TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sanyi d zafi page 54

 EPISODE 54

Ahankali ta tashi tsaye takai bayanta ta goge fuskanta sannan tadaga jajayen rinannun idanunshi takalleshi tace “Riyad bana sonka! Ganinka na karama zuciyana azaba da ciwo, ganinka reminds me of yan gidanku, my mother’s killer, ganinka reminds me of mutuwan Mama na, Riyad kasakeni!” “Nasakeki ina zaki? Your uncle sold gidanku, where will you go?” Cikin ihu tace “it’s none of your business! Zan koma hostel a school namu, ni ba yarinya bace I can take care of myself I’m 23yrs tun ina 13yrs nake kula da kaina na kula da Mamana on my own so just free me aure is not by force, I refuse to stay with you, bana auren kuma, sadakinka yana cikin black jakan goyona dake wajenka take d bag carry your money” tajuya zata wuce saiya sake tareta yama kasa magana yanda zuciya ke dibanta batasan sanda ta dauki flower verse dake wajen zata bugamai ba tana ihu tace “ka barni natafi or i will kill you kaima” hannunshi yasa yakama hannunta yacire verse din ya ijiye kawai yadauketa tako’ina kaimai duka take a kirji da wuya harda kunne, badadan shi namiji bane da wlh bazai iya dagata ba yanda take fada dashi dan tanada karfi da zuciya, bude kofan yayi ya maidata dakin yafito da sauri ya kulle kofan yana saka key yarasa yanda zaiyi yanaji tana jijjiga kofan, wlh dabadan standard security door bane da rashida taballa kofan ayanda take dambe da kofan, saukowa falo yayi ya zauna yadafe kanshi ganin yarasa yanda zaiyi ga kukanta har zuciyanshi yakeji yasa yafito waje sai kawai yawuce mota ya shiga yazauna shi kadai chan saiga driver yazo yashigo ahankali riyad yace “general hospital” yashiga kiran dr bugaje ta amsa yace gashinan zuwa.

Direct office nata yawuce ganinshi kawai tayi tagane da wani abu waje ta nunamai hakan yasa yawuto ya zauna yakasa magana sabida yanda heart nashi ke racing, ahankali tace “meke faruwa? You look kaman kafito daga gidan dambe” tai maganan tana kallon wuyanshi dataga scratch harda dan jini amman batai magana ba, shiru yayi jijiyan gefen kanshi kadai ta kalla tagane ciwon kaima yake hakan yasa tabude fridge taciro bottle water mai sanyi tabashi karba yayi yabude yasha sannan tace “menene Riyad talk to me? Wayayi fada dakai haka”? Ahankali batare dayace Rashida bane yace “Ma tunda nasan su Rashida you’re the second person banda Mahaifiyarta danaga tana girmamawa, please I need your help” baimata boye boye ba yabata labarin komi komi har zuwa kan kisan Mama daya gano, batare daya fada mata Rashida ne tai fada dashi ba. Dr Bugaje tai shiru tana kallonshi da ace batasan yanda Mama ke son Riyad ba dako ita saitai supporting yasaki Rashida kowa yakama gabansa, but then again, Mama tells her deep deep abu wanda bata sharing da kowa, irin adult talk din nan cus she sees Mrs Bugaje as a friend, cikin maganganun Mama harda Riyad shine mutum na biyu data yarda dashi zai rike mata yarinya amana, Mama ta bala’in nuna mata yanda take matukar kaunar yarta da Riyad and she can never ignore it, she saw how Mama miraculously got better bayan an daura auren Rashida da Riyad, and ita babba ce she can’t hold Riyad responsible over abinda baidama wayau sanda abin yafaru, he’s just a 13yrs old boy dake boarding house ma then, that’s not fair, and taga yaron dudda bai fadiba taga zafaffen soyayyan dayake ma Rashida, he told her everything now but bai aibanta matanshi ba koyace tanata zaginshi ko fada dashi, instead he’s here to find a way to calm her down and to listen to him this alone show cewa Mama was not wrong about the boy! Riyad yakai miji! That aside, idan Rashida ta barshi ma taje ina? Watake dashi Uncle nata daya kori uwarta yanzu ya saida gidansu ne zata wajenshi ko ina? Tun yaushe aka rufe portal na hostel tun wace shekaran balle ma ace zata samu, how will she survive dudda tasan yarinyar can work, duk wuya duk dadi she must accept family ta yanda batada Mama and again mahaifinta shima yagano gaskiya zaizo ya neme gafara wajenta duk ataru azauna lafiya tunda an kama wayanda sukai laifin haka rayuwa take kowa da kaddaransa rayuwan da Mama tayi was her destiny she fulfilled it and left dunya. Ijiyan zuciya Mrs Bugaje tasauke cikeda hikima irin na manya tace “karka saketa! I don’t support kasaki Rashida!” Gyara zama Riyad yayi tareda sauke ijiyan zuciya karfi na shiganshi, Dr Bugaje tace “I understand Rashida sosai kome tama don’t blame her but then karka saketa zata sauko daga baya but I don’t think tadadi zata sauko” tai shiru kaman mai tunani chan tace “people like Rashida that are stubborn you have to device a stubborn plan dazakai pinning nata down dashi, dazai hanata tafiya sannan ta zauna dakai dole, and again free her kadena kulleta kaman prisoner, gobe idan tacemaka zata tafi kabarta karka hanata but find something dazaka kamata dashi like a hook, something dai I don’t know just think of something kune yaran zamani mu mun kwana biyu” shiru Riyad yayi chan yace “I think I know mezan mata” Ahankali Mrs Bugaje tace “mene?” Dan ijiyan zuciya yasauke yace “dan zaman danayi da ita Rashida mutum ce that self respect is everything to her batason taimako, batason raini, batason that feeling of entitlement, sannan she’s not a coward she don’t run or beg, gwara ta tsaya ayita akare, lokacin danakai Mom nata another hospital tace she must pay me back so I think….” Yadanyi shiru Dr Bugaje tai murmushi tace “perfect Riyad! Stubborn gurl stubborn plan Goodjob! Free her gobe let her be I know she will come her tagayamin komi I know wat to do idan tazo, tashi kaje ka huta and remember this” dasauri ya kalleta tace “it’s not your fault abinda yafaru dasu don’t be too hard on yourself kaddara ce and Rashida also it’s not her fault kaddara ce kome tayi don’t take it to heart she will come around Rashida is a nice girl, tazo gobe I will tell her to resume anata abubuwa suna wuceta maybe resuming zaisa damuwa yaragu azuciyanta just promise me you will always stand by her Riyad don’t betray trust da mahaifiyarta tamaka” ahankali yace “I will always stand by my wife Dr Bugaje” murmushi tamai tace “to saida safe, put balm on those scratch na wuyanta after shower” dan taba wajen yayi saikuma yajuya yafita da sauri akunyace yanajan riganshi yana rufe wajen.




Post a Comment

0 Comments