TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Zabin mahaifina page 29

 🌳🌳UMMU AFFAN🌳🌳

[08/02, 18:20] Halimatu Sadiya Affa Fbk: 🌳🌳🌳🌳🌳

      ZAB'IN MAHAIFINA

        🌳🌳🌳🌳🌳

Written by SADIYA ALHASSAN (Ummu Affan)

    🌐HAJOW 📝🌐

🌐👩‍👧‍👧👩‍👧‍👧👩‍👧‍👧HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS ✍🏾✍🏾✍🏾🌐

Dedicated to PRINCESS ESHAT AYSM

AYSHA BICHIKI

Page 29

Bayan sun dawo gida sunyi wanka A.A ya koma falo domin ya kallon news.

ita kuma tana daki tana shiryawa, wajen wall-drop dinta taje dan ta ciro sleeping dress dinta, ledan da surukarta ta aiko mata dashi rannan ta gani wanda ta gama mantawa dashi.

budewa tayi ta ciro turarukan ciki ta shafa a jikinta, ta dan sha hadin zuman ta mayar ta ajiye tana cewa 

"wannan kam da dadi ba irin wanda aunty hadiza take bani bane"

badan na koshiba ai dana sha da yawa(dakuwa kin fada ma 'yan garin ku)

wani riga ta saka shara-shara wanda da kadan ya wuce kugunta 

a falo ta tarar dashi yana kallon news, tunda ta fito yake binta da wani mayataccen kallo, ba kadan ba ta tafi da imaninshi, kan cinyar shi taje ta zauna cikin shagwaba ta fara magana

"shine ka fito ka barni ni kadai ko?" ta fada tana dan turo bakin ta,

dan rungumo ta yayi jikinsa ya ce 

"yi hakuri babyna, na barki ne ki shirya a nutse, yanzu ki dauko mana plate mu juyo naman a ciki"

tashi tayi ta nufi kitchen tana jijjiga jikinta, bin bayanta yayi da kallo yana hadiyan yawu.😃😃😃

sosai salma ta zage taci naman, dan bata kawo komai aranta ba tunda ya saba siyo musu (zaki biya shi abinsa anjuma)

bayan da suka kammala ya umurce ta da taje ta dauro alwala suyi sallah.

kallon shi tayi tace

"ina da alwala nayi na kwanciya bacci, amma ai naga dare beyi ba bare muyi nafilolin mu."

murmushi yayi yace 

"yau da wuri zamuyi mu kwanta kuma ni zan jamu sallar."

Bayan sun idar ne ya dafa kanta yayi mata addua,sannan yayi mata tambayoyi game da addinin ta.

beyi mamakin amsoshin data bashi ba, dan ya kula tana da ilimin addini sosai.

kwanciya sukayi bayan da ya kashe musu wutan dakin, bedsite lamp daya kawai suka bari a kunne.

Addu'o'i yayi ya shafa musu,ya jawota jikin sa, a hankali yake shafata yana wasa da duk wani sassa na jikinta. 

kamshin turaren data shafane ya sake ruda shi ya kara kaimi akan abinda yakeyi, tun tana dari-dari da jin tsoro harta biye mishi, dan itama tanajin dadin abinda yake mata.

bata ankara ba taji yana addu'ar saduwa da iyali.

ihu takeyi tana bashi hakuri, amma be masan tanayi ba, dan ya shiga duniyar da be taba tunanin akwaita ba tsawon rayuwar sa.

sosai salma ta gurzu a hannun sa, ita kuka shi kuka, tun tana fahimtar abinda akeyi har ta dena fahimta numfashinta ya dauke.

bashi ya saurara mata ba se kusan asuba, gefe ya koma yana sauke numfashi, tsantsar farin ciki yakeji a ransa, lallai ya yarda mata suna suka tara.

jawota yayi jikinsa yana sa mata albarka, se a lokacin ya lura da bata numfashi,  a rude ya tashi yahau jijjigata yana kiran sunanta amma ko motsi batayi ba.

Da gudu ya nufi ban daki domin ya debo ruwa ya yayyafa mata, wani tunani ne yazo masa, cikin sauri ya hada ruwa medan zafi a kwamin wanka.

zuwa yayi ya dauko ta be direta a ko'ina ba se a cikin ruman.

ajiyar zuciya ta sauke, a hankali ta fara bude idonta jin yanda ruwan yake ratsata.

suna hada ido ta fashe da kukan shagwaba, rarrashinta ya shiga yi yana bata hakuri.

se da ruman ya huce kafin ya zubar ya zuba wani yayi mata wankan sabulu.

ya barta yace tayi na tsarki ya fita daga toilet din.

zanin gadon ya cire ya canja wani,ya saka wanda ya cire a gefe. turo kofar toilet din tayi ta fito tana sunkuyar da kanta saboda kunyar sa da takeji.

ganin yanda take tafiya dakyar ne yasa yaje ya dauke ta cak ya ajiyeta akan gado, mai ya dauko ya shafa mata, ya dauko mata wani rigar baccin me kauri ya saka mata.

pain relief da paracetamol ya bata tasha, ya kwantar da ita yaja mata bargo.

toilet din ya koma yayi wanka ya dauro alwala  yazo ya fara nafilfili yana mika godia ga ubangiji daya bashi kamilar mace.

se da yayi sallar asuba kafin ya tashi salma,ya taimaka mata ta dauro alwala tayi sallah.

karatun Qurani suka taba sukayi azkar sannan suka koma bacci.

ya rigata farkawa ya shiga toilet yayi wanka ya fito ya shirya cikin wandon jeans da jan t-shirt.

kitchen yaje ya dafa musu ruwan tea,ya soya kwai ya dauko ya shigo dashi dakin.

zama yayi a bakin bed din ya zuba mata ido. ba ita ta farka ba se karfe 11;00am

a zaune ta ganshi ya zuba mata ido, murmushi tayi masa cike dajin kunya ta gaishe shi. amsawa yayi yayi mata ya jiki sannan ya nufi toilet ya hada mata ruwan wanka.

gasa jikinta ta sakeyi kafin tayi wanka ta fito. bata tarar dashita dakin ba, hakane ya bata damar shiryawa a nutseg

mai ta shafa tabi tabi duk wani sashin jikinta ta shafeshi da humra, light make-up tayi, ta shirya cikin riga da skert na atamfa, tayi daurinta ya zauna mata das kamar gwagwgwaro ta feshe jikinta da turaruka masu sanyin kamshi.

zama tayi a bakin gado ta dauko wayarta, ta bude data tahau whatsapp. cikin dakin ya shigo ya sameta tanata danne-danne a waya.

ya dubi breakfast din daya ajiye yaga ko tabawa batayi ba.

daukowa yayi ya kawo mata gabanta ya ajiye,ya karbi wayar ya ajiye a gefe yace

"ga abin karyawa tun dazu na hada miki, ki karya tukunna se kici gaba da chttng din."

cike da mamaki salma take kallon shi, mutum kamar Abdul me ji da kanshi amma yau shine da hada mata breakfast lalle abin da mamaki. tace

"kai kayi naka breakfast dinne?"

zama yayi kusa da ita yace 

"daman ke nake jira ki tashi se mu karya tare"

cikin shagwaba tace shine kabar min kanka da yunwa?

jawota yayi jikinsa ya shiga bata abincin a bakinta har saida ta koshi kafin yaci nashi.

                     haka suka wuni yana riritata, ya hanata yin komai abinci ma waya yayima mahaifiyar sa ta aiko musu, dan yace baza suci abincin 'yan aiki ba (samun waje da wanne kake ci?)

da dare suna zaune suna hiran su ya tashi ya shiga daki, wani dan akwati ya dauko da wasu takardu ya fito dasu.

mika mata su yayi yace

"ga kyautar mutuncin ki da kika tanada min, wannan sarkan na dade da siyanta, lokacin da naje dubai danaga yamin kyauna siyo shi, na ajiye"

wannan kuma takardun gidane dana mota na mallaka miki saboda farin cikin da kika shayar dani.

"sannan ki shirya next month zamu tafi yawon honey moon din mu, daga nan mu wuce umra"

tsaban farin ciki salma kuka ta fashe dashi ta rasa bakin godia.

bubbuga bayanta yakeyi,alamar rarrashi, kunnenta yaje ya rada mata wata magana, ai da gudu ta tashi ta shige daki tsabar kunya.

murmushi yayi ya tashi ya bita cikin dakin.(mata kar muce dan mun kawo budurcin mu dakin miji wai dole se miji ya mana kyauta ra'ayin shyne idan yaga dama yayi to idan be miki ba karki daga hankalinki)

🌳🌳UMMU AFFAN🌳🌳

[08/02, 18:20] Halimatu Sadiya Affa Fbk: zama tayi a bakin gado ta dauko wayarta, ta bude data tahau whatsapp. cikin dakin ya shigo ya sameta tanata danne-danne a waya.

ya dubi breakfast din daya ajiye yaga ko tabawa batayi ba.

daukowa yayi ya kawo mata gabanta ya ajiye,ya karbi wayar ya ajiye a gefe yace

"ga abin karyawa tun dazu na hada miki, ki karya tukunna se kici gaba da chttng din."

cike da mamaki salma take kallon shi, mutum kamar Abdul me ji da kanshi amma yau shine da hada mata breakfast lalle abin da mamaki. tace

"kai kayi naka breakfast dinne?"

zama yayi kusa da ita yace 

"daman ke nake jira ki tashi se mu karya tare"

cikin shagwaba tace shine kabar min kanka da yunwa?

jawota yayi jikinsa ya shiga bata abincin a bakinta har saida ta koshi kafin yaci nashi.

                     haka suka wuni yana riritata, ya hanata yin komai abinci ma waya yayima mahaifiyar sa ta aiko musu, dan yace baza suci abincin 'yan aiki ba (samun waje da wanne kake ci?)

da dare suna zaune suna hiran su ya tashi ya shiga daki, wani dan akwati ya dauko da wasu takardu ya fito dasu.

mika mata su yayi yace

"ga kyautar mutuncin ki da kika tanada min, wannan sarkan na dade da siyanta, lokacin da naje dubai danaga yamin kyauna siyo shi, na ajiye"

wannan kuma takardun gidane dana mota na mallaka miki saboda farin cikin da kika shayar dani.

"sannan ki shirya next month zamu tafi yawon honey moon din mu, daga nan mu wuce umra"

tsaban farin ciki salma kuka ta fashe dashi ta rasa bakin godia.

bubbuga bayanta yakeyi,alamar rarrashi, kunnenta yaje ya rada mata wata magana, ai da gudu ta tashi ta shige daki tsabar kunya.

murmushi yayi ya tashi ya bita cikin dakin.

Post a Comment

0 Comments