TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

RAGON MIJI PAGE 41

 RAGON MIJI


4⃣1⃣






*duka buk dinnan fa sadaukarwa ne ga sister zulaihat rano, niko se rabarwa mutane pages nake ba neman izini 😂🤭amin hakuri sister, ai nasanki da kirki da hangen nesa ko banfada ba kinsan inda na dosa, I really love you sister*💋




*wannan pagyn ma de sadaukarwa ne ga maman nour the writer of (yanzu nake girba), kisani inasonki kamar yadda kike kamnata 😉Allah ya rayamiki zuria ya barki da megidanki thanks for everything 😘*





Hjya wani kololon bakin ciki yatsaya mata, itafa bataso ya rika wani kula sosai da mace, 


Bayan kwana biyu wata kawar ummi tazo gidanta gulma suka gaisa anata labari dan Sun kwana biyu basu haduba, 


Can labari yayi labari saude ta kawo gulmar data kawota, 


"waiko hjy kinsan mijin faseelat har yayi aure? "


Ummi cikin mamaki tace "a, a bansaniba wlh ashe har yakara wani auren, amma hjya bata kyautamin ba dabata fadamin ba "


Saude tace "keda in tafada miki zuwa zaki? "


Ummi tace "yo me ze hana aibazan manta alherin da tamin ba"


Saude taja tsoki "yo wane alheri ta miki inba cutarki datayi ba, yoni fa wlh sede inbada labari dankuwa rakiya kut take da kawata, wai ke bakisan yadda akaiba ita rakiya taje tafadawa saratu ai danginku yan mallaka ne ta kuma bata shawara akan ayi mishi kwado kada ya kusanci diyarki ta mallakeshi, se yanzu da suka rabu suka koma gun malami suka samu ya rasu suka zo gida sunata jidali da saratun har dannata yaji ya fadi, ai ya dade asibity baya lafiya, se yanzu da abun ya kwabe ita rakiya kebawa zulai labari shine tafadamin, nace ai gwara da aka sakarmiki diyarki wlh"


ummi ta rike baki tana sallallami tace "ammade hjya bata kyauta min ba, da yarinyar nan ta afka zina fa tunda ita shegen zurfin cikin tsiya ne daita duk abinda ake bansaniba seda ya saketan, to Allah yakyauta bantaba jin irin labarinnanba se a wannan novel din na raggon miji ace wai uwa ce tayiwa danta makulli, "


Saude tace "amin kede ai hjya ba masoyiyarki bace yanzu wanga auren da yake tana sonshi ai bakiga yadda take rawar kai ba "


Ummi tace" Allah ya kyauta de "suka cigaba da jimami, 


Faseelat nata kaikawo kitchen to daki taji firarsu tai tsaye tana jin tausayin khalil ashe dama hassashenta gaskiya ne bai lpyan, takoma daki ta dauki wayarta tai dialing number dinshi, 


Khalil yana kitchen yanawa Amarya jamila girki wayarshi tai kara ya dauka yana kallon screen din dukda yagoge number dinta amma be manta digit daya na number taba, ya dauka dayin sallama, 


Faseelat ta amsa tana murmushi tace "ango kasha kamshi "


Yayi shiru bece uffan ba tace "yau nakejin labarin kayi aure shine nakira naimaka fatan alheri, Allah yabaku zaman lpya yabaku zuria dayyiba,"


yace "amin Nagode "


tace "Tom se anjima agaida amarya "


Takashe kiran tayi deleting number dinshi, hakanan taji hawaye Sun zubomata ita da kanta take jin tausayin kanta, 


tai dialing number fahad kamar kullum tana ringing baadauka, tai zaune tanata sharar kwalla dacewa "ni miye laifina? dazakamin wannan hukuncin fahad? Ai sunan bazawara kawai nake amsawa amma sunan be kamace niba "(toshi ina yasani malama faseelat) 🤣



fahad wata biyunnan da sati daya horo kawai yakewa kanshi saboda haryanzu memakon ya rage tunaninta sema karuwa yayi, duk nakusa dashi sunga sauya warshi, ita kanta aisha taga canji sosai kuma ta tabbatarwa kanta akwai abinda ke damunshi beso yafada mata ne kawai har kara takaishi gun mommy takirashi ta mishi magana amma yace bakomi haka suka hakura suka sa mishi ido, harta dan wasa da dariya da yakeyi da aisha duk yabari any time yana busy thinking of cutie dinshi, inkaga dariyar shi to amira na wurinshi ,kullum cikin duba pics dinta yake abinda ke kara hura mishi wutar sonta da shaawarta. 



Suna cikin fira da best friend nashi sabeer da ya dawo daga Italy wani aiki kiran faseelat ya shigo, tunda kiran ya shigo har ya tsinke fahad be kyafta ido ba ya zubawa screen din wayar ido yanata kallon cutie na yawo don yakasa sauya sunan kuma yakasa deleting number din, 


Sabeer na kallonshi ganin duk sauran annurin fuskarshi ya gushe yace "wai dude lpya nifa tunjiya nake da tarin questions da zanmaka, mike damunka plsss duk kafada sosai ka rame kuma bakada kuzari kamar da miye ke damunka? "


Fahad ya meda kanshi jikin seat din office dinshi ya rumtse ido, 


Sabeer yace "bamu saba irin haka da kai ba just tell me komiye nikuma zanyi iya kokarina wurin temaka maka "


Fahad ya tashi zaune ya bude pic din faseelat yana kallo Kasakasa yace "I'm in love "


sabeer ya daga kafada "so whats going on "


Fahad yace "she deceived me, tabari nakamu da sonta while tasan she's a divorcee"


Sabeer yace "me I don't see something bad ai tunda kana sonta ka aure ta haka mana "


Fahad yace "u  known me, kana tunanin kishina zan iya auren disvirgin? a girl that someone slept with her uncountably? "


sabeer yace "so then karabu daita mana kahuta "


Fahad cikin shouting yace "I cant ,now it's over 2 month and something nakasa cireta arai na,"


Sabeer yace "ni ko i want see the girl ,wadda sonta yasa ka koma haka "


Fahad ya lallatsa system dinshi yayi viewing pic din faseelat tana sanye da red material ya juyar da laptop din wurin sabeer yace "see her "


Sabeer zaro ido yayi tareda fadin "gorgeous girl, gaskiya dole ka rude to yanzu de tunda baka son disvirgin ni tamin inasonta ahaka kamin hanya plsss "


Fahad ya harareshi yana janye system dinshi da sabeer ya danne da hannu biyu, yana jin haushi ko Wow din da yace jiyayi kamar ya kai mishi naushi, 


Yace "ni takeso bakaiba kuma I don't think zata soka don kamata muni da yawa, nikuwa kaga 2 month ta dauka tana bina taimin missed call tamin message tana magiyar in yafemata amman ban kula ta ba kuma bata dena ba har yau,"


sabeer yace "gaskiya bakamata adalci ba, tunda ta baka hakuri yakamata ka hakura tunda kuna son junanku, ka dubeta fa son kowa kin wanda ya rasa ina maka tsoron karwani yazo yama shigar sauri, think mana kai mafa ba virgin dinnan bane to ita bindiga zatai, itada zata rika sharing dinka da wata fa, ni aganina ka cire kishinnan ka aure kayanka "


Fahad yayi shiru yana nazari yace "I'm missing all about her ina azabtuwa "


sabeer yace "stop following ur wrong decision and face the truth, call her back, kabata hakuri tunda tana sonka she'll forgive you, irin wannan kyan nata ko baka taba ba kallonta kawai ya isheka jindadi"


Fahad yayi murmushi ya dauki wayarshi don he's following sabeer advices always saboda tana mishi amfani yace "le me call her "ya dago ido ya kalli sabeer, 


Sabeer yace "hakane dede "



Suddenly kiran fahad ya shigo wayar faseelat sede lokacin har tabar dakin tana kitchen ,




Fahad ya Kalli sabeer yace "she's not picking"


Sabeer yace "just try it again "


Fahad yakara dialing 


Faseelat na kitchen 

taji ringing din fahad, waqar umar m sheriff me taken tabbas, 


tana gudu tazo ta dauka ganin vedio call ne yasa ta dedeta kanta ta zauna sannan ta dauka, 

Shaf ta manta kayan jikinta vest ce kurum da zane gashinta kan kafada ,


Suna ganin fuskar juna dukkansu suka Saki ajiyar zuciya, ya kureta da ido tsikar jikinshi na tashi ganin breast dinta a zahirance ga nipples dinta fili dan ko bra babu jikinta, 


Ganin kallon da yake mata ta sunkuyar da kai thinking that abinda ta mishi ne yasaka kallon nan da nan hawaye suka cika idonta tasa hannu ta share tadan dago ta kalleshi tace "I'm sorry plss "


Ya lumshe ido ya bude yana karabinta da kallo duk ta rame ashe itama tana wahala, 


Yace "I'm sorry for what I did to you by avoiding you all that time "


Ta danyi guntun murmushi tace "don't say that nice namaka karya i deceived you kai bakai komi ba "


yana kara kallonta yace "u look pale why? "


Ta lumshe ido ta bude " I must I can't bear to lose you, I suffered alot ,plss don't leave me I can't be able to live with out you "


Ya danyi guntun murmushi yace "look at me carefully "


Ta kura mishi ido yace "how do I look? "

Tace "pale too"


Yace "u are not suffering alone we all shared thesame thing, meyasa kika boyemin kintaba aure se da kika bari nakamu da sonki sannan ihhim why? "


ta share hawaye yayi saurin cewa "stop this crying abeg, just answer my question"


Ta dukar da kai" banason rabuwa da kaine, nasan inkaji ina da aure bazaka taba kulani ba "


Yana nazari yace "that means kina da aure muke conversations? Together? "


Hawaye suka zubo mata tace......




Post a Comment

0 Comments