TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

RAGON MIJI PAGE 40

 RAGON MIJI PAGE 40


4⃣0⃣







"Alhamudulillah, anyi komi lpya ,kusani yanzu dukkan ku kunzama daya awaje soyayya kawai ake yanzu ne zaku san juna zaku san halayyar juna dole se kunyi hakuri da juna zaku zauna awuri daya a matsayin maaurata, dukkanku akwai hakkokin juna akanku kuyi duk iyakar ku kusauke hakkin juna, zo mu zauna hausawa sunce zomu saba ce, sannan kurike sirrin junanku, in kunsamu matsala ku sasanta junanku base wani yaji ba, , amarya kiyi bakin kokarin ki wurin farantawa mijinki rai hakanne ze bashi damar natsuwa yakara kyautatamaki, kai ango kaine babba kuma kaine shugaba dole ka rika uzuri ga wasu abubuwa bakomi ne ake magana akanshi ba kuma bakomi akeyin shiru akanshi ba, kayi iyakar yinka wurin kyautata wa iyalinka manzon Allah (S. A. W) yace mafi alherinku shine wanda yafi kyautatawa iyalinshi ni nafi kyautatawa iyalaina inafatan zakai koyi da manzon tsira, muna maku fatan alheri Allah yabaku zaman lpya da zuria dayyiba"


Suka amsa da "amin"


Yace "muyiwa annabi salati (S. A. W) yayi addua suka shafa 


Ya tashi tsaye a"amarya Allah yabada zaman lpya "


Khalil yafita masa rakiya jamila ta tashi ta koma ciki tana shiga ta zare abayar jikinta kamshi ne ya bugi hancinta kamshin kazar da khalil ya shigo daita batare da bata lokaci ba ta dauko ledar ta zauna ta bude, tace "wow"tana zaro ido ganin gasassar kaza da vegetable acikinta ba bata lokaci ta fara yaga tanayi tana korawa da ziza don muguwar yunwa takeji, 



khalil ya raka Suleiman ya mishi godiya ya dawo ciki seda ya rufe koina sannan ya shigo dakin yayi tsaye yana kallon wurin yanayin da yake ciki yanzu se ya tuna mishi da faseelat yayi murmushi ya kada kai ya shiga cikin dakin tsaye yayi yana kallon ikon Allah kowace amarya se anmata tayi take ci itako wagga bajira harta fara aiki, 


Jamila ta dago tana kallonshi tana taunar naman tace "yaya bismillah"


Shi abunma dariya ya bashi itada zaaiwa tayi ita keyi mashi ya girgiza kai yace "kicinye abinki jamila dama ta kice "


Tako ce "tow"ta cigaba da yagar abinta, 


Ya danyi dariya ya girgiza kai ya nufi toilet ya watso ruwa tareda yin alwala ya fito har lokacin tana cin namanta ba tsaitsayawa, 


Yawuce ta ya nufi kitchen ya kunna gas ya saka tiger man aciki ya fito for some minutes ya rika kurba har ya shanye sannan ya dawo dakin, lokacin har jamila ta cinye kazar ta tass ta shanye zizarta, ta shiga toilet wanka, 


Yazo yana tattara plate din yace yarinya gwara da kika ci kazarki, 


yana dawowa har jamila tafito ta saka rigar baccinta ta dora zane yajasu salla, bayan sungama yadan fara mata tambayoyi akan addini biyu kadai ta amsa shima wankan janaba ne da farillan alwala, yana kallonta yace "aji nawa kike a islamiya? "

Tace "3"


Yace "OK insha Allah nanda 1 wk zaki koma makaranta ita ibada da kike gani baayinta daka dole se annemi ilimi afahimce ta "


Ta daga kai kurum ya tashi ya zare jallabiyar jikinshi ya haye gado, 


Itama ta dauke carpet ta zare hijab da Zane tabi ta kwanta, 


Tana kwanciya ya matsa ya rungumota ta baya da yake tabashi kugu, bawani tsayawa direct to breast ya tafi yafara mammatsa su, itakam se girman jikin amma ba breast yanzu suke fitowa yan wanda ke da akwai yayi ta luliyawa, yanajin dadi daganan wasan yafara sauyawa ya cire komai na jikinsu yafara aika mata da hot kises ta koina jamila tai kuyum tanajin bakon lamari ashe haka auren yake, seda ya kai 5mnt yana romancing dinta sannan ya haye ta yana neman hanya, 


Jamila ta zaro ido jin zafi agabanta tafara cewa "zafi zafi "


shi ko yana cewa "Ahankali, ahankali😂🙈"



Sunata haka har ya samu ya kurda, jamila kuka tafashe dashi ,shiko nishi kawai yake, yanata back and pro inside her vagina, jin abun ba na tsayawa bane jamila tafara "dan Allah kabari dan Allah "tana ta magiya amma khalil be bari ba dan lokacin ma yabar jinta, 


it took him 30mnt sannan yakawo kunsan shima ya tsimu😂 yai mata damkar nan kasusuwan jamila seda sukayi kara, 


Wiwi take ta kuka shikuma ya rungumeta yana meda numfashi, lokaci guda son jamilar yakara ninkuwa acikin ranshi yanajin wani dadi na ratsa brain dinshi ya mirgina gefe yana meda numfashi, ashe haka akejin dadi? Inama ace tuntuni yanajin irin wanga dadi, faseelat ce tafado mishi arai yanda yake samun natsuwa a iya romance daita ina ma ace itace yanzu tareda shi, 


Kukan jamila yakatse mai tunani ya matsa yana "sannu kanwata"


jamila ta wurga mishi harara tana "waiyo kuguna kasusuwana"


ya tashi zaune ya daga kafafunta bama wani jini sosai jinin befi digo hudu ba itako se ihu take ya dago yana kallonta yace "haba jamila ki zama jaruma mana "


Tace "bazan zama jarumar ba duk ka karyamin kashi, gashi  nan dina ya rabe biyu"ta dafa kasanta, 


Ya danyi dariya yana kallon rakinta yace "be wani rabe biyu ba ni yanzu ma second round zan koma, saboda kin rudani da yawa "


Fuuuuu jamila ta diro daga saman gadon tai tsakar gida da gudu, ya tashi ya bita dasauri, 


Yana fita yaga tana niyyar bude kofa yaje ya rikota yana gumtse dariya "ke jira niba abunda zanmiki ki wuce mushiga ki gasa jikinki ki kwanta, 


Ta juya kanta dan zindir yake tace "ni gidan hjya zanje acan zan rika kwana kawai tunda baka da tausayi,


ya jawota ya rungume "haba yar kanwata bazan sake ba kiyi zaman ki anan gobe ma zan kara siyo miki kaza "


Jamila tai gum batakara cewa uffan ba yajata ciki yahada mata ruwan wanka ta zauna tana ta rumtse ido da baki alamun zafi yanata jera mata sannu bayan sunyi wanka suka koma kan bed suka kwanta yana rungume daita, 



Da asuba seyaji jikinta da zafi ya zame yaje yayi salla ya dawo ya kwanta yakara taba jikinnata har lokacin da zafi be tada ta ba ya kwanta, 


Har 7 jamila bata farka ba ganin batai salla ba yafara tashinta ,ta bude ido tana kallonshi yace "kitashi kiyi salla seki dawo ki kwanta "ta turo baki gaba ta na yamutsa fuska ta tashi zata shiga toilet amma kugunta ya rike ga zafi da takeji, ta juyo tana kallonshi zatai kuka yace "no plsss bari nakaiki toilet din kinji jamilata "ta dauke kai irin me fushinnan yazo ya ciccibeta zuwa toilet yakara hada mata ruwan zafi ta shiga sannan ya fito, shi da kanshi ya gyara gadon ya sauya bedsheet, yayi shara da moping sannan ya dawo dakin lokacin jamila harta Gama salla zatai shafa yaje bayanta ya tsaya "kanwata me zaki breakfast dashi? "


tace"tea da bread "


Yace"ba kaza ba?" yana dariya .


Ta kyaleshi kurum yajuya yafita ya shiga kitchen yahadamata tea din da kwai yakawo mata, abinda faseelat bata samuba kenan,tarairaya da kulawa lalle khalil ya sauya ,




Jamila ta zauna ta cika kundunta taff yanata kallonta yau ga wacce tafishi ci,yamika mata paracetamol tasha ta koma ta haye gado se bacci. 


Ya tashi ya shiga toilet yayi wanka ya dawo ya kwanta yanata kallonta, especially nonuwanta da suke tsaye suna tofo yana tuna yanda yajisu jiya, ya tuna yadda na faseelat suke a cike a tsaye ga laushi, shikadai yayi murmushi tuno garar da ya kwasa ada, 



Hjya dakyar ta samu tai bacci jiya, gabadaya setaji ta kamar wacce akaiwa kishiya, da safe tun 6 ta ke niyyar kiranshi tana ta danne zuciyarta bata kira ba  ,ganin har 9 bezo ba tace aranta "ana can ansamu abinda baa saba jiba mtsww"


ganin har 10 tayi seta kirashi dan takasa Hakura ,yana cikin bacci wayar ke ringing kafin yatashi ya dauka har ta tsinke, ganin hjya ce yabi kiran tana dauka


 yace "hjya ina kwana? "



tace "lpy lau dama ganinai har ten tayi shine nace baku break ne ?"


Yana hamma yace "hjya ai munyi breakfast tundazu abinda yasa banzo gaisheki da safe ba jamila ce bata lpya "


Hjy ta tabe baki tace "ihinnnn, to me zakuci da rana? "


Yace "bari na tambaye ta me takeso"


hjya tabata fuska wai sema ya tambayeta abinda takeso, 


Shiko bema kashe wayar ba yafara tashin jamila "kanwata, kanwata! "yana bubbuga pillow 


ta bude ido tana kallonshi yace "me zakici da rana? "


Ahankali tace "fried rice "


Ya meda waya kunne yace "tace fried rice takeso "


Hjya tace "to kaifa? "


Yace "nima ita zanci hjya "don yanason koyon cin abinda takeso, 


Hjya ta yatsina fuska tace "to se kazo din "takashe wayar tana jan tsoki. 



Shiko ya cigaba da baccinshi 2:30 ya farka ya wanko baki yayi salla saboda ya rasa jam'i ya tafi gidan hjya, 


Yana zuwa tana ciki tana salla yasamu kujera ya zauna, 


Tana gama sallar tafito tana mai kallon mamaki setaga fuskarshi har naso takeyi inba idonta bane setaga har wani naman wuya yaaje jiya to yau kawai😂


Tazo ta zauna yanayin kallon da take mishi yafara sunnar da kai suka gaisa tana tambayarshi jikin jamila yace dasauki ya amshi abincin ya tafi hjya nata binshi da ido. 





*Baku tayani murna ba 😂amban matsayin shalele a golden forum 💃🏼saboda son da sukemin 😂kutayani murna, seni shalele🤸🏼‍♀*




Post a Comment

0 Comments