TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Wayyoh nie rainah muryar a'ishatul humaira tah ta qara zautar danie masoya

Masoyiyata a'ishatul humaira naji Kiran ki kuma na amsa.

Ajiya ne ina cikin barci nah da dare sai naji kamar asama anacewa masoyi nah assalamu alaika wa rahmatullahi ta'ala wa barkatuhu wayyoh dadi zazzaqar muryar humaira tah sai naji kamar a sama take dan qara mun kira nan naji Kiran a'ishatul humaira ta cikin sassanyar murya dakuma tausasawa da qaunah wayyoh dadi wayyoh nie rainah.

A'ishatul humaira ta kasanceh qofar qarshe ta zuciya tah ta kan hananie ganin kowa da komai muddin ta fito ta tsaya a matsayar tah wayyoh nie rainah dadi, Dan Allah a tafawa a'ishatul humaira ta wacceh cutar zanzanar yanar lungun mafakar mahangar maleqar shan iskan matse matayen lissafin tubalin jiqaqqaiyar soyyah tah.

Wayyoh nie rai nah a'ishatul khairiyyah duniya ceh tama alfarma ta soka sanan tama soyayyah ta kwarai sai a'ishatul humaira ta Ina son ki a'ishatul humaira tah.

A'ishatul humaira tah maqura ceh wajen saloo iya taku Kai maqurar qurewa ceh kunjie maganar ake ta aishatul humaira toh meh ya faru ngd ngd ngd sosai sosai masoya nah ina mana fatan alkhairat baki dayan muh Allah ya bar zumun ci.



Post a Comment

0 Comments