TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

RAGON MIJI page 19-20

 RAGON MIJI


1⃣9⃣

Yayi sauri ya dago yana kallonta ya meda murfin kular ya rufe batare da duban yanayinta ba yace "faseelat miye kika dafa haka?"


Faseelat tana cikin juye juyenta taji maganarshi kamar daga sama, kamar an dakatar daita tai cak ta tsaya ta dago ta kalleshi ta Kalli kular tace "abinci mana "


Yace "taliyar ce abinci? ai ko zaki dafa ta a kalla de kinyi mata ko stew ne amma jallop fa? "


Tai shiru tana kallonshi shima ita yake kallo be san wuyar da tasha tai girkin nan ba ta meda kanta kan kujera tace "kayi hakuri "


Yace "daga yau kar asake yin taliya ita kadai a matsayin abinci sede ko breakfast domin bana sonta, sannan bana son sakwara, kuma banicin cous cous gabadaya, kuma nafison abinci da wake inafatan zaki kiyaye?"


Ta daga kai tana yamutsa fuska saboda haushi yace "ki tashi ki dafamin wani abu "


Faseelat ta yamutsa fuska "bazan iyaba banijin dadi "


Ya taso da sauri wurinta ya zukunna gabanta yace "subhanallah miya sameki ne? "


Ta yamutsa fuska tace "cikina"


Yayi sauri ya dora hannu akan cikin Nata yace "wane kalar ciwo yake yi ne? "


Tace "ciwo de kawai yake "


Ya janye hannunshi ya mike tsaye "bari naje na samo miki magani a chemist maybe ko abincin da kikaci dazunne ya bata miki ciki "Don shima bewani ci abincin ba. 


Tai sauri ta tashi zaune tace "a, a kabarshi kawai zansamu sauki,ya ma fara barin ciwon "


Yace "Tom Allah ya sawwake ,bari na tafi gidan hjy naci abinci acan "


Faseelat tace "a gaidata "


Ya shiga daki ya dauko key ya fita, 


Yana fita tabi bayanshi da harara, tace "wai baya cin taliya, cous cous, sakwara, to shinkafa zaai ta ci kullum?wai kullun asa wake ga abinci wake kayan tusa, Allah yakiyaye"

Ta dafe mararta saboda juya mata datayi takoma ta kwanta tana juyi, tace "nabani ni faseelat Allah katemakamin in rage feeling "


Ta dauki wayarta ta danna kiran ummi, ummi na dauka faseelat ta fashe da kuka, ummi tai shiru tana saurarenta dije ta riga tafada mata lpyarta lau bawani abu da yashiga tsakaninsu tace "faseelat kukanme kike? Kode kinfiso kita tadamin hankali ne? "


Faseelat ta rage volume din kukanta tace "ummi ban lpya cikina ke ciwo "


Ummi tai shiru tana tunani tabbas dole cikinta ma yayi ciwo tace "to kiyi hakuri mana ze bari kinji ko? "


Faseelat tace "ihhhhm"


ummi tace "yanzu kije ki dan kwanta ko bacci kisamu kiyi Allah ya baki lpya "


Faseelat tace "amin ummi "


Ummi takatse kiran, faseelat kuma ta shiga bedroom ta haye gado, tana jiran bacci shiru har kusan 15 mnt ba bacci sede tadanji dama, se ta bude data, kai tsaye tawuce status, ga na friends nata nan wasu sundora pictures din bikinta suna mata best wishes, har ta kai ga number maman amira, ta bude nata, kusan hotuna 5 ta dora fist one amira ce, da karamin short da yar vest kusa da swimming pool tana dariya, na biyun itada mijinta ya rungumeta ta baya kanshi kan kafadarta hancinshi setin wuyanta ita kuma maman amirar na dariya, na ukkun shikadai yana zaune kan wata resting chair yana karanta jarida da Alamu ma besan andauka ba, jikin status din ta rubuta "my only"da emoji na kiss 

Na hudun Kuma su duka ukun da manyan coat jikinsu da alamu kasar waje aka dauki pic din dukansu sunsha hulunan sanyi suna wurin shakatawa, na biyar shi kadai ya saka jar shirt jikinta an rubuta "luckiest guy" yana tsaye jikin wasu flowers, kasan pic din ta rubuta "my blood my sweet baby, my honey my precious, my life, ur love is increasing in my heart every second in the day,"


Faseelat se taji wani haushi yakamata ta sake biyo pictures din tana kallo lokacin da taje gun da yake shakar kamshin Aisha zuciyarta har halbawa take tai sauri ta wuce shi tanajin balai -balain kishi, duk tabi tai saving pictures din amma banda Wanda suke su biyu, tana jin zafi cikin ranta ta shiga message din da maman amira ta turo mata yanzu. "amarya ya jiki? "


Faseelat ta tura mata "miya sameni? "


Maman amira ta tura mata "ciwon first  night mana, kinsan wlh ni kwana na biyu asibity kafin a sallamomu dan dinkin da akamin yakai 3"


Faseelat tai shiru tana tunani cikin ranta tace kaga jarumai can masu sumar da mata nikam aigani se Allah, dan bana tunanin wanga shantalin ze iya wani katabus.


Seta turawa maman amira "anty kenan ni baai komi ba tukun"


Maman amira tace "kice har yanzu baa wuce wurinba gaskiya yayi kokari bakowane namiji ke daga kafa ba, to mude ayi a kashe arna muzo gashi 😂"


Faseelat tai murmushi ta canza zancen da "anty naga status naku kunyi kyau sosai"


Maman amira tace "thank you "


Dukansu sukayi shiru Hakan yasa faseelat sauka daga online bayan ta gama medawa friends nata da suka turomata messages reply, se ta shiga group dinsu tanabin charts dinsu one by one, 


Wata ta turo tambaya wai plss ya zatayi mijinta ya cika takuramata bashi da aiki se sex ita kuma tagaji kuma tanajin zafi , kowa da amsar da yake bata wata tace "ni wlh dama ni, ni kinganni har maganin karfi nake zuba masa a lemon "


Wata kuma tace "kiyi hakuri kawai kicigaba da bude masa kafa 😜"


Wata kuma tace "ni se ayi wata baaiba kullum sede yajuya yabani duwawu 😏"


Wata tace "ni bayason kasancewa dani in yana dakin kishiya ta kullum ne amma ni se ya ga dama"


Maman amira tace "ni ko my fahad karshe ne wurin sex wlh se ya kwana yanayi da rana ma inbe je aiki ba be sassautawa, so biyu ina miscarriage saboda jarabarshi"


Wata tace "to ke ya kike zama har ya miki illa"


Maman amira tace "hmmm wlh inyanaso ko da karfi se yayi, shiyasa nake hakuri ayi ta ruwan sanyi, "


Waccan tace "irin haka se ka tsani mutum "


maman amira tace "ko sau daya ban tabajin haka ba cos inason abuna kuma yaiya kula da mace "


Waccan tace "to kice me tambaya ta samu yaruwa to kibata shawara tunda kuna facing desame problem "


Maman amira tace "yo shawara ta wuce wadda momyn annur ta bata, kawai ta cigaba da bude masa kafa yana kwasar gara 💃🏼 sede dole ta nemi kayan matsi da niima saboda kar ya kwakware abun ya koma neman me dadi "


Maganganu ga sunan barkatai faseelat tai shiru irin charting dinnan ma kara tado mata da shaawa yake, tafita daga what's up din ta koma gallery ta bude pic din fahad tana kallo, takura masa ido tana ayyana wasu abubuwa a ranta. 



shi ko khalil na zuwa gidan hjy mutane duk antafi har siyama tayi gida daga hjy se farida 


Ya samu wuri ya zauna hjy na fitowa tace "lpya kafito cikin ranan nan?"


Yana shafa sumar kanshi yace "lpya lau nazo cin abinci ne "


Ta zauna "cin abinci anan yo ita faseelat din batayi girki ba "


Yace "eh wlh bata jin dadi ne "


Hjy tace "miya sameta hala? "


Yace "cikinta ke ciwo"


hjy ta dan fiddo ido "ashsha Allah ya bata lpya, katashi kaje kitchen kazuba abincin shinkafa ce da taliya da miya sukayi "


Ya tashi ya fita hjy ta jawo wayarta ta dannawa rakiya kira, rakiya na dauka hjy tace "kina ganin de lpya lau nifa nafara jin tsoro "


Rakiya tace "haba karki wani damu kanki "


Hjy tace "to, to se anjima "takashe kiran saboda shigowar khalil ya zauna yana cin abinci hjy nata kallonshi tana nazari. 


Yana gamawa ya koma gida sede fa shi yana falo ita kuma kurya. 


Se daf Maghreb faseelat ta tashi ta sakeyin wanka se lokacin ne tasamu taci abinci tayi Maghreb ta zauna tana karatun alkurani har akayi isha i, tayi salla ta sake Shafa turaren da dije tabata tadawo falo tabude data, 


Shima tunda yafita Maghreb se isha i ya dawo yana shigowa da mashin kitchen kawai yawuce....


RAGON MIJI


2⃣0⃣






Yana shiga ya bude tukunya bakomi a ciki seya bude kular da faseelat ta zuba abinci dazun, kusan cike kular take taliya leda guda ce ta dafa ba abinda akaci se dan wanda taci dazun ga uban nama cikinta, hannunshi na rawa ya dauko kular da hannu biyu yafito daga kitchen din zuwa daki ,duk Dade taji dawowarshi amma batasan abinda yahanashi shigowa ba ,


Tana tsakar charting taji motsin shigowar shi ta na daga kai ta ganshi rike da kula hannuwa na rawa yanata raba ido ,ta mike zaune tana kallonshi kan tayi magana muryarshi na rawa yace wannan uban abincin fa faseelat? Haka zaabarshi ya lalace ?"


Cikin mamaki tace "toya zaayi dashi fridge din ba sanyi Kuma ba almajirai unguwar "


Hanninshi na cigaba da kyarma yace "kenan nufinki barinshi zaayi ya lalace,to bade a gidannan ba, ni nasan darajar abinci inke baki sani ba "


Faseelat ta Saki baki tana kallon ikon Allah cikin ranta tace "sannu almajiri wanda se yayi bara yake samu yana ci ai dole kasan darajarshi ni ko ai bansaniba tunda zanbar suphagett ta kwana"

Ta dan yi jimm tace "kayi hakuri duk rashin wuta ne matsalar "ta dukar da kai, 


Shiko ya samu wuri ya zauna ya tsince kaf naman da ke ciki ya cinye faseelat de ta zuba masa ido tana kallo, sannan ya tashi ya fita daga gidan faseelat tabishi da kallo tace "to Allah yakyauta"


Ta tashi ta shige bedroom ta saka kayan baccinta ta haye gado da wayar ta ahannu sunata chart da friends Nata, 


Shiko seda yayi tafiya me dan nisa yaje wata makarantar almajirai ya basu abincin ya dawo da kular, kusan karfe 9 Sannan ya tada engine ,faseelat ta tashi ta kashe wayarta ta jona chargy ta koma ta kwanta, 


Can se gashi ya shigo ya cire kaya ya watso ruwa ya dawo ya tsaya gaban gadon, faseelat najinshi amma idonta a kulle ,yana ta bin ta da kallo saboda kayan jikinta sunyi luf a jikinta kana ganin komi nan take ya ji yana shaawarta, be zauna kan gadonba yace "faseelat,!faseelat!! "


Faseelat ta bude ido tana kallonshi tace "naam "


Yace" kitashi muje muyi kallo mana "


Tace "a, a barci zanyi ban lpya "


Yace "haryanzu cikin ko de mutafi asibity gobe? "


cikin ran faseelat tace kaine asibitin afili kuma tace "a, a zanji sauki ma Kafin goben in Allah yaso "


Ya sa hannu ya kwantar da joystick dinshi da ta mike saboda mood da yake ciki yace "tom Allah yasa"


Ya juya ya fita falon ya rufe sannan ya dawo ya kwanta bayanta ya jawota jikinshi ya na shashshafata, yana fidda numfashi faseelat dama a matse take dandanan tafara amsar sakonsa, yanata ya mutsarta sannan ya kai bakinshi yafara kissing nata, faseelat ta amshe nashi bakin itama tana tsotsa ita bata san lokacin da take meda mashi martani ba, a sannu takai hannunta kan joystick dinsa da keta motsi tundazu yace "auchhh!! "

Ta fara massaging dinta shiko yana nishi, a kasalance ya sabule mata rigar baccinta da wandon ganin surarta yakara gigitashi yakaiwa breast dinta cafka yana tsotsarsu yana wasa da dayan itakuma faseelat idanta rufe tana wasa da joystick din burinta kawai tajita a jikinta suna haka baai ko 2mnt dinba yayi mata damkar da ya saba ya kankameta faseelat ji tayi kamar ta dora hannu aka tasaka ihu tana kwance a saman shin taji yana numfashi alamun yayi bacci, tasa hannu ta zare mashi hannuwa cike da jin haushin shi, ta kwanta tana jin mararta kamar zata tsinke, ta samu ta meda kayan jikinta tana ta tunanin wanga lamari bacci ya dauketa, 


Tana cikin bacci tai mafarkin fahad mijin maman amira suna having sex, can wajen karfe 4 tafarka jinta jike ta tuna mafarkin da tayi tasaki wani kayataccen murmushi tana dora hannu akan boob's dinta tuna yadda yayita sambatu lokacin da take mafarkin yana sex daita, tana juyawa idonta ya sauka kan khalil yayi dai daya yana bacci hankali kwance taja dogon tsaki ta mike ta shiga toilet tai wanka ta dawo ta canza kaya ta kwanta. 


Da asuba yana tashi yaganta cikin doguwar rigar net gabadaya daita da babu duk daya, ya matsa yakurawa twins dinta ido daga cikin net, a ranshi yace gaskiya faseelat Allah ya miki sura nikam na more samun kamar ki, yafara yamutsa ta cikin bacci taji bakon yanayi ta farka, tana jinshi tai kamar me bacci yagama ya mutsata har yayi release sannan ya tafi yayi wanka yayi alwala yawuce masjid, tunda ya shiga toilet faseelat ke jan tsaki, shikenan daga ya tadomata shaaawa seya tashi ya barta haka akeyi gaskiya tafara takura, 

Ta lallaba tai wanka tai salla takoma ta kwanta. 



Can kusan karfe 7 saura ya tada ta wai tahada mishi breakfast ze tafi aiki ta kalleshi tace "aiki fa khalil? Nazata zakayi week kana hutu "


yace "eh hutu na ke, shago zani kinsan yanzu nike kula da shagon alhaji "


tai kasake aranta tace yo kadau hutun school ma bare wani shago, tatashi ta nufi kitchen yabi kugunta da kallo shaf -shaf ta hada ruwan tea ta soya kwai ta kawomishi, ya zauna yaci  tana zaune tana kallon yadda yake cin abincin kamar rago nacin abinci se wani karkata baki yake yanaci da sauri yana gamawa ya mike yace "zan tafi mi zaa kawo? "


Tace "akwai sauran nama da cefane se a siyo kayan lambu peas ,grean beans,carrot,carbage



Yace "to natafi"


Tace "Allah ya kiyaye"

Batako jira fitarshiba ta juya cikin daki, 


Shi ko seda yafara biyawa ya gaida hjy sanan yawuce super market din, 



Faseelat tai kwance tana tunani ,wai mi ke faruwa ne,? Shekaran jiya da aure yau fita kasuwa, anya wannan adalci NE?  Ya tsaya ma ya gamsar daita yakasa, tace "nifa bazan iyaba wlh haka kawai sede aita jawo wa mutum jaraba atafi abarshi "

 Tai shiru tana tunanin rayuwarta a gidansu, 

Ya umar ya fadomata a rai ta tashi ta dauko wayarta ta kunna tana gama booting tai dialing number dinshi. 


Ya omer na cikin bacci yaji ringing din wayar yajawota daga kasan pillow yayi picking call din batare da ya bude ido ba, 


Tanaji ya dauka tace "yaya ina kwana"


Cikin muryar bacci yace "kanwata "yayi shiru. 


tace "na tada Ka ko? I'm sorry so nake naji Kana lpya, duk jiya baka kirani ba"


yace "I'm Fine jiya muna cikin mota rashin network ne ya hana ni kiranki "


Tabata fuska "yaya ka koma tunjiya batare da munyi bankwana ba "taida maganar muryarta na rawa. 


Ba shiri ya tashi zaune yace "plss don't cry, kinsan banason jin kukanki, kinsan de bazan zo gidanki ba, and innakiraki zakimin kuka ki kara tadamin hankali shiyasa na wuce kuma miye na damuwa next week zanfara nysc ina gamawa zandawo kullum ina gida duk lokacin da kikaso ganina zakiganni, "


Tai shiru yace "kinaji kiyi hakuri to nayi laifi, kafa na a kasa, hannu na kan kunne na "


Tai dariya "no yaya stand up I forgive amma i felt very bad"


yace "sorry ina mijinnaki kika kirani this early morning"


Tace "ya fita aiki "


Ya memeta "aiki ?to Allah yabada saa agaisheshi "


Tace "thank you yaya bye "


Yace "take care " ya ajiye wayar haushi ya gama kashe shi yana ganin khalil baiwa kanwarsa adalci ba ,kamata yayi ace yanzu yana gida yana kula da ita, 



Faseelat ta tashi dasauri dasauri tai shara tai mopping tayi wanke wanke, tai  wanka ko makeup ba taiba tazo ta zauna ta na breakfast ta kunno pic din fahad tana ta kallo tana jindadi sannan ta kunna data, 


Ta shiga status cikin jerin status harda na maman amira, ta shiga cike da burin samun wasu pic din fahad, luckily da nashi tafara cin karo he was sleeping fa amma maman amira ta dauki pic ta dora a status writing "my cute husband "on the  picture, faseelat naganin picture din suma ne kawai ke batai ba he look so good, tai sauri tai saving tana meda numfashi, 

Sannan ta cigaba da kallon sauran, wani yana rungume da maman amira wani kuma tana kan cinyarshi yana bata abinci, 


Faseelat tabuga tsoki ta ajiye wayar ta ture Cup din tea din gabanta har seda ya dan zuba, ta cigaba da doka tsaki, can kuma se tayi shiru tace "a, a what's happening to me ne?kode na hauka ce ne?  Miyasa nake son kallon pic din shi, why nake kishi da matarshi, in na fahimta son shi nakeyi, "ta dafe kai tareda fadin "oh god" taja wani sauti da baki "shishhhhh, I'm deceiving my self fa ,ni da ke da aure, kuma ma yafini akomi koda banda aure he will not going to love me "tai shiru bata gama tunanin ba ta jawo wayarta tabi messages da aka mata hoping that taga na maman amira, 


Tana ta bi har kan number tai sauri tashiga, maman amira na online faseelat har mamaki takeyi why take online ko da yaushe maybe tanada house maid ne cewar zuciyar ta, tafara karanta message din ta kamar haka "antin amira kintashi lpya? "

Ta duba time da akai message din be dade ba saboda 8 akayi shi, faseelat ta tura mata" lpya lau ,ya amira "


Maman amira na tsaka da charting taga message din faseelat tashiga tai mata reply da "lpya lau ya zafi ?"


Faseelat tace "gashi muna tasha, kuma ana maku zafi sosai garinku ?"


aisha tace "eh gaskiya katsina akwai zafi dan in muna Abuja be kai haka ba "


Faseelat tace "kina katsina anty? "


maman amira tace "eh anan mijina yake nima anan na taso, "



faseelat tace "ai nima yar katsina ce "


Maman amira ta turo mata 💃🏼"kice zanga faseelat watarana "


Faseelat tace "insha Allah "



Maman amira tace "Allah ya yarda da zanji dadi sosai "


Faseelat ta tura mata smile face sannan ta sauka jin sallamar Mubarak bakin kofa, ta aje wayar tafita suna murna suka rungume juna, sannan ta sake shi, tana dariya tace "auta se yau? Amma de wuni zakamin ko?"


Yace "eh yaya se 2 zantafi "


Tace "yawwa dan kanin muje ciki "


Tajashi cikin dakin tanajin dadi ganin dan uwanta. 


da karfe 12 tashiga kitchen tai white rice da stew da coslow, sannan ta dafa mai wake daban, tana gamawa ta zuba a warmers ta kai daki Bayan ta Dora  su a big plate ,


Tawuce toilet tai wanka tai shafa bayan ta saka kaya, ta zubo musu  abinci itada Mubarak a plate daya suna cikin ci, Sega khalil yayi sallama.

Post a Comment

0 Comments