TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

'Yar Tsakar Gida 1-2 page 77-78

Kallon kanol Auwalu Ɓaidu Amrah keyi tana ganin abun tamkar a mafarki a'a Wai shine Baba na Eiye Baba Adamu?. Tayi maganan Muryar ta na rawa na mamaki da ganin Allah da ikon sa . Girgiza Kai Baba Adamu yayi kana yace " Amrah wannan shine Baban ki .....Wasu irin hawaye ne suka fara bin Kuncin Amrah , wannan baban Aslaaamm ne ba Mahaifi na bane . Ta ƙare maganan tana jan numfashi kana ta cigaba da cewa " Tambaya ta daya menayi Miki baiwar ALLAH . Ta yi maganan tana juyowa tare da kallon Ammie Hafsat wanda Kirjin ta ya buga mata dammmmm . Me nayi Miki kika wulaƙanta Rayuwa ta , kika daidai ta rayuwa ta ,kika mai dani sanniyar ware ? Kin banzantar dani a lokacin da nake bukatar Uwa nake bukatar kulawar ki da gantan ki a matsayin ki na mahaifiya, kika shure kafa kika yasar dani a lokacin da ake ruwa sama ruwa ƙasa nake bulayi a tsakar gida babu gata Babu mai kallo na sai ALLAH da Mala'ikun sa . Ki barni a tsakiyar tsakar gida. Wanda a haka na zama ƳAR TSAAKAR GIDAA. kin lalata rayuwa ta na tsane ki tsana kuma na har Abada . Ban ƙara jin tsanar ki a Zuciya ta ba ,ban kuma kara Fahimtar wani irin tsana kika mun ba ke kan ki sai da kika saka miji na ya sake Ni don Dole...ke wacce kalar Uwa ce....? . 


Amrah ....! Baba Adamu yayi saurin katse Amrah yana takowa zuwa inda take tana kallon Ammie tabbas maganan da take faɗa shi ne a fuskar ta zallar kiyayya da tsana kake gani kwance a fuskar ta . Amrah wannan mahaifiyar ki ce , za'a...zama zamiyi tana da dalilin ta ... Saurin kallon Baba Adamu Amrah tayi tana saka hannu tare da share hawayen fuskar ta . Wannan Ni sam ba Umma ta bace ba , wallahi bana Son ta . Ta wulaƙanta ta mun rayuwa yanzu ace itace Ta haife Ni Baba? Kaine fa kawai ka ɗauke Ni tamkar ya ka gatanta mun fiye da yayan daka haifa, Baba Ina Son ka Sosai, amma na tsani na bude ido nayi tozali da wannan matar na tsane ta .! Amrah Muryar Kanol ya katse su wanda jikin sa yayi sanyi hannun sa yasa yana riƙo Amrah cike da kulawa da son dawo da ita natsuwar ta , idanun sa Ƙwallah ke zuba duk jarumta irin nasa ya kasa Dakewa , jin tausayin ta yake ji tare da Soyayyar ta na Ratsa margo da tsoka na jikin sa.  Jin ta yake tamkar rayuwar sa tamkar ya mallaka mata koman sa don sanyata farin ciki ,don yasan izaya baƙar izaya ta gani a Rayuwa . Kuka Amrah ta fashe dashi tana shigewa jikin sa tare da Rungume sa kam tana cigaba da Kukan ta mai ban tausayi da tsuma zuciya . 


Ba iyaka Wanda suka san Rayuwar Amrah ne a wurin suka zubda hawaye ba ,har bare matan gari kuka suke yi a wannan zauren . Sosai Kanol Ɓaidu ya riƙe Ta tamkar zai maida ta ciki don SO, a hankali take rera kukan ta , kana ta kuma Ɗagowa a zafafe tana kallon Ammie Hafsart wacce Fuskar ta ya gama kacamewa da Hawaye . Hannun kanol ta rike tana faɗin " Me yasa zaka tuna da ita Baba? Me yasa zaka tuna da wannan matar , wallahi bata son ka babu wani son ka da take yi ,tun da bata kaunar jinin ka a lokacin da nake buƙatar ta , Me yasa kai da gani na kace Ni Yar kace , me yasa ita zata kasa Haƙurin zama dani duk da Tasan Ni din yar tace .? Me yasa Aslaaamm farkon gani na yace " Munyi kama ? Kuma yaji yana so na ? Saboda shi yana sona a jinin sa yake , amma ita kuma bare ce a rayuwa ta . Noory na shi ne ya fara sanya Ni dariya ya koya mun komai na rayuwa ilimi na Sanina , ta raba Ni dashi a lokacin da nake tsaka da bukatar sa , bayan nan a yanzu ina matsayin Matar sa a yau tasa ya sake Ni a gaban kowa . Kai Ban taba ganin mace irin ki ba , Wallahi na tsane ki . Bana son ki ki fita daga cikin rayuwa ta na tsane ki na tsane ki .......! 


Wani irin tafasa zuciyar Nurayn ya fara. A rayuwar sa na duniya ɓacin ran sa a taba masa Ammie Hafsart . Yanda Ammie ke kuka bakaramun daga masa hankali yayi ba , kasa controlling kan sa yayi musamman yanda Amrah ke furta ma Ammien nasa kalmar tsana . Wani irin fizgo Amrah yayi daga jikin Kanol yana daga hannun sa tare da wanke fuskar ta da Wani irin Mari tasssss . Ammie na ce kike faɗa ma kalmar tsana ? Ammie farin ciki na ce , ita ce wacce ta sani farin ciki a lokacin dana rasa ki . Cikin zafin rai yake Maganan tamkar zuciyar soja don wallahi Nurayn yafi wasu sojojin zuciya . Aaslaam ne ya riƙe hannun sa yana kwace Amrah daga hannun sa cikin zafin rai ya furta " Kai waye kai ? Ta faɗa din karya ne abun da ta faɗa . Ku tarkata da kai da Ammien ku yi takan ku , auren ka kuma anfasa ko da kuwa kaine Autar maza , Kun wulaƙanta rayuwar Kanwa ta and now har ƙasa mu zarran marin ta don ta fadi maganan da take gaskiya ce .  Wani irin jiri ne ya fara ɗibar Amrah idanun ta na rufewa tun tana ganin haske ta koma ganin duhu ita dai Hayaniyar su kawai take ji aka ......sai Muryar kanol dake furta " Aslaam wuce da ita Moto a maza akai ta asibiti . 


Hankalin Nurayn sosai ya tashi ainun, amma kuma yafi damuwa da Ammien nasa wacce take kuka mai cira. Cike da zafin zuciya yakai hannun sa yana riƙe na Ammie , taho mu tafi a yau kin bar zaman garin nan .! Nurayn....! Ta kira sunan sa cikin wani irin murya , kana ta cigaba da cewa " Kaima Nurayn nayi maka laifi , ku yafe mun , duka abin da Amrah ta fadi gaskiya ne , ba karya cikin ta . And so what Ammie..? Sai tayi ta faɗa Miki magana ke tsaran ta ne ?. 


Tayi gaskiya Nurayn mune masu laifi , mu roki gafarar ta mu tafi Ni kaina a yau nasan ban cika uwa ba , tace Aaslaam ya ganta yaji Soyayyar ta a jinin ta wanda haka yake , Sannan kaima Soyayyar da kake mata na jini wanda baka sani ba . Ni a matsayina na wacce na kawota Duniya Ban ki komai daga gare ta ba ..wani irin kuka Ammie ta fashe dashi kana ta kalli Kanol ɓaidu tana cewa " Kayi Haƙuri Duk da bani da bakin maka Magana a halin yanzu Ban riƙe amana ba ,ban kula da jinin ka ba . Roko na ɗaya tak a gareka ina so a yanzu ka sanar masu cewa " Amrah yar kace da muka haifa zargi ya kare . 


Girgiza Kai Kanol yayi kana ya kalle su duka yana kallon su Inna Larai wanda da ganin su yasan basu da gaskiya . Amrah ya tace ko a ido ko kuma a kamanni , Hafsart ban taba kamaki da laifi ba , me yasa har zaki yi tunanin cewa ya ta ba nawa Bace . 


Kallon Baba Adamu yayi yana cewa " Yaya Adamu a shekarar baya kamin abubuwan da suka faru ya faru na taba zuwa maka da Maganan Hafsart tana dauke da juna biyu , har tsawon watanni biyar sai kuma daga baya aka nemi cikin jikin ta aka rasa , mun fita har kasar Waje amma babu cikin Hafsart, daga karshe da aka fara maganin gida sai aka ce an kwantar da cikin ne , sannan kuma indai mace tana dauke da kwantaccen ciki to ba Zata taba kara samun wani cikin ba har sai wannan ya fita , idan da rabo akan samu ya fita cikin daga baya idan kuma an yi sa'a sai ayi shekaru sannan ALLAH gagara misali yayi Al'amarin sa cikin ya tashi har ya zo duniya . To maganan gaskiya wannan shine Al'amarin Ya na Amrah....Ban san ya akayi na bar gida ba da kowa nawa ba ,amma nasan bayan tafiya na ne aka haifi Amrah . Wanda a lokacin ina rayuwa da Matata Mahaifiyar Aslaam da yaro na Daya da muka haifa tare wato Aslaaamm . Numfasawa Duka akayi ana Girgiza kai kana Inna Larai tace " Allah me iko Alhmdlh mun gode ma Allah. To yanzu Ai da an shigo daga ciki ne ko?. 


Zuwai ne tayi karaf tana cewa " Shine ai dai d yafi . Amma Kanol ka gane mu kuwa .? . Wani irin murmushi Kanol Ɓaidu yayi kana yace " Zuwai matata ta farko auren saurayi da budurwa, Larai mata ta biyu sai Likita na Doctor Hafsart, ga kuma Amarya ta Mahaifiyar Aslaaamm . 


A'a Ai akwai wanda ba matar ka bane a halin yanzu tarkatawa zasu yi suyi ta kan su . Muryar Baba Yusufu ya katse su . Wani irin kallo Baba Zuwai ta doka masa yayin da Inna larai jikin ta ke kyarma na tsoro da nadama .  


Dakatawa duka ayi ana jin na bakin sa kamin Baba Adamu yace " Kwarai kuwa , Auwalu ina so a yanzu kayi masu Umarni ko wacce ta tarkata ta bar cikin gidan suje suyi Zawarcin su a Duniya kaman yanda suke yi..... Dalili kuwa.... A'a Yaya Kanol ya katse Baba Adamu kana ya cigaba da cewa " Sai ka faɗa mun dalili Yaya? Ai babu Maganan fadin dalili, Ko da kuwa dukan sune kace kace na sake su wallahi yanzu nan take zan rabu dasu , matsayin ka Yaya ya wuce komai nawa ka yi mun gata ka wahala damu tun yarinta ,ka kuma wahala da yata wacce ban santa ba sai a yanzu . Su waye zan rabu dasu a ciki.? .


Girgiza Kai Baba Adamu yayi kana kai tsaye yace " Larai da Zuwai . 


Bana buƙatar ganin Larai da zuwai , Abun da kukayi ALLAH Ubangiji ya shirya ku . Daura hannu Inna Larai tayi tana tuma a ƙasa tare da furta " Wayyo Adamu me nayi maka a rayuwa , shekaru fiye da Ashirin ina Wahalar cikin gidan nan babu yawon banza ba zina ba sata sai yanzu daka ga Dan uwan ka Allah ya azrta shi zaka mun haka . Tsayawa kowa keyi yana kallon Larai yayin da Zuwai sam ta kasa sukuni tabbas Ni naja ma kaina shine kalmar da take yi tana safa da marwa a tsakar gidan . Juyowa Baba Zuwai tayi tare da cewa " Larai kin cuce Ni wallahi. 


Kallon Ammie Mommy Aslaaamm tayi tana kama hannun ta tare da Rungume ta tana mata Magana a hankali wanda yake rarrashin ne . Juyawa tayi tana kallon Mom Sa'adah wacce take ganin al'amarin tamkar a mafarki . Ku mu shiga daga ciki .....Daddy kamm dai ya kasa shiga don kunyar duniya ya gama rufe sa . Naana da Nusaiba ficewa sukayi daga zauren suna nufar moton su babu mai ce masa kowa komai ....Shi kamm Nurayn iyayen zuciya tuni ya bar zauren yana jan moton sa ba tare da yasan inda zai nufa ba............!

Wani irin gudu Nurayn yake yi tamkar wanda zai tashi sama ya bar kwalta , ababen Hawa basa hanya kawai suke yi don da gani babu lapiya. Da taimakon Allah da kiyayewar sa ya isa Guest House din shi , wani irin gigitaccen Horn yake yi ma Gate man din nashi ,wanda ya kasance gida ne da babu ma'aikata kasantuwar ba zuwa yake yi ba , bai ma dade da Mallakar wannan gidan ba ....daga Gate man sai mai Bama flowers ruwa da masu Aikin kula da gidan maza biyu.  Duka dai a takaice ma'aikata hudu ne cikin gidan.  I hate my self .....ya furta da ƙarfi cike da karaji yana dafe kan sa tare da bugun sitiyatin moton da ƙarfin gaske wanda sai da Ni kaina na firgita . Ƙara Danna Gigitaccen Horn yayi wanda cikin gudu mai gadin ya ɓalle Gate ɗin yana Wangale masa baki daya tare da daga hannu yana faɗin " Barka da zuwa Ranka ya dade . Bai tsaya bi takan Gate man ba ya shigar da moton da gudu a parking lot ya tsaya yana fitowa tare da Wurga ma Gate man din key din moton yana shigewa cikin gidan ....Jiki na rawa Gate man ya dauki key din yana gyara parking din moton wanda Nurayn bai tsaya ma gyara wa ba , bayan ya gama ne ya juya cikin sauri yana rufe Gate din . Sarkin Fulawa ne wanda yake ɗauke da Roban ruwa ya kalli Gate man din da jikin sa har a lokacin bari yake yi kana yace " Kana Ganin Oga yana lapiya kuwa? . 


Wani irin duba Gate man din yayi ma Wanda suke masa inkiya da Sarkin Fulawa😹 saboda kullum yana aikin kulawa da flowers din gidan ,Cox Nurayn shi ma'aikacin son Rayuwa irin haka ne , yana son ya ko ina cikin flowers to kun san Rayuwar Turai... Kai sai an faɗa maka ma ba lapiya? , Ai daga yanda Oga ya shigo ya ci ace ka fahimce hakan . Duk da shi dama ba mai magana ba ne , amma a yanayin sa tabbas da akwai damuwa.  Cewan Gate man yana raɓa Sarkin Fulawa tare da nufar Falourn Oga Nurayn . A tsakiyar Falourn ya tadda shi ya mike ƙafafun sa , gaban sa Wani Irin gwalba ne mai ƙyaun gaske wanda a tunanin Gate man Lemu ne mai ɗan karan dadi a ciki . Gani yayi Nurayn ya daga Ƙwalban yana Shan ta tamkar ruwa . Wanda a hankali Gate man ya tako inda yake yana zubewa a kasan Carpet din Oga ......Da ALLAH aje can ka ƙara gaba .! Nurain yayi maganan cikin Tsawa kuma cike da murya ta maye😱 wanda anan take Gate man din ya fahimci Barasa yake sha yake masa wannan kyankyaman Ruwan. Cike da rawar jiki yace " Ohk Sir yana juyawa tare da saurin barin falon . Wani irin huci Nurayn ya sauke yana wani fashewa da ihu tamkar karamin yaro , Amrah ....! Sunan da yake kira kenan tamkar Zautacce.  Amrah ....! Amrah ....! Daga Cup din Gyefen sa yayi yana wani irin watsi dasu , kawai sai ya kafa kai yana kai gwalbar barasan bakin sa tare da kyankyama ...You Are my life my taste my all over dear....Bazan iya Rayuwa babu ke ba . Saka hannayen sa biyu yayi yana kama kan sa kana yace " Na ɓoye Miki Abubuwa da yawa akan akaina . I did all because of you my Barbie. I love you Amrah I lab you always dear. Wasu irin Zafafan ƙwallah ne ke bin Kuncin sa , idanun sa sun sauya kallon barasan gaban sa yake yi , nayi ƙoƙarin daina abubuwa da yawa just because I want you to love me, so i tried to change all over my self , and I changed . Amma yanzu na dawo na dawo Nurayn ɗin nan na dawo ,wanda yake rayuwa babu Amrah wanda 24hrs bani da Aiki da ya wuce Party shan barasa neman matan banza . Me yasa zakiyi nesa dani a lokacin da kika kimtsa mun Rayuwa ta .? Daddy me yasa ka saka na rabu da ita ???? Ita ce shiriya ta itace Farin ciki she's my happiness my everything.....! Yayi maganan a buge cikin goshewar kwanya . Our love is endless.....😻😢 ya furta yana wani irin gunji tamkar damisa.  


Cigaba yayi da kwankwaɗar barasar nasa yana cigaba da Sambatun da bai san mene yake fadi ba ma a takaice komai a buge yake yin sa . Kyaƙyƙyawar Fuskar ta yake gani dauke da Wannan murmushin nata wanda yake bayyana sihirtacciyar kyawunta mai daukar Hankali , Dimples ɗin nan nata na masa murmushi ta hanyar loɓa tsakiyar Kuncin ta . Hannun sa yakai idanun sa a Lumshe yana fara danna nombobin da bai san wa yake kira ba. Hello best friend how far? . what's going....? Muryar Zaid ya katse shi wanda shima dauriyar maganan kawai yake yi . Cikin Muryar Maye Nurayn ya furta " Kai best friend ka turo mun mata uku yanzu ....! What are you in your common sense? . Kana hayyacin ka kuwa Nurayn?. Kai da ALLAH guda daya ba zata ishe Ni ba , gudu uku ko sama da haka . I want to have ..... Ohk.... Zaid ya katse shi cikin Sauri don ya fahimci a buge yake yasha barasa wanda hakan ya tabbatar masa babu lapiya . Whare are you now?. 


Just come to my guest House. Guest House.? A ina kenan ...... hello hello Nurayn.... Nurayn.... Zaid ya hau kiran sunan nurayn wanda barcin maye ya dauke sa nan take . Dafe kai Zaid yayi yana saurin mikewa cikin sassrfa ya fito falo don bai san wani Irin hali Aminin nasa ke ciki ba .? Mom ya tadda da ita tana Amsa kira a tsakiyar ƙayataccen falour ɗin nata wanda komai na wurin yake Millk da Golden . Cike da Kulawa da nuna soyayya Ta furta " Zaid...! Me ya faru naga ka fito a haka...? Ta ƙare masa kallo da duba don daga shi sai Towel iya ƙugun sa don Fitowan sa kenan daga Bathroom. Mom Nurayn....! 


Nurayn...! Me ya faru da Nurayn ɗin ne ? . Girgiza Kai Zaid yayi cikin Sauri kana ya juya yana furta " Mom akwai matsala...Zaid wai ina zaka je ne a haka ? Duba fa ka ga ,ka koma ka kimtsa sai ka fita kaje inda Nurayn ɗin yake . Sannan ba yana tare da matar sa ba ? Bana son Abin da zai kawo maku Matsala , har yanzu a cikin fami da raɗaɗin rasa Amrah kake a rayuwar ka. So Please my son koma ka natsu . Momy kece da bakin ki kike wannan maganan?. Nurayn ya wuce komai a wuri na kece kike faɗa mun haka , sannan koda nayi rashin Amrah kece kike Rarrashi na akan Ni da Nurayn duka daya ne , A halin yanzu bana tsammanin Amrah ba tare da nurayn yana cikin wani hali Momy.  Yanda taga Damuwa da tashin hankali a tare da Zaid yasa ta saurin Isa gaban sa tana sanya hannun ta cike da kulawa na uwa da ɗa ta riƙo sa tana kasa da fuskar shi tare da kafe sa da idanun ta , wanda yasa Zaid fara Dawowa jikin sa . Na sani Zaid dole har a yau idan akace Zaid sai Nurayn, haka ba'a taba cewa Nurayn ba'a ce Zaid ba . Ka fahimce Ni yaro na , Ka natsu A ko ina Nurayn yake addu'ar mu iyayen sa yana tare dashi . Mommy Nurayn fa ba a hayyacin sa yake ba Mommy , a bige yake a maye da baraasa .  

Lumshe ido Mom tayi tana ware su , ba tare da taji al'amarin bako ba don dama tasan yaran nasu babu abin da basa yi , Sai dai tun dawowar su Nigeria sun sauya tamkar basuyi zaman America ba , Bata san Soyayyar Amrah bane ya sauya masu duka lissafi . 


Motsa labɓan ta tayi tana cewa " Kaga abun da nake faɗa maka kenan , ka natsu ka Fahimci inda yake a halin yanzu sai kaje , if not dakai dashi duka zaku yi ta lalube ne cikin duhu kaji Bby boy....? Tayi maganan tana shafa Kuncin Zaid tare da sakin masa Murmushi na son kwantar masa da hankali . Humm sauke Numfashi yayi a hankali kana ya sauke hannun Momyn nasa daga gare sa , ohk Mom . Ya furta yana juyawa tare da komawa Bedroom din sa don kimtsa kan sa kaman yanda Mommyn nasa tace dashi . 


Bayan ya wuce ne Mommy ta bisa da Kallo , tana Girgiza kai tausayin yaran nata take ji sosai yana ratsata . Zaid da nurayn kenan ..! Tun yarinta ko anyi faɗa za'a shirya , suyi faɗa na kashe kai amma ba'a mintuna talatin an shirya . Lumshe ido tayi tana tunanin tsawan kwanakin da suka yi basu ga juna ba , duka akan So....! ALLAH kai kasan alherin komai , Allah ga yaran nan , Allah ka sauƙaƙa masu.  Tayi addu'an tana kallon sama cike da miƙa al'marun su ga Mahalicci.

**

A zabure Inna Larai ta fita daga gidan Ɓaidu kowa kallon mahaukaciya yake mata ,sai wasu matan dake ihu suna fadin hakki ya ka ma larai , ta haukace Kanol Auwalu Ɓaidu ya dawo ya Kore su bisa ga zaluncin da suka yi ma Amrah da rayuwar ta . Ita kuwa cike da kullewar kai Rasa inda zata nufa yasa ta nufa wurin Kwarton nata Adamu . Kaman kullum kwance ta tadda shi saman gadon sa zigidir yanda ya saba yana jiran ta su kwashi sha'ani. 


Gani yayi tayi masa fadin yan bori tana daura hannu aka tare da kwarma ihu tana furta " Na shiga uku , Na cuci rayuwa ta , ka cuce Ni Adamu . Mikewa Adamu yayi yana tsayawa irin tsayuwar yan iskan nan kana ya riƙe Kugun sa kaman na biri😹 yana faɗin " Haba Hajiyan dadi na , me nayi Miki ciki ne dake ko kuwa mene?. Wani irin kallo Inna Larai tayi masa kana tace " Ciki...? Yanxu tsofai² dani ne zan yi ciki. ? Indai zakiyi sex kiji dadi ai kuwa ciki ma Zakiyi sauƙin shigar ki . Yayi maganan yana sakin mata Wani irin shu'umin murmushi na zallar kwankwararrun yan iska . Wani irin yarrrrrr Inna Larai taji lokaci guda ta fara manta da tashin hankalin da take ciki . Kallon ta yake yi yana saka hannun sa tare da Karkaɗa mata Acillaran sa da hannun sa yana wani irin Lumshe ido tare da Jan iska yana yi tamkar mai shan yaji.....shiiiii....Jikin inna larai ne ya hau Rawa , Tamkar mai aiki da sihiri tayi saurin mikewa tana nufo inda yake tsaye . Saurin kai hannun ta tayi tare da kamawa tana Karkaɗa masa tamkar yanda yake yi mata.  Hannun shi yakai yana sauke Zanin jikin ta suna tsaye tamkar dasassun itace ,tana Karkaɗa Masa accilarn tare da matsawa tana wani murza Twins din shi jikin ta na kyarma . Hannun shi yake zurawa cikin Durin ta wanda yayi gammn ansha Supplement 😹 su Inna Larai an zama yan hannu, to akwai Supplement na matsi akwai kuma na haɗiya kiyi gamm² ko budurwa Albarka. Ina ba iyaye mata wanda suka haihu da kuma wanda ƙaddara yasa suka rasa budurcin su akwai shi yanzu a ƙasa a hannun uwar teddy naira dubu shida da biyar yake ₦6500 . Ga masu buƙata zaku iya magana ina aikawa da kayana zuwa ko ina . Taste and trusted 💯.


Yanda yake danna yatsar sa yana wani irin gumi yasa Inna larai furta " Aaaahhh Ushhh na manta da matsalar komai adamu...Ashhh Danna ciki Cikiiiii Ahhhh Wayoooo Daddd......Danna dannnaaa kawai kake ji tana furtawa tana wani irin sauke Numfashi tamkar za'a yanka Ragon layya.  Shikan Adamu yanda yaji wurin na wani tsantsi da salɓi yasa shi Fahimtar yau wurin da banbanci , ai bai wani tsaya sanya ba ya fara danna mata aiki ta hanyar Zura accilarn nasa ciki yana wani irin sauke huci tare da sakin Ihun dadi . To Supplement din komai karawa yake yi ga matsi ga karin ni'ima Hajiya sai kin gwada . Ashhhhhh Wayyo Daɗiiiii ya furta yana wani jan maganan tare da fashewa da ihu tamkar karamin yaro mai neman nono . Fat⁴ kake ji yana aikin zuba mata wasu irin lafiyayyun gotso a gigice kuma a zautace..........!



Anan na kawo final book 2 na wannan littafin Yar tsakar gida, ga masu ɓukatar complete din wannan zasu turo ₦500 kacal ta wannan account number 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932.

Sai mun hadu a free page na book 3 inshallah. Ga kuma masu ɓukatar fara payment na book 3 shi ₦500 kacal shima .

*Anty Aysha Mamanteddy*

Post a Comment

0 Comments