace sulhunta tsakanin mutane yafi salla da azumi da sadaka lada* 


Sulhunta tsakanin friends, couple,yanuwa and others 




*MANZON TSIRA (S. A. W) ME GASKIYA ABUN GASKATAWA yace zumunci yana sargafe ne asaman Al'arshi yana cewa ya Allah duk wanda ya sadani kasadashi duk wanda ya yanke ni ka yanke mishi* Imam bukhari 





Yace "gaskiya be kyauta ba kuma mu bamusan haka na faruwa ba amma zai gyara da yardar Allah adeyi hakuri"


Baba babba yace"ina kara baka hakuri don gaskiya bazata koma ba duk namijin da beson zumunci ai ba miji bane"


Ba yadda daddy beba amma baba babba be hakura ba hakanan yajuya yatafi, fahad yakoma jin good news daddy ya rufeshi da fada, 


Fahad yayi shiru har daddy yagama sannan ya tashi yafita yana shiga mota ya dukar da kai jikin sitiyarin motar yafasa kuka, 


Umma de tagaji da ganinshi cikin hali ganin yadda yafita ta biyoshi waje tasamu yanata kuka, ta bude motar tashiga, 


Fahad yanata kuka tace "kayi shiru son, nagaji daga ninka cikin kunci ka kwantar da hankalinka namaka alkawari kwanan nan faseelat zata dawo gidanka"


Ya dago fuska face face da hawaye yace "when and how? Kinaji fa abunda daddy yafada wlh umma sora kiris na mutu "


Umma tace "kabar cewa hakanan ni namaka alkawari zata dawo very soon ka dena kuka"


Yadan rage kukan yace "kin cefa alkawari? "


Tace "eh alkawari ne kuma soon zata dawo kaide kayi hakuri kadena damuwa kuma sabeer yace baka Aiki kuma baka zuwa ,yau dinnan kakoma aikinka inhar kanason nacika ma alkawarin ka "


Fahad ya daga kai yanajin dan sauki kadan,


Tace "gobe naga canji in kuma haka kakeso heart beat din taka tazo ta sameka a kanjame to,duk kabi kasusuce kai son anya ko mutuwa nai zaka shiga irin wannan damuwar? "


Fahad yayi murmushi ya duke, tace "ko kaifa kayi hakuri nadan lokaci kawai "


Ya jinjina kai sannan tafita, ya koma gida yabude system dinshi yadanfara aiki sama sama, 


Da daddare daddy yakai umma gidansu faseelat bayan gaisuwa umma tace "nazone akan maganar fahad Dan Allah kuyi hakuri dan daddinshi yace yasamu alhajin kuma basu dedeta ba"


Ummi tace "zaya hakura kude cigaba da zuwa gunshin "


Umma tace "to nagode kwarai ina faseelat? "


ummi tace "tana cikin dakinta"


umma tace "bari naje naganta se nawuce"tafita ta shiga dakin faseelat ,


Faseelat na kwance tunda sukagama waya da fahad take kwance, umma tai sallama faseelat ta tashi zaune ta amsa, 


umma taje ta zauna kan gadonta ta dafata tace "daughter kikara hakuri kinji very soon zaki koma dakinki "


faseelat tadaga mata kai tayi shiru, 


umma taimata bankwana tafita, 


awaje daddy Sun tattauna da abba shima de cemishi yayi suyita zuwa suna bashi hakuri, 


Dasafe fahad yafita office, yana zuwa ko zaunawa beyi ba manager yakirashi ya fita yaje office dinsa ya zauna, 


Manager yakureshi da ido sannan yace "meye dalilinka nakin yiwa company aiki munyi loosing contract da dama kasan konawa kasa company yayi asara? "


Fahad da yake har yanzu sama sama yace "I don't know, and don't care I will repay nasan da rules na company "


manager yace "u r not serious nawa gareka da kake ganin biyan kudin is not a problem, kudin sunkai 50 millions dollars "


fahad surutun manager yafara isarshi yace "I will repay all ur money back"


ya tashi yafita, manager yabi kofar da kallo yana jin matsanancin bacin rai, 


fahad ya rubuta musu check ya basu yafita abinshi, bawai kudin is not much ba, sunada yawa to bayadda yaiya dole yabiya ,


tunda dugu dugu daddy yakoma gidan baba babba, yakara bashi hakuri amma bejiba sema rokonshi da yayi karya sake dawowa, 


da marece alhaji rabiu yaje wurin baba babba shima yarokeshi baba babba yabashi hakuri ya tafi, 


dukda alhaji yaroki daddy amma wanshekare seda yakoma, baba babba seyaji nauyinshi tunda zuwanshi na ukku kenan, 


baba babba ya kalli daddy yace "ko a lahira wani nacin darajar wani, domin Allah yakan kankare zunuban bawa in yaranshi namashi addua yakara masa matsayi a aljanna, ana sanya iyaye wadanda suka haifi mahaddatan alkurani a inuwa albarkacin yaransu, wasu daga cikin yara kananu zasu ceci iyayensu a ranar kiyama,fahad yaci albarkacinku na hakura zata koma amma da sharadi se yazonan tareda waliyanshi da suka nema mishi aure agabansu yayi alkawarin baze kara dukanta ba kuma baze hanata zumunci ba in kuma yayi daya dagaciki to zamu kaishi kotu yabata sakinta "


daddy yace "insha Allah ze kiyaye kuma zamuzo din nagode da kamin alfarma "


baba babba yace "sekunzo "yajuya yashiga gida, tun kan hanya ya kira fahad yace yasameshi gida, ba bata lokaci yatafi acan daddy yasameshi, 


daddy yafadawa fahad yadda sukayi, zufa taita karyomishi don besan komi zefaru nan gaba ba yanata de rokon Allah yarage mishi kishin amma dasaura, 


Ba yadda yaiya yace "ya amince da hakan "


daddy yace "to inma kakara de ni baruwana ciki katashi katafi se zuwa gobe dasafe se kasame mu acan da karfe 9am"

Fahad yayi godiya yatashi yafita, 



wanshekare da daddy da alhaji rabiu da kaninshi da fahad a sitting room na baba babba, sukadanyi gaishe gaishe da jajen abinda yafaru sannan baba babba yafadawa fahad sharadinsu, fahad yace ya amince agaban su, 


baba babba yace "ga waliyanka nan duk sunji yadda mukayi idan har hakan tafaru karkai tunanin zata dawo gareka, yanzu zanyi magana da alhaji sekaje kadauki matarka ku koma gida "


fahad yace "nagode zan kiyaye"


suka rufe taro da addua suka tashi, 


Yana shiga mota yakira faseelat yabata good new's taita murna tana tsalle shikam se aikin murmushi yake kamar yana ganinta, 


ta waya baba babba yakira abba yafadamishi yadda sukayi abba yayi godiya sosai yace zasuyi magana da ummi sufidda ranar komawarta baba babba yace "eh amma karya wuce kwana biyu don na tausaya halinda naganshi kuma da alamu ya saduda "


abba yace to yakashe kiran ya nufi gida yanazuwa yafadawa ummi yadda akai ummi tace "nanda kwana biyu kuma, ade bari takara ko kwana goma ne in shiryata karta koma hakanan lami "


Abba yayi dariya yace "kudeyi shirinku cikin sati daya don kwana goma sunyi yawa "


ummi tace "to Allah yabamu iko "


fahad nakomawa gida Aisha tabude mai gida ya dauketa ya rungume yana juyata, 


Aisha setaji abun ban barakwai yaushe rabo, ya shiga daita yaajeta kan kushin yadauki amira itama ya jujjuyata yace "my daughter guess what? "


Ta girgiza kai tanata fidda ido dan yakwana biyu bemata wasa ba, 


Yanata murna yace "ur anty will soon come back to us"


amira ta washe baki tace "really? "


yace "yeah "


Tana murmushi ta jujjuya ido tace "I can't wait to see the day I'm very very happy daddy thanks you for bringing her back "


Aisha na tsaye ranta cunkushe waifa kishiyarta ce zata dawo mijinta da diyarta keta murna haka hawaye suka cika mata ido tasamu tashanye su batare da sunfito ba, 


Fahad yaja kuncin amira yaajeta yace "kije daki kiyi wasa "


taruga da gudu tadaga hannu tana "yeeeeeeeeeeeeh!!! "


fahad yayi dariya ya koma wurin Aisha yamatsa gaf daita yariko hannuwanta taki ta kalleshi yana kallon fuskarta yace "ur worried come to the end heart beat kingama damuwa daga yanzu ,I'm sorry about the past and thanks for your gooddeed ,care and love I love you so badly "


Aisha sam kalamanshi basuyi mata dadi ba, yajawota ya rungume for minutes sannan yaja ta toilet suna wanka har wasanni yajata wanda batasan lokacin da tabiyemishi ba sukaita wasa cikin ruwa sunata dariya daganan wasan yasauya suka dawo bedroom sukafara tsotsar juna, 


Abba yakira baba babba yafadamishi yadda sukai da ummi yace hakanma nada kyau a kimtsata sosai sanann 🤣


sam omer beji dadin abunba amma yaya zaiyi, 


faseelat nata murna ummi tashigo wurinta faseelat ta rage faraar fuskarta ta dukar dakai ummi ta harareta tace "marar kunya dadi yakashe ki zaki koma wurin miji, hmmm tunda yanzu andedeta akwai wasu kaya danasiyo miki daga saudiya (kunsan saudiya suma suna baje kolin kayan mata iri iri se wanda yagani) zanbaki su kirika amfani dasu se sunkare za fa ki koma "


Faseelat tace "too" tanajin ba dadi cikin ranta tace "banbamarsu zantayi insamu sukare"


Ummi tace "kitaso muje ki amsa yar tsarabar da nai miki ma baki samu kinganiba saboda kinata hauka"


Suka fita tare ummi ta fiddo kayan cikeda wata karamar jikka wasu da yanda ake amfani dasu ajiki wasu ko ummi ce tai mata bayaninsu gasunan birjik nasha na matsi na tsugunni na niima da kara dandano birjik harda wasu mayun turare wadanda dole se zaa shiga turakar maigida ake shafasu, bangare guda kayan bacci ne kala biyar in different colors masu shegen kyau, se Arabian gownt biyu se yan kunne, 


Dadi yakashe faseelat ta rungume ummi tana godiya, ummi kam tarasa godiyar tame ce tai ta dariya kawai, 


tun anan faselat tafara durkar wasu wanda they're ready to use, 


Bayan fahad sungama hutawa yadan yi aiki a system ya fita yaje gidan mommy dan tunda yadauko amira bekoma ba, 


mommy tace "ainazata kaida nan kuma harabada, dan matarka bata gida shikenan sekadena rayuwa kabi kahana kanka sakat kahana family dinka, to wlh fahad kaji tsoron Allah kadedeta son matanka inkana so katsira ran kiyama "



fahad kanshi kasa yace "ayi hakuri mommy kuskurene "


tace "matsalarka "

Tatashi takoma warta sama, 


Shima yatashi yatafi gidan umma, 


Umma naganinshi taga da sauki sosai tunda har yana murmushi cikin zolaya tace "angon faseelat yaude har murmushi ake "Su safiyya suka fara dariya ya wurwurga musu harara suka tashi suka nufi sama, suna tafiya ne lady tace "aifa yanzu kuma andawo duty tunda hankali yadawo"safiyya dake dariya tace "kije kifadamai mana "


Daganan yawuce gidansu faseelat, yayi parking yafita yana tsaye yakira wayarta tanata ringing har ummi taji tace "uhmm ashe har waya ya aikomata jin ringing din tace faseelat taku soyayyr daban ce "


faseelat na wanka seda tafito ta dauka yace mata yana kofar gida, 


tana murna shaf shaf tashafa turare tasaka daya daga cikin rigunan da ummi ta siyomata black color tasha adon golden stones ta fara shafa powder, 


fahad na tsaye omer yazo ze shiga gida, fahad ya mika mai hannu suka gaisa fuskar omer kumbure ze wuce cikin gida fahad yace "friend I'm sorry about all that happened karka rikeni aranka, kasani mutum baya wuce kaddararshi ,kadaukeshi amatsayin kaddara kar wannan yazama wani abu atsakaninmu "


omer ya dago fuska ya kalleshi yace "yawuce yazama past sede atari gaba "


fahad yace "thanks "


Omer yajuya yashiga gida, 


omer nashiga faseelat na niyyar fitowa ya mata kallon up and down yashiga ciki, 


faseelat nafitowa tai tsaye tana sakarmai kayataccen murmushi tanajin mugun dadi ,


Fahad yabita da kallo from toe to head ya hadiyi miyau danba karamin haduwa tayi ba gawani sihirtaccen kamshi datakeyi, 


kusan 5minutes bawanda yace komi sannan fahad ya tattaro natsuwarshi yace "let's go to the car "


Yajuya tabishi ya budemata mota tashiga yazagaya ya shiga, yana kulle kofa yasauke ajiyar zuciya motar duk tadauki kamshinta, 


faseelat ta kalleshi ta sunkuyar da kai,


Ya kuramata ido yana kallon fuskar ta tayi rama amma tayi masifar kyau ,ya dire kallon a breast dinta da suke tsaye ,ya matsa ya riko hannunta yace "honey kinyi kyau sosai "


tai murmushi tace "ban kaika ba kullum kanata kara kyau "


yayi murmushi yace "finally sunbarminke yaushe zanzo mutafi"


ta dan juya ido tace "ummi tace se bayan 10days "ya zaro ido waje


yace "why meyasa ummi zatace haka? Wlh nakai karshe faseelat I want you "


Tace"cewatai wai bazan koma haka lami ba "ta rufe fuska tana dariya, 


Fahad ya Saki murmushi ya shafi kanshi yace "batasan cewa ke ready made bace, baki bukatar gyara sweetie zumarki naturally ne ajikinki take, plss base antsaya gyaran nanba banaso inasonki ahaka "


Faseelat tace "miye nasauri 10days fa bawuya kuma kaga zaka rika zuwa muna fira kabari takara tsumama makani yadda idan mukafara seka gudu "taida tana dariya, 


yayi shiru yanata kallonta da murmushi fuskarshi yanajin kamar yamedata ciki yace "kinsan yadda nai missing dinki kuwa wlh kamar zaki zan koma miki, idan haka tafaru har kikasa nagaji zan aikowa ummi da mota zan baki 5millions "


Faseelat tai dariya tace "aikuwa hero ranar zata zamar maka daya daga cikin ranakun da bazaka manta ba, don senaci millions dinnan domin nayi matukar missing dinka bana bacci fa, insha Allah nice zanyi wining "


Yace "idan kuma kika kasa ni mezan samu? "


Tace "ihmmmmmm"tana nazari sannan tace "Baka taba hawan bayana ba naiya goyo sosai zan goyaka nakewaye garden dakai kaita jindadin ka"


Yayi murmushi yace "bazaki iyaba I'm going to win the bet "


Faseelat tace "we should see"


Fahad ya kwantar dakai jikin seat yana kallonta yace "me zaki bani yanzu? "


Tace "nothing kajira ranar kakara tsumin kanka kawai "


Fahad yace "plss kibarni nadan rage zafi lips dinki are missing me da kuma ur beautiful and soft breast"


Tace "a, a not now sefa ranar karka tsotse dadin tun yanzu"


Fahad yayi karamar dariya yajawota yakama bakinta yana tsotsa kamar loly pop, ita me kiran bayanzu ba bakaramin dadi takeji ba itama tabiye mishi bayan 10minutes ya sakarmata kai yana meda numfashi itama tai kwantar da kai jikin seat tana meda nata, 


seda yadan dedeta kanshi idonshi lumshe yanajin matsananciyar desire nata yace "tafiya zanyi se na dawo gobe"


faseelat takalli joy stick dinshi da take mike acikin wando kishi ya tasomata ze tafi wurin Aisha ya samu relief kenan tafada aranta, 


Ta yamutsa fuska tace "okay ka gaidamin anty da daughter "tabude kofar tafita tanajin haushi, 

shikam takanshi yake bekula da yanayin ta bama ya nufi gida, 


Aisha na kitchen yau so take tahadamai very delicious food for dinner shiyasa tashiga kitchen tunda wuri tana cikin aiki yashigo amira na wurin wasanta itakadai ya rungumeta ta baya, 


Tai murmushi tace "welcome back "duk dade tashaki different perfume da banashi ba, 


ya juyo daita hannunta dafe da kantar kitchen take kallonshi idonshi jawurr dataganshi haka tasan abinda yake bukata, 


 baiko Kalli idonta ba idonshi nakan breast dinta tana sanye da halfvest da mini skirt hannuwanshi na rawa ya zare vest dinnan yakafa kai yana tsotsar breast dinta azafafe, 


ta rumtse ido tanajin yadda yake abun dasauri itakuma yanzu bata bukatar abun, 


Yakai hannu ya sauke skirt din kasa ya cigaba da romancing dinta,yadauketa yameda kan drawer yazame wandonshi yafara sex daita, 



Tundaga ranar kullum fahad seyaje wurin faseelat so biyu, sudade a motor awa daya awa biyu suna fira suna tsotse juna don magungunan da faseelat kesha suna aiki sosai ajikinta, 


bayan 5 day's yau da marece yana kofar gidansu da katuwar motarshi me black tint baka ganin me suke aciki, faseelat da tagama tsumuwa tana shiga motar tafara shafarshi tana mai kallo me kashe jiki, shi dama abunda yake bukata kenan suka rike juna suna wasanni masu wuyar fada, 

Harde abun ya girmama fahad ya zuge zip na gaban jeans nashi ya fiddo 🍌 faseelat takamata tana tsotsar ta azauce, fahad besan lokacin da yarika fidda nishi me karfi yanajin mugu mugun dadi hannunshi acikin rigarta yanata yamutsar breast dinta ,sun dau dogon lokaci sannan yayi release abakinta bako kyama ta rika hadiyar sperm dinshi hartana kara zukoshi tanajin masifar dadi, 


ta dau lokaci tanata kara zukarshi sannan ta dauke kai tai kwance jikin seat ba abunda take bukata kamar yayi sex daita don wannan kamar karin wutar shaawa ne agunta, 


shima kanshi jikin seat idonshi lumshe yanajin kamar yajanyota ya haye, duk dade bakaramin dadi yaji ba wannan rikicewar datayi wurin sucking nashi, ya laso lips dinsa na sama yana tuna yadda take ambaliyar ruwa in suna sex, tunda ya aureta har yau betaba gajiya da abunba, 


Jikinta a mace tazaro tissue daga gaban mota ta goge mai dick tameda a wandon tanata hadiyar miyau, ta yago wata ta goge mai janbakin da duk yabata mai fuska wurin kisss, 


Fahad ya kalleta yace "hakuri na yafa kare honey gaskiya gobe I will take u somewhere mudan huta koyane"


tace "noo kade kara hakuri wlh jinake nafika matsuwa ina cikin wani hali "



yace "shiyasa bazan bari kita zama haka ba "


suna cikin motar ya omer yadawo yanata kallon motar tundazu yananan tafito gashi kusan 2hrs har yaje yadawo amma sunanan he wonder wata irin firace haka duk anbi andade koina kuma fin 2hrs ,yaja tsoki yashiga gida, 


yanashiga ummi na grating cefane yaje yazauna rai bace yace "ummi Dan Allah kubashi faseelat sukoma gida suje can su cinye juna ma, amma ahaka abun beyiba kullum yana zarya kofar gida sushiga mota su kulle koina dasunan fira sukwashi awanni duk Wanda yawuce yana kallonsu, Dan Allah kubashi ita suyita tafiya"


ummi tace aranta "to ai duk tsiyar de iyakarta ga sumba "nace ummi bakisan ana sex a motor ba 🤣


Tace "namata fadan dadewar nan bataji nima nagaji datashigo zanfada mata tagayamishi yazo gobe su wuce "


Omer yace "yawwa hakan yafi "


kamar kar su rabu tasamu tafito a motar jikinta a mace sam batajin dede, fahad yana motor yake kallon yadda take tafiya tana hada hanya, yaji mugun tausayinta yakamashi tundashi tadan sama mishi natsuwa kuma gida yayi ya murji aisharshi ,


faseelat nashiga gida ummi tadago ta kalleta duk hodar da janbakin da tasha fa duk babusu lips dinta jawur da alama yasha tsotsa yayi tassss dashi, 


ummi takira sunanta faseelat tai tsaye tana sunkuyarda kai, daga can tace "kishirya kayanki kifadamishi gobe yazo kutafi gida "


Faseelat ta nemi kasalar jikinta ta rasa tana murna tace "nagode ummi Allah yabiya bukata "tai cikin daki da gudu ummi tace "jarababbar kawai"


ta dauki waya takira fahad muryarta har rawa take tafadamishi dadi ya kumeshi yanata farin ciki yaisa gida, 


shaf shaf ta tattara yan kayan da takeson tafiya dasu kamar yau ne tafiyar ba kunya tawuce toilet takara dilke jikinta tagama tafito, cikin kayan da ummi tasiyo mata tadauki wannan tasha tadauki wannan ta matsa, duk tabi ta haukata kanta don kayan na aikinsu ko bacci batasamu tayi ba, 


shima fahad bayan ya dirji Aisha yakasa bacci butsu butsu ya duba agogo yakagara gari yawaye, 



wanshekare dukkansu da farinciki suka tashi sunata dokin juna Aisha de hartagaji ta tambayeshi yafada mata faseelat zata dawo yau, ranta ya sosu wanda ko fuskarta bata boye hakan ba, 


tun 9 faseelat tayowanka special wanka an antaya turarurruka cikin ruwan, tazo ta zauna tana tsara kwalliyar haukata fahad, ummi de kallon ikon Allah take tayi don takasa cewa komi, 


karfe 10am dot yaiso kofar gidansu yaci uban wanka yanata kamshi se sakin murmushi yake shikadai, 


Yakira ta yafadamata yazo, time din tagama shiryawa ta dauki yar jakar data zuba kayan mata da yan kayanta na sawa tafita waje gidan bakowa duk sunfita ummi na toilet faseelat tai tsaye bakin toilet din, minti biyu minti biyar minti goma ummi bata fitoba, faseelat ta kwala mata kira tace "ummi muntafi amana addua"tana sauri tafita ummi dake wanka jikinta duk kunfa tadora zane tafito tai mata tijara amma wayam har ta tafi, ummi ta girgiza kai tace "Allah yakama maku to"


fahad naganin fitowarta ya fito ya tarbeta ya amshi jakar hannunta yabude back seat yasaka yabudemata tashiga yanata binta da mayen kallon ganin kwalliyar data caba, 


yana shiga yaja motar suka dauki hanya, dukkansu sunkasa cewa komi time to time se sukalli juna su sakarwa junansu murmushi, 


Harsunkusa kaiwa fahad yace "don't forget about the bet"


Faseelat tai dariya tace "I'm the winner "ya kalleta yadda take ta faraa ya kai hannunshi daya ya shafi sumarshi shide he's very lucky matanshi duk suna mutuwar kaunarshi, 



Suna isa ya bude motar ya Daukota tanata faraa suna zuwa kofa faseelat tace "saukeni plsss anty nanan fa "


Yace "so what? "

Tace "a, a tundaga dawowata zanfara bata mata rai kade bari mushiga daki yau kai ango ne "takashe mai ido 


yayi dariya  kafadarta cikin tashi yabude kofar suka shiga ciki, amira da Aisha suna zaune suna kallo duk suka juyo, amira da gudu tana murna taje wurin faseelat, faseelat ta daga ta sama tanajin dadi ta manman namata kisses a cheek tace"i miss you so much dear "


Amira tace "welcome back home anty I'm very happy for your return "


Faseelat taja cheek dinta tace "brilliant girl"


fahad nabaya yayi tsaye yanata kallonsu yanajin dadi, 


Tana dauke da amira ta matsa wurin Aisha, Aisha ta kalleta suka hada ido ta dauke nata, se faseelat taga ta rame fiyeda baya amma de tayi kewar shariyarta, taje bayan kujerar da take zaune tace "ina wuni anty nasameku lpy? "


Aisha tace "lpy lau "ranta bace tanajin kamar ta shakarota, 


Faseelat tai shiru tana kallonta duk jinyar datayi daga ita har mommy da sisters nata bawanda ya lekata saboda kiyayya yanzu tadawo gaisuwar ma kamar dole akasata ta amsa, ta juya dauke da amira ta nufi up stairs, 


fahad yabita tana kan steps yace "meyasa zaki daukota kibarta wurin mommynta mana "


faseelat tace "I'm missing her kasani kabari mukara gaisawa"


fahad ya amshi amira yace "duk donki takurani zakice haka "faseelat tai dariya tashige daki 


yace "amira jeki wurin mommy anty zatai aiki anjima zata fito kinji? "


amira ta juyo tana ta zumbura baki kamar zatai kuka, 


Dasauri yaida hayewa yatura dakin yashiga yasa key yana waiwayowa faseelat ta..... 




*fans who do you think will win the bet among them*



Plss pray for my blood in ur salat, my teama ba lpy,mamata is sick my anty and her daughter nima sama sama plsss pray for us, karshen soyayya itace karika wa mutum addua batare da yasani ba, 👏🏼




Post a Comment

0 Comments