TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

'Yar Tsakar Gida 1-2 page 39-44

 Amrah ce ta nanata maganan tana kallon fuskar Nurayn wanda ya gyaɗa mata kai alamun eh . Ban gane ba Noory ”. Ohk  ya furta yana kai hannun sa tare da ƙwantar da fuskar ta yana saka hannayen sa tare da Rungume ta ” . Shiru tayi tana kasa motsi yayin da zuciyar ta ke kokonto tare da Tunanin maganan nasa . Lumshe idanun ta tayi tana shaƙar ƙamshin jikin sa mai Daɗin gaske wanda yasa ta fara mantawa da Wani Abu wai shi damuwa ” . Barci ne ya fara Ɗaukar ta a hankali idanun ta ke ida Rufewa yayin da take furta “ Noory na kar koma dani gida Baba Zuwai da Inna larai duka zasu yi mun kaji Noory ? ” . Hannun sa yasa yana shafa kan ta , Tare da kallon fuskar ta da idanun ta inda suke a Lumshe alamu a barci take masa maganan . I lab you my love . Ya furta yana Lumshe idanun sa . Widen 2-3hrs Jirgin su ya sauka a Lagos. Kallon Kyaƙyƙyawar fuskar ta yayi inda har a yanzu take barcin ta hankalin ta kwance sosai ta kwantar da kan ta a ƙirjin sa tana Rungume sa tsam da hannayen ta . Wani irin murmushi yayi yana shafan Kuncin ta cike da nuna so da kulawa a hankali yake kiran sunan ta “ Amrah ta..” . Amrah ya ƙara kiran sunan ta a karo na biyu , a cikin barcin ta ne taji yana kiran sunan nata , ɗan motsawa tayi tana cire hannun ta wanda ta zagaye shi tana Rungume shi tare da Ware idanun ta tana buɗe su , Gasu nan fa sunyi dulu² an sha barci da Kuka a haɗe . Ƙurrr yayi mata da ido , kaman mai tunanin Wani Abu.  Noory ” . Ta furta tana yin walau da idanun ta tana kai hannu tare da mutsike idon ta tare da kallon fuskar Nurayn . I lab yhu Amrah . Muryar sa ya katse ta , wani murmushi ta sakin masa Mai tattare da nuna tsaftacciyar soyayya kana tace “ Shine ka tafi ka bar Ni ? , Ta ƙare maganan tana narke fuska a shagwaɓe tamkar zata saka masa kuka  . Sanin halin ta kuka bai mata Wuya yasa shi saurin kama kunnun sa yana furta “ Sorry babe mie . Ba zan sake tafiya na barki ba inshallah . Muna nan tare forever. Kayi Alƙawari.? Ta furta tana kallon sexy eyes din nan nasa wanda suke karr a kan ta . I promise you that my lab . Yayi maganan yana miƙa mata hannun shi ... Kama hannun nasa tayi tana dariyar dake Bayyana kyawun nan nata , gyefen Kuncin ta na loɓawa. Yatsar sa ɗaya yasa a dai dai inda Dimple din ta ke loɓawa na ɓangaren Dama kana yace “ kin fi kyau a haka . Ɗan ƙasa tayi da idanun ta tana murmushi . Miƙewa Nurain yayi yana Cewa " We arrive now.  Za mu fara sabuwar rayuwa kaman na da baya , Wannan karon yama fi Wancen Are You Happy now.? . Gyaɗa masa kai tayi tana miƙewa daga Inda take  ” .


Nurayn ...Nurayn....! A matuƙar fusace Zaid ke kiran sunan Nurayn babu ko sallama yana kutsawa Falon Mom Sa'adah. Kishingiɗe Mom Sa'adah take , Gyefen ta kayan Motsa baki ne irin nasu ta manya.  Ta ɗaura Hannun ta Ɗaya bisa Tum-Tum tamkar basarakiya . Daga gyefe kuma  Wata ma'aikaciyar ta ce keyi matsa mata ƙafa tana yi mata massage . Saurin ɗagowa Mom Sa'adah tayi tana miƙewa daga kishingiden da take.  My Son...” . Ta furta tana kallon Zaid kana ta cigaba da cewa " My Son make faruwa ? Hankali na ya tashi sosai , Meke faruwa ne .? Mom Komai ya faru .” subhanallah ta furta tana miƙa tsaye yayin da Zaid ke ƙarikowa inda Take . Mom ina Nurayn yake .? Ɗan jimmm Mommy tayi kana tace “ Bai dawo ba tun ɗazu da ya fita and I tried to call his number Amma Sam baya tafiya . Tun safe baya gida . Meke faruwa Zaid .?  Ta kuma tambayar sa tana dan kwantar da muryar ta don duk jikin ta bai bata ba . Abun da bata taba gani ba yau shi ta gani tattare da gwarzon Jarumin nata , Saurin kai hannun ta tayi tana tallabo fuskar sa tana ƙarawa da dan dage tana rankafosa . Zaid ...! Ta furta Muryar ta na Rawa . Wasu irin Zafafan ƙwallah ta gani yana bin Kuncin sa . Mom I'm finished...I'm no more. How ..? I didn't understand My Son. Ta furta maganan idanun ta na ciko da ƙwallah cike da nuna soyayya ga Uwa ga Ɗa musamman Mom Sa'adah dake da karyayyar zuciya da rauni . 


Mom Nurayn ya yaudare ni , Yana ƙoƙarin raba Ni da farin ciki na . Wacce nake so zan Aura matata ita yake so , sannan yasan da ina Son ta . Cak...! Nusaiba ta tsaya wacce Fitowan ta kenan daga Room ɗin ta , ta shirya tsaf cikin Shigar Atampha riga da Skirt masu kyau mai launin green da Black . Tayi ɗinkin Half gown da straight Skirt. Ƙafarta cikin Half cover Mai ɗan tudu kaɗan . Fuskarta cikin make up irin nata sosai tayi kyau fiƙi² take da Idanun ta jikin ta na yin wani irin sanyi bakin ta na rawa ta furta “ Ya Zaid wacce ce zaka Auran.? Badai Amrah ba . 


“ Itace ” . 

Ya furta kan sa tsaye yana kallon Nusaiba wacce lokaci daya fuskar ta ya sauya wani gumi na karyo mata . Ohh My God . ” . Ta furta tana kallon Mom kana tace " You see Mom ? , Kin gani i have already told yhu that girl is criminal . I hate her over mom , na tsani wannan yarinyar . Shigowan ta rayuwar mu ƙuncin mu ne . Heeee Will yhu shut up ...! Zaid ya katse ta yana doka mata Wani irin Tsawa . Wani irin tsittt Nusaiba tayi yayin da Zaid ya juya a fusace yana barin falon . Huhmmmm Wani irin Huci Mom Sa'adah ta sauke , Zama tayi a kujeran falon nata tana ɗago idanun ta tare da kallon Nusaiba . Ohhhh ALLAH. Ta furta tana kai hannun ta tare da goge hawayen Fuskarta a hankali ta kuma furta “ What's going on.? Meke shirin faruwa da Family ɗina.? 


Cike da takaici Nusaiba ta ƙariko zuwa inda Mom Sa'adah take tana dafa ta cike da nuna Ƙiyayyar ta ga Amrah tace “ Virus ta shigo mana a hali ,it better mu kashe ta .....You Are nonsense Nusaiba.  Baki da hankali ne Are you mad .? Ke mahaukaciya ce ? Wai me kuka dauki kan ku ne keda Daddyn ki.? Me kuka dau talaka ne.? Dukan mu damu da su bayin Allah ne , sannan Allah yana son su kaman yanda yake son mu . Kin san darajar dan Adam . Humm Wani irin numfasawa Mom tayi tana kallon Fuskar Nusaiba wacce take kallon Mom itama . Caɓe baki Mommy tayi tana cewa " nasan inda matsalar take , Rashin zama cikin ƙasar ki gidan ki ta haihuwa muka kaiku Abroad muka tare a can America shi ne yasa Baki san darajar talaka ba.  Wuce ki bani Wuri kamin na sauke ɓacin raina bisa kan ki ” . Wani irin zafi Nusaiba ke ji a zuciyar ta . Nan take Idanun ta suka fara fidda Ruwan Hawaye . Ohk Mom I'll go now . Amma bari na faɗa Miki Wani Abu ɗaya . I hate Amrah na tsane ta , na tsane ta sannan inda zan samu wanda zai kashe ta Wallahi sai na sa an kashe ta , dukan mu zamu fi samun peace of mind . Juyawa Nusaiba tayi da sauri har da dan gudu tana fashewa da kukan sangarci tare da Hayewa up Stairs tana nufar falon Daddy tare da kiran sunan sa cikin kuka tana furta “ Daddy ” . 


Shashancin Banza ”. Mom Sa'adah ta furta tana Cewa “ I'm tired of you , Abun ya fara wuce gona da iri . Dole na taka ma wani Abin burki . Hannun Ma'aikaciyar nata taji tana cigaba da yi mata massage , wannan yasa Mom Sa'adah kallon ta tana cewa “ amm Asma'u please help me with my phone.  Tayi maganan tana nuna mata inda Wayar nata take.  Saurin nufar Carpet din Asama'u tayi tana dauko wayar tare da risinawa tana miƙa mawa Mom Sa'adah . Amsan Wayar mom Sa'adah tayi tana fara kiran numbern Nurayn wanda har a yanzu yake “ Is not reachable ” .


Gidan Ɓaidu .

Ina take munafukan makiran , Ku fita ku shigo mun da ita , wallahi yau sai na karairaya ta a cikin gidan nan . Cewan Baba Zuwai tana wani irin huci an taɓa Zulai . Salmanu ...! Inna larai ta kwala kiran Salmanu wanda shigowan sa kenan yana wannan irin karkacewa irin na yan daba yan Allah shirya . Ya dai baba.? Baka ga baƙar sheɗaniyar yarinyar can ba a ƙofar gida , jeka shigo mana da ita . Kallon su Salmanu yayi yana cewa “ A'a ban ga kowa ba. Baba Iliya ne wanda yake dauke da bulalan inji yace “ Tana nan a dakali a zaune , shigo mun da ita ” . Wani irin juyawa yayi yana karkacewa ya yan Allah ka shirya yana furta “ To ai Shikenan Tsoho fakafaka ne. Kaman mintuna biyu Salmanu ya dawo yana cewa “ Bata fa a wajen nan ” . Baba Adamu ne ya fito yana kallon su hannun sa dauke da Buta alamu sallar La'asar ya fito dashi.  Wani irin kallo yayi masu kana ya nufi Hanyar fita . Muryar Baba Zuwai ne ya katse shi don dama ita take masa hawan ƙawara, yo ko tana Ɗakin Lanti ne ku duba mun.  Murmushi Baba Adamu yayi yana cewa “ Ai yanzu ba zaku ƙara ganin Amrah ba , sai dai kuma taxo don Gaishe ku . 


Kaman ya kenan .? Baba Iliya ya katse Baba Adamu kamin Baba Adamu yace “ Ai mijin ta ya tafi da ita . Ɗifff kaji Wurin yayi cike da rashin Fahimtar Baba Adamu baba Zuwai tace Ban gane ba . Nurayn Wanda ya bugi Zulai ba kowa bane face mijin Amrah . Ni na daura mata Aure da Malam Liman da Maƙocin mu mai Wada , da kuma baban ta Yusufa . Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Haba Malam Gaskiya wannan Abin da kake mana babu Adalci a cikin sa . Inna Larai ta katse sa cikin Ɗaga Murya da kozonto ......!


Juyawa Baba Adamu yayi yana ficewa daga gidan , Nan take cike da takaici da rasa Sanin mafita da bakin ciki baba Zuwai ta daura hannu aka tana faɗin " Waiyo Ni Zuwai , yanzu Ni za'a yi ma haka a cikin gidan nan? Na wahala na raini yarinya ta girma na gama cin kashin ta da fitsarin ta a lokaci daya ayi mun wannan sakayyar? Ni kuwa me nayi ma Malam Adamu a cikin gidan nan yake son ganin karshe na da iyaka na.? . Kiyi Haƙuri Baba Zuwai cuta an cuce ki wallahi . Inna Larai tayi magana tana dafa Zuwai . Ita kuwa Zulai wani sabon zazzaɓi ne taji ya rufe ta na daban . Salamatu ce ta kalle su cike da jin takaici tana furta “ Yanzu Amrah nawa take har da za'a yi mata Aure bayan ga yayyun ta nan . Amrah fa ko shekaru sha takwas bata haɗa ba nake tunani . To an ƙosa a kaita.  Larai tayi maganan cike da ɓacin rai . Muryar Baba Zuwai suka ji ya katse su tana cewa " Wanda ya Aure ta kuma yasan Shegiya ce ya aure ta ? , Ya san usulin ta ?. Saurin Girgiza kai Larai tayi kana tace “ Gaskiya bana jin hakan ,don da yasa  Ni babu wanda zai Auri Yar Zina . Muryar Baba Iliya ne ya katse su wanda yayi mutuwar tsaye yana daga murya kaman zai tada gidan yana cewa “ Ina wannan Auren bai ɗauru ba , har a yaushe ne aka Ɗaura auren bamu Sani ba . Juyawa yayi fuuuu yana nufar hanyar kofar Gida inda Baba Adamu yake .....!

Wani irin juyi Baba Zuwai take yi a tsakar gidan tamkar wacce aka yi mata mugun duka , babu Abin da take faɗi sai malam Adamu ka cuce mu . Itako Inna larai cewa take “ Yanzu ga yayyun ta nan a gaban Mu amma baka daura masu Aure da Wannan yaran ba sai Amratu ? , Su da suke da Asali da iyaye yaran sunna , Amma ka ɗau shegiya wacce aka yi cikin ta a kwararo har yau ba'a san takamamman Uban ta ba , ka aura mata miji na gani a faɗa . Ga su Zulai nan . Kai Gaskiya Adamu ka cuce mu kuma dama tuntuni Ni nasan daga inda ƙiyayyar nan naka ta fara . Haka suke ta tsiyar su matan gidan sun arba'in ban da yaran gidan , kowa bakin ciki yake yi da jin wannan kalma na Auren Amrah. Sai kuma wasu da suke gani tamkar wasa Baba Adamu yake yi , ba gaskiya bace maganan tasa . Ta yaya Amrah zata samu miji irin Nurayn presented Husband kaman shi . That will not be possible , Hakan ma ba zai taba yiwu ba . Muryar Yaya Ikilima ne ya katse su tana cewa " Don Allah Baba kuyi shiru wannan hayaniyar duk na Meye .?. Ke yi shiru Ikilima dole muyi.  Wannan yaron fa Amrah ta Aura , Wanda da ya shigo sunan yana ci mana mutumci ne amma ganin sa nake tamkar a kwalba kaman balarabe.  Ko kin manta ita fa yar zina ce , ba Asali bare tushe . Kalli fa ƴammatan dake gaban Mu ƙannin ki Ikilima duka babu mazan sai ita ?. Humm Numfasawa Ikilima tayi tana kallon Inna Larai kamin tace “ To sai mene Ai abun muji daɗi ne ma indai hakan ne , Amrah fa bata da kowa sai ALLAH,tun da ta fado duniya take shan Wahalar Cikin gidan nan a haka har ta kai iyanzu . Kin ga kuwa ta huta ai . Wani irin uban Ashar Baba Zuwai ta jefo masa Ikilima “ Shegiya yar Bara uba ... Kai Ikilima in da badon Haihuwar gida nayi lokacin da zan Aife ki ba , Wallahi da nace “ An musanya mun ke ne , bani ce Uwar ki ba , haka yan uwan ki Su Zulai ba jinin ki bane . Juyawa Ikilima tayi tana Furta “ To Baba Allah ya huci zuciyar ki ,tana shigewa Ɗakin ta don har kan ta ya fara Mata ciwo . Kullum cikin gida Hayaniya kuma duk akan Mutun ɗaya , kun dau karan tsana kun daura ma yarinya , yanzu itama ta huta . Tana maganan a zuciya tana faɗawa ɗakin ta . 

Ƙarfe Baƙwai 7:00pm . 
Duk da Gari yayi duhu amma ko ina na gidan haske ne ya gauraye . Bin ko ina take da kallo jikin ta yayi sanyi , Hannun ta ta ƙare maƙalewa cikin nasa tana motsa bakin ta a hankali tare da cewa “ Noory nan ina ne ? Ina jin tsoro .! Amrah ta ƙare maganan tana ƙara matse hannun ta tana riƙe hannun Nurayn ƙammm tana juyawa tare da kallon Securities din gidan . Ko wanne da shigar suit baki . Haka sunan Dare ne amma har a wannan lokacin dukan su faces din su da baƙar tabarau ( Glass).  Wannan ya ƙara tsorata Amrah . Dakatawa yayi yana tsayawa tare da juyawa Yana kallon Securities din tare da cewa “ Zaku iya tafiya yanzu ” . Yana faɗa masu hakan ya juyo yana kallon Amrah wacce tayi masa narai narai da ido . Ƙasa yayi da kansa yana ɗan rage tsawon sa . Fuskar ta ya Tallabo Kuncin ta yana kallon lulun idanun ta inda suke dauke da tsoro gashi nan a sarari . Murmushi taga yayi mata Hushiryar sa na bayyana bakin sa ya ɗaura a saman Goshin ta yana manna mata Wani irin romantic kiss kana ya Rungume ta yana mannata da jikin sa sosai . Kusan mintuna biyu suna a haka yana jin yanda bugun ƙirjin ta ya fara lafafawa tsoron na fita daga gare ta . A hankali ya furta “ Calm down Amrah ” . Ki natsu ki kwantar da hankalin ki , Baga Noory a tare dake ba ? , So feel free Babu Abun da zai same ki . This is one of my House . Babu Wanda yasan dashi , so anan zamuyi rayuwar mu zaki zauna da Nooryn ki ko.? . 

Yanda yake mata magana in love and caring tamkar ƙaramar yarinyar goye yasa ta gyaɗa masa kai cikin sanyin Muryar ta ta furta “ zaka kula dani sosai ko Noory .? ” . Fiye da yanda zan kula da kaina da komai nawa ma . To muje . Tayi maganan tana raba jikin ta da nashi . Murmushi yayi yana ganin zallar wauta irin nata kama hannun ta yayi suna nufar cikin Gidan inda yake dauke da bene biyu , ganin komai take yi tamkar a mafarki , ji take tamkar Mafarkin nan nasa da ta saba yi shi ne a yanzu ma take yi . Lift taga sun hau yana yin sama dasu . Wayyo Noory .... Tso..tsoro fa nake ji . Wani irin dariya ya sama ta yana kama kumatun ta yana faɗin “ Amrah  ta ”. My forever happiness, my love is blind  Amrah , ba zan iya misalta Miki yanda nake Ƙaunar ki a Zuciya ta You Are my forever more . Yana maganan tare da kallon kyaƙyƙyawar fuskar ta . Tsayawa lift din yayi suna fitowa . Wow . Ta furta Fara'ar ta na bayyana . Noory Ina ne nan .? Gidan Amrahn Noory ne nan . Ya furta yana Dariya tare da nufar wani ƙayataccen falour komai na Decoration din wurin Cofee ne da Golden kuma Adon Royals aka yi ma komai na falon hatta tv stand din Mai rabin bango ne anyi masa Adon Royals . Sai ɓangare da ban na falon anyi Wani irin bangajejen mirror shima Gyefen shi anyi Decorating na Royal . Wuce Nurayn tayi tana nufar Centre table na tsakiyar falon . A hankali ta kai hannun ta tana Ɗaukar Hoton ta Wanda gyefe magazine ne , Alamu yana Yawan zama a wurin . Hoton ta ta gani sanye da uniform din skul din su , Hannun ta dauke da takardar jarabawan ta , wannan shine ranan mu ta karshe wanda ban sake ganin ka ba Noory sai a yanzu , ta furta maganan a zuciyar ta . Hannun ta takai tana shafa hoton tare da tuno da Abubuwan da suka wuce a rayuwar su tsawon shekaru . A hankali ta furta “ Wannan nice , Ga Noory ga kuma mama Nanny . I really miss that Day.  Wasu irin hawaye ne suka fara bin Kuncin ta . Amrah ...!

Ya kira sunan ta cikin sauri yana takowa zuwa inda take . Juyowa tayi tana kallon sa tare da miƙa masa hoton tana fashe masa da Wani irin kuka mai tsuma zuciya da ban tausayi . A hankali yake bin hoton da kallo . Cikin Muryar kuka take furta “ Noory kai kayi Karatu A rayuwa , ka girma na ganka I'm so happy For that Noory, kayi mun Alƙawaruka kuma ka cika mun , Amma Ni nayi maka Alƙawari zanyi Karatu ban cika maka ba .  Hannun sa yasa yana rungumota jikin sa kana yace “ That Very Good . Ki daina damuwa Amrah , a yanzu kukan ki shine damuwa ta . Stop it okay....ƙasa daina kukan tayi kaman ma a lokacin ne hawayen suka samu damar sauko mata . Cikin gent Muryar sa cike da kulawa ya fuskanto ta Izuwa gaban sa yana kallon Fuskar ta yanda take Kukan sosai . Sorry ...sorry komai ya wuce yanzu . Zaki yi rayuwa dani na har Abada .? Kallon sa tayi cikin daukewar murya na wanda yayi kuka har ya gaji cikin sanyi ta furta “ Zaka kula Dani sosai ? ” . Ƙurrrr yayi mata yana kallon yanda ta zuba masa ido Hawayen idanun ta na sauka a Kuncin ta . Wani irin ɗauke Wuta Amrah tayi na baƙon Al'amari , Abun da bata yi expecting ba jin wani irin zuuuuuu take ji tun daga ƙasan ƙafarta har Zuwa tsakiyar ƙwanyar ta . Wani irin tsotsan Laɓɓan ta yake yi cikin Salon da bata taɓa sanin sa ba . Kissing ɗin ta yake yi yana ƙoƙarin kama harshen ta , jikin ta ne ya hau kyarma kar³ . Nan take ta fara Ƙoƙarin janye jikin ta amma yayi mata Warm Hug Wanda ta kasa janye jikin ta daga gare sa... Zame bakin sa yayi Daga laɓɓan ta yana kissing ɗin ta ta ko ina ............!
Wani irin haɗe jikin ta yayi da nasa yanda ƙwaƙƙwaran motsi ta kasa yi , sai zuciyar ta dake buga mata uku uku . Yanda yake kissing saman Wuyan ta yasa ta jin Wani irin sabon baƙon Al'amari na daban.  Noo...Noor...Noory ta furta kalmar Sunan sa Bakin ta na Rawa haka jikin ta . Humm Wani irin Ajiyar zuciya taji ya sauke tare da ɗago fuskar sa daga Kissing ɗin ta da yake yi . Hannayen sa biyu yasa yana Hugging ɗin ta sosai tare da shafa Bayan ta tamkar mai rarrashin ta.  Wani irin yanayi yake ji na musamman mai wuyar Misaltuwa Zuciyar na masa Daɗin da ya daɗe bai samu irin shi ba . Sabon natsuwa na shigar ko wani kafa na ilahirin jikin sa . Laƙwaam Amrah tayi a jikin sa , tana jin Al'amarin tamkar bashi bane mai yi mata Hakan ,duk da ta rasa Fahimtar me zata fassara hakan da yayi mata , Amma kuma ta kasa yi masa magana sai shiru da tayi jikin ta na tsagaitawa da Rawar kyarman da yake yi , Bugun Ƙirjin ta na sauka a Hankali . Shafa bayan ta yake yi cikin Wani irin Salo yana Lumshe Sexy eyes ɗin nan nashi , Rabon da yayi wani mu'amala da Wata mace tun kamin dawowan sa Daga America . A yanzu jin Ko ina na sha'awar sa yake Open 😹 . Wani irin jan iska yake yi yana hada hannun sa ɗaya da nata yana Matsa taffan hannun ta cike da bayyanar da tsantsan sha'awar sa wanda Amrah ta kasa gane inda Al'amuran suka nufa . Ɗumin Jikin ta kaɗai ya Gamsar dani haaaummm ya furta yana ƙara shigar da ita jikin sa . Wurga Lulun idanun ta take yi kana a hankali ta janye Jikin ta tana ɗan Matsar da Kan ta daga gare sa sam ta kasa Kallon ƙwayar idanun sa , kunyar Sa taji tana ji musamman Yanda taji yana mata Abun da bata taɓa expecting daga gare sa ba ,wannan yasa ta sadda idanun ta ƙasa tana Haɗe hannun ta biyu tare da wasa da yan yatsun ta , Fuskar ta a narke ƙiris take jira tasa masa Shagwaɓen kukan nan nata . Tako biyu yayi yana matsowa kusa da ita , sanin Amrahn da yayi tun ba yau ba yasa shi Saurin yin ƙasa da Muryar sa yana shafa Gyefen Kuncin ta . “ Sorry Amrahn Noory , taho muje kiyi taking  shower 🚿 after all sai Muyi dinner sannan kiyi barci ”. 

Ɗago da idanun ta tayi tana kallon sa hawaye har sun ƙwanta a cikin su . Noory Baba Adamu zai ne mene ni, Ka maida Ni Gida. Ohh... ! 

Ya furta yana ɗan kallon Gyefen sa hannun ta ya kama yana cewa “ Calm down Ohk..? Idan mun ci Abinci zan kira wayar Baba zakiji Muryar sa , da sanin sa na Ɗauke ki . Da gaske kake yi ? Tayi Maganan tana sakin masa fara'a hade da dariya na nuna jin daɗin maganan tasa . Yes Da gaske nake yi ” . Murmushin nan nata tayi masa Dimples ɗin ta na loɓawa Ohk to muje yanzu ” . Kamin yayi magana tuni ta juya ba tare da Tasan ina ne Bathroom ɗin ba . Ji tayi ya riƙo hannun ta caraf wannan yasa Amrah juyowa tana kallon sa har a lokacin kuma Fuskar ta cikin bayyana Annuri yake . Yanda ya kafe ta da idanun nan nasa bai ce mata komai ba haka bai cika hannun nata ba yasa Amrah Cewa “ Noory Menene taho mu tafi ” . Tausayin ta ne yaji ya kama shi Ainun she's so friendly tun daga yarintar ta haka take har yanzu ya furta a zuciyar sa , A sarari kuwa ce mata yayi “ I love yhu Amrah ”. Kallon sa tayi tana ɗan dakatawa da Murmushin da take yi . Ɗan jimm tayi tana masa Wani irin kallo kamin ta janye hannun ta daga gare sa . I love yhu too Noory , ta furta tana sakin sabon dariyar dake ƙara bayyana kyawun nan nata . Riƙo hannun sa tayi tana furta “ Mu tafi ka nuna mun ko ina yanzu ” . Sai kin yi barci kin huta zuwa Gobe sai na nuna Miki ko ina , yanzu dare ya fara .  Gyaɗa masa kai tayi suna nufar Wani Corridor inda taga Ɗakuna biyu ko wanne na Fuskantar dan uwan sa . Ɗaya daga ciki suka shiga inda Anan take idanun ta ya ci karo da Wani irin haɗaɗɗen Bedroom Mai Masifar kyau . Kun san shi da tsafta best colour ɗin sa White ne ,shiyasa ko Decoration za'a yi masa sai an saka White . Still yanzu komai na Wannan ƙayataccen Bedroom ɗin white and pink ne , Alamu yayi ne duka don matar Auren nasa“ baby colour ” . Amrah ta furta tana saurin nufar tsakiyar Bedroom ɗin tare da faɗawa saman Gadon tana lutsa hannun ta cikin Blanket din mai laushi shima Pink colour ne.  Wow Noory Nan Bedroom ɗin ka ne .? Sosai yake jin kansa cikin nishaɗi kawai don ganin Amrah a wannan halin farin ciki , a kullum mafarkin sa kenan ya gansa gashi ga Amrah . Zama yayi a can Gyefen mirror a wani ƙaramar kujera na hutawa da yake kallon mirror yana facing ɗin Amrah dake ƙwance , jin maganan nata yasa shi cewa “ Ni baby ne ? , Nan Bedroom ɗin ki ne kin san kece Small baby Girl . Saurin miƙewa tayi tana kallon sa kamin tace “ A'a Ni ba ƙarama Bace Noory kalle Ni fa ka gani . Kallon ƙasa ƙasa yayi mata yana Lumshe idanun sa , shi kaɗai yasan yanayin da yake ji a wannan sa'ilin . Ohk ke babbace but me yasa ɗazu just common Hug kin kama mun ɓarin jiki ? , Kamin tayi magana ne ya cigaba da cewa “ You Are still a baby girl ” . Shiru Amrah tayi tana kasa masa magana don ta rasa Abun faɗe , cike da Haukar yarinta ta miƙe tana takowa zuwa inda yake . Kallon kanta tayi a madubin tana cewa “ Noory kalle Ni fa babbace Ni yanzu 17 Yes going to 18 . Shitttt ya katse ta yana jawota jikin sa tare da Ɗaura yatsar sa Ɗaya bisa laɓɓan ta . Ohk to yau zaki nuna mun girman naki na gani. Kallon sa tayi kana tace “ Ban gane ba . Ohk ya furta yana kauda kan sa gyefe ba tare da ya ce mata komai ba . Noory ...! Ta kira sunan sa tana kallon fuskar sa . Ɗan juyowa yayi yana kafe ta da idanun sa , kana tace “ Wai me yasa yanzu kake yin mun shiru ne ? A da baya ba haka kake ba . Kana yawon dariya sannan baka mun shiru , har goya ki kake yi . Wani irin Dariya taga yasa mata yana cewa “ shiyasa nace  Har yanzu yhu are small girl.  Ɗan turɓine fuska tayi tana kauda kan ta gyefe , Alamun taji Haushin dariyar da yake mata . Amrah ..! 

Ya kira sunan ta yana kai hannun sa tare da tallabo Kuncin ta . Ɗago idanun ta tayi tana kallon sa , na goyaki yanzu ɗin ? Komai zan yi Miki fiye da yanda na saba Miki a baya . Ina miki so na har Abada my baby love.  Wangale masa baki tayi tana dariya tare da cewa " Ai Wancen ina yarinya ne , amma yanzu ka zama Miskili baka magana Sosai . Me yasa .? Humm sauke Numfashi yayi daƙyar ya jawo maganan nasa kana yace “ Hakan ya faru ne tun daga lokacin da na daina ganin ki a rayuwa ta . Ciza laɓɓan sa yayi na ƙasa yana jin wani irin sabon raɗaɗi a zuciyar sa . Nan take fuskar sa ta sauya . Kallon sa Amrah tayi tana kai hannun ta tare da jan Sajen fuskar sa da ɗan ƙarfi ,dan rintse ido yayi yana furta “ Asssshhh .” . 

Sakin masa Dariya tayi tana saurin sauka daga jikin sa kana tace “ To Meye na damuwan bagani yanzu za muyi rayuwar mu ba ?” . Yess My love , rayuwa za muyi ta na har Abada . , Ya ƙare maganan yana miƙewa tare da takowa zuwa inda take . Hijabin jikin ta ya cire mata yana cewa “ Shiga Toilet kiyi wanka zaki iya yi da kan ki.? Ware idanun ta tayi tana cewa " Sosai ma kuwa i can do it by  my self . Uhmm Yayi maganan yana ɗan daga kafaɗar sa alamun it's Ohk . 

Saurin Nufar toilet ɗin tayi inda ta kai hannun ta tana shirin murɗa Handle ɗin kawai taga wurin ya buɗe luuuuuuhhhhh , Juyowa tayi tana kallon Nurayn dake tsaye har a lokacin idanun sa na akan ta . Ɗaga masa hannu tayi tana faɗin " Abun burgewa Noory . Dan Dariya yayi yana cewa “ Kar fa ki fito baki Dauraye jikin da kyau ba . Noory da kyau zan Wanke Kar fa ka shigo mun.  Wani irin dariya yayi yana cewa “ Ohk Amma idan baki wanka da kyau ba ,Ni da kaina ko kin fito zan kara Miki ” . Uhmmm ta furta tana shigewa ba tare da ta kuma basa Amsa ba . Don ta lura zolayar ta yake yi . A zuciyar ta cewa take “ Noory ya maidani ƙaramar yarinya jaririya tun ina karama da kaina nake Wanka  ” .

Ƙaran Door Bell ne yasa shi miƙewa yana nufar falo don yasan a yanzu Joseph ne kaɗai zai shigo masu don ya kawo masu dinner . Ficewa yayi daga Bedroom din yana nufan falour . 
** 
Ƙarfe goma na dare 10:00pm. 
Gaba Ɗaya iyayen gidan cononel ɓaidu zaune suka a tabarma an tasa Baba Adamu da baba Yusufa gaba , Inda Baba Zuwai ke shiga ba nan take fita ba . An nuna mun bani da iko da Amratu na wahala nasha wuya na raine ta ayi mun wannan mummunar butulcin da sakayya . Gyaran murya Baba Yusufu yayi yana cewa “ Yanzu komai ya faru an riga da anyi , Shi kuma aure dama indai an daura shi to lokacin sa ne yayi , Ai ba laifi ne ba ,laifi ɗaya shine bamu sanar ma kowa ba . Sannan a satin aka Ɗaura auren nan fa , kun sani an faɗa . Babu laifi don Miji ya tafi da matar sa . A'a wannan kuwa laifi ne , sam Wannan auren ba zai karko ba . Muryar Baba Iliya ya katse su yana zare jajayen idanun sa . Saurin kallon sa baba Adamu yayi yana cewa " Ikon ALLAH Malam me yasa zaka ce haka .? . 

Eh maganan gaskiya ce dole ayi ta . Babu dan mutuncin da zai Auri Yar zina , wai don son ta .a'a sai dai don wani dalili nashi , ko sha'awa ce ta ɗan lokaci duk mun san halin ai yayan manyan.  Na basu wata guda yana gamawa zai sako ta ya dawo da ita . Ina nan kuma zaku ce na faɗa maku . Ya subhanallah . Baba Adamu ya furta , yayin da Inna larai tace “ Ƙwarai kuwa Wannan fa shine iya gaskiyar , idan ya sako ta ai aga abin da muke faɗa . Har da za'a yaudare mu saboda Bama da daraja a ido . Humm Numfasawa Baba Adamu yayi cike da jin ba dadi ya furta “ Ban ji dadin Wannan maganan taku ba sam . Addu'ar zaman lafiya zaku yi masu ba wannan maganan ba . Sannan da kuke yawan cewa “ Amratu yar zina ce kuna da hujja .? Ni a gani na duka a ya'yan Kanol Auwal Ɓaidu babu Mai Masifar kama da uban ta irin wannan yarinya . Har kallon ta irin na mahaifin ta ne . A'a malam don Allah kayi shiru . Kar ka haɗa mana yar zina da tsohon mijin mu wanda yake ƙasa Allah yayi masa rahama . Cewan Baba Zuwai cike da Sababi tana mikewa tare da Cigaba da cewa "Tun da Anyi haka ai Shikenan. Sai ku zauna jiran sakamako amma Amratu dai kaman ta dawo cikin gidan nan ba baki nayi ba . Wuce su tayi tana nufar dakin ta , har wani rama tayi na yini guda . Haka kowa ya watse daga Wurin a zuciyar kowa Haushin Baba Adamu suke ji da Baba Yusufu . 
**
Zaune yake yana taba laptop ɗin sa a tsakiyar falon Daddyn shi Wato Alh Ahmad Tama. Fitowa Momy Aslaam tayi cikin shigar ta na Sleeping drees masu dan Kauri kasantuwar weather ɗin da ake ciki . Ƙarikowa tayi zuwa inda Aslaam yake tana zama gyefen sa tare da furta “ Aslaam kana nan .? Baka yi barci ba . Rufe laptop ɗin nasa yayi yana kallon Momyn kana yace “ Daddy na ke jira , ina so na nuna masa wani abun mamaki . Ɗan cabe baki Mom tayi tana faɗin " Like how .? Meye Abun mamakin, ko wani kudin ne ya shigo maka wanda baka expecting ba , daga companyn ka ne .? . Sakin Murmushi Aslaam yayi yana cewa “ No mum , idan kika gani nasan sosai zakiyi shock ” . Muryar Daddy ne ya katse su Wanda yake fitowa cikin jallabiya , Dogon Alhaji tamkar Alhazan larabawa , fari ne tarrr ga Hutu ga kuma cikar zati irin nasu ta manya . To Aslaam firan me kake yi Da momyn naka da Wannan Daren, Kasan Gobe zaka bi Flight din 11:00am zuwa Germany . Yes Dad”. Aslam ya furta yana buɗe laptop ɗin sa tare da cewa “ Daddy na yarda da ake cewa “ Ko wani Ɗan Adam a duniyar nan to da irin sa . Yau naga mai kamani sannan mai kuma kama da Daddy na . Dammm ƙirjin Mommy ya buga , Saurin miƙa hannu Daddy yayi yana karɓan laptop ɗin inda fuskar Amrah ya bayyana masa . Idanun sa ne suka hau Rawa , nan take ya gyara zaman Medical Glass din sa. Aslaam wacece Wannan .? Kaman ya ɓaci tamkar Hassan da Husaina . Wato kai da ita tamkar Yaya da Ƙanwar sa . Hahaha... Aslaam ya fashe da Dariyar nan nasa kana yace “ My future Wife , Ina son ta sosai Daddy , anan take sannan kuma na ganta a yau ido da ido . Ohhhh mashaallh Dad ya furta yana zama a gefen Aslaaamm suna saka shi a tsakiya . 

Dear Mshaaallh kace masa fa.? Mommy tayi maganan tana kallon Alhaji Ahmad Tama cike da Soyayyar nan tasu ya kalle ta yana cewa “ Ai Aslaam ya isa Aure , muma zamu so ganin jikokin mu da hannayen mu . Humm ai shikenan, Mom ta furta tare da kallon Aslam tana cewa “ Ina ne gidan su waye iyayen ta ?. Ban san komai ba Mom , But na lura da dai abun dake damunta , ko yaya dai Zan zama mai sata farin ciki a rayuwa . Iyayen ta suna da karamin Mommy talakawa ne . Ya furta kan sa tsaye yana kallon Mommyn nasa . Juyawa tayi tana kallon Daddy kamin tace “ Idan ka dawo Germany sai muyi magana sosai . Ta ƙare maganan tana shafa Sumar kan Aslaam . Thank yhu mommy , Daddy thank you . Murmushi duka suka yi suna kallon  Sabon Annurin Fuskar Yaron nasu Daya tilo wanda suke masa zazzafan SO a kullum suke kulawa dashi tamkar ƙaramin yaro . 
**
A hankali ta sako ƙafafun ta tana fitowa daga Bathroom din . Gashin kan ta ta tufke tana cunkusa shi don ta rasa ya zata yi dashi . Jikin ta Towel ne iya cinya da sauri ta fara ware waren niman Abin da zata rufa jikin ta dai dai Nuryan na shigowa Bedroom din.  Amrah kin fito. ? Yayi maganan yana takowa zuwa inda take tsaye daure da Towel ɗin , sai ruwan dake ɗiga ma ta . Noory Wannan wani irin Towel ne ƙarami , babu kallabin da zan Ɗaura a kai na .? Duka tana masa maganan ne tare da juyawa tana kallon Gyefen ta ko zata ga Abun daurawa . Shirin da taji yayi mata ne yasata juyowa tana kallon sa . Wani irin ƙyarrr taga yayi ƙirjin ta da nonuwan ta suke masa “ Hi ” . Sam ya kasa motsawa idanun sa na kallon Nonon ta wanda suka cika ƙirji ga su tsaye carrr.  Kallon sa tayi tana saurin kallon nonuwan ta , cikin sauri tasa hannun ta tana rufe Kirjin nata tana cuno bakin ta tare da kallon sa . Idanun sa sun fara Rufewa haka launin su ya fara sauyawa . Gani tayi yasa hannun sa yana janye hannun ta da ta rufe............!

Post a Comment

0 Comments