TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Abudaya da ya gagari wannan matsahin

 Ayan zu neh muka zaunah da matashin yake gudanar mana da cikakken bayanin kan cewar abin da ke damun sa ya da kuma ya gagare shi.

A yayin zaman munsamu cikakken rahoto kan cewar shidai bai iya ya cika burin sa ba daya da ya rage masa wannan shine babban takai cin sa.

INA DA TAMBAYA: A wane Hadisi ne aka ce idan kaga mutum yana aikin alfasha a rika dasa masa kyamara??? sako na zuwa ga Abba Gida-gida Gwamnan Kano...

#THE_PEOPLE'S

Idan ka zamanto Mutumin kirki,mai kyakkyawar manufa a rayuwa, sai Allah ya hadaka da mutanen kirki masu kyawawan manufofi irin naka, domin samun cikar burinka.

Koda ka samu matsala da wani daga cikin Jama'arka, kar ka fidda tsammanin alkhairi daga gareshi. Watakil idan kayi masa uzuri ka kyautata zato gareshi, ka yafe masa, sai alkhairi ya biyo bayan hakan.

Mutanen kirki anan duniya, sune ma'abotan alkhairi a lahira. Kuma mutum ba ya zama mutumin kirki har sai tunaninsa da ayyukansa duk sun zama na kirki.

Kayi kokari ka chanza rayuwar wani bawan Allah daga mummuna zuwa kyakkyawa. Ko ta hanyar shawarwari, ko taimako, ko agaji, ko kuma ta dalilin afuwarka.

Allah shi bamu dacewa aduniya da lahira. Ameen.

KA TAƁA YIN ZINA? 😰

Zina kala kala ce Hawa Hawa ce Iri - Iri ce Wata tafi Wata Muni.  

-1.Yin zina da uwa ko ƴar'uwa ko ƴa, da dukkan maharramai, Wannan shine mafi muni a cikin zina, wanda ake hukuncin kisa ga wanda ya aikata._

-2.Yin zina da matar aure matar maƙoci, wannan zina ce tare da cin amana, akwai haƙƙin Allah da haƙƙin maƙoci da haƙƙin aure. Kuma alhakkin sa kamar ya yi zina sau goma za a rubuta masa._  

-7.Yin zina ko Fyaɗe ga ƙaramar yarinya, wannan yana da muni kwarai da gaske, kuma wasu daga cikin malamai suna ganin hukuncin kisa ga wanda ya aikata haka._  

-8. Zina wata babbar musiface da bala’i da dukkan sharri, da take ruguza al’umma, take wargaza iyali, take tarwatsa gari, take rushe mutunci, take jawo karayar tattalin arziki,da fatara, da tsiya, da annoba, acikin rayuwar dai dai ku, da gidaje, da unguwanni, da gururuwa, da kasashe.

Allah ka tsaremu da zuri'ar mu daka afkawa bala'in Zina 🤲.



Post a Comment

0 Comments