TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Wai kaji reni wai rarara zaiyi saye soyayyah tah

 Yanxu nan dai abin ya mun dadi shine Kiran masoyitah izuwa gare nie abin da yamun dadi shine qiran habbibatie tamun kyakykyawan kira dan jin nishadin rai nah.

Ka Miqa Lamuran ka ga Allah Gaba Daya Shi kuma zai Tsaya maka, Ya Taemake Ka a lokacin da kake Tunanin Babu Mai Taemakon ka.

  Wadda Allah ya zama Maulan Sa baya buqatar wani Maula kuma.

   Barka Da Juma'a 

Sardaunan Kebura, Dan Masanin Babu, Yariman Talauchi, Wakilin ECOWAS, Sarkin Maikon Kasar Yamma maso Arewa. 

Sha zamanka ka huta Chief of Oraimo earpiece Kida iya kida Daku Iya Daku.

KIRANDA bantaba receiving ba tunda nafara rike waya ,,,, Allah yajaddada rahama cikin kabarinka, yasa aljannace gidanka makomarka takarshee.

Kaga Lukhman nayin pira da amaryar sa duk da dae ba murmushi 

Ammmapa nima inason 'yar lukutar nan kanwar amarya waxae rakani neman aure.

Alhamdulillah!

Cikin ikon Allah yanzu haka ana mana ruwan sama a Misau.

Allahumma sayyiban Nafi'an.


Post a Comment

0 Comments