TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Kiran da masoyiya tah a'ishatul humaira nake da burin ta mun

 Allah sarke masoyiya tah da sanyin safiya ta danqara mun sassanyar qira mai narkar da  narka zuciyar masoyi ka mata kai muryar aishatul humaira maqura ceh.

Wayyoh Allah soyayyah kai soyayyar aishatul humaira dadi gobe sai gurin a'ishatul humaira abar mgn muddin a'ishatul humaira na raye toh muna nan dai har goben gobe.

Soyayyah idan babu ke ta zama hauka duk soyayyah daba ta aishatul humaira bah tazama shirme Aya aishatul tah.

Mgn ake ta aishatul humaira toh me yafaru.

Na tura mata gayyata zuwa ga bikina bayan tazo tabani kyauta tace nima na bama mutanen da basufi niyar bah kayi maza don samu ka kasanceh a na farkon.

 INA CIKIYAN GADO SET ME SHIDA KAR YAWUCE 100 k da katifa shima na 50k Dan Allah kar aturo min Wanda yafi haka.




Post a Comment

0 Comments