TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

'Yar Tsakar Gida 3 page 19-25

 Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: Bai mata magana ba har ya ƙwanta Gyefen ta yana matsota jikin sa kamin a hankali ya furta “ A'a babu zafi irin na Wancen ranan ai bakiji zafi ba ko Amrah ? Yau ma ba zan Miki da zafi ba ” . Shiru tayi masa bata tanka sa ba , Taji hannun sa yana shafa maran ta tare kaiwa zuwa ƙasan Virgina ɗin ta . Yanzu ai ya warke baiyi Miki zafi .? . Yayi maganan yana ɗan saka yatsar sa yana ɗan danna mata a hankali . Noory.........ta kira sunan sa tana dan matse cinyoyin ta . Da zafi ne ? Ya katse ta yana yin shiru tare da sauraren ta . A'a noory Ni dai ina jin tsoro kar kayi mun zafin ya dawo . Ba zai dawo ba ki yarda dani Kinji ?. Tom . Ta furta tana dan kumshe idanun ta , a lokaci daya ya fara mantar da ita zullumin d take yi da tsoron yanda yake Romancing ɗin ta yasa ta mantawa da duk wani abu da ya faru a lokaci guda ita na yanzu take gani sabo fil..... Wani irin Nishi ta sauke da sauri tana rintse idanun ta tare da kai hannun ta tana daura bisa kan sa , Ahhhhh Noorrry Ashhhhh Tana maganan Muryar ta rawa yake yi na Feelings idanun ta sun fara makancewa , yanda yake tsotsan mata Cikin Virgina ɗin ta ko alawa ya samu ba zai sha haka ba .  Ashhhh Ushhhhh Noor..nooryyyy . You like it...? Ya ɗago yana kallon ta tare da Tambayar ta , kallon sa tayi har ta fara haɗa Gumi . Idanun ta ya kalla kamin yace “ Da Daɗi Amrah ? ” .  A Hankali ta gyaɗa masa kai alamun eh . Ohk bana son ki wahala komai a hankali zan Miki... Lumshe Idanun ta tayi gani tayi ya miƙe yana sauka daga gadon yana “ Sorry love yanzu zan dawo ” . Kallon sa tayi ba tare da tace masa komai ba duk yanda take jin kan ta sam bata so ya dakatan ba. Jin Sanyin Ac ya ƙaru yasa ta Fahimtar ƙara gudun AC yayi . dawowa yayi yana mata Murmushi ba tare da yace mata komai ba ya cigaba da flowern sa ruwa🌷 . 


Kusan mintuna Goma yana aikin tsuma ta da tada mata duk sha'awar ta . Gaba ɗaya ta gama ficewa a hayyacin ta . Shi kan sa a yanzu bashi da control . Cikin Muryar kuka cike da shagwaɓan nan nata wanda take ƙara gigitashi tace “ Noory ka daina tsotsan mun kuma Ina so 😲 . Na gudu ko na tsaya🏃🏻‍♀️ to amma muje dai zuwa . Idan nazo inda zan gudu zaku ji ɗifff mun koma wani ɓangaren 😄 .


Bata gama rufe baki ba Taji ya rungume ta gaba daya ya sakin mata nauyin sa . Jikin sa wani irin kyarma yake yi na jaraba 🍌 joy stick ɗin Nasa tayi ƙyaam tana haniniya . Komai a yanxu yana mata ne duba ga lafiyar ta ,shi yasa yake bin komai a hankali duk da halin da shi kan yake ciki . cike da shagwaɓa tana daura hannayen ta a bayan sa tare da dan dukan sa take furta “ Noory kayi mun noory ....noory kaji idan bakayi min ba , to ko gobe kazo ba zan ......hannun sa taji ya rufe bakin ta a hankali cikin wani irin murya ya furta " Amrah tsiwan ki yayi yawa . Wani irin abu ne taji ya soke ta , Noory kai ne kayi mun kuma yanzu kaƙi ko.? Noory kasan me nake ji ne ? Zata fara masa kuka ne taji ya fara danna Madam joy ɗin sa cikin Virgina ɗin ta . A tare suka ja numfashi daɗi su suka san yanda suka ji nikam bana ce ba .  Sai abin da nagani🤪 . Kan sa ya ɗau chagi wasu irin sambatu ya fara Mata gaba ɗaya ya kwance mata . Ashe ta fisa danne Feelings. Jin dadin su suke yi a haka yana kun dai gane ....na tsawon lokaci kana Su fara dan dawowa hayyacin su . Muryar Amrah ne iyayen surutu baki baya mutuwa ta furta “ Noory da Daɗi kai ma kana jin daɗin kuwa .? Dariya ya yi mata kamin yace “ Eh nama fiki jin daɗin sosai ki bari za muyi magana amma Ba yanzu ba . Yana maganan yana matsa Nonuwan ta wanda suka ƙara laushi da cika. A hakan kuma yana ɗan danna mata Joy stick ɗin sa yana mata komai da lura . Ƙafanta ta ware masa tana faɗin NOORY b haka kake mun ba zaka fi jin dadi Nima na da din yafi mun . Shiiittt Amrah...! Kiran sunan ta yayi kaman zai mata magana sai kuma ya fasa yana kai hannun sa tare da Gyara cinyoyin ta . Amrah idan ba don kin Auri miji mai yawon buƙata ba ina da bugun sha'awa Amra da badon haka ba Hutu ya kamata na baki na dan lokaci saboda Jikin ki da lapiyar ki , idan mace nada Juna biyu yana dakyau miji ya rinƙa bata tazara na jima'i a likitance . Sakin baki Amrah tayi tana kallon sa wato halin Bature yake nuna mata kenan da likitancin sa . Muryar sa ta kuma ji yana cewa “ Ni kaina zan fi son nayi yanda zanji dadi sosai kuma na samu biyan buƙata nan da nan amma ai muna da isasshen lokaci ko awa na zamu kai . A zuciya ne Amrah tace Au muyi ta Abu daya har tsawon awanni wai dama ciki nake dashi ban sani ba ?. Tab aiko Bara zuwa Anjima Ni ba zan haihuwa ba . Duka maganan a zuciya take yin shi . Idan na takura nace sai nayi yanda nake so Cikin jikin ki zai iya zubewa . Da yawa wasu na zuwa irin sababbun Auren nan ,kiji ance yarinya ta samu ciki yana ta zubewa har a fara tunanin wani abun ne daban ,Yes akwai wasu lalura ne amma da yawa daga nan matsalar yake . So mata da maza take not ✍🏻 .


Uhm Nidai Noory na gaji . Muryar ta ya katse shi tana ƙoƙarin janye jikin ta daga nashi. Ke fa kika cika Ni da surutu . Kuma Ni ban gaji ba . Ko Abinci zaki ci.? Kallon sa tayi kana ta Girgiza masa alamun a'a . To ai nasan baki gamsu ba Amrah "... Kuma shine kake damuna da surutu.? Sorry ...! 

Yanda yayi mata maganan tamkar zai mata sujada yasa ta yin shirun duk da fa maganan sa gaskiya ce itace mai zuban amma tace shine ,kuma ya bata haƙuri don dole 😹 Niko nace anya wannan zazzafan soyayyar ta Nurayn bata yi yawa ba ...? Amma ku me kuka ce .? Muje zuwa this is our finale book 3 inshallah wasu suka ce mamanteddy ta gana mana azaba🥺 I'm very sorry kuyi hakuri ina ganin comment ɗin ku ina godiya . Kaman yanda ya faɗa mata hakan yayi komai yana mata ne cikin salon sa ,kuma suna jin daɗin Kasantuwar su a wannan lokaci a tare a kuma irin wannan ƙololuwar dadi da suke hummmm🤪 . Ashhhhh Ohhhhhh my God ,Ahhhhh ahhhhhh ahhhhhh oooooooooo.....Sambatun Nurayn ke tashi gaba ɗaya ya gama ficewa a hayyacin sa , wanda yana jin wannan yanayin ne idan yana tare da Amrahn nasa kaɗai . Ita kuwa Nishi kawai take saukewa duk da Ac amma da yake kunsan da ƙaruwa Zufa ne sosai ya tsuma fuskar ta zuwa saman Goshin ta . Gaskiya yau daɗi Taji bata ji zafin ba wannan yasa ta duk sukuwar da yake yi akan ta bata damu ba ,don bata yi masa rakin nan nata ba ko saka masa wannan kukan . Yanda taji yana yi mata da pennis ɗin sa yasa ta Gantsarewa numfashin ta tamkar zai ɗauke don Daɗi nan take ta fara masa ɓarin madaran ta tana sauke numfashi kana ta koma tayi lamo tana lumshe idanun ta . Don gaba ɗaya ta samu gamsuwa yanda ya kamata a tare dashi . Ganin haka yasa Nurayn matsawa yana ƙwanciya Gyefen ta tare da kallon Fuskar ta da har a lokacin idanun ta a lumshe suke . Amrah kin gaji dani ko? . Ɗan warrrr tayi da idanun ta tana ware su tare da kallon Nurayn . Kauda kan ta tayi tana kallon Gyefen ta kana ta kuma juyowa tana kallon sa a shagwaɓe tana cuno masa ɗan mitsulun bakin ta tace “ Noory ina son naci Wani abu yunwa nake ji ” . Ohk Bara naje kitchen na haɗa Miki . Yayi maganan yana miƙewa tare da sauke ƙafarsa ɗaya ...Hannun takai tana saurin riƙe nasa kamin tace “ To kai fa Noory ?” . Kallon ta yayi yana sakin mata Murmushi Hushiryar sa na sama yana bayyana , Ni kin san bana gajiya dake . Kici Abinci ki huta sai na cigaba. Noory ....! Ta kira sunan sa tana waro duka idanun ta waje . Noory kai baka gajiya ne to ? Ni .....maganan nata ne ya ɗauke sakamakon haɗa laɓban sa da yayi da nata yana rungume ta zuwa ƙirjin sa yana kissing din Pink lips ɗin ta na kusan mintuna biyu kana ya ɗago da Fuskar ta . Bana gajiya dake Amrah . Ina Son ki .! Hummmm Taja numfashi kamin tace “ Bara mu fara shiga privacy idan mun fito sai muje kitchen, don noory baka iya girki ba , abun da zaka kawo mun bai wuce tea ba , while ni kuma tea bai ɗauka na yanzu .  Kallon ta yayi Yana dariya a ransa cewa yake “ lallai Amrah ta zama foody dole ta zama yar lukuta haka ” . Sauka yayi daga Bed ɗin yana kai hannun sa tare da riƙe nata , cike da so da kulawa yake fadin " Sauko a hankali zaki iya ma kuwa .? Wani irin kallo Amrah tayi masa kana ta sauka tana cewa" To me ka dauki Noory.? . Ina zuwa . Ya furta yana nufar Waldrop rigar Wanka ya dauko da nata da nashi kana su nufi Privacy a tare . 


Da kan shi yake mata komai har ya kammala mata kama ya barta tayi wankan tsarki shi kuma yana fara wanke jikin sa . Miƙewa Amrah tayi tana Fiddo ƙafarta tare da saka Toilet silipers ɗin ta rigar dake saƙale a maratayen sa ta kai hannun ta tana sakawa tare da kallon Fuskar ta jikin mirror din Toilet ɗin . Gani tayi gaba ɗaya attention ɗin sa a kan ta yake ita yake kallo ƙurrrr tamkar wanda zai cinye ta ɗanye . Ba tare da ta Juyo ba ta kalle sa ta jikin madubin kana tace “ Mene kake kallo Noory ? , Bara naje sai ka fito ta ƙare maganann tana sakin masa murmushi ” . A'a ki jira Ni , ai tare muka shigo tare zamu fita . Waigowa tayi tana juyowa tare da kallon sa tana mai cuno masa baki alamun ya dame ta fa . Dariya ya sa mata yana cewa “ Ki saba idan ina son Abu haka nake da naci akai , kin manta Ni ne Amrah ?. Amma naka na yanzu yayi yawa Noory da ai ba ka damuna haka . Yaushe kenan .? Yayi maganan yana miƙewa tare da sakar ma kan sa shower  . Lokacin da nake yarinya nake nufi ?. Ohh yanzu kin girma ne a ganin ki.? Saurin kallon sa tayi tana furta “ ban gane ba  , me kake so kace ?” . Wata ƴar dariya yayi mai ɗauke da fassarori kana yace “ Wannan da ne Amrah yanzu kuma matsayin Matata kike , dole ina buƙatar ki kullum tare Dani ” . Kallon sa tayi ba tare da tace masa komai ba ta kai hannun ta tana ɗaukar rigar wankan sa tare da miƙa masa , ka fito haka . Dama Nasan ka noory wai me kake ji a ruwan ɗumi ne kake daɗewa?. Kallon ta yayi yana Amsan Rigar ba tare da yace mata komai ba don ya lura surutun ta ba zai taɓa ƙarewa ba wannan yasa shi Amsa kawai yana fitowa tare da sakawa “ Thank Yhu lab😍 , ya furta yana mai kai hannun sa tare da zagayowa yana Rungumo ta ,mu tafi ko ”.. 


Ganin miskilancin nasa ya fara motsawa yasa Amrah takawa suna ficewa daga Privacyn . Sai da suka iso Dressing mirror ne a tsakiyar Bedroom taga ya juya still shi ya dauko mata kayan da zata saka , English Wears ne . Riga ƙarama kaman irin Top haka sai Wandon da bata lura da yanda yake ba . Aje mata yayi ba magana yana fara kimtsa kan sa don ita Amrah har ta gama dan sha cream don ita kwalliya baya dameta bane ,Bata yi indai ya wuce powder ko ɗan mai haka ta goga ma Pink lips ɗin ta sai tozali haka take . A yau ma powdern kadai ta goge maiƙon fuskar ta dashi tana juyawa tare da kallon Nurayn dake Comb ɗin Sumar sa . Noory kasan Meye kuwa ?. Kallon ta yayi yana lumshe idanun sa tare da buɗe su yana Girgiza mata kai alamun a'a . Motsa Laɓɓan ta tayi tana cewa “ Please don Allah indai zaka bini kitchen ne kana mun shiru irin haka na roƙeka ka zauna anan naje na dawo 🙏🏻 ta ƙare maganan har da haɗe hannayen ta ” . Dariya maganan ta ya bashi wannan yasa shi aje Comb din hannun sa . Yana hura masa sumba😘 tare da Cewa “ Kin yi ƙyau Sosai Amrah na ” . Kallon sa tayi tana kasa masa magana , ita ga abun da tace shi ga maganan da yake mata . Maganan sa ne na ɗazu ya dawo mata , Wai ke yanzu kin girma ne a ganin ki ?. Hummmm Sauke numfashi tayi kana tace “ Noory me yasa ka chanja wai tun da sabuwar rayuwa muke yi yanzu to ka dawo mana irin daaaa kasan fa a da baya ka fini surutu ma , Ta ƙare maganan tana washe masa baki tare da murmushi ” . Ohhk i will tried my best to do that . Girgiza Kai tayi tana juyawa tare da cewa “ ai sai kayi tayi Ni nama fara gajiya da wannan miskilancin naka . Ba hali ne mai kyau maiye amfanin Shiru ...? Tana maganann tana daga kayan da ya fito mata dasu . Rigar ta saka tana saka Wandon ta wanda iyakar ta cinya , Wayyo noory ka manta baka dauko mun bra ba ?. No a haka kin fi kyau . Na fi son ganin ki a haka Shiru tayi a Zuciyar ta tana cewa " Ka fi son kayi ta latsa mun nono dai.  Takalmin ta ta saka tana nufar inda duk wasu mayafanta hijab da Huluna da dan kwalayan ta suke . Hula ta dauka mai kyau na mata tana sakawa . To Noory sai kazo . Kamin ya bata amsa tuni ta fice tana rufo ƙofar tare da nufar Kitchen . 


Kunna Gas ɗin ta tayi tana fara daura tukunyan ta . Man gyaɗa ta dauko tana zubawa dai dai yanda Tasan zai ma Girkin nata . A taikace komai da komai na jaloap Rice tayi tana bayan tayi sanwa ta zuba Curry da sauran spices . Nan take ƙamshi ya mamaye wurin da gidan baki ɗaya .  Dama haka kullum securities din gidan ke shaƙa suyi ta cewa " Gaskiya Madam ta iya girki , ita din Cikkiyar matar gida ne wanda ko wani namiji yake fatan samu ,macen da ita girki ita ce mace ko yaya take baya respect regarding ɗin ta sosai . 


Shigowa Nurayn yayi a dai dai wannan lokacin tana dan motsa Shinkafan ta , rufe tukunyar tayi kamin ta Juyo ne taji yayi Hugging ɗin ta ta baya . Amrah amma dani kike yi ko?. Juyowa tayi tana kallon sa murmushi tayi masa tana cewa " Ehummm amma ina zuwa . Janye jikin ta tayi tana nufar chopping board tare da fara yanka Salad ɗin ta . Cucumber yakai hannun sa yana dauka tare da Amsan Wuƙar let me help you . Ya yi maganan yana fara daddatsa cucumbern . Dariya ta yi masa tana cewa " Noory dama ka iya yanka 🥒 cucumber .  Eh mana lokacin A America da Mommy idan tana kitchen ina ganin abubuwan da take yi ina tayata tun ina ƙarami ma . Nusaiba ce bata san aiki ,baana tsammanin ko Cofee ta iya haɗawa . Bude baki Amrah tayi tana Dariya kana tace “ a'a Baka sani bane , lokacin da take yi  baka wurin . Hummmm shiru yayi mata yana gama yankawa bai kuma ce mata komai ba , don ya lura bata so abama nusaiba laifi . kallon ta yayi yana kallon Cucumbern alamun ya gama . Dariya ta sa tana kai hannun ta tare da Rungume sa tsawon ta ko kafaɗan sa bata kai ba don shi mutum ne dogo sexy Kun fahimta ai mun yi bayanin yanda yake a book 1 . Hannun sa yasa yana dawo da ita ta gaban sa sumbatar saman Kuncin ta yayi yana faɗin “ Amrah buɗe mun naga abun da kike girkawa, nice and pleasant smell . Murmushi tayi tana cewa " A'a kai dai kaje falour ka jira Ni ,idan na kawo zaka gani , ba wani abinci ne fa irin wanda kake tunani jaloap Rice ne . 


Murmushi yayi yana faɗin ohk . 

**

Tun da Inna larai aka kawo ta gidan nan ya zama na babu matsala tsinke hankula ya tashi , a dan kankanin lokaci Mommyn Aslaam ta iso, Su Ammie Hafsat Kanol kuwa Shi yaga abun ta'ajibi gaba ɗaya Hankalin sa a tashe yake bai ma gane Masu yi masa gaisuwa don ba'a San komai game da cikin Larai ba sun rufa mata wannan babban sirrin don ko matan sa su ammie Hafsart basu sani ba. Matsalar daya shine Bayan zuwan Mom Sa'adah tayi kiran numbern nurayn sau babu iyaka amma bai shiga don yana can ya rufe Wayoyin sa da koma sa a cewan sa shine yana cin Amarcin sa baya son a dame su . A haka a dan kankanin lokaci an gama shirya Inna Larai an kai ta makwancinta na Gaskiya . Sai muyi fatan ALLAH ya gafarta mata ya kuma kai haske makwancin ta .

**

Zaune suke a Dinning Area tana zuba jaloap din a wani Plate mai kyau fari Gyefen sa golden. Ajewa tayi a gaban ta tana kallon sa tare da cewa “ Norry kaga irin abincin da nayi, kuma nasan ku masu kudi wanda suka saba rayuwar ƙasashen Waje Abroad baku saba cin irin wannan ba . Ba nama ba kifi. Ni kuma kaga wannan ganin sa nake ban san ma me zance maka ba saboda Ni bamu da kudi bamu saba .....Amrah rowa kika fara .? Ya katse ta yana duban ta da kyau mu . A'a Noory fa gayinan a bowl na dauka ba zaka ci bane . Amma me yasa baki saka Naman ba ? Ko ga sunan komai zaki iya sakawa ba dasu a fridge ba .? 


To ai Ni NOORY bana cin kifi ko ƙwai bana so , Nama kuma bana jin ci ne yau . Kallon ta yayi yana cewa “ to yanzu dani da nake yawon Abroad dake wayafi alamun jin dadi ? Hutu ne yayi Miki yawa . Kallon sa tayi tana cigaba cin abinci ta . Amrah kece matata ke zaki sa mun a plate ai . Ohh Noory na manta ne ina zuwa . Tayi maganann tana kai ruwa bakin tare da sha . Ganin haka yasa Nurayn matsowa da Kujeran sa kusa da ita yana ɗaukar spoon tare da sakawa a Plate din suna ci tare don ya lura ...............!

Don ya lura Amrah ba ta kansa take yi ba . Tasss suka cinye tare ɗagowa tayi tana kallon sa ,kana tace " Noory wai ina wannan inyamurin ne ? Ya sunan sa ma ...? Yauwa Joseph. Ta ƙare maganann tana kallon sa . Ohh Joseph ya furta yana kai hannun sa tare da Ɗaukar bowl ɗin jaloap din yana juye masu a Plate cigaba da cin Abincin nasa yayi bai bata amsa ganin haka yasa Amrah itama burus da zancen , a zuciyar ta tana cewa " Ko yana Wani hali Oho don hulɗa da Nurayn sai mai haƙuri .  a tare suka mike daga Dinning room ɗin bayan sun kammala suna nufa falour . zama Amrah tayi a kujeran falon tana kallon Nurayn kana a hankali cikin sanyin Murya tace Noory baka kira mun Baba ba , ka manta ne?. Hannun sa yakai yana ɗan Tallabo jikin sa kana yace “ Wayoyin nawa na rufe su ne saboda bana son damu ,amma taho muje Bedroom na dauko sai na kira. Kallon sa Amrah tayi kamin ta ɗan Girgiza kai tana cewa " A'a bari kawai zuwa Anjima .  Dariya Nurayn yayi mai sauti kana yace " Amrah kenan , Duk abun da zan Miki a Bedroom to ki sani anan ma zan Miki shi daga Ni fa sai ke ne . Kallon sa Amrah tayi a siyasance tace " A'a haba Noory kai tunanin da kake yi kenan ? Kawai dai na zauna ne bana kuma son tashi amma tun da kace haka muje to . Ki huta zuwa Anjiman . Da gyefen ido ta kalle sa tana gyaɗa masa kai alamu to . Ammm Amrah ɗaxu kin mun magana akan Joseph sai kuma ban baki Amsan tambayar ki ba haka ne ?. Gyara zama tayi tana kallon sa sosai kamin tace “ eh haka ne ,amma gashi yanzu kayi mun ”... Murmushi Nurayn yayi yana shafa Kuncin ta a hankali, Amrah kiyi Haƙuri ki yafe mun nayi Miki babban laifi . Lulun idanun ta ta zuba masa kana tace “ Kar ka damu noory tuni fa Indai wannan na yafe maka . Babu riƙo ko jin haushi tsakani na da kai ko nace zan yi ba zan iya ba . Idanun sa ne taga sun fara sauyawa Annurin fuskar sa na dauƙewa . Amrah Joseph na sallame sa ,bana buƙatar sa Dalili kuwa a ranan da muka dawo daga Lagos na wuce Guest House ɗina nan take Nurayn ya fara bata labarin duk abun da ya faru a Wancen ranan da yanda suka yi masha'an su da Naana . Kallon Amrah yayi wanda take kallon sa fuskar ta yana nan yanda take bata sauya ba shi kawai take kallo . Please Amrah ....Noory don Allah ya isa. To Meye na bani hakuri bayan son ran ka kaje kayi . Wai Ni kam ma me ka ɗauke Ni ne ? Ko mene zaka yi mun ka zalunce Ni kazo kana Cewa nayi hakuri? To ban haƙura ba ,kuma Sannan Ni bani zaka ba Hakuri ba kaje ka tuba ma Allah idan ba haka ba lahira da kallo .


Yanda ta rufe ido tana sirfa masifa yasa Nurayn kan sara masa , Muryar ta ya kuma ji tana miƙewa daga tsaye tare da kallon sa har da kama ƙugu na gaji da wannan halin naka wai dama Nurry har giya kake sha ? Dama mashayine kai kuma mazinaci? Kai ni Wallahi ji nake kaman bani da Sa'a a rayuwa ma . Dama ai Ni nasani da baka faɗa mun ka bata mun rai ba, nasan Kun daɗe kuna aikata masha'an ku dakai da Naana ka manta Wancen ranan ganin ka na farko bayan dawowan ka Nigeria a gaban ido na , a gabana kuke iskancin ku . Ashe abun ma har kwananan an kuma wani . To meyasa Aure ta ba ....??? Ta yi masa maganan cike da ɗaga murya cikin ƙaraji. Saurin dafe kan sa yayi kana cikin ƙasa da murya yace “ A'a Amrah ba ita nake so ba ,ke nake so . 


Ya kamata ka daina wannan wasan kwaikwayon naka haka .! Ni kake so kaga fuska ta a matsayin matar ka ,ita kuma kana so ka kare rayuwar ka kuna masha'an ku tare ita sha'awar take kake yi Ni kuma so kake na zama matar ka . To na gaji ka Auro ta kawai Ni idan ma zaka koma Dani gidan mu ne shikenan yafi mun da zama da kai indai kana cigaba da wannan halayyar.....Tayi maganann idanun ta na ciko da ƙwallah . 


Juyawa tayi a fusace tana ƙoƙarin barin falon taji ya riƙo hannun ta ,a wani irin fusace ta Juyo tana kallon sa . Gani tayi ya miƙe idanun sa hawaye ke zuba . Saurin kallon sa tayi cikin wani irin murya ya furta " Nayi laifi Amrah nayi Kuskure don Allah kiyi hakuri kar ki barni 😭💔 . Hannun ta takai cikin sauri tana tallabo Kuncin sa ,wanda nan taga ya durƙusa a gaban ta yana Daura Gwiwowin sa ƙasa , tare da riƙo hannun ta yana Cigaba da cewa " Ke nake so kullum koda yaushe har mutuwa na . Na zaɓi na bar kowa nayi rayuwa dake ke kaɗai , Amrah kiyi hakuri kiyi Haƙuri Ban san me zance ba , amma Ni mai laifi ne , Wallahi nayi Miki Alƙawari ba zan ƙara giya ba kuma baxan ƙara mu'amala da mata ba . Don Allah ki tsaya tare Dani ki daina furta zaki barni zuciya ta zata iya kamuwa da ko wani irin ciwo Amrah na rasa ki mutuwa zanyi........! Yayi maganan cike da sarewa . Kuka Amrah ta fashe masa dashi tana saurin Rungume sa tana cigaba da rera masa kukan a hankali tare da riƙo sa sosai tana manna sa da jikin ta . Noory ka tashi Nima Fa kawai ina faɗa ne amma ba zan iya barin ka ba ,ba zan iya tafiya ba ko nata fi zan dawo 😄 tayi maganan tana ɗago fuskar sa tare da sakin masa murmushi mai haɗe da yar dariya na son kwantar masa da hankali . Hannun sa ta riƙe tana cewa " Noory taso muje ciki " . Ohk zan kira ki Miki Baba ko? . A'a na fasa sai zuwa gobe .



Mmnteddy .

[9/6, 2:36 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: Book 3

Yar tsakar gida

Tayi maganann tana kallon sa tare da masa murmushi ka manta yanda muka yi da kai ɗazu idan na gama cin abinci.? Murmushi yayi kana yace " Na sani yanzu muje kiyi barci sai kin tashi.  Janye hannun ta tayi daga jikin sa tana shagwaɓe masa fuska kana tace " a'a Ni dai sai dai idan har yanzu baka sauka ba ,kuma damuwa a tare da kai shine nan kawai zaka ce haka . Ka manta cewa fa kayi kullum idan kana tare Dani baka da sukuni. Ta ƙare maganann tana kafe sa da Lulun idanun ta . Tabbas maganan ta gaskiya ne , amma kuma baya son takura mata ne ga kuma laifin da yake gani yayi mata . noory tuninn mene kake yi haka .? Dan Numfasawa yayi kana yace " Zan so hakan . Dariya tayi tana riƙo hannunn sa suna nufar Bedroom ɗin fuskar su cike da Annuri tamkar babu abin da ya taɓa shiga na damuwa ko rikici tsakanin su .

**

Yau fa kwana biyu kenan da mutuwar Larai kuma duka Wayoyin Nurayn a kashe yake.  Aslam bashi da hali shima ko ƙyayarsa bare yayi zaman makoki . Don yanda Nurayn ya tsani larai da Zuwai haka shima . Wannan yasa ko da yaji mutuwar nata ko gezau baiyi bare yace Allah yajiƙan musulmi . Aslaam wai kana da lafiya wacce ta mutu matar Dad ne fa ? Mommyn Aslaam tayi maganan tana kallon Aslaam wanda yake zaune ƙafan sa a harɗe ya daura bisa Centre table dake gaban sa . Dakatawa da latsa wayar hannun sa yayi kana ya ɗago yana kallon Mommy . I'm sorry Mom ba zan iya zuwa bane . Ohk tayi maganan tana daure fuska kana tace " Zaka iya taimaka mun ka nemo Numbern nurayn don a sanar masu Amrah taxo .  Mommy Kin manta ne daxu fa a gaban ki na kira Numbern sa baya tafiya ,but a jiki na nake ji komai lapiya Cox kin san Wancen lokacin bai samu sakewa da matar sa ba , amma yanzu ya samu hakan shi yasa baya son damun ku ne shiyasa ya kashe Wayoyin sa.  


Tsayawa Mommy tayi tana kallon sa cike da ɓacin rai tace “ Mara kunya kawai ,tashi yau ko menene tasa ka zanyi Wallahi sai kaje wannan gaisuwar mutuwan . kallon Mom din nasa yayi kana ya mike yana faɗin " Mom bathroom zan watsa Ruwa . ina nan ina jiran ka mintuna sha biyar na baka . Wuce momy yayi yana hayewa stairs tare da nufar Bedroom din sa . 

Haka a wannan rana Mom ta tasa shi sai da yaje gidan Ɓaidu ,inda Anan yaga sababbin yan uwan sa wanda bai san suba ma a duniyar sai a ranan . Matan Aure duka yayyun sa ciki har da Yaya Ikilima. Sosai suka nuna farin cikin ganin sa , wanda a da baya ya ɗan share su haka bai sakin fuska ba ,amma ganin yanda wannan taxo ta ganshi wannan ta fita kowa cike da farin cikin sun ga dan uwan sa yasa Aslaaamm sakin jiki da su . 

Zaune suke tana kwance jikin sa yana latsa wayar sa wanda kunnawan sa kenan kira na shigo masa . Ɗagowa tayi tana kallon Nurayn Wanda ya ɗan ɓata fuska yana cewa “ bana baƙon number ” . A'a NOORY ka dauka yau fa kwana hudu Wayoyin ka a kashe suke . Baka san waye ba please ka dauka . Jin maganan nata yasa shi daukar kiran yana sakawa amsa kuwa . Assalamu alaikum. Muryar Kanol Ɓaidu ya katse wanda duka basuyi tsammani ba . Kamin Nurayn yayi magana Amrah da sauri ta miƙe daga ƙwancen tana faɗin " Baba kaine.? . Murmushin sa taji yana cewa" Amrah Nine tun da kin manta da Baba da kowa ma . Baba Ina Mommy da Ammie ya Aslaam fa .? Duka suna lapiya . Bara nayi magana da Nurayn . Kallon Nurayn tayi wanda ya fara gaisar Da kanol cike da girmamawa. Bayan sun gama gaisawa ne  Baba Kanol ke sanar masa da mutuwar Larai wanda daga ji Amrah ta zabura tana saka ihu tare da Fadin " Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un .....Datse kiran Kanol yayi jin ihu ta ,wanda hakan yasa Nurayn saurin riko ta yana ƙoƙarin rarrashin ta . Don shi dai baiji komai don larai ta mutu ba . Da kyar ya samu ya iya shawo kan ta , a haka a wannan rana ta kafe masa sai taje gida . Da yammaci wuraren 5:30pm suka isa gidan Ɓaidu . 


Farin ciki ba'a magana gurin iyayen nata ciki har da Ammie Hafsart Amrah ta chanja ko ba'a faɗa maka Nurayn bata kulawa  tayi ƙiba dumurmur daga Ni kasan da shigan ciki da Hutu . Tamkar ba Amrah ba wannan yar tsakar gidan . To Allah kenan mai yanda yaso da daukaka wanda yaso . Ƙarshen zalunci wahala kam Amrah tasha amma kuma a yanzu fa sai dai maliya suyi kuka. ƳAR TSAAKAR GIDAA Gata yau a raye bata mutu ba tare da gatan miji ɗaya tamkar da dubu Nurayn . A ranan taso ta kwana amma Nurayn ya mutsike ido shifa da matar sa zai koma . Haka dole Amrah ta biyo sa don tasan bazai iya barci ba tare da ita ba a gyefen sa . 


A haka rayuwa ya cigaba da tafiya bayan wasu yan lokaci Baba kanol yasa aka fara cire tobalin ƙasan gidan ɓaidu ko wani ɓangare aka bi ana rushewa tare da Ɗaura ginin bulo da bulo . A yan watanni aka gama gine gidan Ɓaidu ya koma wani irin Katafaren gida kaman estate House kowa da bangaren sa . Haka baba Kanol ne mai daukar nauyin cin su shan su komai na al'umman wannan gida . Ya'yan sa maza da suke su kusan Hudu duka ya fitar dasu kasan london karatu . Yayin da matan ya'yan sa da sukayi Aure Ya basu kudi masu kauri don suyi jari su kulla kan su . Rayuwa kenan kana naka ALLAH na nashi . 


Bayan watanni Tara . 

A hankali suke saukowa daga Stairs din Nurayn na riƙe da hannun ta yana gaba kaman dan jagora . Amrah na bayan sa da ƙaton cikin ta wanda haihuwa Yau ko gobe a kowa Ni lokaci . Ji yayi ta ja hannun ta ta tsaya tana kama hannayen ta duka biyun wannan yasa Nurayn juyowa yana kallon ta . Shagwaɓe fuska tayi tana masa alaman yayi mata kiss 😘 da bakin ta . Murmushi ya sakar mata mai nuni da narkakkiyar soyayya takowa yayi yana Hayewa Stairs din da take kana ya sumbaci saman Goshin ta yana kuma yin ƙasa tare da sumbatar Gyefen kuncin ta ,ƙasa taga yayi yana ƙoƙarin kama laɓɓan ta nan ta saki Murmushi tana ture shi tare da kama hannun sa suna yin ƙasa ....dariya suke yi cike da nuna soyayyar juna suna nufa falourn gidan . 

Handle Door ɗin falourn suka ga an murdo sanye take cikin shiga na kamala Abaya tayi Rolling sai dai gayunan yana nan , fuskar ta cikin wannan crazy glass din da ta saba sakawa . Oyoyo.....! Amrah tayi Maganan tana saurin takawa inda Nusaiba take .... Fuskar ta dauke da fara'a ta sauke Gilashin fuskar ta . Oyoyo Maman Twins ya nauyin jikin Bara na ƙariko huta daga nan . Dariya Amrah tayi tana dakatawa Nusaiba na isowa inda suke . Hugging din Amrah tayi tare da yin ƙasa tana dafa cikin jikin ta . My Unborn babies How far how are you......?  Murmushi Amrah tayi tana faɗin " Kema kin zama Noory kenan .? Ɗagowa Nusaiba tayi tana kallon nurayn kana tace " Ya Nurain laifi nayi maka baka ce mun komai ba ?. Yanda tayi maganan dariya ma ta bashi . Ni da bakya ta kaina Amrah kawai kika gani tun shigowar ki . Ohhhh to kishi kake yi da hakan ?. 


Kecewa da Dariya Nusaiba tayi jin maganan Amrah . Kinji nusaiba zauna me kike so a girka Miki ?. Bude baki Nussy tayi kana tace " Tab waye zai yi Girkin ba dai ke ba , Ni kin ga yanzu dai lemu zan sha , zuwa Anjima da kaina sai na shiga Kitchen din , ta ƙare maganan tana nufar fridge tare buɗewa . Assalamu alaikum muryar Zaid ya katse wanda cikin sauri Nusaiba ta juyo tana kallon sa.  A'a ikon Allah yau ya Zaid ne a gidan.? Amrah tayi maganan tana sakin Murmushi cike da fara'a Nurayn yace " A'a shine baka faɗa mun zaka zo ba ?. Wuce su Zaid yayi yana zama a daya daga Kujerun Falourn ganin haka yasa su duka takawa Nurayn da Amrah suna zaune a 2ster yayin da Zaid ke zaune a 3str . Nusaiba ne taho tana zama gyegen Zaid tare da aje masa Lemu da ruwa tana faɗin " Ya Zaid sannu da zuwa ......!

[9/6, 4:55 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: *Yar tsakar gida*

Post a Comment

0 Comments