TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sanyi da zafi page 37

 *SANYI DA ZAFI*

*EPISODE 37*


Haryakai kofa ya tsaya yadaga kanshi yana kallonsama hakan yasa Muneer yace "idan Ammi tafitadaga dakin I will call you don't worry" wani mugunkallo yama Munir saikuma yafita yana basarwa,wucewa yayi yafice daga flat din yahade rai yawuceflat nashi yana zuwa fadawa suka zube akasa."Maikawa sannu a lafiya, in ka dabka alkhair in kamaika alkhair, dauka da karfin Allah ka maika danufin Annabi, gabanka Allah bayanka Annabi damada hauni ikon Allah mai ado da kuran doki..."hannu yadaga musu alamun suyi shiru sannancikeda isa da iko yace "kar abar kowa yashigobangarena sai idan nabada izini" sunsan wayandayake nufi Matarsa da Mai Baban daki da saurisukace to yawuce yashiga ciki cus yanaso yayibacci.


Wanka yafada yasakinma kanshi ruwan zafi yanalumshe idanu kissing scene dayama Rashida nadawomai fresh arai ijiyan zuciya ya sauke sannanyakarasa wankan yafito daure da towel most timeidan yagaji baya iya komi gadon yahau ya kwantaahankali almost half of tunani shi is Rashida,ahankali yace Allah ya jikan Mama sannan ya kulleidanunshi dan yayi bacci kanshi ya huta he needsto focus and know yanda he will handle komi.


Bude kofan dakin da suka sata ciki Ammi tayi taishiru tana kallon Rashida da sai bayan su Riyad sunfada mata waye ita saita fara ganin yanayinta damahaifinta Mujitappa dudda bawai tana kamadashine gabaki daya bane dan tana kama damahaifiyarta but wlh tayo yanayin Mahaifinta sosai,gakuma kama na jini Allahu Akbar! Ammi saita faratuna sandamahaifivarta o kuka sosai tana cewa

anatse yasauke kanshi kasa yasami kujera yazaunada sauri Munir ya zauna gefensa Ammi tabisu dakallo kafin anatse cikin muryanta da baya nunafushi ko ihu kokuma wasa tace "wa kuka kawomingida?" Dan dago kai Riyad yayi yakalli Ammisaikuma yasauke kanshi kasa yakasa maganaahankali Munir yace "matar Riyad ce Ammi" DasauriRiyad yadago kanshi yakalli Munir dashima kekallonshi saikuma yadan juyo kanshi akasa ahankaliyace "Ammi I married her 6days ago" sosai Ammike kallonshi cus bataji any labari a gidan nan ansanda sarki zai kara aure ba, koko anmasan inda sarkiyake tadaiji anata cewa wai yayi tafiya, urgenttafiya, anatse tace "Riyad" gently yadago kanshi yakalli Ammi ahankali tace "wayansan kayi aure bandaMunir? Mai babban daki tasani?" Girgixa mata kaiyayi, ahankali tace "Baffan ka yasani?" Nan magirgiza mata kai yayi alamun a'a chan kuma tace"Mom dinka tasani?" Sake girgiza mata kai yayistrictly Ammi tace "who knows about thewedding?" Ahankali yace "Buba" da sauri ta gyarazama jin Babanta yasan about the wedding saikumatace "how did Buba yasan about this wedding"?Ahankali Munir yace "shine ya karbamai auren"sosai Ammi ke kallonsu baki tabude zatai maganaahankali Riyad yace "she's our cousin Ammiyarinyar Baffa ne" dawani irin sauri Ammi takalleRiyad kafin ahankali tace "wat do you mean yarinyarBaffa? Is that Maryam?" Shiru Riyad yayi Munir yace"Ammi we are talking about biological yar Baffanmu not su Maryam" Munir yahau bama Ammilabarin komi daga A zuwa Z da rasuwan Mama dakomi ba karamin girgixa Ammi maganan yayi ba taishiru tana kallonsu daga ta kalli Riyad saita kalliMunir, Riyad dinma har ya rame kana ganinshikasan he has not been eating and resting properlysabida damuwa, ahankali tace "katashi kaje kaiwanka kaci abinci and rest I will take care ofRashida in the mean time dole na sanar da maiBabban daki 

Rashida tayi ita kadai tasan metakeji Ammi tace"gashi jikinki zafi tashi muje kiyi wanka | will call Drtazo tadubaki" dagata tayi zuwa bayin dake dakintabude ta shigar da ita itama ta shiga hannu tasaabayan zip na riganta taja mata shi kasa tace "barinakawo miki soap da brush" fita tayi bata jimabatakawo soap brush sannan tafita ta tsaya bakin kofatace "imaxa ina jiranki" tawuce tabude wardrobe nadakin taciro mata wasu simple black-shirt da skirthar kasa English shima mai slit ta back kafan ta ijyemata akan gadon sannan takoma jikin bayin tace"imaza gani nan fa" ruwa Ammi taji na zuba hakanyasa ta tsaya almost 5min sannan tadan bude kofankadan ganinta tayi tsaye gaban shower ruwan nadukanta da rigan da komi da sauri Ammi tashigotana kashe shower tana kallon yanda take kukakafin ahankali taja towel saida tafara kara matasannan taja rigan kasa tadago ta kulla mata toweldin ata gefen armpit sannan tadauki karamin toweltasa mata asaman gashinta daya jike sharkan takwashe takamota suka fito zaunar da ita tayi abakingado takai hannunta tana share mata fuska tace "yaisa" tadauki rigan tasamata takai saida tagamasamata sannan tasauke towel din zuwa waist nataskirt din shima takama kafanta tasa aciki tadagatataja skirt din har waist nata kafin taja towel din nasaman kanta ma ta tsani kan kafin taja towel dintawuce takai bayi tadaga riganta dake bayin tasa awashing machine sannan tafito sauka tayi tana kiranDr nata tashiga kitchen Ammi nada son girke girkeda kanta dudda tanada masu aiki lafiyayyen tuwo tadebo mata da miyan kuka da man shanu tahayosama inda ta barta anan tasameta Ammi tace "youwill have to eat koba yawa okay" hannunta tasa tagutsuro tuwon takai bakinta ahankali Rashida takalli hannun Ammi dake miko tuwon bakinta kawaisaita fashe da kuka tana bude bakinta emotionallyAmmi tai murmushi kadan tasamata sabida taganeMamanta ta tuna mata sosai taci tuwon tana kallonfuskan Ammi AnnnebuWeesha sannan

maka usulin mutanen"? Anatse yace "a'a" fadamaikomi Ammi tayi tace "Buba banson matsala bayanmijinmu yarasu nasamu Sa'ida da fitinan matansa,banson wani matsala kuma wlh" anatse Buba yace"babu matsalan dazaki shiga shi Allah ba azzalimkowa bane sannan Allah yarnada hanyoyi da damanayin abubuwa, ba wayon Riyad bane yasa yafarahaduwa da yarinyar nan tun lokacin rasuwanmahaifinshi ta ceci rayuwar sa ba, ba wayansa banekuma yasa yakara haduwa da ita bayan shekaradaya tana aiki a hotel dinsa ba, kome kikaga yafaruYar budurwa haka Allah yaso yafaru kuma yanadadalilin dayasa komi yafaru ahakan wanda idan akaiwalkiya zamuga abinda ke cikin duhun inamaitabbatar miki idan sherima akama mahaifiyaryarinyar nan aka sama ciwon nan da gangan komiyakusan bayyana, abinda nakeso gareki shine kirike yarinyar amana be a mother to her, batarigatasanmu ba tunda Riyad bai sanar dasu ba tukunnaAllah kadai yasan yanda zataji idan taso tasanniuntil then just take care of her sannan tazauna dakea sirri sai bayan ta warware kafin gidan susan da itakar hayaniya yasa zuciyanta ya buga kinajina"ahankali Ammi tace "to Buba" yace "akullum addu'ana tana kanki da jikokina Allah zai tsareku dukababu wanda ya isa yacutar daku wlh saidai idanAllah ne yaso hakan yafaru ban barku hakanan baaddu'a da saukan Al Qur'ani kullum cikin yinsa nakeso calm down Allah na tareda mai gaskiya"gyadama Buba kai tayi tace "toh Buba nagode"katse wayan yayi tawuce tadauki kasa.




Post a Comment

0 Comments