TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Kashe kudin halak riba biyu duniya da lahira

 Alhamdulillah ala kulli halin kudin halak kudin da yafi kowanneh Albarka kudin da yafi kowanneh dadin kashewa kudin da zaka kashe kuma a baka lada Kai jama'a alhamdulillah wllh muqara godewa Allah.

Wllh ba kudin da yakai kudin halak tsafta da kuma dadin mu'amlantar rayuwa cike da kyawawan burikah masu matuqar yawan gsky hkn neh yasa duk me neman halak din sa baya taba rasa abin da zaici komai qanqantar sa kuwa sabida halak din sa yake nema.

Bayan Kuma haram itako ko katara tah baka taba zama cikin kwanciyar hankali da sahihin nitsuwa a kana raye ko a kamutu ansaka a qabarin kah toh baka tsira bah ina mai tabbatar maku da hkn.

Ammah halak dinka zaka samu nitsuwa yacce yakamata da kuma kwanciyar hankali da walwala yacce yayi mah a rankah kaji dadin kah yacce kake soh Allah ka qara tabbatar mana da halak a cikin neman muh.



Post a Comment

0 Comments