TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Kasan daga tsokacin da wani masoyi yayi akan faila day

 Aslm masoya barkan mu da wannan rana da tazo mana juma'a kuma taxo mana ranar murnar zuwan alkaulahie baban faira masha'allah alhamdulillah muna ma kowa murnar faila day 001.

Bayan godiya ma Allah subhanahu wa ta'ala da ya bamu damar halartar wannan rana mai albarkatu masu dunin yawa Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah masha'allah muna qara roqon Allah subhanahu wa ta'ala da yaqara tabbatar damu a da'irar masoya sayyadil alamina kuma yaqara sakamu cikin masoya ko kuma inceh almajiran shehu ibrahim Radiyallahu Ta'ala anhu.

Ala ayyi halin muna fatan Allah ya barmu da gausuzzaman ko dan hadisin nan na manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam dayake cewa " ALMAR'U MA'A MAN AHABBA " toh koba komai dai munsan shehu masoyin manzon Allah neh na haqiqa shiyasa muke roqon Allah ya barmu da shehu duniya da lahira ya kuma qara mana waunar nabiyyurrahmati S.A.A.W.


Post a Comment

0 Comments