TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sheikh Dr. Zakir Naik, ya sadaukar da Naira miliyan 383 ga Fa-las-ɗi-nawa.

 Sheikh Dr. Zakir Naik, ya sadaukar da Naira miliyan 383 ga Fa-las-ɗi-nawa. 



Kai tsaye daga wajen lakcar da Dr Zakir Naik yake gabatarwa yanzu haka a Sokoto. Yac


"Wasu 'yan siyasa guda biyar sun ɓata min suna, kuma na shigar dasu 'kara a kotu. Mun sasanta da huɗu daga cikin su, amma na biyar ɗin kam na ki amincewa mu sasanta. Bayan tsawon lokaci ana Shari'a, yau da safe, 2 ga watan November, an yanke hukunci. Alkali ya umarce shi ya biya ni kuɗi akan ɓata min suna da yayi, kuɗin idan an canza su zuwa kudin Nigeria, suna dai dai da Naira miliyan ɗari uku da tamanin da uku! Ku shaida na sadaukar da kudin ga Fa-las-ɗi-nawa. Ba na buƙatan ko sisi a ciki


Bawan Allah, Allah ya biya ka, ya karba maka aiyukan ka, ya 'kara daukaka fiye da yadda Makiya suke zaton ka ka


Daga Abdul-Hadee Isah IbraheemSheikh Dr. Zakir Naik, ya sadaukar da Naira miliyan 383 ga Fa-las-ɗinawa

Post a Comment

0 Comments