TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Wani ya rasa ransa yayin gwada maganin bindiga akansa.

   Mai Magani Ya Dirkawa Wani Harsashi Har Lahira Yayin Gwada Maganin Bindiga a Jihar Arewa. 

Ganganci-yayin-da-wani-mutum-ya-rasa-ransa-a-kokarin-gwada-maganin-bindiga-a-jihar-bauchi. 

Jami’an ‘yan sanda a jihar Bauchi sun cafke wasu mutane biyu kan zargin kisan wani matashi yayin gwada maganin bindiga. Marigayin Muhammad Ali mai shekaru 43 ya tafi da mai maganin gargajiya da wasu don gwada maganin bindigan a kansa.  Kakakin rundunar a jihar, Ahmed Wakili shi ya tabbatar da haka a yau Talata 7 ga watan Nuwamba a birnin Bauchi. 



Post a Comment

0 Comments