TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Yajin Aiki: Jami'ar Bayero da Ke Kano Ta Sanya Dalibai Cikin Mawuyacin Hali.

 Yajin aikin da ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC suka fara yi a faɗin ƙasar nan ya kawo cikas a ɓangarori da dama. 

 Yajin aikin ya sanya jami'ar Bayero da ke Kano (BUK) dakatar da jarrabawar zangon karatun farko da ta ke tsaka da gudanarwa. 

 Hukumar ta sanar da cewa za a cigaba da gudanar da jarrawabar ne idan aka kawo ƙarshen yajin aikin na ƙungiyoyin ƙwadago. 



Post a Comment

0 Comments