TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

RAGON MIJI page 15-16

 RAGON MIJI


1⃣5⃣


Rakiya tace "ni bansan me ya kaikiba duk matan da ke yawo a katsina ga sunan birjik in auren hadin kikeso ki sama mishi a dangi mana amma kinje zakija jubo wa kanki masifa, ke da danki sede kallo dan ita zata zama uwar ke kuma matai"


Hjy ta cire dankwalin kanta tana fifita da hannu wani gumi ne ke tsatstsafo mata tace " wlh rakiya kamar ammin asiri inata tunanin yarinyar da zan turashi wurinta se ita kawai tafadomun kuma naji inason abun amma tunda naga yanata rawar kai naji abun ya siremin, kibari de alhaji ya shigo bazaai bikin nanba wlh "


Rakiya ta tashi tsaye "to nikam zanwuce karya sameni anan Allah ya kyauta"


Dasauri ta zuri ta kalminta tabar gidan. 


Baa dade ba alhaji ya shigo dasauri yanata tunanin me ke faruwa, 


Yana shiga dakinta ya ganta se kai kawo take tana hada zufa yace "wai lpya de? Mi yafaru NE naganki hargitse "


Ba wani tunani tace "alhaji so nike a fasa auren khalil, kuma a anso masa duk kayansa "


Ya Saki baki yana kallonta yace "kina da hankali kuwa? Yau saura sati biki kike wannan maganar anriga angama komi se kice a fasa?


Ya jawo hannunta ya zaunar daita shima ya zauna yace "inajinki "


Tace "wlh alhaji se anfasa auren nan gabadaya duk gari fada ake danginsu yan asiri ne ni kuma inason dana dan haka dole a fasa shi "


Ya game hannunsa biyu ya saita su akan geme yana nazarinta yace "wannan ba magana bace kide nemo wani abun fadin, kuma aure kamar anyi angama ne "


Cikin tashin hankali tace "alhaji ya zakaimin haka? Inace ni na hada abun to yanzu na raba ai shikenan"


Alhaji ya zuba mata idanuwa he can't seee sense in her brain, yace "hjy are you out of your sense ?"


Tace "ni ban damu ko kakirani mad person amma a fasa aurennan kawai "


Ya tashi tsaye yana tafiya yace "ni inada hankali na inke naki ya bar jikinki, wa zan tura ya tunkari dattijon nan da wannan maganar? Mutane masu mutunci masu halacci, ki gama duk haukanki ki dawo dede na gayamiki, ni na fita wurin sanaata"


yayi tafiyar shi da ido kawai tabishi ita yake kira mahaukaciya, toyayi kyau, ta jawo waya ta kira khalil, 

Yana school yayi saurin baro makarantar saboda muryar ta da yaji some how. 



Yana zuwa ya shiga dakin yana binta da kallo dan haryanzu bata tashi daga zaunen da take ba yace "hjy lpya? "


Ta sauke tagumin da tayi tace "khalil ni na hada aurenka da faseelat yanzu kuma banason kasancewar sa "


Yace"bangane ba hjy"


tace "nade fadamaka ka gaggauta zuwa kasamu alhaji kace kafasa "


Yayi sauri ya tashi tsaye cikin tashin hankali, how he will live with out faseelat se kawai ya duke akan gwiwoyinsa ya hade tafukan hannayensa yace "hjy Dan Allah kiyi hakuri inma wani abu ya faru be dace kiyi wannan hukuncin ba, kiyi hakuri dan Allah wlh inasonta hjy "


tatashi tai kanshi ta falla mishi mari tareda cewa "shasha kawai katashi kaje kai abinda nace tunkan in saba maka"


Idanuwan khalil cike da hawaye hannunshi daya dafe da kumcinsa ya tashi tsaye ya fita daga dakin yanata zazzaro ido saboda tashin hankali, direct shagon alhaji ya nufa, alhaji naganinshi yasan ba lpy ba ya ja hannunshi ya fito dashi waje, suka matsa can suka zauna kan wani slope, 


Alhaji ya fara magana "ka rabu da maganar saratu mutane kawai ke zugata, ita kuma ta dauka ka kwantar da hankalinka ka je ka cigaba da hidimiminka "


Khalil yace "tace dole se anfasa shi inde inason zaman lpy "


Alhaji yayi murmushi "kayi hakuri da abubuwan da zatai tayi komi ze wuce, nide ne me daura auren kuma se an daura "


Khalil jiki sanyaye yabar wurin be koma gida ba har dare koda ya koma ta rufeshi da fada alhaji ne ya saka ta dole tai shiru shikenan ta dauki fushi da khalil da alhaji ta dena bacci da duk wata hidima, 


Yau kwana ukku kenan ana jidali amma da alamu de aurennan se anyi shi, danhaka ba bata lokaci ta tafi gidan rakiya suka shige daki, 


Hjy tafada wa rakiya yadda ake Ciki rakiya tai shiru can zuwa tace "akwai mafita "


hjy tace "tame? "


Rakiya tace "kawo kunnenki kiji "hjy ta mika kunne rakiya tafada mata, se hjy tai kasake rakiya tace "Allah kuwa hankalinki kwance ba wani tension "


Hjy tace "kuma fa kai Nagode kawalliya shiyasa nike sonki" suka tafa hannu hjy tace "bari natashi na tafi se Kinzo har hankali na ya kwanta?"ta tashi ta tafi. 


Shikenan hankali kwance ta cigaba da hidimar biki. Se kuma lokacin ta sakarwa alhaji da khalil mara, 


Faseelat da friends nata sunata shirye shirye kuma tunda ta dawo ummi ta cigaba da nata gyaran ,gaba daya faseelat ta rame saboda tunani har yanzu ko digon son khalil babu a ranta tayi adduar tayi adduar shiru haryanzu batajin sonshi, duk wanda ya ganta se yayi tunanin ko rabuwa yasata rama kuma de it's normal thing mafiya yawan amare na rama,. 



Yau saura kwana biyu biki yan biki tuni suka fara cika gida mutanen Niger su dije da ammah dasu fadila duk har suniso, anata hidima faseelat tasha kunshi anyi mata relaxer da kitso jelar gashin har kafada,tayi kyau sosai, 


shima angon duk ya rame yayi wuri -wuri dashi saboda hidima, abubuwa sunyi yawa, 


Yau din kuma akaje akaiwa faseelat jere, anata yaba kyan kayan har dakin khalil ansakawa kujeru da karamin gado. 



Gobe NE daurin aure dukda de bawani event amma maza zasuuyi walima ita kuma faseelat yau sukayi setting, wannan yasa duk suke busy khalil rabindshi ma da faseelat tun jiya, 


Can bayan Maghreb alhaji yaji duk bejin dadi tunda hjy ta sako fitina hawan jininshi ya tashi hakanan yake shan drugs be kwanta ba, yau abun yayi yawa gida ya dawo ya shige  daki ya kulle, bawanda ma yagansa suna can ciki suna hidima, 


Yayi kwance yana dafe da zuciyarshi yana meda numfashi, 


Sega rakiya tazo hjy saratu ta jawota kofar dakin alhaji dan privacy, suna magana kasa kasa rakiya tace "inafatan kinnyi duk yadda malam yace? "


hjy saratu ta babbake da dariya "yo mi zanjira? Kede Allah yabarmu tare "suka cigaba da magana alhaji yanajinsu, gabadaya tunda suka fara magana hankalin shi ya tashi nan ciwonshi ya taso haikan, yanata meda numfashi yana fiddo, suko su hjy suna Gama magana sukabar gun bayan Sun kamo wata fira daban, 



Alhaji ko zuciyarshi kamar zata fashe haka ya keji dandanan yafara karanto hailala yana ta memetawa har ya cika, 


Se bayan ishai sosai wajen karfe 10 :30 hjy taje kofar dakin tasan de yanzu yaisa ya dawo ta fara kwankwasa kofar shiru gata kuma a kulle daga ciki, se ta koma ta window ta haska torchlight saboda ba haske dakin seta hango alhaji kwance, tai ta kiran alhaji amma shiru ta kwartsa ihu "ni yau nashiga ukku na Lalace ni saratu alhaji ya mutu "


ihunta yasa duk kowa ya fito su siyama da sauran yanbiki duk suka yo out, kowa nata sallallami suna leka windon itako ta zube kasa tanata ihu, siyama na kuka takira khalil ta fada masa ,hankali tashe yayo gida da temakon zarto aka yanke kubar suka shiga dakin, alhaji de ya mutu, kuka kawai sukeyi ba yaro ba babba dandanan labarin mutuwarshi ta game dangi da yanuwa,


Su ummi tunda akadamata tafara hawaye, Allah kenan me iko akan komi, shine kadai yakeyin komi a duk lokacin da yaso,mutuwa bata  da notice kuma baajin alert ko wani sign zuwa kawai take, ana gobe daurin auren dansa shi kuma ya mutu, 

Allah yajikan musulmai ya musu gafara. 


Su faseelat anbaje kan bed itada friends da dangi labarin aure kawai suke yadda zasu kula da mazajensu se ga ummi da wannan labarin suma Sukai jingum jingum. 

da karfe bakwai aka kai alhaji gidanshi na gaskiya, sabon gida inda mutum ke girbar abinda ya shuka. 


tare da baba babba akai janaiza bayan sunkoma wurin zaman makoki shi da daya daga cikin wakilan khalil Sukai magana akan daurin aure zaa dagashi se next week, 

Waccan dattijon ya juya ya na kallon khalil da kanshi ke sunkuye hannunsa kan gwiwa duk Bayan seconds yana share hawaye, ya girgiza kai. 

Hjy saratu da siyama sunsha kuka kuma suna kanshi gidan biki yazama gidan makoki ,bayan kwana ukku da yawa daga cikin yanbiki suka koma gida kafin ran bikin yayinda yan niger tuni sunkoma gida senanda 4 days din. 

Tunda abun Yafaru khalil ya sake komawa wani kala dan haryanzu a hurhurce yake, faseelat de takirashi ta mai gaisuwa, har yanzu basu ga juna ba, 

*************

Bayan kwana hudu yau daurin aure yan biki tuni duk sundawo abubuwa ake da sanyin jiki, 


Taro yayi taro a masallacin abu ubaida, bayan gama salla aka daura auren khalil usman da faseelat maaruf akan sadaki dubu 40 lakadan ba ajalan ba. 


Ango khalil ansha tsadaddun hill din corver shoe's hakan yasa ya kara tsayi yasha milk shadda, as usual hular nan na kusa da ido se washe baki yake yana gaiswa da mutane a bangare guda akai walima da hotuna. 


Bangaren amarya faseelat ............

RAGON MIJI


1⃣6⃣






*dedicated to umar dalha my bazawari 😂 & all golden pen members luv u all*





Faseelat kau kukanta take ta sha tunda garin Allah ya waye bawanda besa baki ba amma taki tai shiru, da yake tana gidan baba babba,dan nan sukayi setting kuma nan zaa dau amarya, 



Matasan yanmata irinsu fadila husna da manya irinsu fatouma da rahma Sun sakata tsakiya suna ta kallo kowacen su taci gayu banda faseelat, sun rasa kukan me take saboda cikinsu bawadda tasan batasan auren se fadila kuma bata fadawa kowa ba, 



Baaba ta shigo dakin taga haryanzu faseelat bata bar kuka ba taje wurinta ta zauna faseelat ta dago jikakkun eyelashes dinta ta zuba mata amma kanta na a sadde, baaba tace "kiyi hakuri haka faseelat Kowa da kikagani dakin miji seda yaga irin wannan ranar, nasani akwai damuwa saboda rabuwa da iyaye amma hakuri akeyi, yanzu kina ta kuka so kike ciwo ya kamaki ne? "


Faseelat ta girgiza kai ,baaba tace "Tom kiyi hakuri ki tashi kije kiyi wanka tun dilkar safe har ta bushe jikinki kinki ki wanka kitashi, nasan zuwa yanzu an daura aure, kitashi ki shirya kuje gidan ummi wurin waazi kafin dare "


Faseelat hawaye suka kara zuraro mata ta share duk wurin Sun zubamata ido fadila ma ta danyi mata kwalla saboda ita kadai tasan reality na abun, 


Rahma cousing dinta yar ban dariya bata da kunya ko kadan tace "baaba kubarta tayi kuka zata je gidan Sandar famfo ku barta tayi "yanmatan suka fashe da dariya,


baaba ta girgiza kai taja faseelat har bakin toilet seda taga shigarta sannan ta bar dakin, 



Tana fitowa wanka wata kawarta makeup artist ce tai mata kwalliya, tsantsarar rar kwalliya wadda me karamin tunani baze iya ganinta ba, ta saka lace wanda daka ganshi  kasan dole yayi tsada, white and red ga uban stones jikinshi head din ta ja, haka purse dinta da takalminta se tayi gyale da dankwalin lace din, wow sukaita fada, nan fa suka fara shooting pictures cikin farin ciki itako hjyar ko murmushi amma kuma tanayin kyau, 


Kawarta ta zainab ta raba gefe ta kira abokin khalil ta fada mashi yazo ya daukesu zuwa gidansu faseelat din ,


Aliyu yaja khalil gefe daga cikin friend yafada mishi zeje daukar su faseelat, khalil ya dade besa sanyin idaniyar shi cikin ido ba, yace bari su shiga motar Mohammed su tafi haka akai har kofar gidan baba babba, aliyu ya kira zainab se gasu sunfito tunda suka fito yake kallonta feeling like going to hug her, suma mazan ita suke kallo sunajin inama tasu ce, 


Itako faseelat da dai daya take jefa kafa jikinta a matukar sanyaye shikenan fa ta zama tashi mallakinshi, 



har suka isa bakin motar khalil be dawo daga shock daya Shiga ba, yanayin kamshin wurinne ya dawo dashi tunaninshi saboda yadda faseelat ke zuba kamshi, 


Friend dinta suka fara zaulayarshi ango, ango!, ya dan dara zainab taja hannun faseelat har gaban khalil, kanta sunkuye, 


Kasa magana yayi sede kallonta kawai da yake a sannu ta dago Sukai 4 eyes, itama ta kura mishi ido kamar tana kallonsa nayan seconds wanda kafin ta dauke ido har aliyu ya masu picture wanda sekace shahararrun masoya ne wadanda suke cike da dokin juna haka pic din yayi, 



Duk yadda yaso ya dedeta Yamata magana yakasa haka suka Shiga mota suka wuce gida, 


Ummi na ganinta tafara koda ta "amarya!amarya !kinsha kyau yau se gidan ango khalil "


Faseelat ta kwabe fuska zatayi kuka ummi ta jata jiki tana mata dariya gabadaya mazajen gidansu cikin damuwa suke especially ya omer da suka matukar shaku da juna. 


Wata malama aka gayyato tayi waazi waazi me shiga jiki Wanda kacokam ya tafine akan hakkin miji akan matarsa. 


faseelat waazin ba karamin shiga jikinta yayi ba se kuka take har ummi tayi iyayinta taki tayi shiru, ummi ta aika akakira mata omer yashigo gidan kai tsaye yayi dakin abba inda akasaka faseelat, 


Ummi tace "gatanan taki tai shiru kuka -kuka tun jiya kila kai ka iya mata magana tai shiru danni kam nagaji "tatashi tafita ta basu wuri. 


Ya matsa wurinta tafada kan cinyarshi tana kuka, idanunsa jawur ya tallabo kanta yana sharemata hawaye da kyar yayi kokarin cewa "it's okay plss "


Yana cigaba da share mata hawaye, ya dan samu tayi shiru yace "why all the crying?  Bakince zaki'iya ba?,yanzu dole kiyi hakuri kuma be dace kina kukan nan ba zaki daga ma kowa hankali, kiyi hakuri hakanan"tai shiru tana ajiyar heart ya cigaba da cewa "inafatan zaku zauna da mijinki lpya, ki daure kiyi masa duk biyayya zakici ribar biyayya "


Ta daga mishi kai tana kara janyo hawaye ya share mata ya dagata tsaye  yakama hannunta sukabar dakin har dakin faseelat Wanda su ammah ke ciki yanzu, seda ya zaunar daita sanan yafita idanunshi jawur, 


Ammah da dije suka fara tasu nasihar "faseelat yanzu kinshiga cikin inuwar aure, akwai nauyiyyika da ke kanki wanda da baki saba da suba, mijinki na da hakkoki akan ki ,wadanda basu da iyaka, an ruwaito daga Aisha R. A tace manzon Allah (S. A. W) yace"da akwai wani gyambo a jikinsa Wanda yake fitar da ruwa da jini me wari tarika saka halshe tana lasar sa, bata biya shi hakkin sa ba"



kuma antambayeshi rasulillahi acikin mutane wa yafi hakki akan mace yace mijinta.  Ki kiyaye ganinsa, jinsa, da dariyarsa da damuwarsa, ki zamo masa mace tagari wadda da ya kalleki koda anbato masa rai duk damuwarsa zata gushe, faseelat mijinki shugabanki ne, jagoranki,ki masa duk wata biyayya kibasa dukkan girma domin kuwa shine wutanki shine aljannarki.... 

nasiha suka cigaba da yimata me Shiga jiki wanda ya tasomata wani kukan, 


Da dai daya suka rika barin dakin suna fita dije ce tabata wani turare tace, taje tai wanka dashi, 



Bayan ta fito wankan ta saka wata bakar lace atamfa me bakin lace purple da stone fari, tayi kyau sosai sede idanunta har Sun kumbura, suka fita, ya omer shi  ya kaisu gidan baba babba, itada friends dinta, 


Suka cigaba da hidima da friends dinta masu zuwa da sukayi aure. 



ana Maghreb aka sakata tai wani wankan shima da wani kalar turaren a ciki, gabadaya duk inda ta gifta kamshi ne. Lokacin har anyi ishai, su ammah da baaba dasu dije dasauran dattawa kowa albarkacin bakinsa yake ta fada, 


Har yan daukar amarya suka zo dije tashigar daita mota se gidan ango khalil,



Suna isa aka fiddota kanta lullube suka shiga ciki daita, friends nata na gefenta dattawa duk sukabar gurin rahma se ta bargaza take "wato amarya kina ban tausayi, yau zakiga Sandar famfo har kisha ruwan cikinta, wayyyo Allah sarki amarya "wata kawar faseelat taja rahmar waje bayan ta mata karyar ana kiranta da kyar ta jata suka bar gidan, 


faseelat de shiru kawai take tana ta tunani, suko yanmatan suyinan suyinan cikin gidan antayar masu inji sunata daukar hotuna, se yaba kyan gidan suke ana haka ango ya shigo da abokansa,


Akai siyen baki dubu 15 suka kwashi yanmata zuwa gidajen iyayensu. 



Ango khalil besan yanda zekira yanayin da yake ciki ba dan ya rasa me ya keji, a hankali ya matsa gaf daita kanta rufe da gyale hawaye na diga daya bayan daya. 


Bazato sede taji ya sdora hannunshi kannata ,


Yace "faseelat ina matukar farin cikin mallakarki da nayi, inafatan Allah yabamu zaman lpya, ki tashi kiyo alwala muyi wa Allah godiya da ya nuna mana wannan rana me dumbin farinciki da tarihi a gunmu "


hakika ba abinda ke saurin karyar da zuciya taji tana tsoron mahaliccinta irin waazi jin waazi na gyara zuciya ya wanko ta tasss lokaci daya, waazuz zukan da tasha kawai ke mata yawo aka. 


a hankali ta yaye mayafin jikinta ta tashi zuwa toilet, yabi bayanta da kallo yana hadiye yawu yellow din cotton material ne jikinta me zanen baki anmata gownt dashi telan yayi kokari ya zana jikinta sosai a dinkin wannan yasa rigar tai zaune a jikinta, kugunta yabi da kallo Wanda yafara gani yau nan take duk yanayinsa ya sauya. 


Be zauna ba yafita yayi amfani da toilet din waje tana fitowa ya shigo dakin yanata binta da kallo ta yafa gyalenta ya jasu salla rakaa biyu ya dafa kanta ya mata addua, itama tanata yin tata har ta shafa sanan shima ya shafa, 


Ta tashi ta koma kan bed shi kuma ya zare rigar shaddar jikinshi yabar singlet ledar kazar da ya shigo daita ya dauko yaxo ya budeta kasan gadon yace "amarya bismillah "


ta girgiza kai tare da cewa nakoshi "


bawani rarrashi ya zauna yaci kazarshi faseelat se kallon shi take tanajin wani iri da abun yaso tabata seta juya ta kwanta. 



shi ko da yakoshi sauran ya tattara ya aje yaje ya wanko bakinshi tareda yin alwala ya dawo dakin ya kashe light ya hawo gadon ,


Can kusa daita ya matsa ita har baccin gajiya yafara fizgarta taji ya zagaye hannunshi zuwa cikinta. 


Bata ce komi ba se bude ido da tayi da yake ta bashi baya, wani abu takeji tadan tattara natsuwarta bakome bane se hannunshi da yake rawa rawa, ahaka ya fara shafo kugunta zuwa saman kanta hannunshi na kyarma ya zare dankwalin kanta yana Shashshafa gashin kanta dukda kayan dake jikinta ba karamin dadi yakeji ba, a sannu yakai hannunsa saman tudun breast dinta yana fidda numfashi, yayi kokari ya sa shi cikin rigar yana shashshafa saman nonuwanta, jiyayi rigar na takurashi cikin matsananciyar kyarma yaja ziff din rigar rigar ta bude yafara yawo da hannunsa kan lallausar fatar jikinta da tafi ta jariri laushi faseelat tayi kasake wani abu na mata yawo a cikin kafa, lokacin da hannayensa suka je kan breast din se jikinshi ya kara matsananciyar kyarma ya tallabo su yana matsawa yana fidda numfashi ko 2 mint ba aiba faseelat taji ya kankameta yana fidda numfashi da mourning,jikinshi se rawa yake. 


Faseelat abun be dameta ba sede rikon da yamata gam ya takurata se da yayi 2mnt ya sassauta rikon da ya mata a sannu bacci ya dauke Shi. 

Faseelat ta dade sannan bacci ya dauketa saboda wasan da yadanyi da breast dinta yasake jefa ta wani yanayi fiye da wanda take ciki a da. 


Da asuba ya tashi yayi wanka ya tafi masallaci khalil me son ibada ne duk da gajiyar jikinshi seda ya tafi masjid, itako alwala kawai tayi ta tada salla tana gamawa ta bingire gurin bacci, 


yana dawowa ya haye gado dan bayason tashinta, yana kallonta kamar yaje ya rungumeta bacci ya daukesa. 


Karfe 7 saura wayar shi tafara ring yana dubawa yaga hajiya ce, ya dauka ido cike da bacci, hjy tace "kazo yanzunnan inason ganinka"


Dole ya tashi yafita zuwa kiranta.

Post a Comment

0 Comments