TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Mashunan da aka sace a asibitin unguwar mu

 Aslm muna masu baku cikiyar mashunan da aka sace mana a unguwar mu a dazu dazun nan da yammah batare da al'ummar yankin namu sun ankare pha.

Mashunan da aka sace knn dazu a unguwar mu wato ana nan ana duba lamuran abin dai yazama abin mamaki a yankin namu wai yau ansace ma al'ummar unguwar mu mashuna.

Wlh ko mutuwa zakayi na gaba yayi gaba, 

Allah na taimakon bayin sa, a ko wani irin yana yi, dan uwa mi yasa baza ka karbi kaddara ba, kada dadin duniya ya rude ka, ka dinga jin bakin cikin karuwan wani.

Da sunan Allah, mai rahama mai jin kai. 

Ina so nayi amfani da wannan damar domin nuna ma yan uwa da abokan arziki, mene ne ke faruwa. 

Matakin da aka dauka akan abba kabir yusuf (gida-gida) anyi ne badon komai ba sai dan a shafe siyasar kwankwasiyya a Nigeria, saboda sunyi hasashen cewa zai ci gaba da ayyukan alkhairi ma talakawa da marassa karfi. 

Wanda wallahi, billahil azim babu dan siyasar da yakai kwankwaso taimakon talakawa, tunda mun sani bashi da buri sai na al'umar sa. 

Ana so ya fito yace kiris ne a shafa masa bakin fenti. 

Munji ana cewa bakka uban gida a siyasa, amma kafi masu uba taka rawar gani a duniyar siyasa. 

Kuma a sani, a shaida in Allah ya yarda sai mun bada marar da kunya. 

Allah ya nuna mana 2027 muna masu rai. Hon. Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso ina maka fatan alkhairi, kuma muna fatan Allah ya nuna mana ranar da zaka zama shugaban kasa a Nigeria.



Post a Comment

0 Comments