TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sanyi da zafi page 31-32

 EPISODE 3️⃣1️⃣

Sarawa kawai kan Riyad keyi, Mama dasuka gama hira jiya, he left this hospital shida Munir jiya around 7 Mama was absolutely fine tana bacci, Mama was out of danger, kafafunta kumburin sun soma sauka, now tarasu? Yakasa anything tunanin, ahankali Mrs Bugaje tasa hannu tadauki wayan Mama data gani saman fridge tajuyo takalli Riyad that looks terrible tabashi wayan anatse tace “call Baba Liman!” Saikuma muryanta na rawa tace “how do I face Rashida?” Hannu yasa ya karbi wayan cikeda taurin zuciya na maza yadanna wayan yaga Baba Liman a dial calls yakira asuba tayi so wayan na ringing yadaga da sallama me sanyi ganin lokacin da ake kiranshi da wayan Zainab, ahankali Riyad yace “Baba Riyad ne Allah yayima Mama cikawa!” “Innalillahi wa Innailaihi raji’un! Allah ya gafartama Zainab! Zainab Allah yasa karshen wahalan kenan! Nazo ne ko zaku taho da ita? Ahankali Riyad yace “zamu taho da ita” Baba Liman yace “toh! Allahu Akbar akwai lokacin da Zainab ta taba bani number dan uwanta Sama’ila tace duk randa ta mutu nakirashi nagayamai shi kadai ne jininta daya rage aduniya, hakkine agari ni nayi hakan bari nakirashi” ahankali Riyad tace “toh” yadaga wayanshi yakira Buba yakira Munir duk sukace gasunan zuwa, yakalli Dr Bugaje yace “lemme get Rashida” gyadamai kai tayi tana hawaye maganan da Mama tamata dazu na dawomata sabo azuciya.

Rashida na zaune inda ya ijiye ta gabanta sai faduwa yake none stop bini bini tana goge hawaye, kamshinshi kadai taji hakan yasa tadago takalleshi wani irin tsawaa kirjinta yayi sabida yanda taga idanunshi sunyi jaaa, amman ta daure tana dafa kujera tamike tsaye ta tako zuwa gabanshi ta tsaya tahau bude baki tanaso tai wani specific tambaya but tambayan yaki fitowa daga bakinta, Riyad jiyayi zai fashe da kuka ganin reaction na Rashida, runtse idanunshi yayi dayasa Rashida tawani irin kurma ihu a inda suke tace “nooooooooooo!” Saikuma tabi ta gefenshi ta kwasa da gudu tai sama yabita shima, ahankali tabude kofan Mrs Bugaje tafara gani tsaye idanunta sunyi jaaaaa hakan yasa tafara kokarin daga kanta tanaso takalli gadon dakin amman tana tsoron kallo kafin ta daure ta kalla taga Mama kwance an lullubeta da farin zani, wani kalan lankwasewa kafafun Rashida sukayi nan daidai Riyad na shigowa yazo gabanta ya duka gadon tamai pointing tana nunawa da hannu still takasa magana sai kuma tafara wani irin jiniya tace “Ma………Ma……..Mama na……..ni……” kaman ta zare ta nuna kanta tace “ni……Mama…..Mamana……Maman Rashida…..ni….ni…..Mama na ni, nawa My Mama achan”? Kai! Wani irin fadowa hawaye sukayi daga idanun Riyad yanda kalaman ke fita daga bakinta adaburce, akuma hargitse, ya gyadamata kai gently yace “Mama ta ras……….” “Noooooooo!” Rashida tai wani irin ihu tafashe da wani irin kuka da majina yafeso daga hancinta har zuwa baki tana wani irin babbaka kuka tana dukan kirjin Riyad da babu karfi a hannunwanta, daidai Munir ya iso shima yaci birki ya tsaya yana kallon yanda Rashida ke kuka beating Riyad chest, kuka Rashida take dake tsumarai daidai nan shima Buba ya iso da manyan abokanenshi mota guda sukayo dawata mota doguwa cikeda hikima da dabara yace “Munir kayi procedures kabiya komi abamu gawanta mutafi dashi” yakalli Riyad yace “Riyad take her to the car kujiramu tunda bamusan gidansu ba” ahankali Mrs Bugaje tace “I will go with you Riyad nima bansan gidan ba” daga Rashida dake kuka yayi kawai ta sheme a suma daukan ta yayi chak yawuce mota ya ijiyeta abaya.



*SANYI DA ZAFI*


*EPISODE 32*

Cikin minutes Buba yayiarranging canopy ganin ranayasoma fitowa ga jama'a atsaye, aka kawo taburmaitundaga makarantan sa akashimfida awaje, Munir daRiyad suka kawo likafani dahandglove da turare dasuaudugu Matan anguwa dukababu wacce tai attempting yimaMama wanka da Mrs Bugaje ketambaya duk sunki karsu samiHIV, wai tsoro, hakan yasa MrsBugaje ta karbi komi tashiga kairuwa ciki ita zatayi.

Ahankali Rashida ke budeidanunta takalli Mrs Bugajedake kanta anatse tace"Rashida!" Tashi tayi zaune dagudu tana kallon matan layinsuda hijabai da suka cika falonwasu na kuka suna kallontawasu na mata kallon tausayisai kawai ta tashi kamanwacce bata hayyacinta tayiuwardaka tana daga labule MrsBugaje taje wajen tace "zanmaMamanki wanka Rashida come"


sannan tawuce ciki Rashidatabita tazauna tana kallonMama kuri, handglove MrsBugaje tasaka sannan tafaraRashida sai kallon Mama take,zata kuskurema Mama bakitaga bakin Mama yayi greenda abin saida yasa tabudebakin Mama da kyau har throatdin Mama was green dasauritakalli Rashida but from the wayyarinyar ke kallon Mama kasanbata hayyacinta saita fasamaganan takarasa yima Mamawan

Wuraren 8:10 wani dan dattijonmutum dake kama da Mamayasauka daga machine danBaba Liman yamai kwatance,hannunshi rikeda da yar jaka,fuskanshi ba yabo ba fallasayashiga yima jama'a sallamaBaba Liman na ganinshi yace"Sama'ila ya hakuri"? Ahankaliyace "hakuri sai ma'aiki" butaaka bashi yazauna yafara alwalaRiyad sai kallonshi yake irinhope you're happy yanzu tamutu? Yana gamawa da Riyadda Munir da Baba Liman daBuba dashi Samailan sukaicikin gida har zuwa uwardakanda makara Rashida na zaunetana kallon Mama da anriga anshiryata tsaff tagansu Riyad saikallonta yake yanda take kallonMama ganin zasu dauketa yasatarushe da kuka tahau kabar da

mutu? Yana gamawa da Riyadda Munir da Baba Liman daBuba dashi Samailan sukaicikin gida har zuwa uwardakanda makara Rashida na zaunetana kallon Mama da anriga anshiryata tsaff tagansu Riyad saikallonta yake yanda take kallonMama ganin zasu dauketa yasatarushe da kuka tahau kabar dahannunsu tace "wallahi Mamana da rai wlh kubarmin ita, zatatashi" zata kama makaran Riyadyariketa kuka take da haki ganinan dauketa ansa aciki an dagamakaran saita kara sumewaajikinshi karbanta Mrs Bugajetayi yatashi suka fice aka sallaciMama aka kaita makwancintaRashida bata tashi ba.


Wuraren 1 suka dawo dagamakabarta akai sallan zuhursannan aka kawo abinci wandaRiyad yasa Munir yakira hotelkitchen nashi aka dafa akakawo abinci a big big kulaakakai cikin gida bangarenmata sauran kulan waje,abunka da anguwan yaku bayi

mata sauran Kuan waje,abunka da anguwan yaku bayisai jama'a suka fara tururuwakaman gidan biki ana zuwa cinabinci anama Mama addu'a.

Riyad dinma gashi nan ne kawaitunanin Rashida yake kuma bahalin ya shiga cikin gidan danmata sun cika gidan, yaki kulauncle din Rashida Sama'ila,yadaiga Baba Liman namaiexplaining komi chan yakiraRiyad din yace "bismillah Riyad"bayabo ba fallasa yazo wajenyabashi hannu Sama'ila yakarba yace "Allah sanya alheri,Allah baku zaman Ipy" AmeenRiyad ya amsa ahankali sannanyatashi daga wajen.

Wuraren 2 Rashida tabudeidanunta dake mata nauyikaman duwatsu Mrs Bugajedake kusada ita ta kalleta dasauri tace "kin tashi" fuskanMrs Bugaje take kallo chankuma cikin yar muryanta dabata fita sosai bakinta nawaniirin rawa tace "da gaske Mamana tarasu"? Yanayin sigan dayanayin da maganan yafito

yanayin da maganan yafitodaga bakin Rashida sai kawaiyasa hawaye ya sauko dagafuskanta ta gyadamata kai kafinahankali tace "yes RashidaMama tarasu har an kaita, prayfor Mamanki, yar aljanna ceMama in sha Allah wani irinnumfashi Rashida keyi kamanzuciyanta zai bare yarabebiyu sai kuma ahankali tanadaga kwance awajen kawaitajuyama Mrs Bugaje baya tamanna fuskanta a bango tanawani irin kankame jikinta isas if ma batasan metakeyi ba,ahankali Mrs Bugaje tadaurahannu kan jikinta ta dagotatana kallon fuskanta yanda yayijajir gabaki daya tace "Rashidacry Mama tarasu" sarawakanta yayi takulle idanuntatace "Mama na, Mama?" MrsBugaje tace "eh Maman ki" tanama Mrs Bugaje kallon asalinwacce bata hayyacinta tace"to menene amfanin rayuwanayanzu? Banda kowa Mama tatafi, Rashida batada kowa!"Fashewa da kuka sosai MrsBugaje tayi sabida tausayinRashida dayasa matan falon

Rashida dayasa matan talonsuka taso suna shigowauwardakan jin sautin kuka sosaikawai Mrs Bugaje ta kankameRashida gangan ajikinta tace"Rashidaaaaaa l'm so sorryabout your Mom, wayyoooAllah kirjina Rashida yau kinbani tausayi kaico! Naso aceAllah yana barin wani dan wanidanasan definitely zai barmikiMama, Rashida kiyakuri karkicebakida kowa wlh kinada mu,gani ga mijinki Riyad ga BabaLiman, Rashida you are notalone" duka yan dakin kallonRashida suke da aka rungumeidanunta sunyi jajir da fuskantaamman bata kuka idanuntama kaman sun juyane batasanmetakeyi ba gata nan ne kawai.


Mrs Bugaje saida tai kuka tagodema Allah sannan tasakiRashidan tace "muje kiyi salla"kallonta Rashida tayi tace"salla an kirako bari nafara kaiMama tai alwala saini nayi"tafita daga jikin Mrs Bugajeda sauri tana mikewa tsayetayi falo da sauri, Mrs Bugaje


tama banamataaIai Motn

tayi falo da sauri, Mrs Bugajetama kasa motsawa sai MatanBaba Liman ne ta tashi da sauritabita tace "Rashida' tsayawatayi tajuyo takalleta tace "laaaanatuna kayan Mama nazodauka" tawuce uwardaka dasauri tabude sip tadauki wanikaramin jaka tashiga sakarigunan Mama awajen tace"bari nai sauri" tamaida sipdin tarufe tajuyo kowa yakasacemata komi tayi falo kotakalmi bata sakaba tarike jakangam tana tafiya Matar Limantabiyota da gudu tanajan wanihijabi data gani kan igiya tana"Rashida Rashida" ganin batajitafiya kawai take yasa tafarakwalama mijinta kira. "MalamMalam" amman har Rashidatafito tayi gaba Riyad na zauneyaga fitowanta dasauri yatashidaidai Matan Liman na fitowaitama tace "Malam Rashidatahada kaya wai zata kaimaMamanta a asibiti" tareta Riyadyayi takalleshi da sauri tananunamai jakan tace "Mamazan kaima kaya jirana take"kallonta yayi daga sama harkasa ba takalmi akafanta da


Ronta yayi daga sama harkasa ba takalmi akafanta dagaita sai abayan daya siyamata dadankwali daure akanta fuskantais looking reddish.




Post a Comment

0 Comments