TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Tinubu zai kashe Biliyoyi a kan gyaan gida.

   Bola Ahmed Tinubu ya bukaci majalisar tarayya ta amince masa kashe karin Naira tiriliyan 2.17 kafin karshen shekarar nan. 

Biliyoyin kudi za su tafi a wajen gyaran gidajen shugaban Najeriya da mataimakinsa da sayen manyan-manyan motoci. 


Ganin abubuwan da ke kunshe cikin kasafin kudin ya batawa mutane rai, a daidai lokacin da ake fama da tsadar rayuwa a kasa. 

Post a Comment

0 Comments