TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

RAGON MIJI PAGE 44

 RAGON MIJI PAGE


44


Anata kara tambayata akan idda da takaba, na tambayi wani malami ga abunda yace 👇🏾



*_Idan Miji Ya Saki Mata Be Kusanceta ba Babu Idda a Gareta. Amma Idan Mutuwa Yayi Wajibi Ne tayi Masa Takaba  Koda Kuwa Ranar Auren Ne Ya Rasu. Sannan Zataci Gado Cikakke._*





Hjya cikin farin ciki tace "alhamdulillah naji dadin wannan labarin Allah yabata lpy anjima kadan zanzo da gari yayi haske zantaho muku da breakfast "


Yana murna yace"nagode hjya se Kinzo "


ya kashe wayar ya koma wurin jamila da akawa alurar bacci ya zauna ya kamo hannunta ya rike yanajin tsananin son ta aranshi, 


Karfe 7saura hjya tazo ta shigo dakin har lokacin jamila na bacci yana sadda kai ya aje hannun jamila, 


Hjya cikin murna tace "ya jikinnata dasauki ko? "


Yace "eh dasauki tana bacci ne "


Hjy tace "to Allah yaraba lpya "


Yace "amin "yana sosa kai ta harareshi tana murmushi wato ko kunya ma bayaji yake amsawa da amin hmm, 


Ta samu wuri ta zauna shima yayi zaune hjya tace "katashi ka tafi school mana lokaci na wucewa "


Yana sosa kai ba dan yaso ba ya tashi ya fita, 


Hjy tabishi da kallo har ya fita tace "kaganmin Marar kunya nan zakaita zama tomiye amfanin zuwa na mtsww "


Karfe 10 jamila ta farka tana ya mutsa fuska saboda jinta weak, 


Hjy tace "sannu jamila "


Jamila tazo tashi hjya ta temaka mata saboda ruwan dake shiga hannunta, tana yamutsa fuska tace "kubani abinci hjy"


Hjy ta jawo danwake data dafo ta bude kular ta dora kan cinyar jamila, 


Jamila naganinshi ta yamutsa fuska ta dauke kai tana dade hanci tace "hjy farfesun kai nakeso, kibugawa yaya yakawo "


hjy ta dan harareta tace "to bari akirashi"


Takira khalil tafada masa, ko minti 30 baaiba se gashi da katuwar kula taff da naman kai maybe kan rago daya ne ya siyo duka don yasan abarshi daci bare yanzu da suka zama biyu , hjy na kallon ikon Allah ya zauna yana bawa jamila  a baki tana ci yana mata sannu, 


Hjy ta hadiyi miyau da niyyar a rage ta samu taci Amman tasss jamila ta cinye naman ta yabata ruwa tasha tabuga gyatsarta ta koma ta kwanta tana fidda nishi 😂shi ko se sannu yake jera mata, shiyasa lokaci daya takara jibgewa ta mulla kibarta yo dadi take ci . 


hjy cikin hadiyewa tace "ka kira gidansu kafadamusu? Kakira kafada musu susan abinda ake ciki "


Yace "Tom hjy "



ya dauki waya yabuga ma mahaifiyarta yafada mata jamilar bata lpya, 


Wurin karfe 2 yan gidansu sukazo dubata seda laasar suka koma ,


hjy taga takaici yadda khalil yayi ta rawar kafa, kullum cikin tambayarta yake me xakici? Me kikeso ?wanda hakan ke bawa hjya haushi sosai, wani lokaci ma jamilar tai ta kuka tana cikinta shi ko yayi ta hawaye hjy taji kamar ta samishi kota, 



Bayan 7 days aka sallamosu suka koma gida, 


Kullum shike girki tana kwance tana baccinta yaci ya tafi gaida hjy sannan yawuce school ganin da hjy tayi yana makara tace yarika bari yanazuwa da daddre suna gaisawa, 


Daganan yafara zuwa gaidata da dare, abun da yake ba hjy mamaki kullum se yazo da leda wani lokaci biyu har da ita wani lokaci guda daya su gama hira ya dauki abunsa yawuce, sosai takejin haushin shi gani takema kwara lokacin faseelat beyi rawar kai haka ba, itako wannan kullum cikin kwalkwalarsa take, 


Se hjy ta fiddo da sabon salo in yazo da daren taita janshi fira har 10 wani lokaci ma har 11 ,tasamu fura ko gyada ko wani abu ya zauna suna ci suna fira, 


yau ya shigo da katuwar kaxar da jamila tace a saimata akasha fira ya tashi tafiya ya dauki ledarshi, 


Hjy takasa jure wannan tace "khalil shikenan de kazama bawa kulum cikin kashin kudi kake ita batasan babu ba? da zaace kullum se ka saimata nama, abunma be tsaya nanba yanzu de khalil jamila tafini agunka kafi sonta akaina,"


Cikin kwantar da murya yace haba hjya?  Yazaki hada kanki da jamila kefa ke kika haifeni kikai duk wata dawainiya ta yazaayi na hadaki da wata, wlh hjy duk ranar da kikaga banyo muku leda biyu ba rashin kudi ne, kuma naga ita ga larurarta shiyasa, ya mazaayi na kwatanta fifitata akanki bayan nasan manzon Allah (S. A. W) yace" wanda ya fifita matarshi akan mahaifiyarshi yana tare da tsinuwar Allah data malaiku da ta mutane gabadaya, bazaa karbi aikinshi na farilla kona nafila ba harse ya tuba zuwa ga Allah ya kuma rika kyautata mata kuma ya nemi yardarta"


"wlh hjy kinfi kowa aguna matsyin ku ba daya ba, amma nagane kuskurena kuma zan gyara kiyi hakuri Dan Allah "



Hjy tace " nayi amma ka rage wannan rawar kan tsiyar ko nima haka kakemin rawar kan? "


Ya girgiza kai yace "Allah yabaki hakuri "


Tace "amin "yafita 


Tace "shashasha gabadaya baya adana komi ciki ciki kawai yasa agaba ita kuma shegiyar taita bashi wahala "


Can zuwa ya shigo da rabin kaza ya ajiye mata ya mata seda safe tace "Allah yakaimu "ta jawo plate din tafara yagar kazarta tana "haka kawai ita ta haifamin kai da kullum abinda kake samu kanta zaya kare? "



Khalil na shiga gida ya iske jamila tsaye tagaji da jira, cikin rarrashi yace "kanwata amin hakuri nadawo daga gidan hjya mashin dina yayi faci"ya mata karya. 


Tace"karya Kake wlh wai haka ake kasan kanada iyali Amman kaje kai zaune wurin hjy ni kabarni ni kadai, wani lokaci ma senayi barci zaka dawo nide wlh ana shiga hakkina "


Yana mata wani kalar kallo dukda beyi mamaki ba don ita bata wani tsayawa tauna magana takeyinta kuma bata barin abu cikinta setai magana, yace"nike karyar jamila? "


Tace "eh karantse faci kayi"


Yace "hmmm "


ya mika mata kazar ta yace "ga sakonki "yawuce, 


Ta ansa tana maganganu Kasa Kasa ta dauko plate kitchen ta dawo falo ta bude sega rabin kaza, 


Ta bata fuska ta dan iba ta meda miyau tabishi daki yana fitowa wanka kenan tasameshi tana ya mutsa fuska tace "ya naga rabin kaza? kasan de tamin kadan "


Yace "eh nasani kiyi hakuri da wannan banda kudine shiyasa "


yawuceta tabishi tana cewa "amma kasan de baa seda rabin kaza ko? Kawai kace hjy ta raba shine "


Ranshi ya baci ya juya ya zaro ido yace "eh hjy ta raba se meee "cikin tsawa 


taja baya ganin yadda ya tasomata ta juya tana kunkuni, yaja tsoki ya saka rigar shi ya kwanta, 


Wanshe kare da ze fita tace asiyo mata tsire yace "banda kudi "yayi hanyar fita 


Tabishi har zaure tana bashi hakuri hardasu zukunnawa itade yasiyo ta samu taci, badan ita ba yace ze siyo albarkacin cikinta, 



Bayan kwana ukku 




yau tunda karfe 5 na asuba jirginsu ya sauka Nigeria, suna isa gida suka fara gyaren gidansu sannan aisha ta dafa masu indomei suka ci seda suka kashe arna bacci ya kwashesu, 


Karfe 12 ya farka har lokacin aisha na barci a gaggauce ya diro yayi wanka shaf shaf ya shirya ya sauka kasa, 


yaje ya bude jakar tsarabarsu ya fiddo wani akwati ya fice ya bude motarshi haryanzu kayanda yamata shopping sunanan ya fiddosu ya meda a motar da ze fita daita ya shiga motar yayi hanyar gidansu faseelat, 



Faseelat ko jiya tata kiranshi bata shiga dan kwana goma yace ashe basu taso da wuri bane se yau, 

Tagaji ta hakura Amma ta cika tai famm, 




Tana daki tana charting dan yau gidansu hutun girki suke abba yasiyo fura da yoghurt da kwakwa daita zasuyi lunch dan sungaji da abincin, 


Ummi na waje itako tana yankan farce yaro ya shigo gidan yace "ana kiran faseelat inji wani me mota "


Ummi tace "jeka ce gatanan zuwa "


Tamike ta leka ta window faseelat nata charting dinta hankalinta kaf yana kan wayar ummi na kallonta cikin zolaya tace "tsuntsuwar soyayya"!



Faseelat tadago tana zumburo baki ummi na dariya tace "ga tsuntsun soyayya can yazo yana jira "


faseelat tafashe da dariya tanajin dadi ta mike ba shafa komi ta jawo katuwar hijab dinta tasaka tafito tanawa ummi dariya tafita, 


Ummi ta girgiza kai "ansamu wanda akeso inyazo zaafita ana dokin ganinshi "



faseelat nafita ta hangoshi tsaye bakin Ash din motarshi yana sanye da dark Blue Jeans da red shirt, 


Bakaramin kyau yayi ba setaga har fari yakara sede yadan rame tundaga nesa take karemishi kallo ,shima yanata kallonta, 


Tana karasowa kusa ta sadda kai, 


Sheik kabir gombe yace 😂su mata munafukaine tundaga nesa suke karemaka kallo da sunzo kusa su sadda kai,





Post a Comment

0 Comments