TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

NNPP Ta Aika Sako Ga NJC Kan Hukuncin Kotun Daukaka Kara Na Korar Gwamna Abba Na Kano.

 Jam'iyyar NNPP ta yi kira ga majalisar alkalai da ta bankado kulle-kulle da sabanin da ke tattare da kwafin takardar CTC na hukuncin kotun daukaka kara. 

Hukuncin da kwamitin mutum uku karkashin mai shari'a Moore Adumien ya yanke a ranar 17 ga watan Nuwamba, 2023, na ci gaba da haifar da martani. 

takardar CTC na hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke wanda aka saki a ranar Talata ya zo da sabanin tsige Gwamna Abba Yusuf. 



Post a Comment

0 Comments