TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Campany MTN ta mai da martani akan biyan bashin da akayi

 Kamfanin MTN ya yi martani kan yafe basukan kwastomomi a Najeriya. Karin bayani a sashin sharhi.

Kamfanin MTN din ta tabbatar da cewa ansamu matsala ne bawai anbiya da gangan bane amma sun tabbatar da cewa suna kanyin gyara akan hakan. 

Dan haka kowa yatsaya akan shiri bashin kowa zai dawo da zarar sun gama gyara. 



Post a Comment

0 Comments