TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

MIN QALB 🥰 PAGE 42-43

 5/30, 4:06 PM] Zafafa: *_MQ 42_*



Da lakabe anty zarah takai kanta cikin daki sbd dishi dishi da idanuwanta ke 'dan gani hakama kaf kuzuri da qarfin qafafunta sun Gama sarewa tun kafin ta Isa bakin gado ta zame ta zauna tareda sakin wani wahalallen kukan dakeson fito Mata tun lokacinda MAHMOUD yabude baki yafara Mata mgn.


Shikuma fridge ya biya ya dauko freshmilk me sanyi da ruwa ya nufi bedroom dinsa yanajin wani irin walwala da nutsuwa na qadatuwarsa.

Har lokacin kwance take cikin lullubin data rufe jikinta da Babu riga tayi zuciyarta na qoqarin zuqar numfashin dake neman gagararta,

Tasan tabbas anty zarah ce tadawo shiyasa ya, yafi kowa@' try da kansa and xa

zuwa ga bude Mata qofa batareda yasamu ko damar ce Mata Yana zuwa ba,

7 ya tube yashiga bai wani jima ba yafito ya sanya kayan bacci kamar koyaushe farare tas dasu yazo ya zauna Yana duba saqonni ta laptop da aketa kiransa akai yanashan freshmilk data rage sanyi yanayi Yana kallonta cikin kulawa tunaninsa tayi bacci.


Rufe aikin yayi ya miqe tareda qarawa AC din dake aiki qarfi sbd lullubin dazaiyi shima ya nufi gadon yahau tareda shigewa duvet din inda fatar bayanta da Babu komai ta hadu da fatar qirjinsa dake bayyane sbd rufe botiran rigar baccinsa da bayayi a qaida.


Rufe idanuwa da qarfi tayi zafin zuciyarta na tunzuro Mata da fitar da yayi dazun ta yunqura zata matsa daga jikinsa saiga wayarsa na qarar data sanyasu tsayawa su dukan musamman ita data gama sanyawa ranta Anty zarah ce sbd idan ba ita matarsa ba waye zai kirasa cikin dare daidai wannan lokacin.


Shi Sam baida niyar ko kallon wayar sbd Koda Rana ma daukar wayarsa ganin dama ne bare yanzu da dare,

Katsewa Kiran yayi yakai hannu ya dauko wayar da niyar kashewa saiga shigowar massage daga umman zarah ne ya tashi zaune Yana duba Kiran daya katse yaga ita 'dince takira saiya koma ya bude massage dinta,


"_Mahmoud Dan Allah kaje kayi mgn da zarah ka fahimtar da ita qarin aurenka ba Wai qarshen rayuwarta bane tanata kuka hankalina yatashi nakasa samun nutsuwa nasake kira Bata dagaba morethan 8times. _"


Yana Gama karanta saqon ya 'dan dafe goshi Yana Jin tun yanzu kamar kansa na neman qullewa,

Ta Yaya zarah zata damu kanta da kuka Bayan bawai yanxu ne akai aurenba,

Auren da shekara uku yanxu Amma tanason saka Masa ciwon Kai ga Amatun ma yaga alamar ita buga kansa zatayi ma da rigimarta.


Bai sake kallon Amatun dake kwanceba har lokacin taqi motsawa ya sauko Kan gadon ya zura slippers tareda aje wayarsa ya fice dakin.


Yana fita ta rintse ido sai alokacin hawayen dasuka bushe Mata suka Fara gangarowa ba qaqqautawa

Zuciyarta wani irin radadi da bugu takeyi kamar zata fasa qirjinta,

Wannan wace irin qaddarace tahadata auren Dame Mata,

Wace irin masiface wannan takejin kanta ciki sbd tiririn dake fita daga qirjinta Jin takeyi gwara ta mutu tabi Dr khalil dinta ba aure da wannan masifa,

Uban me yasa zai ajiyeta Dan ya ringa barinta Yana tafiyarsa saikace wata Mara sanin ciwon Kai.


Ta sauko daga gadon tabar dakin ma takasa sbd Sam ko qafafuwanta bataji ajikinta sbd rufewar zuciya,

Hawayentane ke tsananta gudu suna jiqa pillon da kanta yake kai.


Tashi zaune tayi ta kalla agogo idan tana qirgen mintuna daidai to yafi mintuna talatin da barin dakin.

Tana Nan zaune idanuwanta na sake rinewa har tsawon awa daya da mintuna ta miqe tsaye ta janyo towel ta daura ta nufi qofa ta fice bayan ta share idanuwanta dasukai jajir ta nufi dakinta.


Tana Murda qofar dakinta Yana fitowa dakin anty zarah din ko kallon inda yake bataiba ta shige kafin ta rufe saigashi a bayanta Yana kallon idanuwanta dasuka bayyanar Masa da halinda take ciki ya riqo hannunta ta janye batareda ta dago ta kallesaba ta nuna Masa qofa tace"


Bacci zanyi can you leave please.


Kallon fuskarta yasakeyi yanason ta kallosa su hada Ido Amma taqi saima gado data nufa ta haye zata kwanta cikin qosawa da fitinarsu yace"


Akan zarah ne??


Tsayawa tayi tareda dagowa tayi Masa wani irin kallo sai alokacin shedan ya lurar da ita kamar rigarsa jikinsa tayi squeezing ta maido kallonta Kan fuskarsa tace"


Meya kawo sunan anty zarah anan?

And akan wani dalili zaisa naji haushin kebantuwarka da matarka bayan nafo kowa sanin kanada iko zuwa inda take aduk lokacin dakaga dama Koda kuwa waye agabanka ko atare dakai.


Idan kinsan hakan then wats all this drama da kukan nan.???


Wani mugun takaici ne ya ciyota ta sauko Kan gadon tazo gabansa ta tsaya tace"


Idan har kana tunanin nayi kuka kokuma kukan danayi akan kaje gurin matarkane then u're dreaming sbd hakan baya gabana and idan kana buqatan kebewa da ita meyasa ka zabi zuwa Nan da ita akwai guraren dazakuje da basai ka tsaya yiwa wani bayanin Abinda yakaika dakin matarka,

Matark,Matarka,Matarka,Matarka please spare my life nagaji da Jin wanna hayaniyar infact inaga I will have to give you guys a break ta yanda zaka......


Will you just keep quiet" yafada a Dan hasale shima sbd tashin hankali da fitinar daya samu kansa ciki kaf rayuwarsa wannna shine karo na farko da wani ya tsaye yake fada Masa magana mace ma kuma bama namiji ba shi baima taba sa'insa da wani ba.


Kukane ya balle Mata tace"

 

Nazamar muku lalura da zamana atsakaninku Nima kun Hana zuciyata nutsuwa da shigowarku cikin rayuwata ta bangaren aure..


So yayi yai Magana Amma yafasa sbd juyawar da kansa keyi tuni idanuwansa suka sauya ya juya yafice daga dakin.

Bakin gado ta koma ta kwanta tareda sakin wani sabon kuka tana Kiran sunan Dr khalil daya tafi yabarta har haka ta sameta.



Washe gari gidan kaf cikinsu Babu Wanda yayi bacci musamman shi da sautin kukan daya baro tanayi ya hanashi ko rintse idanuwansa Wanda ya haifar Masa da ciwon Kai me tsanani Dan haka Koda gari ya waye ya yanke shawarar zaiyi tafiya kozai samu samu nutsuwar zuciya data cikin kansa.


Tun kafin su tashi Amatu tariga kowa tashi ta wucewarta makaranta bayan ta barwa anty zarah note din ta tafi school bakin qofar dakinta Dan batai niyar Shiga dakinba sbd kada antyn ta fahimci halinda take ciki,

Itama zarah din daga ciki ta rufe qofar yau batada niyar budewa Amatun sbd kada ta fahimci halinda take ciki sbd nemawa kanta sauqi ma cikin Daren tayiwa kanta booking ganin likita a _Santorini_ ta Dan samu tabar gidan na kwana biyu ko zata samu nutsuwa Dan haka tanajin ficewar Amatu itama ta tashi ta shiga wanka tana fitowa ta shirya ta dauki duk abin buqata ta dauki waya takira numbern MD cikin sa'a kira 'daya tana daf da katsewa ya dauka tafara gaidashi cikin sanyi da nutsuwa

Ya amsa Mata kamar ko yaushe kafin tayi Masa bayanin tafiyarta ganin likita yayi shiru da farko saikuma yadan gyara murya kadan yace ta fito idan tashirya su tafi tare sbd shima Dana Santorini din yayi niyar zuwa.


Jin hakan ta fito cikin farin ciki harta hada musu tea saidai itakadai Tasha yace shi Yana azumi.

Wayar Amatu yakira so daya Bata dauka ba sai kawai yayi texting dinta kafin suka wuce 

itadai Anty zarah mamaki da ikon Allah kawai take kallo MAHMOUD dinda wani lokacin saiya Isa inda zaije yake fada Mata yayi tafiya wani lokacinma sai idan taga baidawoba takira yace Mata sorry ya aiki yadauki hankalinsa bai fada Mata yayi tafiya ba bayanan Amma gashi agabanta yake Kiran Amatu zai sanar da ita zaiyi tafiya 'yar ikon Kuma taqi dauka qarshe ya qare da rubuta text.


Jin tayi tafiyar tafita ranta Amma Kuma sbd lafiyartane Dole zataje kodan Allah yabata haihuwar Nan dai itama ko ALLAH zaisa hankalin MD din ya tsaya akanta itadake son abinta.

Lokacinda Text din ya shigo wayarta tana zaune cikin wani restaurant tareda annah sunacin abincinda Sam batamada appetite cin kawai takeyi tana karanta massage din tagama tabbatarda MAHMOUD ZABEERA qarshenta yakeson gani wato ta mutu ya huta,

To baza'a yi hakaba zaisan dawa yakeyi.

Gida Takoma ko makarantar Bata komaba tana zuwa tahau hada kayanta tana qoqarin danne hawayenta daga saukowa.


Saidata hada kayanta acikin akwati biyu kafin takira annah tace ta tayata ayi Mata arranging room a hostel zata dawo Nan.

Ba musu suka shigarda application din accommodation akace sai Nanda 7 to 8 days zata samu.

Dole ta hakura har zuwa lokaci tanata fatar asamu kafin dawowarsu din.


Daina fitama tayi Sam tana tsumayin jiran akairata akan angama Mata arranging komai na zaman hostel din wani gefen Kuma har yanzu zuciyarta batada nutsuwa bare sukuni gashi tun Yana Kira Bata dauka harya tattarata ya share dama baiwani Saba da duk irin wainnan abubuwan ba.


Kwanansu biyar suka dawo da anty zarah kawai ta gaisa ta shigewarta Bata sake fitowaba sai dare data fito cin abinci tagansu a dining ta wucewarta kicin ta dafa noodles taci tafito ta wuce daki 

Anty zarah data fahimci da akwai matsala wato a tsakaninsu taso yin Magana saikuma tafasa tana cewa''


Kama kanki zara'u kafin abin ya juyo kanki Dan abin juyi juyi ne kowa da ranar baqin cikinsa indai zaman kishi ne.

Data lurada shima ko kallon inda Amatun tabi baiyiba saita sake Kama kanta da shishigin shiga tsakani karta jawowa kanta fitinar da gwara tasu musamman da yanzu magungunan da likita ya dorata akai yace ba'a son tana saka damuwa ko kadan shine zasufi aiki da yardar Allah zata samu ciki Dan haka saurin dauke kanta tayi akansu ta maida himma taci abincinta ta qoshi Tasha ruwa Tasha magani tana satar kallonsa sbd kobai Bari angani ba a fuskarsa tana iya hango tension ataredashi.


Kwana biyu gidan ana zabga rayuwar ba ruwan wani da wani tsakaninta dasu anty zarah ce kawai take zuwa har daki ta gaidata musamman dataga tana Shan magunguna ta tambayeta batada lafiyane ta sanarda ita na neman haihuwar tane take ta Kama kanta saima taji son komawa hostel dinta yaqara qarfi.


Duk wata hanyar haduwarta dashi ta toshe duk da dai yanzu futowarta take Palo tayi abindake gabanta sai hakan yaso ya daga hankalin anty zarah Kuma yanayin shegun kayanda Amatun ke sawa kamar wata baby ko ita dake mace idan taganta dasu dauke Ido takeyi bare ace namijine yaganta ahaka.


Ranar daya dawo idanuwansa suka sauka akanta da wata riga guntuwa Mara hannu tana kicin tana dafa taliya saura kadan yafadawa anty dake Masa sannu da zuwa ta kallesa tana mamakin irin yanda idanuwansa suka kasa daukewa daga Kan Amatun sai kawai ta juyawarta tabarshi tsaye Yana nufar hanyar kicin din 

Amatu hangosa tafe ta sauke abincin ta fitowarta tana dauke kanta daga kallon inda yake harta gotashi taji yadawo da ita gaba dayanta ya matse cikin jikinsa Yana kallon idanuwanta datake dojewa kallon cikin idanuwansa tana qoqarin janye jikinta ya matseta dakyau cikin jikinsa gudun zarah ta fito tagansu wani aikin yasamesa yasashi dagata gabaki daya ya nufi dakinsa da ita bai sauketa ko inaba sai Kan gadonsa yaqi sauketa daga Kan jikinsa Kai tsaye yace"


Ankirani daga hostel na makarantarku cewan ur accommodation is ready,

Abinda banganeba anan waye zaikoma hostel din?


Sai alokacin ta dago da idanuwanta ta kalli cikin idanuwansa tace"


Nice zankoma hostel.


Wani wadataccen murmushin da Bata taba ganin yayiba yasaki Yana sake tungumarta yace"


Keep dreaming.


Daure fuska tayi tana qoqarin qwacewa daga jikinsa tace"


Nagaji da zama anan zantafi I need a break.


Serious yayi da fuskarsa Yana sakinta yace"


You are not going anywhere ki cire ran zama koina.


Masifa takeson suyi Dan haka Kai tsaye tace"


Bazan zauna anan ba nafi son zama can din.


Kallon fuskarta ya Dan Yi zuwa lokacin ransa ya Dan Fara baci ya sauko Kan gadon Yana cire agogon dake hannunsa tareda links din rigarsa yacire takalmin qafarsa ya nufi toilet Yana cewa''


Zangani idan kina zaman kanki ne coz I can see hankali bai isheki ba ita wadda kike kishin tafiki iya son mijin sbd tana kiyaye bacin ransa.


Kadan ya rage ta Dora hannu akai ta kurma ihun Abinda yafada idanuwanta sukai jajir ta sauko gadon ta nufi qofa ko gani batayi sosai sbd masifa ta fice tana cewa''


Yau wallahi bazan kwana a gidan Nan ba tunda dai kafito fili kafada Banda amfani.


Tana shiga dakinta ta janyo jallabiya baqa ta sanya tareda janyo akwatinta dasuke dama a shirye ta adauki Jakarta tafara Jan akwatin tana fitowa dasu ta nufi qofa idanuwanta na zubo cikowa da hawaye taji anriqe anruqota ta baya tareda zagayowa gabanta Yana mamakin fitinarta da yanda rigima Bata isarta ya rasa ma yazaiyi Mata azauna lafiya gabaki daya neman zaitashi take ya karbe akwatin hannunta cikin sarewa yace"


For God sake AMATULLAH meke damunki?


Qin Magana tayi tana qwace hannunta yasake riqewa Yana rintse ido cikin rashin sanin mafita yace"


Kince kin gaji da Nan ko

To Zan canza Miki gida Zaki zauna ke kadai Babu Wanda zaizo ya zauna shikenan..


Kallonsa tayi zatayi Magana cikin wani irin sanyin murya dake nuna galabaitarsa da rigumar yace" 


Please"


Yanayin yanda yayi maganar yasa jkinta neman mutuwa ta dauke Kai tana cewa''


Bance haka ba nidai bazan kwana agidan Nan ba kawai ka...


Daukarta yayi gaba daya har handbag dinta ya nufi dakinsa da ita Yana cewa''

Wannan kishin naki Mara dalili ne Bari na nuna Miki wani Abu tukuna saikiyi me dalilin.

Tanajin haka tayi saurin kallonsa daidai lokacin dayake shimfideta Kan gadon Yana sakar Mata wani sahirtaccen murmushin daya kashe jikinta Nan take ya hanata motsi saima lumshe ido datayi tana lafewa cikin jikinsa ya shafa kanta ahankali ya furta"


My stubborn wife kina mantawane ke uwa ce kokuma duk zafin kishine zaisa ki zauce ki zauta MAHMOUD ZABEERA,

Rufe idonta tayi qasa qasa tace"


Waye zai jawo to?


Wani murmushin me sanyi Yakuma saki Yana shafo gashinta da Rolling dinta ya zame yakawo bakinsa daf da kunnenta ahankali yace"


Tell me meyasa?


Bude Ido tayi ahankali ta zuba Masa ta kalli bakinsa dake daf da nata tasan ko budewa tayi zatai magana sai lebanta ya hadu da nasa ta sake maida idanuwanta cikin nasa saitaji kunyarsa na shigarta ta juyar dakai ahankali tana kallon ta rufe Ido taji saukar hannunsa Kan cikinta taja numfashi daqyar tana rufe Ido ya Kai bakinsa ahankali yayi kissing din idanuwanta dasukadaine suka Isa su kalla cikin nasa idanuwan ya gangaro ya Dora bakinsa Kan nata Yana qarasa janye doguwar rigarta daya jima da zarewa zip din gaba ya jeho rigar qasa Yana shafa hooks din white lace push-up bra dinta dazai balle ya balle ya jehota qasa itama tayi saurin qanqamesa tana sake rintse Ido wani numfashi me wahalar fita na fito Mata shikuwa haduwar qirjinta da nasa Babu Kaya yasa numfashinsa daukewa na daqiqu kafin ya zura hannuwansa bayanta zuwa wuyanta.


Qarfe Tara da mintuna hudu tasamu damar fitowa daga dakinsa tana tahowa ahankali sbd gajiya da Kuma uban tsamin da jikinta keyi da akwatunanta na jiyan tafaracin karo a Palo kafin anty zarah dake zaune tana Shan maganinda daqyar yake samun hanyar wucewa a maqoshinta sbd Abinda ya tare Mata maqoshi sukai turus sunayiwa juna kallon kallo

Amatu wata irin masifaffiyar kunya da girman anty zarah data iya zama gidan datake kallon mijinta da wata hartana iya bacci tabbas tana qara jinjinawa antynta babu kamar anan kusa itakuma anty zarah wani irin kallone takewa Amatun zuciyarta ma takasa daukar tunani daya acikin tunani fiyeda dari data keyi akanta.

##Mamuh#*_MQ 43_*





_*INA MASU NEMAN MAGANIN INFECTION SADIDAN? MAGANIN NI’IMAH, MAGANIN GYARAN HIPS AND BOOBS? MAGANIN BASIR....NA HAUSA BANA BATURE ME KWANTAR DA CIWO BA? TO KU MARMATSO KUSA, DOMIN YAU MUNA TAFE DA ALBISHIR WANDA ZAI FADADA MURMISHIN FUSKOKIN KU.. YA KUMA KAWATA ZUKATAN KU. MUN GWADA MUN GANI, MAGUNGUNANTA SUNADA KYAU KUMA SUNA DA AIKI.. BABU SIDE EFFECT, ANYI SU NE DAGA TSAFTATTUN KAYAN ITATUWA, DA SIRRIN CHADIAN HERBALS.. KARNA CIKAKU DA SURUTU;_


_*AISHA S BAYERO TRADITIONAL MEDICINE AND HERBAL RESEARCH CENTER..._*


_KUNJI SUNAN KO? CENTER CE TA MAGUNGUNAN GARGAJIA, WANDA DUK WANI DAMUWA DAKE DAMUNKA IDAN HAR KAZO WAJEN S BAYERO TA KARE DA YARDAR ALLAH.._


_KADAN DAGA MAGUNGUNANTA SUN KUNSHI:_


_MAGANIN SANYI _

_MAGANIN NIIMA SET_

_MAGANIN NANKARWA _

_MAGANIN KIBA BABBA DA _KARAMI _

_MAGANIN HIPS _

_MAGANIN GYARAN NONO _

_MAGANIN RAGE KIBA _

_MAGANIN SAKA FEELING _

_MAGANIN CIDA KWAI _

_ZUMA YAR ASALI_

_MAGANIN BASIR KOWANNE IRI _

_HODAR NI’IMA _

_MAGANIN MALLAKA _

_GUMBAR NONON RAK’UMI _

_GUMBAR MADARA _

_TURAREN FARIN JINI _

_KAZA MARA KWAI _

_TURAREN MALLAKA 3 STEP _

_HAD’IN MATAR MINISTER 1_

_KAZA ME KWAI_


_STEP 2:_


_TURAREN MALLAKA ME KWALBA _

_ME KUNAMA DAN MATSI _

_TURAREN GOSHI _

_TURAREN QIRJI _

_TAUWADAR MATA _

_MEMORY _

_KAHON MALLAKA_

_YAJIN MAZA_

_TEA DIN MAZA _

_DAMBUN MATSI_

_MAN AYU_

_MAN DAMO PURE _

_KWALLIN IDONKA IDONA _

_GARIN SHA DAKA ME KYAU _

_KUBEWAR MATA_


_DUKA WADANNAN INGATTUN MAGUNGUNA NA GARGAJIYA HAJ AISHA NA DASU GANGARIYA.. HERBAL MAGUNGUNA NE MASU KYAU DA INGANCI.. TAFIYAYYU NA KASAR CHAD. CHADIAN HERBAL MEDICINE AND RESEARCH CENTER.. KYAU, INGANCI.. RAHUSA... SAI MAGUNGUNAN *AISHA S BAYERO TRADITIONAL MED AND HERBAL RESEARCH CENTER...._


_NUMBER WAYAR WHATSAPP: 08121491609 KO KIRA TA NUMBER 08145873617._


_ADIRESHI: KUNTAU KARSHEN KWALTA KAN A KARASA YAN TIFA, DAIDAI GADON KAYA CEMENT.._





*********

Daqyar Amatu ta iya daga hannu takai wuyanta tana Dan sosawa akunyace zuwa kanta sai alokacin taji gashin kanta azube Kan kafadunta Wanda kallo daya zakamai kasan a jiqe yake duk da bawai tsiyayar ruwa yakeyiba,

Tayi saurin kallon anty zarah da itama sai alokacin ta lurada sanyin kan Amatun take ruwan bakinta suka qwareta tafara tarin dayasa Amatu Jan akwatinan tabar gurin da sauri tana sakejin kunya da takaicin kanta da fitowa ahaka Amma Kuma batai tunanin ganin anty zarah a palon ba adaidai lokacin ita gabaki dayama ta manta da itada antyn tatace keda MAHMOUD din.

Zama tayi bakin gado tana Dan shafa goshinta cikin yanayin datakejin kanta da zuciyarta akan MAHMOUD ZABEERA,

Wani boyayyan murmushi tasaki ita kadai tana rintse idanuwanta tana Jin kowace irin kalmar daya fada Mata a Daren yau din suna zagaya jini da jikinta,

Idan har samun kalmomin yabawa daga garesa ya sanyata cikin wannan daddadan yanayin to Yaya anty zarah daya Dade Yana furtawa kalmarso takeji ita....

Faduwa gabanta yayi da qarfi harsaida ta Dora hanunta Kan qirjinta ahankali tana lumshe ido tunanin yanda zasu riqa sharing dinsa na sata Shiga wani rububi tsawon mintuna Jin zuciyarta na neman tarwatsewa yasata miqewa ta nufi toilet tashige ta sakarwa kanta ruwa tana rufe idanuwanta.


Anty zarah ma daddafawa tayi takai kanta daki tana Jin zuciyarta na radadin mema yakaita biyo MD Nan tun farko sbd duk wannan abin tasan Dole Yana faruwa tsakaninsu tunda zaman aure suke Amma to ganewa idonta shine babbar masifar gashi tazo ta zauna tana ganin Abinda zai iya Sanya zuciyarta fashewa wlh badan zata koma Santorini ganin likita harso biyuba da ayau saita koma Nigeria Dan tafi ganin darajar kanta Dana aurenta acan Dan ko shi mijin acan yafi ganin girma da darajarta sbd anan tazama kamar baquwar data kawowa matar gidan cikas ne Amma ko ahaka Dole tana buqatar fita Tasha iska sbd acikin gidan yau numfashinta sassarqewa yakeyi.


Wanka tayi ta shirya tafito ko qofar dakin Amatu kasa kalla tayi sbd kada taci gaba dajin zafinta Sam Bata iya tsanar Amatun duk da mijinta data aure Mata Koda yake ummantace koyaushe akan taimaka Mata da addua da shawarwari da nuna Mata kulawa akan kada ta dauki zafin kishi me tsanani da hauka tazo qarshe tayi biyu Babu sbd dangi da mijin zasu tsaneta idanma tasamu anbarta da igiyar auren kenan shiyasa itama take iya qoqarinta sbd sanyawa ranta salama duk da akwai zafi da ciwon kishi me tsanani saitana duba wani lokacin ko ba kishiya ya kaqare da baqin ciki da takaicin namiji Wanda sometimes ma kishiyar is just an excuse dakake sauke haushi da laifin akanta Amma mijin ne me asalin baqin cikin wani lokutan.

Text tayiwa MAHMOUD din na tafita zuwa gida momy professor,

Bata tsaya jiran reply dinsa ba ballantana tasan ba lallai yayo reply dinba musamman yanxu datake zargin da wuya idan wayarsa Bata kashe ta ficewarta.


Shine yafito da wayarsa Kan kunnensa Yana amsa waya cikin nutsuwa da wani irin izzar dake qarawa kwarjininsa cikawa mutane ido,

Dogon wandon Lou's ne fari qal ajikinsa sai sky blue transparent shirt Mara nauyi ko kadan data bayyana jikinsa sosai ya nufi dining yaga bakomai ya juyo ya nufo hanyar bedroom din Amatun ya tura yashiga Kai tsaye.


Tsaye take gaban madubi sanyeda bra Fara qal sai towel dake daure iya qugunta tana shafa body mist ajikinta ta dago Kai ta kalli cikin madubin taga shine yashigowa ya tura qofar ta qura Masa Ido ta cikin madubin har batasan lokacinda ya qaraso bayanta ba sai saukar hannuwansa Kan shafaffen cikin tayi numfashinta yayi sama tayi saurin dora hannunta akan nasa din tana dafewa ta kallesa ta cikin madubin tana girgiza Masa Kai a kasalance tace"


Anty zarah na Palo kashigo Kan??


Share tambayarta yayi Yana kallon white pushup bra dinta yakai hannu akai Yana tabawa yace"


I love white colours.


Inda hannunsa ke yawa ta kalla tareda sake zamewa zata Kira Masa sunan anty zarah ya Dora hannunsa Kan bakinta tareda waiwayawa ya kalli wardrobe dinta yaja hannunta zuwa bakin wardrobe din yace ta bude.

Saidata kalli idanuwansa dake kallonta ta saki murmushin dake bayyanarda farin cikin da zuciyarta ke ciki ta bude wardrobe din still tana kallonsa cikin dinbin mamaki da farin cikin data rasa Kona meyene.


Wasu Kaya ya nuna Mata batareda shima yasan ko wainne iri bane ya nuna 

Ta janyosu tana Masa kallon mamaki saidai tunda ya zabesu itakuwa sanyasu zatayi duk da tasan anty zarah na gidan Amma dai zata Sanya saidai zata kaucewa ganinta.


Riga da mini skirt ne skirt din blue rigar white,

Toilet tashiga ta sanyo ta fito tanason taji kunya Amma yanayin rayuwarta ta yanzu da yanda ta Saba da rayuwar turawan yahana taji kunyar yanda yakamata.


Daure kanta tayi da band baqi ta nufi hanyar fita dakin tana cewa''


Zanje na hada breakfast.


Riqota yayi yadawo da ita gabansa Yana kallon fararen cinyoyinta dake tafiya suna daukar hankalinsa zuwa cibiyarta dake fili rigar Bata rufe ba ya maida kallonsa Kan wuyanta zuwa Rabin qirjinta dasuma suke a bayyane ya maida kallonsa Kan lips dinta data shafawa hot red lipstick suka zauna daram ba inda ya durje yakai bakinsa ahankali ya shanye jambakin tsaf kafin ya janye band dinda ta daure Kai dashi Yana cewa''


Yafi kyau ahaka.


Da wani sabon mamakin ta kallesa tana murmushin mamakinsa ta zame hannuwansa ahankali tana cewa''


Muje kaduna idan anty zarah tana Palo.


Wucewa gaba yayi Yana cewa''


Ta fita Batanan Ina buqatan abinci am going out too.


Tea da fried eggs sai toasted bread kawai tayi musu sukaci.


Baifitanba sai maraice Yana fita Takoma tasake wanka ta sanya doguwar fitted grown ta kanti ta rufe kanta da hula bayan tayi drying dinsa tazo kicin ta Dora abincin dinner.


Tana cikin aikin anty zarah tadawo tana bude Mata guda suka sakarwa juna murmushin daya zama Dole sukayo ciki tana cewa''


Anty zarah sannu da dawowa Ashe fita Kikai bansaniba Saida dady yace bakyanan.


Idan Amatu na kiransa da dady tanajin abin har ranta Amma tasan badan Dadi aure yasa take kiransa dadynba sbd Muhammad ne ya saki numfashi tana nufar dakinta tace"


Wlh gajiya nayi da zaman shiyasa nafita nadan Sha iska gashi Kuma wlh naji dadin fitar.


Daki tashige tayi wanka ta sauyo Zuwa doguwar riga itama tafito tazo kicin din tana cewa''


Bari natayaki fira koban tayaki aikin ba Naga dare yayi kinje makaranta ne?


Aa banje ba wlh baccin yamma nayi shiyasama nayi lattin aikin.

Boye Mata cewan sai yammar MAHMOUD yafita tayi sbd gujewa bacin Rai da damuwa ta fake da cewar baccin yamma tayi.


Sai Bayan duhun magriba suka kammala Amatu ce ta jera abincin a dining kafin itama ta nufi bedroom dinta tayi sallah Bata sake wani wanka ba sbd ba wani jigatar dasukai a aikin tabari sai idan zata kwanta tayi wani.


Baidawoba sai dare sosai shiyasa Basu wani jirasa ba sukaci abincin su tana waya da USI harta bashi anty ZARAn suka gaisa Yana qara yimata godiya akan yanda ta fahimci auren Amatun da MAHMOUD tace Masa ba komai dai Amma har yanzu tunda akai auren haryanxu takasa zama tayi tunanin irin daukar dazatayiwa Amatun Wanda take ganin kamar ba yanzu ne lokacin dazata zauna yin wannan tunanin ba Kuma tana riqon Allah dakuma fatar kada tasamu wannan lokacin har abada sbd tana zama shaidan ne zai zauna shawarar da ita.


Tashi tayi ta shigewarta bayan tayiwa Amatun Saida safe itama Amatun miqewa tayi tattara dining din tasake jera Masa nashi abincin tana gamawa Yana shigowa a gajiya Dan haka Kai tsaye daki yanufa Yana cewa takai Masa abincin can wanka zai shiga.


Kadan ta dibar Masa tareda fruits data San yanason sha yawanci da daddare takai Masa tareda ruwa power drink dinsa

Tana zaune yagama ci ta kwashe kayan ta fita dasu ta sake gyarawa tareda fesa Masa peach blossom airfresh ta qara Masa sanyin AC kafin tashiga wanka anan dakin nasa qarshema shirt dinsa Fara tasanya wadda Tai mata yawa ta kwana da ita.



Washe gari tanada zuwa makaranta daqyar ta tashi ta shirya ko aikin abinci bata iya yiba hakanan suka fita bataci komaiba driving dinma cemasa tayi bazata iyaba very weak take jinta shiyasa yakaita da kansa Bayan yakaita wani private restaurant din dayafi so taci abinci kafin ya jiyeta makarantar yadawo gida.


Kamra Wasa da zazzabi ta yini ko makarantar da qyar ta lallabo tadawo gida tashige ko abinci Bata fito ci ba tace ta qoshi sbd kada abin yayi Mata yawa Dan tasan yau anty zarah ce zata Kwana gunsa.

Annushuwar da zarah take ciki bayason Bata Mata ita Dan haka bai nemi Amatun ba yadai Yi Mata text takuma yimasa reply.


Kwanan zarah biyu Amatu ta karbi girkin ta ringa Jin wani iri kamar bazata iya wannan rotating din ba shima daya lura da ita gudun tashin hankalinta da rigimarta yasa yaqi nuna yagane tana cikin damuwa.


Sannu ahankali yafara sabawa da canjen kwanan har tsawon wata daya ana haka saiga anty zarah tafara rashin lafiyar ciwon baya da zazzabin dare ga Amatu Kuma Kai yadauki zafi exams sukeyi Bata cika zamaba shima MAHMOUD din bai cika zamaba ga ciwo kadan kadan Yana cin anty zarah din basuda masaniya.


Ranar wata talata tadawo daga makaranta ta tararda anty zarah Bata Nan sai Bata damuba harsai dataga dare yayi sosai Bata dawoba takira wayarta Bata daga ba harso uku sai hankalinta ya tashi takira MAHMOUD din Yana dauka ko gaisuwa bata tsaya Masa ba tace"


Dady anty zarah fa Bata gida inata kiranta wayan ba'a dauka..


Numfashi ya sauke Kai tsaye yace"


Tana taredani muna Santorini batada lafiya.


Santorini?" Tafada cikeda mamaki tana qarawa da cewa''


Yaushe kadawo ne dahar kuka tafi yau din?


I came back because you're too careless ta Yaya Kuna tareda mutum Yana fama da rashin lafiya haka sosai Amma kice baki sani ba this is unbelievable...


Tayaya zangane tunda Bata fadaminba Kuma kullum ni lafiya nake ganinta Kuma karka manta ni makaranta nake zuwa tayaya kake....


Kashe wayar yayi Yana cewa''


Idan nagama Abinda yakawoni I will call you back.


Wayar tabi da kallo zuciyarta natafarfasa dama kwanakin kullum zuciyarta a kusa take batasan dalilina,

Take tadauki mugun zafi tana cewa ni zai datsewa waya cikin wulaqantawa sbd nace bansan ciwon anty zarah dinba??

To uban kowa da kowama tace Bata saniba ayi Abinda za'ayi din.

Post a Comment

0 Comments