TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

RAGON MIJI page 1-2

1⃣

*In the name of Allah the most beneficent the most merciful*

Alhamdulillah ina rokon Allah yabani damar rubuta dede yadda nafara lpy Allah yabani ikon gamawa lpy amin. 

Sadaukarwa ga *sis zulaihat rano* alherin Allah ya sameki a duk inda kike, kisani inayinki bazan manta alherin da kikamin ba ina godiya da kulawa 

faseelat yarinya ce and she's not above 21yrs tana da kyau sosai babban jiki ne daita fara ce sosai fuskarta is ready made ko ba tai kwalliya ba batada matsala abinda yafi daukar hankali ajikinta shine kugunta tanada babban kugu da big breast kusan ma sune suka sa ta kiban amma kibar ta me kyau ce saboda bata da tumbi bata da fadi, faseelat kyakkyawa ce de sosai, 

Gidansu matsakaita ne ba masu karfi bane kuma ba matalauta ba, mamansu ita kadaice awajen babansu su 5 ne mamansu ta haifa faseelat itace ta biyu kuma ita kadaice mace ta taso cikin gayu tun tana yarinya har girmanta mamanta cikin gyaranta take dayake ita kadai ce mace, yayanta sunanshi omer, se ita se abulkhair se ishak se auta Mubarak, 

Babansu meson karatu ne sam be wasa da ilimi ta sauke kur'ani kuma tagama secondry sede mamansu taki yarda tawuce makaranta, wai sanadin lalacewar yawancin yanmata kenan, babanta alhaji maaruf yayi iyakar yinshi amma ummi taki wai sede tabari setayi aure tayi, 

Yanzu haka faseelat bata zuwa koina se islamiya shima se weekend duk aikin gidansu itace keyi batada hutu ko kadan, ta kware wurin sanwa sannan kwararra ce wurin gyaran jiki saboda abinda mamanta ke koya mata ne, kullum ummi kamar yar 30yrs take saboda bata wasa da gyara kanta duk abinda ya shafi gyara ko abinci ko kwalliya wannan yasa abbansu yakasa yi mata kishiya dan ko kallon mace bayayi dan yasan inyaje gida tashi tafita. 

Har mazan gidan suma basa yawace yawace unlike other houses da namiji se ma ya kwana ba gida ba, su ko duk abunka karfe 10pm acikin gida takemasu.

Faseelat ba mummuna bace bare ace shiyasa batada saurayi kawai Allah ne be kawo ba har yau ba wanda ya taba tunkararta da kalmar so, wannan yana matukar damun umminta saboda ita burinta ta ganta adakin aurenta lami lpya kuma shine gurin kowace uwa akan yarta, shi ko abba be damu ba cewa yayi komi lokaci ne, 

itama faseelat abun baya damunta amma tanada buri a soyayya yadda take fara fari takeso, tanada kiba to mijinta ya zama siriri dogo, tana masifar son saje a fuskar namiji, yazama dole mijinta ya zama jarumi me karfin zuciya kuma sannan ya zama yana da rufun asiri da ilimi to shine mijin aurenta kuma shine burinta, 
So da dama takan zauna da mamanta su tattauna akan aurenta itade faseelat abun mamaki yake bata gani takeyi mamanta bata yarda da tarbiyyar da ta bata ba ,ko tagaji da ganinta kusa daita, 

Yau sungama cin abincin rana itada ummi saboda tare suke cin abinci, ummi ta kalleta tace "faseelat Allah yabaki miji nagari ki tafiyarki ki huta kullum addua ta kenan ba dare ba rana "

faseelat batasan lokacin da hawaye suka zubo mata ba, 

Tasa bayan hannunta ta goge ummi na ta kallonta da mamaki, 

Faseelat tace "ummi shin akwai ranar da zata zo ta koma baki maganar aure na ba? shin ummi kingaji da nine? Koko nikadaice wadda takai wadannan shekarun a gidan iyayenta,? Ummi tunbana sa komi a raina har nafara zargin ko de baki yarda dani bane? "

Kallon mamaki kawai ummi kebinta dashi tace "haba faseelat burin kowace uwa taga yarta gidan miji nasanki kaf ciki da waje nice mahaifiyarki ni na haifeki nasan halinki bawai inafada bane dan ranki ya baci abinda ke gabana kenan banda Mace se ke duk kanku ina alfahari daku kuma kullum ana yabon yara na dan haka kidena zubar da hawaye kinji diyata? "

tajawo ta akan kafarta hawaye faseelat ta share, ita fa bacin feeling da takeji ai bataki tayita zama gidan suba, to shaawa tayi mata yawa so da dama tana yawan mafarki, kuma dakinta ba toilet aciki tsakanin dakinta dana ummi toilet yake se can farkon shigowa gidan nan dakunansu  ya omer suke suma da toilet tsakiya shi ko abba ciki da falo da toilet ne yakeda, tun asuba take lallabawa tayi wanka inde tayi mafarkin sam batasan ummi tasani ba ,shine ma yasa take kara son aurar daita dan itama ummi haka take da yawan shaawa ,bare faseelat ga girman jiki tunda ko mata suka ganta sede suce tubarkalla dan duk yaddda tayi tafiya kugunta da breast dinta rawa suke .

Ummi ta saki ajiyar zuciya tace "Allah yamaki albarka faseelat duk aikace aikacen gidannan ke kadai keyi kinhanani komi ni har tausayi kike bani "

Abulkhair ne ya shigo agajiye yadawo daga school yana shigowa yaji yadda ummi kesawa faseelat albarka, 

Ya zauna tareda fadin "wlh ummi bamu yadda ba kullum faseelat kadai kike sawa albarka muko baruwanki damu, Allah ina tunanin rabon daki samin albarka tun kan ki yayeni "

da faseelat da ummi suka fashe da dariya 

ummi tace "abul inayimuku kuma ko ban bayyana ba, kaima Allah yamaka albarka dasu gabadaya "

Yace" amin ummina, ya faseelat mi kika dafa yau? "

tace "aifa new student in university, abinda bakaso akayi danwake da souce "

Yace "nashiga ukku ni abul ummi ya zakuyi dani wlh nakusa karasawa lahira sora kiris inbaku temaka min ba idawa zanyi "

Suka babbake da dariya faseelat tace "katashi katube kashiga kitchen kawai "

Yace "pls pls ya faseelat do help me "

Tace "naki din "

Ya tabe fuska "nide dama nasan yaya bakisona ko kadan "ya mike tsaye. 
Ummi dake dariya tace "itako ke sonka tayimaka rice beans se kaci da soese din"

Yasaka hannu biyu a kirji yasauke ajiyar heart huuuuum "yaya Allah yabarminke inasonki kamar rai "

ummi tace "jeka de kaci kahuta tukun "

Yajuya yatafi dasauri itako faseelat ta mike tsaye ummi tace "se ina? "

Tace "wanka zanyi ummi kafin marece infito indora muku dinner"

Ummi tace "bakigajiya da wanka faseelat to zakiga dilka saman windon toilet kidanyi kafin wankan "

2⃣

A Al'adar gidansu faseelat bayan asuba sukan hadu suyi murajia, bayan isha kuma suyita fira basu cika kallace kallace ba, itada yanuwanta akwai kyakkyawar fahimta,ya omer bayanan yana Niger karatu kuma can ne asalin mahaifiyarta asiya, sun hadu da mahaifinta ne yaje kasuwanci a can kuma ya samu nasarar sace zuciyarta har akamusu aure, sukan je niger amma ummi tafi yawan zuwa, 

Bayan kwana biyu 

yau tun asuba faseelat ta farka a firgice tasha mafarkai kala da kala 
Cikin sauri ta sa hannu ta shafo kasan pant dinta taji shi da lema, ta dafe goshi tareda fadin "oh god"
Babban tashin hankalinta sanyin da ake surarawa gashi dole tayi wanka, ta tsaya tana ta nazari can dasauri ta dira daga kan bed ta jawo towel sauri -sauri ta sabule rigar baccinta tai waje jin shiru dakin ummi tagane bata tashi ba, wuf tashige toilet ta sakarma kanta shower yayinda take cudawa da hannunta sauri kawai take kar ummi ta tashi. 

Karar ruwan dake sauka ne ya tayarda ummi daga bacci ta tashi zaune ta buga tagumi tausayinta yakamata ko ita inde zatai wankannan takansa ruwan zafi, kamar tatashi tafita se kuma tafasa dan karta bata kunya,

 seda faseelat tagama wanka tafito tawuce dakinta sannan ummi tafito jikinta a mace tashiga toilet itako faseelat salla ta kabbara, 
Ummi se sake sake take bazata manta yadda tasha wahala ba lokacin da take budurwa don har azumin dole takeyi, 
Alwala tayi ta kabbara salla tana ta adduar Allah yakawo wa faseelat miji nagari ,bayan faseelat tagama tafito dakin ummi tashiga tazauna sannan ta gaisheta ummi ta amsa tana lazimi har ta tashi ummi takira sunanta "faseelat!"

Tace "naam ummi "

ummi tace "dawo kizauna zamuyi magana "

tace "to " tadawo ta zauna 

Ummi tagyara zama tace "faseelat ni ce mahaifiyarki ni na haifeki tambayar ki zanyi kuma inaso ki bani amsa a matsayina na mamanki, dole ne yasa zan miki maganar nan duk da tamin nauyi "

gaban faseelat harbawa ya rika yi sosai da sosai, 

Ummi ta cigaba da cewa "ina kula da ke tun kina 18yrs na kula kina yawan yin wanka akai akai kuma nasan dalilin hakan ,amma inaso kifadmin da kanki miye dalili "

Hannu faseelat ta dingi dannawa yana bada sautin kas -das 
Ta sunkuyar da kai, kunya duk ta cika ta, 

Ummi tace "dama nasan bazaki fadamin ba amma don Allah ina rokon ki faseelat kiyi hakuri da yanayinki ki jure karki gurbata rayuwarki ki rike mutuncinki na roke ki"

Faseelat gabadaya jikinta yayi sanyi tace "ummi banida wannan tunanin kuma namiki alkawari bazan taba zubda mutuncina ba ki cigaba da yimin addua adduar ki nake so "

Ummi tace "addua munanan munayi faseelat sede mukara akan ta"

shiru ummi tayi sadaf sadaf faseelat tabar wurin, duk ji tayi jikinta ya mutu batareda ta je wurin da suke karatu ba ta wuce daki ta kudundune, 

Ummi bayan ta gama addua tafita bayan Sun gaisa da abba tawuce kitchen taga ba faseelat, ta girgiza kai tafara aiki, tasan dama me wuyacine yau ta saki jikinta. 

Suko su abba karatunsu sukayi har xuwa 7am sannan suka tashi me bacci ya kwanta me zuwa school yafara shiko abba shigewa yayi yafara shirin office. 

bayan ummi tagama hada breakfast suka yi suka fice gidan yayi tsit kamar ba kowa ciki, 

Ummi wanka tayi tashige daki, batareda ta waiwayi faseelat ba, itako faseelat bacci ne ya dauketa, 
Can wajen 10am ummi tafara jin sallama tana fitowa taga wata kawarta a aikin hajji suka hadu matar ta girmi ummi nesa ba kusa ba amma jininsu yazo daya saboda a room daya suka zauna lokacin hajji ita kuma ummi tana matukar girmama na gaba daita, wannan yasa suka shaku da maman khalil, ko bayan Sun dawo daga saudiyya suka cigaba da zumunci. 

"maraba maraba da maman khalil "

Hjy saratu tana faraa tace "yawwa Hjy asiya "
Ummi tace "shigo ciki mama naga kintsaya waje mushiga ciki "

Maman khalil na murna suka shige ummi tanata nan nan daita takawomata pure water da zobo taajiye sanan ta zauna ,"sannu Hjy ,sannu da zuwa, yasu khalil? "

Hjy saratu tace "lpyarsu lau siyama ma na gaida faseelat"

Ummi tai faraa da cewa "ihhhhn siyama kenan kullum tana gida kamar ba macen aure ba "

Hjy saratu tace "mijin tasamu me sauki shiyasa "

Ummi tai murmushi 

Suka cigaba da fira can Hjy saratu tace "Hjy dama wata muhimmiyar magana nake tafe daita Allah yasa zansamu abinda nazo nema "

Ummi tai shiru tana saurarenta 

Hjyar ta cigaba da cewa "kinsan yara na biyu kacal khalil da siyama, siyama de tayi aure gashi harda jikoki na samu, amma khalil shiru yaki ya fiddo mata gashi yanzu har yana batun Shiga shekara 35 kuma bayada niyya na mishi magana baso daya ba ba biyu ba amma shiru, to2⃣

Dedicate to *sis zulaihat rano*

Hjyar ta cigaba da cewa "kinsan yara na biyu kacal khalil da siyama, siyama de tayi aure gashi harda jikoki na samu, amma khalil shiru yaki ya fiddo mata gashi yanzu har yana batun Shiga shekara 35 kuma bayada niyya na mishi magana baso daya ba ba biyu ba amma shiru, to daga baya na Yanke shawarar zabar masa mata,saboda shi mata basa gabansa kwata kwata. 
nayi tunanin ,na duba na hango yarki faseelat ce ta dace dashi, batun yau ba ina fadamiki yaranki na burgeni wannan yasa nakeso inhada Zuria dake, inaso yaro na yazo sugana da faseelat in sun dedeta se ayi buki. 

Ummi hamdala kawai take cikin ranta Allah ya amshi adduarta, 

ta danyi shiru sannan tace ".......... daga baya na Yanke shawarar zabar masa mata,saboda shi mata basa gabansa kwata kwata. 
nayi tunanin ,na duba na hango yarki faseelat ce ta dace dashi, batun yau ba ina fadamiki yaranki na burgeni wannan yasa nakeso inhada Zuria dake, inaso yaro na yazo sugana da faseelat in sun dedeta se ayi buki. 

Ummi hamdala kawai take cikin 
ranta Allah ya amshi adduarta, 

ta danyi shiru sannan tace "..........

Post a Comment

0 Comments