TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Nacina ya jawo mini page 25-26

 2⃣5⃣----2⃣6⃣






"Wallahi babu inda zaije,kamar yanda kowani ango yake angoncewa a daren farkonsa to haka shima zaiyi dake"


"Kana nufin da wannan ƙasurgumin macijin zan angon ce dashi yau ba dakai ba? "


"Sosai ma kuwa,ai daman shi naje nema ma auran bani ba,ko kin zaci ni ne angon?"


"Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un,na shiga uku na lalace ni Zaliha,Don Allah kace wasa kakeyi ba da gaske ba,kace mafarki nake ba'a zahiri ba,na roƙeka da Allah Ubangijin halittu kace wasa kakeyi,Shikenan ni Zaliha na kawo kaina ga halaka,wayyo Allah ni Zaliha!!! Wayyo Allah na!!! Na shiga uku na lalace!!! "



Kuka takeyi harda majina,ji take kamar a mafarki hakan take faruwa da ita,ina zata kai wannan ƙasurgumin macijin mai girman gaske,ita fa tunda take bata taɓa ganin maciji kamarsa ba.



"Wasa! Wasa!! Wasa!!! hhhhhhh!!!! Lallai ma yarinya,kinga na miki kama da mai tatsuniya ne,ko ko mai wasan kwaikwayo ne ehhh!!! "



"Na shiga uku ni Zaliha na lalace,wayyo mamana Don Allah ka rufamin asiri kace wasa ne"


"Ke!!! Baki shiga uku ba yanzu zaki shiga uku yarinya kuma dole sai ya lashi gabanki kullum,sannan kisani babu ke babu fita a gidan nan,kin  riga da kin shigo,don irin ku nake nema ruwa ijallo,sai gashi na haɗu dake,sannan an tabbatarmin kece sauran cikon  ɗaukaka tare da arziƙin da ya rage nayi,na aure mata ɗaiɗai har 29,saura ɗaya su cika 30 kamar yadda dodona ya bayyanamin saura ɗaya,shiyasa farkon ganinki da nayi dodona ya tabbatarmin da kece cikon na 30 ɗin,sannan kisa a ranki mutuwarki tazo kuma a ƙasƙan ce domin bazaki taɓa kuɓuta daga hannuna ba,son kuɗi da dogon burinki zai zamo ajalinki Zaliha!!! Hhhhhhhhhhhhhhhhh!!!"



Kamar a marfarki Zaliha take jin wannan zancen,maganar zuci ta fara 'yau ita ce da wannan ƙaddarar aurar ɗan mafiya kai bama ɗan mafiya ba mai aiki da dodo ,mamana da maman Jummalo sun ja min wahala,kaicona ni Zaliha,kaicona da biyewa ruɗin duniya mai ƙarewa,garin kwaɗayina da son abin duniya na jefa kaina ga halaka,na rasu ni Zaliha,na mutu na lalace,daman ance kwaɗayi mabuɗin wahala yau gashi ya tabbata a kaina,wayyo wayoo'  tana cikin wannan zancen zucin ya katseta da cewa



"Kashe dinki Zaliha! Idan naji daidai  da rana ɗaya kin sanar ma wani ko iyayanki ne akan wannan mijin naki to ki tabbata a ranar mutuwa ki tazo kenan,kuma dole ya lashi gabanki ko kinƙi ko kinso,tunda auran kuɗi kikayi,kuma gashi kin masu kuɗin ,iyayenki ma sun samu musamman mamarki mai kama da dumɓaru,shegiya mayyar kuɗi,kunci kuɗina kuma dole in samu abinda nakeso wurinki Zaliha! Hhhhhhhh!!!"



"Na haƙura da auran,ka sakeni don Allah,wallahi na haƙura da auran kuma zamu maido maka da kuɗinka Allah,ka yarda dani zamu maido maka komai kuma koda tsinke ne wallahi"


Hannu bibbiyu take haɗawa tana roƙonsa haɗe da magiyar ya saketa ta haƙura da auran,ga hawaye sun kasa tsayawa a idonta,idanunta har sun fara kumbura kasancewar tanada manyan idanu,gashi fuskarta tayi ja sosai saboda kukan da tayi,bleaching ne iya bleaching dole fuska tayi kamar jan ƙosai.(Da sauranki Zaliha badai kuɗi kikeso ba ai gashi nan ki ɗiba iya ɗibarki amma zakici ubanki lakada awaje wallahi😂😂😂).



Dariya ya tintsire dashi harda bubbuga ƙafa,shi kuma kumurcin macijin ya nannaɗe kamar kwando sai kuma ya miƙar da kansa yana fitar da harshensa waje tare da huci,baƙi ne macijin sosai gashi yana da tsawo da kauri kai in taƙaice muku zan iya cewa Anaconda ne saboda girmansa da tsayinsa,kansa babba ne sosai.Sai da yayi dariya mai isarsa kana ya tsagaita tare da dubanta,ita ko jikinta sai rawa yake ga gumi sai ƙara tsuttsubo mata yake a duk ilahirin jikinta.



"Kin makaro yarinya wallahi,kefa da kanki kikace zaki aure ni,kina sona har na biya kuɗin sadakinki dubu ɗari lakadan ba ajalan ba,nayi lefe,sannan a daran farkonki dan na kawo miki angonki tare da kazar amarcinki gasassa sai kice kin fasa auran ai wannan zancen ƙanzon kurege ne ƴan mata,kidai sake tunani Zaliha"



Macijin ya wani fasa kai tare da kai fuskarsa wurin fuskar Zaliha yana kallonta ita kuwa mai zatayi inba sumews ba,a haka mijin nata ya tuɓe ta sannan wannan macijin yayi yanda ya keso da ita.




*TUNATARWA*



****Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un,yake ƴar uwata mai dajara tare da ƙima shin bakya tunani akwai mata dayawa masu shiga irin wannan bala'i kamar yanda Zaliha ta shiga duk saboda son abin duniya,idan a inda kike babu amma kisani a wasu wuraran akwai su da dama.Akwai maza masu kuɗi wanda ba na halal bane,sun sameshi ne ta hanyar haram,kodai ta hanyar sata,ko kidnapping,ko safaran miyagun ƙwayoyi,ko ta hanyar tsafi da shan jini da dai sauransu,sannan irin wa'innan mazajen suna sakarwa mata kuɗi sosai ta yadda zasu ja hankalinsu dana iyayensu wadda a ƙarshe wahala ce zasu shiga.


Kaicon wasu mata masu kwaɗayi da son abin duniya,wallahi musulinci yayi a rayuwa, ki duba ƴar uwata mai dajara hadisin manzon Allah (S.A.W) daya ce''Ana auran mace don abubuwa guda hudu ne,don addininta,arziƙinta,nasabarta,kyawunta amma duk a cikin abubuwan babu abinda ya bada shawara abi illa addini,ya cigaba da cewa  "ina baku shawara da ku aure mace mai addini''. Kisani ƴar uwata mai daraja hadisin nan ba ga mata kawai ya tsaya ba a'a harda maza suma hadisin ya shafesu,don auran namiji mai addini amma mara dukiya yafi kwanciyar hankali akan auran namiji mai dukiya amma babu kwanciyar hankali.Allah ya tsare mana imaninmu,ya bamu wadatar zuci ya kuma bamu ikon yin daidai a rayuwarmu****





Cikin Labari




Zaliha ba ita ta farka ba sai wurin 10:02am,a hankali ta  buɗe kumburarrun idanunta,da ƙyar ta tashi ta zauna sai ta duba jikinta taga babu kaya,tuno da abinda ya faru jiya da daddare  yasa ta fara russan kuka babu ji babu gani,tana da nasanin auran kuɗi,gashi ya mata kashe din karta kuskura da faɗawa wani koda iyayenta ne, tayi da nasanin biyewa mamanta da maman Jummalo akan auran mai kuɗi gashi yanzu tana cikin masifa tare da tashin hankali wanda tasan yanzu zamanta a gidan ya fara.



A sanyaye ta tashi duk jikinta na mata ciwo musamman gabanta,ji take kamar tayi tsarki da barkono saboda zafin da yake mata.Wanka ta shiga tare da gasa jikinka,tana yi tana kuka wannan wace irin musiba ce ta sameta, wace irin ƙaddara ce haka,Allah sarki Sa'eeda haƙiƙa tayi dacen uwa ta gari ba mai son abin duniya irin na mamanta ,gashi yanzu ta biyewa mamata ta aura ɗan mafiya mai aiki da dodo,haka dai tana wanka tana tunanin zuci har ta kammala wankan ta fito,tana cikin shiri ne sai ga mijinta ya shigo babu sallama,sai ya samu wuri ya zauna tare da cewa.



"Amarya bakya laifi ko kin kace ɗan masu gida,to ya baƙunta ya kuma daran farkon naki ya kasance da jarumin angonki duk da ma sume masa kikayi,hhhhhhhhh!!! "



Bata ce dashi ko kanzil ba ta cigaba da  abinda takeyi a zuciyarta tana tsine masa tare da adduar Allah ya fitar fa ita daga gidan ko ta naimi yafiyar Ummansu Sa'eeda tare da Sa'eeda domin tasan hakƙinsu ne ya fara bibiyarsu,surutansa ya gama ba tare da tace dashi komai ba ya fita abinsa.



Haka dai rayuwar Zaliha da cigaba da gudana a gidan mazajan nata guda biyu,wanda kullum sai wannan kumurcin macijin ya lashi gabanta tun tana sumewa har ta daina wanda yanzu idonta biyu yake lasar gaban nata babu yadda ta iya sai kuka,gashi yanzu gaban nata wani irin ruwa yake fitarwa mai ɗoyin gaske duk da gashin gabanta da take tare da fesa turare amma haka ruwan yake fita daga gabanta.



A duk sanda su ka yi waya da mamanta,idan ta ce mata akwai matsala saita ce da ita a'a,tuno da kashe din da ya mata akan karta kuskura ta  sanarwa mutane,haka dai Zaliha ta cigaba da rayuwa a wannan gida cikin ƙunci da baƙin ciki duk da akwai kayan mo re rayuwa a gidan amma na banza a wurinta,ji take gwara ta aura talakan talaka wanda baida ko sisi akan wannan ƙaddararran auran da takeyi(Allah sarkin daɗi inji ɓarawon takanɗa,haba Zaliha yanzu kuma talakan kikeso,tab ai kin makaro😂😂😂😂😉🙃).



Gashi a gidan babu halin guduwa saboda matakan tsaron da suke a gidan masu tsauri ne,akwai sanda ta taɓa yunƙurin guduwa amma haƙarta ta kasa cimma ruwa saboda mai gadin gidan uban gidan nashi ya mishi kashe din kar ya bari ko nan da can ta fito,kuma  haka a kayi,tun daga ranar bata sake yunƙurin guduwa ba saita haƙura tare da jiran ranar mutuwarta,Wannan kenan .



           @@@@@@@@@@@@@@



Ɓangaren Iklima ita ma dai gidan auran nata sai a hankali,duk da mijinta ba mai shan giya bane, kuma sannan ba ɗan mafiya bane mai aiki da dodo amma fa mijin nata duk kanwar ja ce da na sauran ƴan uwan nata,saboda mijin nata cikakkyan ɗan luwaɗi ne wanda har ƙungiya suke dashi kuma yana ɗaya daga cikin ƴan ƙungiyar wa'inda suke faɗa aji.



Itama dai Iklima  daren farkonta baizo mata da sauƙi ba,kasancewar angon nata ba ta hanyar daya dace ya nemi biyan buƙatarsa da ita ba,wanda hakan ya kawo musu saɓani sosai,kasancewar iklima akwai tsiwa yasata turo baki da cewa



"Mai kake nufi,a ta bayana zaka biya buƙatarka,babu kyau  biyan buƙata a ta baya fa "


"To ni ina ruwana da rashin kyayunsa,kinga malama in kin gama wa'azin naki kizo don ni a matse nake"


" Tab,wallahi haramun ne,bazanyi ba"


"Haramun ɗin ubanki! Nace haramun ɗin uwarki! Shegiya mai suffar masu ciwon ƙanjamau,ke kike ganinsa haramun  amma a wurina halas ne,don haka karki ɓatamin rai idan kuma ba haka ba kici na jaki don naga alama bakida kunya,to ni sanda ake rabon kunyar bana kusa,shegen kaina ne wallahi,kina ɓatamin lokaci" ranshi a ɓace yake maganar haɗe da zaƙuwa kasancewar yasha maganin ƙarin ƙarfi sosai.



"Yanzu mai iyayena suka maka da zaka sasu ciki ehh..."


Bata ƙarasa da maganar ba ta fara kuka har da shassheƙa,duk da iyayenta su suka ja mata wannan fitinar da bala'i,amma a ce saboda kafirci haɗe da yahudanci ya rasa inda zai nemeta sai a ta duburarta kuma a daren farkonta wannan wani irin musiba ne haka,bata ƙarasa zancen zucin da take yi ba taji an fijgota da ƙarfi.



"Wayyo Allah na,yau na mutu shikenan mamana zai kashe miki ni!!!"



"Duk wannan kururuwan da iface ifacen da kikeyi na banza ne domin babu mai cetonki a gidan nan,dama kin natsu na biki a hankali da yafi miki,amma tunda irin wannan salon kika zaɓa muje zuwa ɗan halak ka fasa "


Dambe suka fara yi,tana fizge fizge haɗe da tsugunli da cizonsa amma ƙyam kamar ba da mutum take ba,tayi iya ƙoƙarinta don ta ƙwaci kanta amma jikin mace da  na namiji ba ɗaya bane haka yaci galaba akanta,kuma ya biya buƙatarsa da ita a ta duburarta,wanda tana kuka tana magiyar yayi haƙuri ya ƙyaleta babu kyau Allah ya haramta amma ina gogan naku yayi nisan kiwo.(Subhanallah,Allah ka tsare mana imaninmu baki ɗaya🤔🤔🤔)


Biji-biji yayima Iklima wanda ko motsin kirki ya gagareta saidai hawaye,shi kuma tunda ya biya buƙatarsa ya tashi daga kanta ya ma fita daga ɗakin ko kallon inda take baiyi balle tunanin taimaka mata, ya ƙara gaba abinsa.



Wuya tayi wuya,kuka kam Iklima tashashi kamar ba gobe, ( Fans karku manta fa  Iklima auta ce ga Umma Kande kunga ko dole tayi taɓara,gashi anji maza😂😂😂).




Iklima da taga kuka ba shi ne mafita a gareta ba yanzu,miƙewa tayi da ƙyar tana dafe da bango har ta isa toilet ɗin sai ta haɗa ruwan zafi  don gasa jikinta,a toilet ɗin ma kuka ta dinga yi tana masa Allah ya isa bazata yafewa ba har kabarinsa naci da wuta(Wayyo Allah na😂😂😂,gaskiya an taɓo autoci,wannan sangarta haka,kai kai kai😂😂😂🙃🙃🙃).



Kuka ta cigaba dayi  har ta kammala gasa jikin nata sannan ta ƙara dafe bango ta fito zuwa stool ɗin da yake a gaban mirror,haka ta shirya cikin kaya marasa nauyi kasancewar kamar zata faɗi haka take ji,tayi wani fayau da ita.Saida akayi kwana uku batasa mijinta a ido ba,Allah yasa ma akwai kayan abinci a store ɗin shi ne sauƙin ta.



A washa garin ranar sai gashi ya shigo gidan har ɗakinta kamar abun arziƙi ya kirata tazo ga abokansa sunzo su gaisa har da sakar mata  murmushi wanda baikai zuci ba,ita a tunaninta ƙila bazai ƙara yi mata abinda ya mata a kwanaki hudun da suka wuce ba.Hijab ta ɗauko zatasa yayi saurin riƙewa tare da cewa.



"Don Allah wani irin ƙauyanci ne haka zaki fita da ƙaton hijab sai ka ce matar liman"



Galala Iklima ta tsaya tana kallonshi,ko ya manta ne abokansa fa zataje gaisarwa kuma sai tafita daga ita sai ƴar yaloluwan riga wacca batakai gwiwaba,maido da ita yayi cikin hankalinta da cewa


"Look banason wannan halin naki,duk sanda abokaina zasu to banaso ki dinga saka hijab,kawai kizo a wadda kike,ok"


"To"


Shi ne amsar da ta iya bashi ta ta mike zata fita kitchen ɗauko musu ruwa shima wannan karon da sauri ya hanata abinda tayi niyyar ɗaukowa ya ce su tafi suna jiransu,haka suka isa falon a tare.


"Assalamu Alaikum"



Cikin murya mai sanyi tayi maganar  tare da russunawa saidai kafin ta ƙarasa da maganarta   taji wani yace


"Wow,gaskiya babe ɗinka ta haɗu wallahi"


Cikin abokansa wani ya faɗa,kuma babu wanda ya amsa mata sallama a cikinsu,idanunsu kyar akanta har ta soma jin wani iri da kallon da suke mata,data gaji da tsayuwa kuma babu mai magana a cikinsu saidai kallonta  da sukeyi kamar sun samu television  yasata shirin komawa bedroom sai kuma taji mijinta ya ce.



"Ina zaki kuma"


"Bedroom mana"


"Aka ce miki angama dake ne"


"Naga mun gaisa to me yayi saura "


"Wurinki suka zo ai"


Kallonshi tayi da mamaki,wai wurinta suka zo kuma shi ne suke mata irin wannan kallo haka kamar mayu,can kuma ta ce.


"To ai mun gaisa ko,shikenan ai,ko kuma in musu girki ne yanzu  ba yanzu zasu tafi ba? "


"No karki takura kanki akan wani girki can,abinda ke a gareki ma ya wadatar dasu ".  Shafa gemunsa yayi yana kallonta haɗe da yin wani munafikin murmushi, suma abokan nasu  murmushi suke tayi suna kallonta.


Waro idanu tayi waje jin abinda ya furta wai abinda ke agareta ya wadatar dasu,me ke nan kuma,ƙara tambayarsa tayi


" Ni kuwa wani abu nake dashi da  zai iya wadatar  dasu banda abinci? "


"Sosai ma kuwa babe"



Wani daga cikin abokansa ne yayi maganar yana shafo sumar kansa haɗe da kashe mata ido ɗaya,ita fa a gaskiya bata gane wannan abun da yake agareta wanda zai wadatar dasu ba sannan kuma kallon da suke mata shima bata gane masa ba,ƙara tambayarsa tayi wanda amsar da ya bata yasata saurin dafe ƙirji haɗe da waro ido waje tana dubansa


"Ka ce me? "



"Na ce abinda yake a wurinki wanda zai wadatar dasu ba komai bane illa....................









Mu haɗu a pages na gaba my Esteem fans✍️✍️✍️






*** Tofa ƙaƙa ƙara ƙaƙa,wannan wani abu ne haka wurin Iklima da zai wadatar da abokan mijinta???🤔🤔🤔




****hmmm da alama dai su Umma kande da Maman Jummalo garin nemo ma yaransu mazaje masu kuɗi sun ɗeboma  ƴaƴansu bala'i haɗe da wahala wanda ƙilama har ta shafesu baki ɗaya,kaiconsu da bin ruɗin duniya,Allah ka kare mu daga faɗawa halaka.





Ina sonku,ina ƙaunarku,ina ji daku my Esteem Fans,Allah yabar ƙauna🙃🙃🙃🤗🤗🤗🤗💖💖💖💖💝💝💝🌹🌹🌹🏵️🏵️🏵️




Ina jin daɗin sharhin da kukeyi akan littafina Allah yabar ƙauna yasa mu amfana da abinda ya ƙunsa a ciki🙃🙃🙃💝💝💝💖💖💖🏵️🏵️🏵️🌹🌹





Ku cigaba da zubo ruwan comments🌹🌹🌹🤗🤗🤗🙃🙃🙃 ni kuma bazan gaji ba wurin sambaɗo muku new updates wanda zaku nishaɗantu tare da ilmantuwa gami da wa'azantuwa🌹🌹🌹🤗🤗🤗🙃🙃🙃




Post a Comment

0 Comments