TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Nishadin dake a teburin meshayi

 Dafatan munsamu damar bayyana a teburin me shayi tare da ku wajen bayyana cin halak dan annema ta halak domin jin dadin halak kuma asama da lada ta halak.

Nishadin dake cikin cin halak shine abu mafi girma a rayuwar al'ummar mu a yau domin samun halak yafi komai a rayuwar nan halak kaci acima kuma dukkanin hakan kasamu lada akan hkn wayyoh nishadin dai.

Kamore Madara da sauran kayan nishadin da ke kan teburin me shayi wayyoh nie dadi kaji dadin dadi kenan wayyoh nie rainah.




Post a Comment

0 Comments