TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

FACT ABOUT MESSI πŸπŸ‘‘

   Messi haifaffen fa kasar Argentina πŸ‡¦πŸ‡· ne dan wasa mai shekara 37.

Wanda abaya yabuga wa kungiyar barcelona kwallo wanda yayi nasarori dayawa. 

Wanda yanxu haka yana kungiyar kwallon kafa ta inter Miami wanda ke America. 

Messi shine dan wasan da ya karya duk wani record na kwallon kafa. 

Messi shine dan wasa da yayi nasaran lashe kyautar ballon d'or har guda takwas (8). 

Wanda hakan ya nuna wa duniya cewar shine sarkin kwallon kafa. 


Meye ra'ayin ka akan hakan. 

Post a Comment

0 Comments