TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

ZURI'A DAYA PAGE 29-30

 *PAGE* *29*~*30*





       *Ina Mai baku hak'urin jina shiru da kukayi, please kuyi min uzzuri, masu min magana ta private chat nagode sosai Allah ya bar zumunci*















 *Lokacin* da Daddy ya fad'a ma Mom ansa ranar aure harda na NUWAIRA da KAMAL ba k'aramin haushi taji ba tace kuma Bata yarda ba sai dai a fasa Dan NUWAIRA baza ta aure shi ba, Daddy yace shi kuma bata Isa ta maida shi k'aramin mutum ba Dan anriga an gama komai Kuma duk abin da yaran shi suke so shi za'a ayi in har bai kauce ma hanyar addini ba dan bazai yi musu auren dole ba. Sosai Mom taji haushi har Mommy'n FAWAS ta Kira take fad'a mata ita Kuma tace tayi hak'uri kawai ta bar NUWAIRA da Wanda take so, haka Nan ba dan Mom ta hak'ura ba sai dan ba yanda zatayi, 



NUWAIRA ko ba k'aramin farin ciki tayi ba at least Ummie da Daddy sunyi mata abin da baza ta tab'a mancewa ba dan sun aura mata wanda take so.




Tsakanin FAWAS da MEENAL wani irin soyayya sukeyi Mai ban sha'awa duk inda suka shiga sai ance sun dace da juna kuma suna k'aunar junan su, haka NUWAIRA ma da KAMAL sosai suke soyayya dan yanzu har gidan yake zuwa Kuma ba abin da Mom ta Isa tayi Dan Daddy yayi mata warning sosai,





 







Lokaci na gudu sosai dan gashi har Allah ya kawo mu bikin su MEENAL Dan yanzu haka biki saura sati d'aya.





 An kawo kayan lefen  MEENAL, akwati sai goma sai kit, komai na cikin kayan yayi dan Mommy da kanta taje ita da 'yan uwa'n ta Dubai suka yo siyayya especially Arabian gown sunfi yawa Dan shine dressing d'in ta. Haka ma an kawo lefen NUWAIRA ita ma dai ba laifi sosai kayan yayi dan Daddy'n FAWAS da kanshi ya sa aka had'o ma KAMAL lefe. 





  Already dama Ummie ta dage da gyaran yaran nata tun kusan one month biki, yanzu haka ma sai k'ara shirya su takeyi bare kuma tayi wata k'awa 'yar Sokoto ai Nan ta dage da gyara su, MEENAL ko har b'uya take dan ta gaji da Shan abubuwa, 



Ranar Wednesday akayi musu lalle da salon sunyi bala'in kyau kamar ku sace su ku gudu tsabar kyau bare kuma dama tun saura one week ake musu gyaran jiki dasu dilka, fatar su tayi fresh sai shining take kamar ka tab'a jini ya fito, Thursday akayi Mother's day inda suka yi shiga mai shegen kyau da Swiss less orange and lemon green colour har jakan su da takalman su, wow ranar sunyi kyau ko da angwayen nasu suka gansu sun kasa natsuwa dan ma akwai wata cousin d'in Mommy'n FAWAS sai gadin amare take da k'yar ta bari ranar angwayen suka gansu shima daga nesa. 


Ranar Friday aka shirya walima akayi wa'azi inda jikin su duk yayi sanyi. Dan basa sun yin bidi'a shiyasa kawai basuyi sauran abubuwan ba.




   Ranar d'aurin aure



  Ranar gaba d'aya sunyi shiga cikin wata atamfa red and black anyi mai Stone work gashi sun sha heavy make-up sai shining suke, hmm masu karatu tsayawa fad'a muku yanda amaren suka had'u da yanda taron ya gudana zai sa mu b'ata lokaci sai dai a wannan Ranar gaba d'aya *ZURI'A D'AYA* suna cikin farin ciki marar missaltuwa.



  Da missalin k'arfe 2:30 pm aka d'aura auren *KAMAL & NUWAIRA* akan sadaki mafi daraja Naira dubu hamsin, sannan aka d'aura auren *FAWAS & AMINA{ MEENAL}* inda suma akan sadaki mafi daraja Naira dubu hamsin, dubamin mutane sun shaida wannan d'aurin auren inda akayi tasa albarka. Angwaye FAWAS DA KAMAL sai farin ciki suke suna murmushi ana ta gaisawa da mutane,



 Lokacin da su NUWAIRA suka ji an d'aura auren duk sai jikin su yayi sanyi, MEENAL ko har kuka tayi, bayan nan ne aka shirya su cikin wani material mai shegen kyau da tsada pink and blue colour sunyi masifar kyau, shiga dasu gurin Daddy akayi yayi musu nasiha sosai duk jikin su yayi sanyi, d'auko Al-QUR'AN yayi da praying mat(abin salla) ya basu, sukayi godiya sannan aka kai su gurin Mom tayi musu nasiha ita ma duk da tana jin haushin NUWAIRA hakan bai sa taji wani irin ba, da sauri NUWAIRA ta rungume ta tana kuka da k'yar aka raba su,haka ma MEENAL lokacin da Ummie ta gama musu nasiha rik'e ta tayi sosai tace ita ba zata ta tafi ba,da k'yar aka raba su, 


Straight gurin parking lot aka nufa da su inda kowa ce a ka saka ta a mota aka nufi da su gidan su inda zasuyi rayuwar aure sai kuka sukeyi,nima fa na d'an taya su k'adan.





   NUWAIRA



Bayan an kaita gidan aka nufa parlour'n Mama da ita sai da aka gaisa taga amarya sannan aka nufa da ita side d'in ta, dan KAMAL yayi wani flat mai kyau ta cikin gidan. 


Bayan mutane sun watse ya rage sai ita kad'ai shine ta shiga tayi wanka ta shirya cikin wasu nighties masu shegen kyau duk ya bayyana surar jikin ta sannan ta feshe jikin ta da different performs, sai around 9:00pm KAMAL ya shigo gidan inda ya zo da gasashen kaza da yorgurt, sai bayan sunyi sallah ne suka zauna ya dinga Bata a baki shima yana bata har sai da suka k'oshi. Sannan suka yi brush, KAMAL dai duk a rud'e yake, rungume NUWAIRA yayi ya fara aika mata da kiss ta ko'ina, har suka Kai kan bed sannan ya raba ta da kayan jikin ta inda ya fara zuba mata love, a wannan Daren dai Mai afkuwa ya afku ni dai na gudu Dan ba da ni ba, bayan komai yayi dai-dai ne na koma naji  ya dinga sa mata albarka, ita ko sai kuka take tana narkewa cikin shagwab'a.





  



 FAWAS & MEENAL



 


 An Kai ta har gurin Mommy ta sa Mata albarka sannan aka nufa side d'in ta da ita dan daga gefe Daddy'n FAWAS ya Gina mai gida mai kyau sosai gashi komai na cikin gidan iri d'aya ne Daddy yayi masu ita da NUWAIRA, different d'in kawai colours ne,



   MEENAL Zama tayi ta dinga kuka har sai da kan ta ya fara ciwo, Around 9:00 pm FAWAS ya shigo, har bedroom ya shiga ganin ta yayi ta rufa da blanket sai kuka take, a hankali ya k'arasa gurin tare da jan blanket d'in yana duba ta, cikin dubara ya sauko da ita sannan ya kawo gasashen kaza da yorgurt ya dinga Bata a baki da k'yar take ci sannan ya bata medicine tasha, bayan Nan sukayi alwala sukayi sallah, wani night gown iyakar cinyar ta ya kawo mata tasa, lokacin da tasa sai da ta d'aura hijab a Kai Dan gaskiya kunyar fita take a haka, 



 Pyjamas yasa Yana zaune yana jiran fitowan ta sai ganin ta yayi da zunbulelen hijab, mik'ewa tsaye yayi ya rungume ta cikin dubara ya cire mata hijab d'in ya ajiye a gefe, sauke ajiyar zuciya yayi dan ba k'aramin kyau tayi mai ba, d'aukar ta yayi cak ya kwantar da ita akan bed sannan ya hau, had'a lips d'in shi da nata yayi ya fara kissing d'in ta, duk ya rud'e ya fita hayyacin shi sai romancing d'in ta yake, a haka har ya cire mata kayan, MEENAL ko jin wani sabon salo da ya canza yasa ta fara tsoro tana kuka, amma ina bai ma San tana yi ba, har da yak'ushin shi take da cizo amma bai fasa ba, nida fita nayi Dan ba Dani ba har sister Maimounath na Jan hannuna nace ai ina bazan tsaya ba ita ma sai da na tasa keyar ta,lolx.




Nidai sai wurin asubah na dawo, sai Jin kukan MEENAL nakeyi shi Kuma FAWAS sai faman lalashi yake, shida kanshi ya gasa mata jiki sannan ya bar ta tayi wankar tsarki da kan ta. 


Fitowa tayi daga toilet sai cize lips take dan wani irin azaba take ji, FAWAS na ganin ta yayi sauri ya d'auke ta cak, da kan shi ya shafa Mata mai,tasa Kaya sannan sukayi sallah suka hau gado, FAWAS ya lalubo lips d'in ta yayi Mata kiss tare da rungume ta yana cigaba da sa mata albarka har sukayi barci.




Post a Comment

0 Comments