TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sanyi da zafi page 41-42-43

 EPISODE 41

Around 5 yafito daga part nashi yana tafiya daidai kaman baiso yataka kasa yana zuba uban kamshi. "Bijimin Sarki, sadaukin Sarki, adalin Sarki, ci gari yaya ka kwana, ci gari yaya ka tashi, ka kwana lafiya ka tashi lafiya, da kai da mutanen gidanka, dogo da gajere, da mai tsawo da, mace da namiji, da babba da yaro? Ci gari yaya ka tashi. Sadaukin sarki adalin sarki, Kano garinka ne, Kanon dabo kasar ka ne, da anki da anso, Allah ka taya maka, Annabi ka taya maka, ci gari zauna daidai." Ahankali yake takawa harya shiga fadan yadan zauna yayi magana da mabiyansa dan an kwana biyu ba’a gansa ba inda wasu kemai yajiki wasu namai an dawo lafiya yagaisa da Waziri daketa kallonshi yana murmushi bai wani dadeba ya sallami mutane yatashi yabar fadan zuwa side na Mom wanda yaga miss calls nata yafi a kirga this past few days yaki dagawa, shiga ciki yayi da sallama zaune yaga Mom kan kujera Haleema zaune kusada ita tadaga kafafun Mom din tadaura kan cinyanta tanama Mom tausa suna hira, kallo daya yama Mom bala’in daya hango a fuskanta saida gabanshi yafadi sauke kanshi kasa yayi yamaida kofan yarufe yashigo cikin dakin waje yasamu yazauna akan kujera ahankali yace “Mom ina yini” Haleema da tunda yashigo take kallonshi kaman tsohuwar mayya wani azaban sonshi na tashi azuciyanta tace “ina yi……” hannu Mom tanuna ma Haleema ranta a bala’in bace kaman zata yanka mata mari tace “karki kuskura ki gaida tambadadden yaron nan, wanda bai girmamani ba bazaki girmamasa ba Haleematu” dan lumshe idanu Riyad yayi kafin yadaga kanshi yakalli Haleematu anatse yace “dan bamu wuri nai magana da Mom” cikeda fada Mom tace “taje ina? Wani wuri zata bamu? Haleema is part of familyn mu babu wani sirri na jikinka dabata sani ba so she’s not going anywhere” dauke kanshi kasa yayi yarasa mesa tunda yazama Sarki shi da Mom ke having issues, baison abubuwan datakemai, and bai isa yayi magana ba tahau fushi da fada, daurewa yayi yadago kanshi yakalleta ahankali yace “I’m sorry Mom for not answering calls naki I was in the middle of something sai…….” “Kana tare da karuwan dadiron ka ko!” Dasauri ya kalli Mom hakan yasa ta karbe kafafunta da Haleema ke matsawa har lokacin ta sauke kasa tace “inace ita takiraka tsakar dare ka mike jiki narawa ka shiga saka kaya katafi”? Ahankali yakalli Haleema data sauke kanta kasa dasauri kaman munafuka ganin bazata taba chanxawa from telling Mom everything about them ba saikuma yasake daurewa yace “Mom ba abinda kike tunani bane” “abin miye to eh stupid boy? Kana ganin kazama sarki an fara huremaka kunne ni zaka watsama kasa a idanu? Bayan I was the one that made you the king? Munir dinma dagayau na rabaka dashi wlh!” Dasauri yakalli Mom tace “yes and duka mukaman daka bashi na company ka ka karbe yaje ya nemi nasa kudin ya bude nashi company atoh! Dagayau d’ana bazai kara feeding nashi ba harma kayi sponsoring lavish lifestyle dinsa nan ko ba’asan uban mamarsa malamin zaure bane anzo an mannema nawa yaron dakeda grandfather attorney na federal republic gabaki daya” sauke kansa kasa yayi kasa ganin ran Mom abace yake yasa ahankali yace “Mom kiyakuri” cikin fushi Mom tace “tun ranan hawan salla an rasa ina kake ni ni uwarka bankai matsayin ka dauki wayana ba ka zama gantalallen sarki Allah kadai yasan inda kake zuwa ka saki matarka kaman kaza baka iya gamsar da ita lusarin namiji dakai!” Dan ijiyan zuciya Riyad ya sauke kadan saikawai ya mike tsaye yajuya yayi hanyar kofa kai yanda Mom taji jikinta kaman an kwara mata wuta ganin ita kemai magana agaban Haleema zai kunyatata haka yatashi zai tafi yasa batai wata wata ba ta tashi kawai Riyad jiyayi an kama bayan riganshi da sauri yajuyo, Mom batai watawata ba ta yankamai mari ganin yajuyo jikake tasssss!

EPISODE 42

Saida Haleema tai ihu taredakai hannunta da gudu tarufe bakinta ganin yanda Mom ta daurama Sarki gabaki daya Riyad mari tana huci, chak Riyad ya tsaya yanama Mom wani irin kallon dabata taba ganin yamata irinshi ba, tunda yataso Mom bata taba daga hannu tadakeshi ba tun yana dan kankani sai yau, cikeda hargowa tace “kake kallona haka daga hannu karama mana ko bazaka iya bane eh? Ai na dauka kakai karfin tunda kazama Sarki rama marin Riyad” kasa daina kallon Mom yayi, Mom ta nunashi da yatsa tace “kai harka isa ni Mamanka ina maka magana ka mike and walk out of me? Who are you? Are you mad? Go back there and sit down!” Tanunamai kujeran daya tashi dagakai har lokacin kallonta yake ihu tamai tace “Wlh Riyad bazan sake magana ba kuma ka wuce kaje ka zauna kona mummunar bata maka rai, zan maka abinda bantaba maka ba, I said go and sit!” Tayi uban ihu, ijiyan zuciya ya sauke ahankali yakoma yaje ya zauna mamaki ya kashe Haleema yanzu biyayyan Riyad yakai haka dama? Wlh wlh Mamanta bata isa tamata irin marin da Mom tama Riyad ba har gefen idanunshi yadan tara jini sabida tasami wajen idanunshi dan yajuyo ne without knowing zai sha mari tasameshi awajen. Komawa Mom tayi ta zauna tana facing nashi tana dukan kirjinta tace “the slap is for walking out on me ina maka magana, for not answering calls dina for days, Riyad ba sarki ga ko president kazama zan hukunta ka sabida you’re my Son! And you’re a boy in my eyes, dagayau inhar bawani uziri bane katashi kafita kabar gidan nan wlh saina wulakanta ka saina cimaka mutunci, Haleema” dasauri Haleema tace “na’am Mom dina” cikin iko da isa tace “duk randa yasake batamiki rai koyatashi kuna kwance yafita ki sanar dani” ahankali Haleema tace “to Mom dina” dan huci Riyad yayi ahankali, Mom takalleshi tace “if you like kazama 90yrs you are my baby and zan hukuntaka if you misbehave stupid boy kawai” ta tashi tawuce sama abinta dasauri Haleema tabita sama gudun kar Riyad ya huce akanta tace “Mom don’t be angry”.


EPISODE 43

Yadade rabon da ranshi yayi irin bacin nan dayayi ahankali yatashi yafito kanshi namai zafi wucewa flat dinshi zaiyi daidai Munir na zuwa wajen yace “Ammi na kira” baiso yajeba but sanin Rashida na wajen yasa yabishi yaki kallon Munir karya lura da fuskanshi shiga side din yayi da sallama ganin Ammi bata falo yasa yawuce sama ahankali yayi knocking gaban dakinta Ammi tace “come in” bude kofan Ammi yayi ahankali yashiga ciki magana taso tamai kan Rashida amman fuskanshi datagani abinka da farin fata barin wajajen idanunshi yasa ta mikeda sauri duk yanda taso ta daure karta tambaya takasa hakan yasa tace “meya samekaa fuska?” Dan dago idanu yayi yakalleta jin tambayan datamai hakan yasa taga dan jinin daya taru a idanunshi da kyau da sauri yadauke kai yace “fuska na? Meya sameshi”? Tashi Ammi tayi tazo dab dashi ta tsaya saikuma tace “Riyad!” Ahankali yadago kanshi ya kalleta gefen fuskanshi tabi da kallo kafin tahade rai tace “who slapped you?” Sauke kanshi yayi kasa dasauri baitaba sanin Ammi zata gane anyi slapping nashi ba bazai taba iya mata karyaba nor bata amsa Ammi jitayi zuciyanta yamata badadi ranta yabaci haryakai ga batasan sanda tace “ban haifeka sabida wata ta dakamin kai ba!” Ahankali yakalli Ammi, jaa Ammi taga idanunshi sunyi dasauri tasa hannunta takama hannunshi takaishi gaban gadonta zaunar dashi tayi ya zauna tabude karamin fridge na dakinta taciro ice bag tawuce bayinta da sauri tai wrapping nashi cikin towel tafito tsayawa tayi agabanshi ahankali tasa hannu takama habanshi tadago da kanshi ta daura ice bag gefen idanunshi lumshe ido yayi yanajin saukan ni’ima ajikinshi tunda yake baitaba jinshi this close to Ammi ba sai yau, ahankali kaman dan Baby ya rungumeta yadaura kanshi akan cikinta tareda kulle hannunshi tabayanta batare dayace komiba, mutuwan tsaye Ammi tayi cus bata tabajin dumin yaronta like this ba tunda yana jariri, murya chan kasa tace “this should be the first and the last time dazaka tsaya wani ya kaimaka duka kowaye kai koda nine! Riyad dudda nasan forcing naka akayi kazama sarki that doesn’t change the fact that you are a king! Kafadi dole aji! Dole abi! Kowa na fadan nan abayan ka suke! Stand up for yourself and be a man! Idan you can’t protect kanka how can you protect marainiyan yarinyar nan daka aura?” Dago kanshi ahankali yayi yakalli Ammi ahankali Ammi taduko tai cupping face nashi tace “kai Gwarzo ne jarumin jarumai! Zaki dodon kowa! This incident should never repeat itself am I clear?” Gyadamata kai yayi ahankali saikuma yakara hugging nata he’s feeling wani irin strong love for mahaifiyarshi da bai tabaji da ba sai yau.




Post a Comment

0 Comments