TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Shahararrun Musulman Duniya 500 a 2024: Tinubu, Dangote, Sanusi, Da Yan Najeriya 12 Sun Samu Shiga.

    An lissafa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a matsayin daya daga cikin shahararrun Musulman duniya 500 masu fada a ji a 2024.

An lissafa Shugaban Najeriyan tare da Alhaji Muhammadu Sa’ad Abubakar, Sultan na Sakkwato, Alhaji Aminu Ado Bayero, Sarkin Kano da wasu shahararrun musulman Najeriya 12.



Post a Comment

0 Comments