TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sai hamdala kawai abkai Prabhas yasama sauka a Nigeria

 A jiya da daddare neh Prabhas actor na indian films dan qasar India ya samu damar zuwa daular film a Nigeria a Jihar bauchi cikin yankari zoo dake cikin Jihar bauchi.

Ya bayyana kan cewar wannan jarumin indian films din ya kasan ceh ya kan dauki 'yan daqiqun shekaru ko awanni ko kwanakin ko watanni kamun ya sake sabon film din shi a kowacce shekara zuwa shekara toh wannan lokacin Allah yayi yanxu neh lokacin indiyawa suke gane Nigeria qasace mai dauke da sirrinkan daukar film na zamanie da na garhajiyu wato adventure da kuma n zamanie.

Zuwan nashi ya kasaceh tabbatacceh a Jihar bauchi zuwan yyi pha dan bayyanar nashi ta kasan ceh maqurar bayyanah ta kasan krahen qaeqashin shirin masoya jarumin na tururuwar zuwa gare shi a matsayin sa na jarumin fina finan india wadan da muke more duniyar kallon mu da su.

Sai hamdala kawai abkai Prabhas actor ya sauka a qasar mu ta gado wato Nigeria.



Post a Comment

0 Comments