TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Ragon miji Page 92

 9⃣2⃣





*So haduwa ta jini in Allah yahada shikenan  so in yabi jini yagama kamawa shikenan kece sarauniyata kinciri tuta inde kina gurina banida damuwa😍💃🏻*

*lady*   _____ *u r not just a friend but a lover,u r cute,pretty,sweet voice, you own good heart,u have good manners thanks for ur love for me and all you did to me may Allah give you all u want in this duniya and make you among those ones that will enter janna jannatul Firdaus, I love you and ur lovers*






Ba abinda faseelat keyi se tsuwwa tana ta zabga zufa ta koina ,asibitin shiru ba abinda kakeji se karar ta at this time da zaa tambayeta ya sunanta bazata iya sani ba , nurses na kanta kusan Su ukku biyu mata daya namiji, sun wage mata kafa tanata nishi tana kara , 


A can theater room anwa fahad treatment daya kamata hannun an dinkeshi sede kafar ciwon yayi muni dole se anfitar dashi waje da gaggawa ansa mai Karin jini ,suka gurguro shi suka medashi dakin hutu,


Faseelat tana ta labour wata nurse ta kalli namijin babban tace" kode muyi arranging ayi mata cs ?"


Doctor da yana daga cikin wadanda faseelat ta burge a speech day nasu amira ya kalli agogo hannunshi ankawo ta kusan4am yanzu 4:30 yace" noo give her sometimes laboun ta na tafiya "


yayi directing daya tana sawa faseelat hannu tana fitarwa tana medawa don hakan yana sa haihuwar matsowa ,


shi kuma yafara scanning cikin duk yaran a alive ,yanata jin tausayinta,


Karfe 5 tafara haihuwa ta sullubo katon danta ba jimawa sega baby girl,


Doctors suka daukesu suka fara shiryasu ita kuma ta cigaba da labour suna temaka mata,


Daya daga cikin soji ya dauki wayar fahad kunsan basa saka security awayansu yabi call log mommy ce sama yakirata tanata bacci abunta ta tashi ta lalubo wayar dasauri tana tunanin Su oteka ne,


Taga fahad ta dauka tana tunanin ze fada mata ammasa fashi setaji muryar wani daban,


Sojan yace"yaronki an shigo an musu fashi yanzu suna asibity sun harbeshi matarshi kuma na labour "


Tunkan yakarasa cikin mommy ya juya yana gama fada tatashi da gudu tashiga toilet ta hau tana kuka tana zawo take magana "Ai bance ku tabashi ba nace kudin kawai zaku karbo " tanata kuka da surutu tafito ta dauki wayar ta kira number su sede duk switch off ,


Ta dauki gyale tana kuka ta sauko kasa ta tada Su ramlat tana kuka tace "Ku tashi ba lpy sun harbe yayanku yana asibity "


Su ramlat suka dora hannu akai suna kuka ,mommy tace so taso suka shiga mota sunata kuka Su duka mommy tanata regretting tura yanfashin,suka nufi asibitin


Seda komi ya lafa makwabta suka firfito kusa dasu akwai Kawar Umma ta kirata time din anata kiran sallar farko,Umma zata kabbara salla kenan ta dauka,cikin tashin hankali Matar tace "yanfashi sun shigo gidan son sun harbeshi ita kuma.... "


Bata ida ba Umma ta zube awurin a sume daddy yafito daga toilet yaganta sheme hankalinshi tashe ya debo ruwa ya kwara mata ta farko da kuka tai wuf ta tashi ,


Daddy yace"lpy meyafaru?"


Umma ta mike tana Neman keys tace"yan fashi sun harbi son yana asibity"


Ta dauko keys daddy ya riketa tana ta kuka yasata mota suka tafi asibitin,


time da yan unguwar suka fito masallaci ne wani abokin sabeer yakira shi yafadamishi ,sabeer ya fashe da kukan tausayin abokinshi wannan wace irin jarabawace daga wannan se wannan ,


Time din yana gidan fatouma ta tambayeshi abunda ke faruwa yana kuka yake fada mata ,cikinta yayi wani irin juyi sede taga jini yanabin jikinta tana kuka take kallon jinin sabeer da yake balain son yara bemasan da cikin ba hankali tashe yace "menake gani kamar jini ? jinin miye wannan teema na ?"


Fatouma ta saki kuka tace "bansaniba jini ne kawai"


Hankalinshi yakara tashi ya kwasheta suka tafi asibity,


Su Mommy suka fara isa wurin tana ta kuka jikinta na rawa aka nuna mata dakin da fahad ke kwance ta glass suka rika kallonshi yana sheme lifeless,takara shiga rudani how she can forget him tun yana yaro yake hannunta shi yafara kiranta mom yana kula daita yanasonta why ta mishi haka seyanzu take regretting,


Kasa hakura tayi ta tura dakin tashiga tana ta share hawaye tana kallon raunikan da suka mishi,


Ba jimawa sega Umma ita da daddy tana ganin halinda yake ciki takara fasa kuka ,takasa shiga dakin daddy yanata rarrashinta taji ihun faseelat daketa fama har takara haifuwar baby girl ,


Ta nufi wurin dasauri sede labour room din kulle yake ,


Ta tsaya bakin wurin tana kuka segashi anfito da baby girl din da aka haifa yanzu ta amsheta ta rungume tana ta kuka yarinyar kamar fahad sakkk ,


Kamar me bacci yarika jin ihu da nishin faseelat cikin mawuyacin hali ya bude ido dasauri jikinshi na mishi ciwo more especially his heart kamar zata fashe,


Mommy ta matso wurinshi tana kuka tace "sannu son se Allah yasaka maka abinda sukama"


Fahad ya lumshe ido ba abinda brain dinshi ke tunawa se yadda oteka yake sunsunar faseelat da yadda taketa kuka tana kiranshi sukuma suna cewa they want to chop,yanzu 5 men's sunyi raping masa mata kenan,


Hawaye masu zafi suka gangaro gefen idonsa yafara kokarin tashi jikinshi na rawa ,


Mommy ta rikeshi tana kuka tace"karka motsa baka lpy son"


Zuciyarshi na ciwo yanajin kukan faseelat da nishinta sosai ,hawaye nata wanko masa yace "mommy let me plsss let me see my wife"


Mommy ta rike shi tace"kayi hakuri ka kwanta duba kafarka u r very wounded "


Yanata hawaye zuciyarshi na ciwo kamar ya ciro yayar kasa yace"plsss let me see her  ,they rape her they rape my faseelat plsss mommy....." tari ya sarkeshi ya koma ya kwanta nan take yafara aman jini,


Mommy tai tsuwwa ta danna kiran doctors ba jimawa suka shigo ,hankalinsu tashe ganin yanata aman jini yana tari,suka fiddata waje suka fara bakin kokarinsu wurin tsayarda aman,


Mommy tai zaman dirshan kasan tiles ta cigaba da kuka hannun ta biyu saman kai yaranta nabata hakuri,



A can labour room faseelat takara haifuwar baby boy me kama daita sosai ba jimawa ta kara haifar wata baby girl din"


Yara biyar ringis nurses sunata murna da farin ciki basu taba samun me ko triples ba a asibitin ,


Dukda ta haihu kuka take tayi idonta rumtse karfen  gadon da ta rike haryanzu bata sakiba tanata kuka ,


Aka shirya yaran aka fito dasu zuwa wurin yanuwansu Umma da daddy sukaita murna da kuka time daya,



Da temakon Allah jinin yatsaya akamishi allurar bacci amma beyi baccin ba jikinshi de ya mutu yanata hawaye masu zafi,doctors suka fita sunajin tausayinshi,


Gabadaya yaran andubasu kuma lpyarsu lau cikin hukuncin Allah bulbul dasu jawur gwanin shaawa kamar ka dauke dukkansu suna cikin baby blanket ansa musu dresses dinsu,



A labour room doctor yayiwa faseelat allura pain killer,yamata steeching don ta karu sosai ,tana ta kuka suna mata sannu,


Doctor da keta mata sannu tunda ta haihu yace"why are you crying ?ki godewa Allah kin haihu lpy duka yaranki na lpy "


Hawaye sunata zuba murya harta sauya yanayi tace "my husband ,where is he ?inason ganinshi inason sanin halinda yake ciki"


Doctor yace "OK OK ki kwantar da hankalinki mijinki ze samu lpy ,"


Faseelat ta fashe da kuka me sauti tace"I want to see him inason sanin halin da yake ciki"


Yayi tsaye yanata kallonta ,tana ta kuka,ko sanin me ta haifa ma batayi ba,


Ya kalli nurse dake tsaye tana kallonta yace "ki samo mata kaya ,sannan ku kaita room nashi"


Nurse tace"OK "ta juya tafita,


Yace" its okay yanzu zaki ganshi stop crying "


Ta cigaba da kukanta ya juya ya fita,


Su sabeer Allah ya temaka cikin be zube ba sede jini yazuba sosai akasa mata jini,



Nurse ta dawo da doguwar riga ta mikawa faseelat ta saka tanata kuka ta kawo kujera me taya dakyar da cije lips faseelat ta sauko agadon  ko mikewa sosai bata iyawa tahau kujerar nurse ta turata zuwa dakin da fahad yake,


Su mommy suna bakin kofa  sunata kuka akawuce daita ,


Suna shiga dakin taga halinda yake ciki hawaye suka kara wanke mata fuska t shirt dinshi duk jini ,


Nurse ta turata bakin gadon ,faseelat ta dora kai jikin gadon tasaki kuka ,


Fahad ya dago hannun da jini ke shiga ze tabata  nurse tai sauri ta rike hannun tace"noo plsss" tameda hannun


Faseelat ta dago tana kallonshi idanunshi jawur dasu yanata hawaye yaketa kallonta ,


Faseelat tasa tafin hannunta cikin tafin hannunshi ya rumtse yana cigaba da hawaye ,


Murya shake yace"I'm sorry I didn't help you I'm very sorry"


Faseelat ta girgiza kai tana kuka tace "basuyi ba hero Allah be basu ikon haka ba ,kayi hakuri  nasan u r in so much pain"


Ya rumtse ido yanajin fin rabin ciwon jikinshi ya tafi ya bude yace "thank god for helping us"


Nurse idonta yacika da hawaye itama ,


Ya kalleta ta dawo single dinta yace "where's my babies inafatan ba abinda ya same su?"


Tana murmushi tana hawaye tarika daga mishi kai ,


Nurse ta fita dan kawo yaran koya rage pain in yaga kyautar da Allah yamishi ,


Tana fita faseelat tace "they are 5 in numbers"

Dukda batasan sex nasu ba amma tasan ta haifi biyar,


Yayi murmushin farin ciki yace "sure?"


Ta daga masa kai ,


Yace "thank you so much"


Takara daga kai tana murmushi da hawaye ,ta kalli kafarshi dake lullube da bandage ,


nurse ta shigo tareda Umma data kasa ta tsare wurin yaran suna kwance 

A babies bed ,ta turosu har zuwa bakin gadon,


Fahad da faseelat sukabi yaran da kallo suna farin ciki matan ansamasu kayan mata mazan ansa masu kayan maza,


Fahad yayi ta murmushi yana bin fuskokinsu da kallo ya dago ya kalli Umma yace "Umma kingansu duk yarana ne"


Umma ta daga kai tana share hawaye ,


yafara yunkurin tashi zaune nurse ta rikeshi tace "dole ka kwanta karka bata aikin da akama "


Ya kalleta yace "plsss let me seat zaniya plsss"


Da Umma da nurse suka temaka suka jingina shi jikin bed din ,


Ya kalli Umma yace "Umma kibani Su nagansu I'm very happy"


Umma tai murmushi ta dauko namiji ta dorashi jikinshi ,yana rike da hannunta,


Ya kura mai ido yanata annashuwa kamar ba patient ba ya kalli faseelat yace " u look alike "


Faseelat tai dogon murmushi ,ta daga mai kai ,


Ya cewa Umma ta kawo shi Dede bakinshi ya mishi huduba ,


Ta daukeshi ta Dora wani shima kamar faseelat shima ya mishi huduba ,


Akadora baby girl ya mata da duk yanuwanta ,tunda aka Dora ta farko aran faseelat tace "Aisha"

Ta biyun tace "amira"

Ta ukkun kuma she don't know,


Yanata murmushi ya kalleta yace "I name them abdullahi da abdurrahman ,the  baby girls kuma my Aisha ,amira and...."


Tai murmushi tace "and what?"


Yayi murmushi yace "and....and faseelat I will call her *(habibaty)*


Faseelat tai dariya duk Su Umma suma sukai dariya ,


Ya kalli nurse dake dariya yace" thannks"


Tace"congratulations "


Ya meda kallonshi gun Faseelat tana murmusawa tace "I love you Allah yabaka lpy"


Yayi murmushi me ciwo ya kalli kafarshi yace "I wish so"


Nurse tace"madam u need to rest zanme dake dakinki kiyi feeding babies "


Faseelat tace "plsss I don't want to kibarni nan"


Nurse tace "noo its not possible"


Taja kujerar ta faseelat nata wai genshi yanata kallon ta suka fita Umma tabisu da gado daya ,nurse ta dawo ta dauki sauran,


Fahad ya lumshe ido yanajin matsanancin farin ciki,


Bayan faseelat takoma saman gado aka bata diya daya ta fiddo nono da sukayi tunjum ta jona mata yarinyar takama ,

Umma ta fiddo dayan takama wa dayan yasha tanata mata sannu  sannan aka medasu akabawa sauran  tai musu addua sannan aka fita dasu Umma ma takoma wurinsu mommy ta zauna,


Ummi ce tafado mata arai  ta dauki waya ta kirata memakon tafada mata abinda yafaru setace mata faseelat ta haifi yan biyar tafada mata asibitin Ummi nata murna tafadawa Abba ta kira omer tafada mishi yayita murna takira wasu yanuwanta kowa nata murna Abba yakira baba babba sunata sa musu albarka,



Omer duk yariga su isa besamu ganin faseelat ba se yaran sunata santinsu shida fadeela ,lokacin Ummi ta shigo sunata murna suma,


Ummi nashiga wurin faseelat taga ta baje ba dankwali ta ciro nata tana dora mata ta farka tafara hawaye tana bawa Ummi labari,


Can sega sabeer yazo dayaga halinda fahad ke ciki yakara shiga tashin hankali amma abun mamaki farin ciki ne falll kan fuskar fahad,


Sabeer yace "sannu friend Allah yakiyaye gaba yabaka lpy "


Fahad yayi murmushin takaici yace"they took all the money nasan bazasuyi hakuri ba kudin na dayawa kudin sun kai 100millions dollars nide bana dasu duka accounts dina befi 50millions dollars ba zan baka kaje kaciro su kuma I Will talk to daddy zanbada decoment na properties nawa abiyasu kudinsu inyaso ko akwai saura I will pay after"


Sabeer yayi tagumi hawaye suka ziraro masa, fahad yayi murmushi yace"stop crying plsss this is my destiny banijin komi "


Karfe goma saura gomna ya dira asibitin hakan yajawo yan jarida da yan labarai,


Sunata dauka suka shiga wurin fahad gomna ya mishi jaje ya tambayeshi nawa suka daukar mishi kuma ya sansu ?


Fahad yayi murmushi yace"I don't know them kuma kudin masu yawa ne 100millions dollars amma bakomi wannan jarabawa ce kurum kuma na amsheta da hannu biyu I will repay back there money"


Governor yace"zan biya rabin kudin kuma yau zaa fitarda kai waje insha Allah zaka samu lpy zaka taka da kafarka"


Fahad yayi murmushi yaita godiya yana faraa,


Governor yace"kuma nai maka murna da samun yara biyar Allah yaraya su akan musulunci"


Fahad yanata murmushi yace "amin nagode"


Me girma Governor yatashi anata video ting


Suka'isa dakin babies sunata bacci abinsu su biyar ringis Governor ya dauka yanajin dama nashi yanata murmushi ,


Sannan suka nufi dakin faseelat duk yanuwanta na waje ciki da Ummi da Umma da baaba ,


Governor nashiga suka mimmike suna gaisuwa Ummi kamar tasani data dorawa faseelat kallabi,


Governor ya zauna ya musu barka sunata godiya ,idanun faseelat luhu luhu,


Governor ya mata kyautar mota yabawa yara big plat house ,faseelat tai ta godiya amma sam ba faraa fuskarta,


Sannan governor da guguwarshi suka tafi,


Nan akafara shirye shiryen fita da fahad ,


Shima hankalinshi duk tashe yake don rabuwa da heart beat nashi da babies dinshi,


Itama faseelat dataji hawaye tai tayi,


Karfe goma dawani abu mommy ta samfe tatafi wurinsu oteka ,


Tana zuwa ta samu dukkansu sunyi jungum jungum duk zugar matannan basanan se guda ukku ,


Anwa oteka dressing hannunshi yanata zukar shesha dan yarage bakin ciki ,


Mommy batako zauna ba tana hawaye tace"haka mukayi daku ?nace karku tabashi kudin kawai zaku amso donme zaku harbeshi ?"


Tiger ya kwatsa mata tsawa yace "karki wannan kuskuren anan yanzu kinji ki lahira"


Oteka yayi karamar dariya yace "let her batasan me mukayi asara bane"


Ya wurga mata jajayen idonshi yace"we lost 2 of us sannan look at my hands danhaka yarjejeniya ta sauya"


 ya kalli die hard yace"bring that money here"


Ya tashi  ya jawo katon akwatin ya bude shi gaban oteka,


Oteka yace"divide all the money in to 3 ka kwashi kaso biyu ka shigardasu kabata 1 tatafi "


Mommy taita hawaye tana kallonsu tana kara nadama ,


Ya kalleta yace "ke dole kibiya diyyar yanuwanmu da muka rasa ga kudinki ki kara gaba"


Mommy tace "Allah yaisa se Allah yasakamin aiba haka mukayi daku ba"


Die hard ya kwasheta da mari a 2 kumci ta dafe kumatu  tana kuka ,


Ya bude akwatin yakara kwasar boundles daga cikin nata yakara anasu ya tura akwatin yace "kwasarsu ki tafi wicked woman"


Mommy ta kama hannun akwatin ta kama hanya tana kuka har ta kai kofa ta juyo takara cewa "Allah yaisa"


Tiger yace "keeeee !!!!" Ya mike haba kafa minaci banbaki ba ta arce da kalilan din kudinda suka bata,


Har ze bita oteka yace "let her taji da bakin cikinta"


Mommy takai kudin mota tana kuka take driving tana zuwa gida tadora akwatin can saman wardrobe takoma asibity,



Labaran karfe sha biyun rana harda nasu faseelat ,dama da safe anyi na kaiwa Governor hari da yanfashin sukayi ,


Nan labarin ya fara zagaye duniya ,lokacin da manager yaji labarin sabeer yakira yafara masifa se anbiya duk kudin wannan abun shiri ne ,sabeer ranshi ya baci yace yau zaa biyaka kudinka gabadaya ,


Ba bata lokaci yafara bugabugar fiddo kudin fahad yana hadasu ya amso na governor ya damkawa manager,



Karfe 7 jirginsu fahad ze tashi zuwa turkey a can akwai kwararrun likitocin kashi da zasu dubashi,zasu tafi da Umma daddy ma zebi bayansu ,



Faseelat datasha wankan jego tadan gasu tana tafiya tana dan dingisawa taje dakin fahad ,


Mommy na wurinshi tana kuka shima kebata hakuri ,faseelat taje ta rungumeshi tana kuka tace "inaso nabika inaso nai jinyarka plsss"


Ya rumtse ido ya bude yace "kiyi hakuri kinji ko ki kulamin da babies ki kuma kula da kanki kiyimin addua insha Allah soon zandawo normal kinji ko sorry"


Tai ta kuka abunta har seda akazo tafiya dashi yasa akakawo yaranshi yabisu da kissss ,yana hawaye faseelat na kuka akatafi dashi zuwa airport,


Har suka daga faseelat na kuka da akazo yi mata alluran relief akaimata data bacci ta sheme kan bed taita baccin,



Labaran BBC hausa na dare harda su faseelat a headlines,


Aichatu tace"wasu yan fashi sun kaiwa Governor Katsina hari bayan da suka shiga gidan daddyn amira sukai gaba da 100millions dollars, ankashe daya daga cikin su kuma ana cigaba da binciken gano sauran mahaifin amira de tuni yabiya company kudin bayan governor yabashi rabin kudin "aka nuno tattaunawarsu fahad da Governor,


"To kuma zakuji abun alherin daya samu ahalin domin bayan fashin da akamusu mamar amira  ta haifi yara biyar batare da cs ba kuma yaran duk suna cikin koshin lpy ,

 

Ga kadan daga cikin rahoton ,se aka nuno babies jere biyar sunata bacci abinsu ,da kuma faseelat dabata iya magana ba ,


Aichatu tana murmushi  tace" me girma Governor yayiwa yaran kyauta tareda mahifiyarsu muna yi musu murna muna fatan Allah yarayasu yasa su biyo yayarsu amira ahalin yanzu ni aichatu nake cewa mukwana lpy daga London"



Mutane se santin yaran akeyi ba bata lokaci suma suka watsu a media ,abunda yajawo hankalin masu kudi da dama,da yake karuwa ce se Allah yaraya ake ana musu kyakkyawar addua wasu kuma nata jin dama nasu,


Cikin dare su fahad suka isa tun kafin suje ansan da zuwansu karfe 4 na asuba akashiga dashi theater room, Umma nata salla tana addua ,


Seda suka kwashe 3hrs sannan suka fito gari tangarr garr kuma aikin yayi successful anmishi musanyar wasu kasusuwa yanzu yana bukatar time ne ciwon ya warke aga yadda aikin yayi ,


Yadda umma taga sunata murna likitocin shiyasa tadanji dama amma addua kawai takeyi ,



Tunda dare sabeer yafara receiving calls daga friend na fahad wadanda sukai business da normal friend sunata Neman yadda zasu temaka yabada account number din fahad ,


Nan kuwa kudi suka fara antayawa cikin 0 account nashi,


Wasu kudaden kuma sunata shigowa ta hannun governor yana ajiye mishi da niyyar bashi in ya dawo,


 Tunda fahad ya farko yasa aka kiramai faseelat video call tana saman bed tana feeding yara ,


Kamar me lpy yace"maman babies how r u"


Ta turo baki tace "not fine"


Yayi murmushi ya fiddo ido yace"meya sameku?"


Tace "kana tambaya ta ya muke bayan kasan duk bamu lpy cos baka lpy"


Yayi murmushi yace "dont mind nakusa warkewa soon zan dawo"


Faseelat tai murmushi tace "to ya kafan "


Ya haskata yace "gatanan dasauki "


Tai narai narai da ido tace "Allah yabaka lpy abbu nankusa zaka warke "


Yayi murmushi jin sabon suna yace"I pray so ummuna"




Post a Comment

0 Comments