TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

A jiya sai da muka cire Kai yafi dari da yobe a jihar da muke

 Dazu muka samu zantawa da masoya kayi masu yunwa da qishin ruwan kayuka da kayuka dan samun kudade da 'yan janji ka wato 'ya 'yan bankie farin cikin hakan yasa nake tah Jin dadi masoyin kayin ya bayyaa hkn.

Allah ya na cewa ya fika kusa da jijiyar wuyan ka. Ka roqe Sa yana ji kuma zai amsa ma, Inta kama kayi list ka je ka roqe sa.

  Shi 1 ne zaka zo da buqatu da yawa kuma ya amsa ma ka lokaci guda. 

   Da zaka yi kokari ka roqe sa to da baza ka roqi wanin sa ba. In ka dogara ga Allah to zai tsaya maka🙂

 Alhamdulillahi Bi Ni'imatihi🥰,

Alhamdulillah Bi Zama Musulmi, 

Alhamdulillah Da Sanin Allah,

 Alhamdulillah Adadi Kullu Alamina.

Ka Miqa Lamuran ka ga Allah Gaba Daya Shi kuma zai Tsaya maka, Ya Taemake Ka a lokacin da kake Tunanin Babu Mai Taemakon ka.

Wadda Allah ya zama Maulan Sa baya buqatar wani Maula kuma.

Masu kai Rehoto barkan Ku da Safiya 🙂

Dan Allah ku nunamin kan ku mana ko na data ai sai na sa maku.

Sai kuyi ta yin abu ba albashi? Haba baza ku gaji ba?

Dan Allah inde kunga post din nan to ku nunan kan ku na muku alheri.



Post a Comment

0 Comments