TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

Sanyi da zafi page 36

 *EPISODE 36*

Bini bini yake tuki yana lekata ta mirror na motaidanunta a lumshe suke fuskanta is swollen isreddish, tun ranan datai wanka haryau bata karaba,wayanshi yadaga yakara a kunne yana driving dahannu daya chan yace "idan akwai any bayi a sidenaku or ma'aikata send them away, and stay wajengate idan nazo i will call you to open it for me"katse wayan yayi ya ijiye yasake kallonta kusan20min tafiya sukayi dan akwai holdup a hanyasannan yakai zagaye yayi again sabida ta indayakeson ya shiga yana sake kiran Munir sannan yaijiye wayan yana kaiwa gate din Munir yagani tsayeyabude gate shiga da motan yayi Munir ya maidagate din yarufe sannan yajuyo da sauri yatahoshima Riyad na saukowa daga mota Munir yatahowajenshi da sauri cikin whispering yace "tarekuke?" Gyadamai kai Riyad yayi Munir yace"mezamu gayama Ammi cus kasan Buba baigayamata ba, wat are we going to say?" Dan ijiyanzuciya yasauke ahankali yace "I don't know" shimaMunir shiru yayi Riyad yajuya yabude bayan motanjakan goyonta yafara dauka yajuyo yabama Munir yakarba sannan yakalleta ahankali yanda idanunta kearufe kafin yasa hannunshi gently yadagota kamanbabu jini ajikinta tasowa tayi tana bude idanuntakadan hawaye na zubomata shiru yayi yana kallontakaman yazare kowani irin pain takeshi shi ya karba,saikuma ahankali yasa hannunshi yakai kanfuskanta ya share fuskan nata murya chan kasayace "we are home let's go" hannunta yakamayafito da ita da kyar take tafiya haka sukai cikiMunir biyedasu abaya ahankali yasa hannunshiyabude kofar flat din Ammy da callama yar gajera

Munir biyedasu abaya ahankali yasa hannunshiyabude kofar flat din Ammi da sallama yar gajeraabakinshi Ammi na zaune a falo kan kujera ta ijiyeMacBook akan cinyanta tasaka glasses tana aiki,sallaman dataji yar kadan yasa tajuyo da kanta hadaido tayi da Riyad dake kallonta dasauri yasaukekanshi kasa tabishi da kallo da yar matashiyandataga yarikema hannu kanta na jikinshi ta jinginadashi idanunta a lumshe saikuma Munir dataganiyarike bagpack yayi tsuru kawai ranta yabata waniabu amman tadaure tace "kushigo" shigowadukansu ukun sukayi suka sake tsayawa duk sunkasa magana sun kuma kasa wani abu, itama Ammisaita tsaya kallonsu batace komiba da kyar Riyadyadago kanshi yakalli Ammi hada ido sukayi dasauri yasake maida kanshi kasa saikuma chan dakyar yace "can I take her up Ammi?" Yarinyar looksick hakan yasa tace "okay" juyawa sukayi Muniryayi gaba Riyad biyedashi ganin bata iya daga kafatahau bene yasa Riyad ya dauketa ahankali sukaisama duk Ammi na kallonsu.


Dakin dake next to na Ammi Munir yabude dakinyahadu is very simple daki yarinyar Sister Ammi kezama aciki duk idan tai hutun school tazo gidaawajen Ammi take zama, har gado Riyad ya kaita yakwantar da ita, ijiye jakanta Munir yayi yafice,ahankali Riyad yasa hannu yacire mata hijabin dakejikinta ya ijiye gefe yana kallon atampan dake jikintatun na ranan nan yasauke ijiyan zuciya sannanyasake kwantar da ita ahankali yadanja duveeyarufe mata kafafu saikuma yaduko saitin fuskantaya matso da bakinshi ya manna mata kiss a goshikafin yatashi ahankali yafita daga dakin yawucekasa tundaga kan staircase ya hango Munir tsaye afalon Ammi na kallonsa saikuma yakarasa saukowaahankali yana satan kallon Ammi dake kallonshianatse yasauke kanshi kasa yasami kujera yazaunada sauri Munir ya zauna gefensa Ammi tabisu dakallo kafin amatse cikin muryanta da baya nuna

anatse yasauke kanshi kasa yasami kujera yazaunada sauri Munir ya zauna gefensa Ammi tabisu dakallo kafin anatse cikin muryanta da baya nunafushi ko ihu kokuma wasa tace "wa kuka kawomingida?" Dan dago kai Riyad yayi yakalli Ammisaikuma yasauke kanshi kasa yakasa maganaahankali Munir yace "matar Riyad ce Ammi" DasauriRiyad yadago kanshi yakalli Munir dashima kekallonshi saikuma yadan juyo kanshi akasa ahankaliyace "Ammi I married her 6days ago" sosai Ammike kallonshi cus bataji any labari a gidan nan ansanda sarki zai kara aure ba, koko anmasan inda sarkiyake tadaiji anata cewa wai yayi tafiya, urgenttafiya, anatse tace "Riyad" gently yadago kanshi yakalli Ammi ahankali tace "wayansan kayi aure bandaMunir? Mai babban daki tasani?" Girgixa mata kaiyayi, ahankali tace "Baffan ka yasani?" Nan magirgiza mata kai yayi alamun a'a chan kuma tace"Mom dinka tasani?" Sake girgiza mata kai yayistrictly Ammi tace "who knows about thewedding?" Ahankali yace "Buba" da sauri ta gyarazama jin Babanta yasan about the wedding saikumatace "how did Buba yasan about this wedding"?Ahankali Munir yace "shine ya karbamai auren"sosai Ammi ke kallonsu baki tabude zatai maganaahankali Riyad yace "she's our cousin Ammiyarinyar Baffa ne" dawani irin sauri Ammi takalleRiyad kafin ahankali tace "wat do you mean yarinyarBaffa? Is that Maryam?" Shiru Riyad yayi Munir yace"Ammi we are talking about biological yar Baffanmu not su Maryam" Munir yahau bama Ammilabarin komi daga A zuwa Z da rasuwan Mama dakomi ba karamin girgixa Ammi maganan yayi ba taishiru tana kallonsu daga ta kalli Riyad saita kalliMunir, Riyad dinma har ya rame kana ganinshikasan he has not been eating and resting properlysabida damuwa, ahankali tace "katashi kaje kaiwanka kaci abinci and rest I will take care ofRashida in the mean time dole na sanar da maiBabban dak da II Kkoma meka fa'uwa da 

yarinyar Baffa ne" dawani irin sauri Ammi takalleRiyad kafin ahankali tace "wat do you mean yarinyarBaffa? Is that Maryam?" Shiru Riyad yayi Munir yace"Ammi we are talking about biological yar Baffanmu not su Maryam" Munir yahau bama Ammilabarin komi daga A zuwa Z da rasuwan Mama dakomi ba karamin girgixa Ammi maganan yayi ba taishiru tana kallonsu daga ta kalli Riyad saita kalliMunir, Riyad dinma har ya rame kana ganinshikasan he has not been eating and resting properlysabida damuwa, ahankali tace "katashi kaje kaiwanka kaci abinci and rest I will take care ofRashida in the mean time dole na sanar da maiBabban daki da Baffan ku koma meka faruwa theyneed to know wa kuka kawo gidan yasan yarshi kaauro accepting nata or not as yarshi is totally up tohim, kaidai ka aureta matarka ce so dama ba zamanshi zatayiba, so I will tell them" dan dagokai Riyadyayi yakalli Ammi adan shagwabe mugun kalloAmmi ta zubamai tace "me kake kallona?" Ahankaliyasauke kanshi kasa murya chan kasa yace "Ammiplease don't tell them now at least tadan warketasami kanta for now let's keep her wajenki secret"kallonshi Ammi tayi saikuma tace "tashi kaje kaciabinci" tashi yayi ahankali babu musu yatafi dinningMunir yabishi sosai yaci abinci rabon dayaci abincihaka harya manta itakuma Ammi tawuce ta tafisama yadan saci kallonta saida yaci yakoshi sannanya tashi sanin Ammi na sama yasa yawuce yafita. 




Post a Comment

0 Comments