TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

RAGON MIJI PAGE 42

 4⃣2⃣




*dis page is for my bazawari, ina tsananin sonka son da nike maka ya zarce girman kiyashi😂luv u irin a bit tiny 🤭thanks for the love and everything,i salute you*




Tace "dan Allah kayi hakuri karka barni "


Yana kallonta hannusa kan labbansa yace "faseelat kidena min boye boye just tell me everything about you, I'm not going to leave you do you get me ? "


Ta daga kai yace "alright tell me kinada aure muke conversation? "


Ta daga kai tace "bana son mijina aka Aura minshi, bayan auren mu baya kula dani, lokacin da na ganka nafara jin sonka dan Allah kayi hakuri sonka ne ya rufemin ido nai haka"


Yana mata wani kallo idanunshi sunyi ja yace "this means ranar da mukai last chart ranar aka sakeki? "


Ta daga kai "ranar ne kuma dama wata na takwas kadai "


Kanshi Duke ya dago "kina nufin kadai ne, kato yayi wata takwas yana squeezing dinki ki kira shi kurum, kinsan yadda nake da kishi kuwa? Wlh faseelat kin mameni da ba abunda zesa nafara sonki danasan haka, shikenan duk yagama kallemin ke yagama tande komi "


Sabeer dake gefe ya babbake da dariya, 


Fahad ya wurga mai harara, ya kame baki ya daga mai hannu alamun yayi shiru, 


Fahad ya meda kallonshi wurin faseelat idanu Jawur,


Faseelat ta fashe da kuka tana girgizakai, batasan ya zata mishi bayani ba, 


tasaka tafin hannayenta ta rufe fuska da tafin hanayenta tana kuka,


Ya kawar da kai gefe yana hura iska da baki hannunshi kan kugu ya juyo yana kallonta kukan na tabamishi zuciya yace "stop shedding your tears ,plss "


Ta dan rage volume din kukan yace "ni kikeso ko? kuma kinsamu I will now going to treat you just so, u know I love you Very much  "


Ta dago ta kalleshi 


Tai shiru ta ajiye hannuwanta tana jan hanci, 


Yace "yanzu yaushe zan ganki I want to see you cos I'm missing you "


Ta girgiza kai tace "not now"


Yace "why? "


Tace "bazaabarni ba"


Yace "ni inason ganinki gaskiya "


Tace "OK "


Yace "now smile I want to disconnect the the call "


Tai murmushi tana rufe fuska yace "that's my cutie "yana sakin murmushi, 


yana kara kallon breast dinta yace "plsss cover my thing baniso wasu suna ganinsu "


Ta dago tana kallonshi dan bata fahimta ba taga ita kawai yake kallo tabi setin idonshi taga breast dinta kawai ya kurama ido, 

Ta zaro ido tana rufe fuska don tamanta kayan dake jikinta, 


Yayi murmushi ganin tanajin kunya, yace "take good care of yourself sena kira anjima ko "?


ta daga kai tare da fadin "luv you my handsome "


yace "no, no ban yadda ba se kinmin kisss dina wlh I missed it too much "


Tai murmushi tana jindadi ta tura labba just like u r to kiss tai masa muhww 


Ya lumshe eyes ya bude yace "thank you"


Ya mata bye da yatsu ta meda mishi ya kashe kiran, 



sabeer yafara tafi yana fadin "amazing! Love birds gaskiya nima I want to find someone like her "


Fahad ya hura iska yana sauke ajiyar heart yace "kasan wani abu wlh senaji kamar an saukemin wani nauyi, gaskiya bansan irin son da nake mata ba "


sabeer yace "ai kaine kabawa kanka headache tuntuni kaga ma duka wata 8 ne tayi da aure "


fahad yace "dukda haka I feel bad, saboda ban tsarawa kaina auran bazawara ba kai ko mata biyu banyi niyyar aure ba amma this young lady tasa duk na watsar da komi,kuma kaga nima bazanso wani yana fira da matata ba, ni I'm afraid karda tamin haka nima "



Sabeer yace "haba bazata ma haka ba, kadena irin wanga tunanin inde kanason zaman lpya "


Fahad yace "naji mijin radiya "


sabeer yace "nima gaskiiya zan wa faseelat magana ta samar min irinta ko a dangi "



fahad yayi dariya yace "babu, kai kabar maganar nan kar naje nafadawa radiya yau ahanaka tabi "


Sabeer yace "ni yakamata nace haka, zuwa kawai zanyi nafada wa aisha cewa u r about to get the second wife "


Fahad ya dora hannu a baki yana zaro ido yace "rufamin asiri, ni har ka tunamin akwai big war gabana ita faseelat kawar aisha ce ni bazan iya tararta da maganar ba ma "


Sabeer yace "cabdi, ai dole tasani "


Fahad yace "wlh aisha ta cika kishin tsiya ranar nan ma fa daga ita faseelat tazo tayi girki nace ysyi dadi taita kuka ta kwashe girkin ta kaiwa baba tsoho, to inaga intaji zani aureta? "


Sabeer yace "Allah ya kyauta kasan mata da kishi haka yaruwarta radiya take kuma sede tayi hakuri dan bazan hakura da tsomawa wuri daya ba "


suna dariya suka kashe fahad yace "mu fita plss karakani wani wuri "


Suka mike suna tafiya sabeer ke cewa "kai gaskiya dude zaka huta wannan halitta haka zankadi kenan "


Fahad yana hararanshi yace "kuma kwalelenka ba"


suka cigaba da fira fuskar fahad a sake kamar bashine yayi 2 month ba faraa ba, 



suna gama waya faseelat tafara tsalle saboda murna ta dauki wayar tanata manna mata kisss, 


sega ummi ta leko ta taga tana kallonta tace "ke lpya kike? "


faseelat tai sauri ta ajiye wayar ummi na karemata kallo tace "sekije ga miyarki can ta kone "


faseelat ta zaro ido ta diba aguje se kitchen. 




Da marece faseelat akasha gayu se kace me miji ummi de se kallonta take ganinta cikin walwala yau, 



As usual karfe 8:30 fahad ya kirata, tun da tai ishai bata bar dakin ba ,


hannu na rawa ta dauka takara a kunne, 


yace "hi "


Tace "ihimmm sweetie na "


Ya lumshe ido ya bude yace "kullum voice naki nakara dadi meyasa? "


Tace "kamar yadda nakejin naka haka kullum "


Ya dan murmusa "I want to ask you something "


Tace "ask me "


Yace "when are you going to complete ur idda?  I'm very eager to have you as a wife"


tace " in next 3 wks "


Ya meda kai jikin seat din mota yana murmurza gashin kanshi yace "I can't wait to that date, kisan yadda zaki kifito naganki, I want to see ur beautiful face and smile "


Tai dariya tace "kana gani na fa, kabari se nagama "


Yana girgiza kai yace "no plsss nagaji wlh na azabtu ganinki kawai ze medani Dede "


Tace "alright duk time da kakeso ka kirani zanfada maka address "


Yace "gobe nakeso "


Tace "a, a ba gobe ba de kade samu rana "


Yayi shiru tace"ina my princess da momynta? "


Yace "suna gida "


Tace "agaidasu "


Yace "good night cutie I want to go inside "


tace "OK good night have a nice dream "


Yayi murmushi beko tambaya ba taimasa kiss takashe kiran ta sheme kan gado ta jawo pillow ta rungume, 


Shima yanajin dadi sosai ya shiga gida, 


Tunda ya shiga Aisha tagane yana cikin farin ciki da tazo tarar shi har daukarta yayi yana juyi daita looking very happy, 


itama tanajin dadi suka shige ciki, 


Daren Sun kashe arna sosai dan andade anayi kadan, itama faseelat tasha mafarkai kala kala nashi, 


Tundaga nan suka kulle koda yaushe yaso yana kiranta susha vedio call dinsu da rana da daddare kuma voice call, ita faseelat kota mance cewa haryanzu da auran khalil akanta don yanzu in yace ya dawo daita shikenan, Da kuma ze mutu yanzu zsta zarce da takaba ne kuma zataci gadonshi ,soyewarsu kawai suke da fahad dinta ba ruwanta da kayan jikinta duk yadda yakira haka zata dauka, duk yabi ya rude kau, gabadaya giyar soyayya ta mantar daita addininta tunda tana da iliminta bare akirata jahila, tasan fahad bedaga cikin wadanda Allah subhanahu wataala yace a bayyanawa ado ba, cewarshi a alkurani me tsarki *=bismillahirrahmanirrahim,wa kul lil muuminati yagdudna min absarihinna wa yahfazna furujahunna wala yubdiyna zinatahunna illa ma Zahara minha wal yadribna bi kumrihinna ala juyubihinna wala yubdina ziynatahunna illa li buulatihinna au abnaihinna au abai buulatihinna au abnaihinna au abnai buulatihinna au ikwanihinna au bani ikwani hinna au bani akwatihinna au nisaihinna ,auma malakat aymanuhunna awittabiina gairi ulul irbati minal rijali awiddiflil lazina lam yazharu ala auratun nisai, wala yadribna bi arjulihinna li yuulama ma yukfina min zinatihinna wa tubu ilallahi Jamie'a ayyuhal muuminuna laallakum tuflihun.*





Bayan kwana goma ya matsa shifa he's missing he want to meet her, akai saa ummi zataje Niger zatayi kwana ukku tace mishi yazo geben tareda yi mishi kwatancen gidansu dukansu suna murna sukai sallama, fahad har gani yayi dare ya masa nisa da safe wajen 11 yakirata akan he's on the way,


Tana ta doki ta shiga wanka tafito ta tsara kwalliya sarkar zinari da yabata ta dauko tasanya, ta dauko veil dinta guda daya rak da akasamata a lefe ta yafa ta feffesa turare tana jiranshi don tun 9 yangidansu suka fita hidimarsu, 


11 :15 yaiso yakirata ta fito tana faraa tana  ganin motarshi taje ta bude ta shige, 


Tana shiga yaja numfashi "hmmmmm "yana lumshe ido, 


Ta kalleshi tana murmushi tace "barka da zuwa jinin jikina "


Yace "yawwa cutie kinga yadda kikayi kyau kuwa?"ya daga kai sama "ya Allah kabarni da cutie dita kamallaka min ita harabada "


Faseelat tace "amin "ta shafa tana dariya yana karemata kallo yace "muyi pic mana"


Tace "anything for you dear "


Ta matsa har suna gogar kafada ya dauke su hoto so biyu, 


Faseelat ta matsa tana kunkuni wai yafita kyau, yayi dariya yace "inkina wuri ai baa hangoni saboda haskenki "


Faseelat tace "hmmm gaskiya nida kai mundace pic dinnan yayi kyau "


Yace "Allah? "


Yana mata kallon kasakasa tace "eh, meyasa bakazo min da amira ba? "



Yace "tabb so kike tafasa kwan ko? "


Faseelat tafara dariya, 


Yanata kallonta with emotion yafara zaulayarta da message na farko data mishi lokacin da ya shareta yace "a good believer always fulfill his promise "


Ta fashe da dariya ta dora kanta kan seat ta dora hannu akan bakinta tana cigaba da dariya, 


Yanayin yadda take dariya nonuwanta rawa kawai suke, 


Yakure ta daido yanajin kamar ya rungumota gabadaya ta rikitashi he's losing control, 


Tana ta dariya ba zato taji hannu saman breast dinta, 


Tsit tai shiru ta dukar dakai tana kallon hannunshi dake kan breast dinta, ta juya ta kalleshi his eyes are closed ya lumshe su kanshi kan seat shima hannunshi nakan breast dinta ne kawai amma daga ni baya cikin duniyar, 


Rai bace ta bude murfin motar tafita da gudu tana kuka tai gida, 


Karar bude kofar ya dawo dashi tunaninshi ya bude yafita shima yana kwala mata kira harta shige gida, ya dafe kai ya rike kugu yace "oh my God what's wrong with me? Yanzu seta canza min manufa, bayan duk ita tai cause din hakan ta kwaso gayu with everything open "

Yaja tsoki ya shiga mota yabar unguwar.



Post a Comment

0 Comments