TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Mafi Alkhairin halak shine Wanda kanema da gumin kah

 Neman halak da wuya haka zalika kashe halak da wahala yake Mai neman halak din dan Adam yakan kasan ceh masa hanyar cin abincin sah.

Halak dadi gare tah ga dadewa wajen mora ka mora a nan ka mora a lahira kaji dadin neman kah Kai Alhamdulillah halak abi mafi dadi a rayuwar banu Adamu Kai sai gdyr Allah.

Cin halak riba biyu ku biyu gida da waje daki da tsakar gida fallow da cikin garie qasa da maqociyar tah kowa yasama halak halak ceh wllh kumah tanada ribah kaci a nan kaci a can kai sai gdy Allah Alhamdulillah.

Oyooyoh baba sannu da dawo baba yaje nemo mana halak Allah ya qara ma neman baba Alkhairat da Kuma samun masu tsarki yaci gaba da ci damu da halak muci kaza da halak muci shinkafa da halak har muci tuwo mah da halak Allah Ameen.

Kaci kaza kaji dadin ta a bakin kah sannan kaje aljannah ka taddata wanda suka fita dadi ta kowacce fuska wayyoh nie rainah.



Post a Comment

0 Comments