TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

'Yar Tsakar Gida 1-2 page 13-16

 


Kallon Mom kaltum Zaid yayi yana mai kai duban sa zuwa Wrist watch din dake saƙale a hannun sa . Ɗan murmushi yayi yana furta " I'm  sorry Mom ban Baki labarin Amrah da Wuri ba. Uhmmm ... Numfasawa Mom Kaltum tayi kana tace " Ina Jinka yanzu ma lokaci bai Ƙure faɗa mun Wacece ita , na ƙosa naji labarin Wannan Amrah ko daga jin sunan ta i know she's beautiful,sannan tana da muhimmanci a tare da kai . Wani irin sanyi yaji ya ratsa Zuciyar sa jin yanda Momien nasa ke yabon Amrah tun kamin ta ganta . Mom da Gaske Kyaƙykyawa ce sosai sannan ba ruwan ta she's so silent, Mom the fist time Dana fara ganin ta naji ina son ta sosai . Kallon sa Mom Kaltum tayi tana dan cabe baki domin kuwa tafi kowa sanin Waye Zaid cikin sa da Wajen sa . Humm to yanzu itace ta nawa kenan ?. Ohhhh Yayi Maganan yana sakin yar dariya don ya fahimci inda Mommy ta nusa . Matsawa yayi dab da Mommyn nasa yana kallon ta kana ya sauke Numfashi cike da nutsuwa ya furta " Mommy Wannan itace mafarki na , Ita nake burin naga na kasance da ita har ƙarshen Rayuwa ta . Cleaner tace Mom Kuma ina son ta da gaske fa zan Aure ta . Ɗan tsammm Mommyn nasa tayi kana tace " Ok Zaid a ko ina Ni nawa shine naga ALLAH ya baka mace ta gari wacce zata kula mun da kai har bayan Rai na . Murmushi Zaid yayi yana kallon Mom kaltum kana ta Cigaba da cewa " Ku Fahimci juna sosai saboda kasan yanda nake son Ɗana ba zan jure ganin kana walagigi akan ko wacce ƴa mace ba . Ka faɗa mata yanda nake son ka ,idan tana SO na ƙaunace ta to ta kula mun da kai sosai .ban damu ita wacece ba , ko waye iyayen ta , ko matsayin karatun ta No...! Ni gaba ɗaya ban damu da Wannan ba , Abun da na damu dashi kai ne , Kana fahimta na ?. Murmushi Zaid yayi yana Rike Hannun Mom Kaltum kana yace " I love You Mom."  Wani irin Sanyi ne taji ya ziyarci zuciyar ta , Kallon Sa tayi tana cewa Love You too Zaid . Time na tafiya a Moton ka zaka koma kenan ? . A'a Flight zan bi . Humm gaskiya fa kam Ni dai ince Ai Tafiyar da nisa ,kuma ban san da juran tafiya mai tsawo ba . Oya take care .! Tayi maganan tana Hugging din sa . Rungume Mom kaltum yayi yana jin ta sosai a zuciyar sa ,tamkar kar ya cika ta don a da baya ,sam baya iya tafiya mai tsawo duka saboda Mommyn nasa . 

**

Kaduna Malali.

11:am. 

Ƙarfe Goma sha Ɗaya na Hantsi . Bintalo Bintalo...! Muryar Hajiya Hauwa ya katse Bintalo dake Cikin kitchen tana aikin Karkaɗe Jan tattasai , sakin shanbon tayi da Sauri don ita irin tsofaffin nan ne Hajiya Hauwa masu rigimar Tsiya . Ita din kuma Mahaifiya ce ga Daddyn Nurain, ma'ana Kakar Su Nurain ce . Da saurin Bintalo ta saki Wuƙar tana nufo Falon Hajiya tare da ɗaga murya tana Amsa ta da ' Na'am Hajiya , Gani nan." 

Kai loman Tuwon Semo miyar Kuɓewa bushashiya wanda Yaji kifi miyar fa tayi zaƙi sosai ,nan ta kai lomar Tuwon tana faɗin " A'a...a'a...aa... Dai dai Bintalo na isowa Gaban Hajiya tana zubewa a kasan Carpet inda Hajiya Hauwa take . Bintalo daga Wani Gari kike ne? Ina sha nan Kauyen Ɗorayi kike hanyar Zaria? . Fisabillahi Bintalo baki san rayuwar da ake ciki bane a yanzu? ,Shin baki san komai yayi tsada ya riɓanya kuɗin sa bane .? Wannan Wani irin maggi kika zauna kina ta an taya shi a miyar nan . Komai lallaɓawa fa ake yi . Maza Faɗa mun Maggi nawa kika zuba a cikin miyar nan ?. 


Jikin Bintalo na Rawa ta furta " Kiyi Haƙuri Hajiya nayi....Faɗa mun kawai abun da na tambaye ki , Maggi guda Nawa kika zuba a miyar nan ?. Ɗan jim Bintalo tayi a zuciyar ta tana cewa " Kai Wannan Tsohuwa akwai Jaraba , Allah ya baki yaya Wanda su da talauci ko inuwa basayi kullum suna kasar waje , jikokin ki nan fa ajiya na mijin jikan ki ya dawo Nigeria wanda rabon sa da Nigeria shekaru goma sha biyu kenan . Amma ke kullum tamkar Wacce take jeji Ba binni ba . Yar ki kuwa ta cikin ki Ta kusa shekaru Ashirin tana kasar Malesia . Yanzu acan ta zama yar gari ta manta yanda ake zaman Nigeria,amma har yanzu ke kina cin Tuwon datsa,yau fa da kyar ta yarda nayi mata na Semo. 


Ya kika yi shiru kuma? Ke nake jira? Na fara Gajiya da ke Bintalo na gaji... Idan ba zaki iya zan saka a sauya mun ....a'a yi Haƙuri Hajiya Wallahi Maggi kwara takwas na saka a cikin miyar . Tafa Hannu Hajiya Hauwa ta tsaya tana yi tare da salallami kana tace " Yanzu a wannan maran a dan miyar nan kike zuba mun Maggi har guda Takwas?. To Bara kiji, daga yanzu a miyan Gidan nan Maggi biyu kacal zaki rinƙa sanya mun , idan kuma shinkafa ne Maggi Huɗu ya isa . Dan kasa Bintalo tayi da kai tana faɗin " To inshallah Hajiya . Cigaba tayi da kai lomar Tuwon tana kumfar baki tare da cewa " Miya Maggi Har tayi yawa haba muna rinƙa duban yanayin Garin ma ya ishe mu . 

**

Card ɗin sa yasa nan take ƙofan Office din ya bude shiga yayi bayan sa Doctors ne da Nurses .  Wani irin sanyi yaji ya ziyarci Zuciyar sa ganin Amrah da yayi tana goge masa saman table din sa . Muryar Nurse Hameeda ne ya katse su tana faɗin " Ke zaman mene kike yi ? Tun safe kike aikin nan amma har yanzu baki gama ba?. 


A hankali ta ɗago Lulun idanun ta tana kallon su kamin ta motsa bakin ta tana furta" Kiyi Haƙuri yanzu zan kammala inshallah . Am.. Amm.. zaku iya tafiya ma kawai idan ina neman ku zan sa a kira meeting . Ok sir . Suka furta tare da haɗa baki suna juyawa . 


Idanun Amrah a ƙasa suke amma duka tsoron Zaid take ji tun daga Abun da yayi mata na farko. Gaban ta sai buga yake yi da karfi amma sam ta kasa Ɗagowa ta kalle sa . Amrah...! Taji Muryar sa ya katse ta wanda bata yi tsammani ba . Cikin sauri ta Ɗago tana kallon sa idanun ta na ciko da Ƙwallah wanda ta rasa dalilin zuwan su . Murmushi Zaid yayi mata yana ɗan lasar laɓɓan sa na ƙasa Hushiryar sa na bayyana , Amrah laifi nayi ?, Yau baki Gaishe Ni ba?. Kallon idanun sa tayi sai kuma ta ɗan kalli kasa ,zuciyar ta ne taji ba dadi da har sai da ya roki ta gaishe shi ,Wannan ba halayyar ta bane . A hankali ta furta " Kayi Haƙuri, Wallahi na manta ne amma Ni ina Gaishe da mutane .! 


Dariya maganan nata ya basa amma sai ya ɗan dake yana takowa Izuwa inda take . Kallon nan nasa yayi mata Wanda ya saba rikita ma ƴammatan sa lissafi .  Yana kallon Fuskar ta har zuwa ƙafarta . Saurin kai hannun sa yayi yana ƙoƙarin Taɓa ta ganin yanda ƙafan ta yayi kumbura . Baya tayi da Sauri tana masa Kallon tsoro wanda shi ke ƙara saka Soyayyar ta a zuciyar sa . Me yasa meki? Meye a ƙafan ki?.  Hawaye ne suka fara zubo mata tana kasa masa magana don ta rasa me zata faɗa masa . Mamaki ne ya kamata ganin yanda ya zube a ƙasa yana kai hannun sa tare da ɗaukar ƙafarta yana Ɗaurawa a saman jikin sa, cike da kulawa ya furta " Sorry Sannu kin ji . Bari yanzu zan Miki treatment, ba zafi ....ɗago idanun sa yayi yana kallon ta kamin yace " Wannan yankan kwalbace ai . Lumshe idanun ta tayi tana cewa " Eh A gidan da nake Aiki ne na fasa Glass cup . Shiiiii Ayyya Sorry daina kuka , yanzu zan Miki allurai zaki ji sauƙi. Jin kalmar Allura ne yasa Amrah Saurin yin baya tana dauke ƙafarta daga jikin sa ....Idanun ta ya kalla fal tsoro dariya yana kusa kamasa don ya gama fahimtar Amrah Tana da tsoro ga saurin kuka........!



#Mamanteddy

[8/23, 9:05 AM] AMINA KABIR CAPS: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*

*~•••Romance love and Sympathetic Story•••~*


Don Girman ALLAH kar ki karanta mun wannan littafin indai baki biya kuɗin shi ba . Ki daure ki biyani haƙƙina kar kici haƙƙin da ba naki ba . Ga yanda tsarin yake regular group ₦500 ...Vip group ₦1000 Special payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 ,daure ki biya don kiyi karatun ki cikin salama ba tare da kin ci Haƙƙin da bana ki ba .

15

To Alhamdulillah Na gode ƙwarai bisa Addu'oin ku ,kuma jiki na ji sauƙi mashaallh, ALLAH ya bar zumunci ya bar ƙauna 🥰🙏🏻. 


Wani irin kallo yayi mata yana observing din ta da kyau na yan Daƙiƙu kana yace " Ko na kira Nurse Rumaisa tayi Miki .? Hawayen idanun ta ne suka fara tsiyaya tana Dan Taune laɓɓan ta na sadaƙarwa , shafa Ƙafan nata yayi a hankali yana matsa mata Raunin wurin yanda ba zata ji zafin hakan ba , idanun sa na bisa Kyaƙyƙyawar fuskar ta. Amrah...! Ya kira Sunan ta cikin Shu'umammiyar Muryar sa ,wanda yasa Amrah Jin Wani iri gaba ki Ɗaya ilahirin Jikin ta sai da ya Amsa . Bakin ta na Rawa Kuka mai ƙarfi na kokarin kuɓce mata ta Amsa shi da Na'am."  Na kira Nurses Suyi....kamin ya ƙare maganan nasa ne ta katse shi da cewa " A'a kayi mun da kan ka to . Amma kar ka mun da zafi Don Allah . Hannun sa yakai yana Sauke ƙafarta a hankali kana ya Miƙe yana zaunar da ita a wani kujera daga gyefe . Wait for a minute Ina zuwa yanzu . Yayi maganan yana shiga Wannan Ɗakin da Amrah take masa laƙabi da Ɗakin Ƙwartonci. 


Gidan Ɓaidu

Fitowa Baba Zuwai tayi daga Ɗakin ta fakal³ . Wani irin kumbura Wuya take yi tana masifa tana zagin Amrah tare da Cewa " Uban waye zai mata Wanke wanken da bata Wanke su ba ?. Wato wuyar ta ya isa Kauri tun da Ta fara ƙirgan dangi ko?. Zanci Uban Yarinyar nan yau a gidan mun dade dama bamu Haɗu ba . Larai ne ta kalli Baba Zuwai tana cewa " Wani Ƙirgan Dangi ai Ya wuce Wannan yanzu Zuwai , kirata kai tsaye da Baliga Cikakkiyar mace ,kina ganin tana nufo ka nonuwan ta suke maka sallama ,abu tsirbibi a tsaitsaye na kiran maza . Ai ita Wannan yarinyar tafi Uwar ta Karuwanci ma , ki duba fa Kiga yanda take tako da karairaya? . Wallahi duka bariki ne ta kwashe irin na Uwar ta , kuma duk iskancin ta babu jinin mu da zai kwasa sai dai ta tsofe a haka . Baba Zuwai ne ta taɓa baki tana cewa " Ai ba iya jinin mu ko jinin wasu ne bare Bama bari su kwashi Yar zina ba . Sannan maganan Nonuwa da take banƙaro su yau zan mai dasu dan Uban ta . Heheheheeee..... Dariya da Shewar matan Gidan ya Ɗauka har da masu tafi suna fadin Baba Zuwai tamu Allah ya bar mana ke . Nufar Ɗaki tayi tana banbami yayin da Larai ta kalli Sauran matan Gidan tana cewa " Ku Hadu kaf kwanukan ku yau komun dare Amratu zata Wanke su Tassss . Jin haka yasa Su Aminatu Saurin nufar dakunan su ƴammatan Gidan kaf Suna Haɗo Kwanoni tare da zuba su Wurin wanke² . Mayafi Larai ta dauka tana nufan tsakar gidan tare da masu sai ta dawo don kasuwa ta nufa a dai dai Wannan lokacin.

**

Cike da kulawar da ta dade bata samu irin sa ba yake shafa Ƙafan ta yana naɗewa da bandeji . Wasu irin marayun Hawaye ne ke bin Kuncin ta ganin yanda yake kulawa da ita tamkar Kanwar sa ta jini . Ɗago da Idanun sa yayi yana Sauke su bisa Fuskar ta Wanda yasa shi tsayawa da Aikin nasa yana kallon ta . My Sugar life da zafi ko ?, Sorry. Kallon sa tayi kana tayi kasa da idanun ta tana dan Girgiza masa kai Alamun a'a.  Cike da Ɗan jin ba dadi ganin Hawayen idanun ya kai hannun sa yana goge Hawayen fuskar ta . Ɗago da Lulun idanun ta tayi tana kallon Ƙwayar idanun sa wanda shima ita yake kallo , a hankali ya cike da irin Wani salo da sai da kaf ilahirin jikin ta ya amsa mata taji cikin cool voice ɗin sa ya furta " I love you Amrah ina Son ki Sosai ,yayi maganan yana kama hannun ta tare da kokarin tada ita daga Zaunen da take . Ƙasa tayi da idanun ta , a zuciyar Amrah tana faɗin Wannan Wani irin mutum ne ? . Muryar Zaid taji ya katse ta yana cewa " Zaki iya Taka ƙafan ko na ɗauke ki?. Cikin sauri ta ɗago da manyan idanun ta tana kallon sa , yanda ta kallesan ne ya basa Dariya ,wannan yasa shi Ɗan sakar mata Dariyar da sai da Faffaɗan Hushiryar sa ya bayyana na sama . Na gode da kulawa da kayi dani zan koma nasan Mom Cruzita na jira na yanzu.  Shafa Sumar kansa yayi yana ɗan yamutsa shi kaɗan kana yace " me nayi Miki da kike gode mun? don miji yayi ma matar sa Wani Abu har Abun ta gode masa ne...? Ya ƙare maganan yana kallon ta . Kasa tayi da idanun ta tana kasa Hadasu da nashi. Maganganun nasa jin sa take tamkar wasan yara ko tatsuniyar Gizo da koƙi . Banda haka Ya za'a yi Doctor Zaid ya kalleta yace yana SO har yana rinƙa ikirarin shi mijin ta ne ?. A hankali zuciyar ta ta bata Amsa da " Inda yasan Wacece ke Da ba zai yi Kuskuren cewa yana Son ki ba ,kallon ki ma ba zai yi ba , sai Sabon hantara . Ƙiyayyar da Su Baba Zuwai ke Miki Wancen nafila ne akan Wanda zai Miki . Me yasa Ummata data Haife Ni a kwararo bata kashe Ni kamin inzo Duniya ba? , Meyasa Koda ta haife Ni bata kashe Ni na bar numfashi ba ? , Meyasa to ko gidan marayu bata kaini na kare rayuwa ta Acan ba? . Me nayi mata ta zaɓi taga Rayuwa ta cikin gararanba irin haka .?


Ɗago da idanun ta tayi tana kallon Zaid Wanda sam ta kasa Daure Kukan ta Wani irin kuka ta fashe dashi mai tattare da karaya da sarewa , Cikin Sauri ya kira sunan ta ,amma ina ko sauraren sa bata yi ba da Gudu ta juya tana barin Office din Wanda Ganin haka yasa Zaid Kasa motsawa , Dan dafe kan sa yayi yana nazartar ta , Idan da shi gama garin likita ne to tabbas zaice Kalaman sa ne bata son ji na kalmar So da yayi mata yanzu? Amma kasantuwar shi din bayan medical Doctor ne ya karanci Likitan halayyar dan Adam a digiri din shi na biyu . Yanda ta faɗa tunani kamin ta fashe da kukan ya kara tabbatar masa da cewa " Akwai abun dake damun ta a rayuwar ta ,wanda yake raunana zuciyar ta . Jingina kansa yayi da Bango yana mai Lumshe idanun sa tare da tunanin kyaƙyƙyawar fuskar ta , wanda take bin sa da Irin wannan kallon nata . A hankali ya furta " A haka kyaƙyƙyawa ce ta karshe ina ga kuma idan tayi Dariya.! . 

**

~•••Spaan•••~

Gyefe Franklin yayin yana kallon yanda Aaslaam ke sukuwa a Durin Jully wacce take yanka ihu kun san Turawa basu iya ɗauke kukan Daɗi ba . Ihu take tana wage masa ƙafa shikan yasamu Arha banza . Zare Cilar tasa yayi yana ɗago Jully tare da Bin fuskar ta da Mari kau ² . Zaro ido Franklin yayi yana kama Buran sa da ta tsaya tsai tana haniniya...danna ta yake yana maida ta tare da rarrashin ta .  Jin ya cire 🍌 yasa Jully saurin miƙewa duk marin da ya sharara mata bata ji ba . Hannun ta tasa tana kamo long 🍌 tana Zura shi a bakin ta tare da fara tsotsan tun daga kasa har zuwa saman ta ,tana lasar ta kaman zuma . Cike da Sambatu take fadin zata biya shi Bama Wai shi zai biya ta . Wasu irin Ƙwallah ne ya ciko idon Franklin na kishi ,shi ya kawo ta don ya biya ta ,amma ita tana maganan zata yi da wani ba sai ya biya ta ba ,itace ma zata biya shi . Kallon Franklin Andrew yayi yana kecewa da Dariya tare da cewa " Kaga Boss na yan Romance kai banza ne muje Palour muyi maka Warning muja ma kunne kamin Aslaaamm ya gama da Karuwan taka . Yana ji yana Gani suka tasa kyayarsa suna ficewa dashi ,yayin da Aslaam ke tsaye Jully tana tsotse shi tasss . Lumshe ido yake yi yana shafa Dogon gashin kan ta mai tsayi da cika . Sauke idanun sa yayi akan Nonuwan ta dake gogan sa. Bin ta da kallo yayi yanda duk ta kiɗime masa wannnan yasa shi gyara tsayuwar sa yana cire 🍌 ta daga bakin ta . Hade hannayen ta biyu tayi tana rokon sa akan ya dakata . Wani irin murmushi Aslaam yayi kamin ya nuna mata Gaban Gadon da suke kai . Cikin sauri ta sauka ta tsayawa a wurin . Kama Hannun ta yayi yana Ɗaurawa duka biyun a jikin gadon tana dafawa tare da kallon gaban ta shi kuma yana tsaye ta bayan ta ,tana dan rage tsawon ta . Hannayen sa duka biyun ya zuro dasu ta bayan ta yana kama tumbulayen Nonuwan ta tare da matsasu yana masu wani cafka tare da jan numfashi da Sauke Ajiyar zuciya mai ƙarfi na tsananin sha'awa .  Aaaaahhh Aaaaaaa...Ushhhhh ta furta tana wani irin gantsare masa . Cigaba yayi da shafa su hadi da goga mata 🍌 a tsakiyar Dumaduman Mazaunan ta yana shafa mata tana Fara wani irin gunji tana kokarin shiɗewa.  A hankali yafara shigar da 🍌 ita ta bayan ta yana luma ta ciki , Wani irin ihu Jully ta saki wanda sai da Su Franklin suka jiyo su da suke Falo . Wayyo hhhhhhhhh heheheheeee tana Wani irin kuka mai haɗe da Dariya na tsaban Daɗi . Dannna...Dannaa Ohhhhh.... Haaaaaauuuuuuhh haahahaa Ushhh Daɗii so sweat my boss Ashhhhh Dance in.....Jin yanda take ihu tana Dance in yasa shi fara danna mata gigitattun Gwatso yana yi tare da tafkan Ɗuwawukan ta yana shafan su . Really enjoy it bro Ohhhhh.......Ashhhhhhhh .....I like it ohhhhhh don't stop continue continue my Boss's Ohhhh What an amazing be this....??? Ohhhhhh my God.....wayy.aaahhh So sweat Gindina Daɗiiiiiii Aaaaahhhhh Don't stop ...kar ka tsaya Ban san irin Wannan Daɗin ba ... Tana maganan tana daɗa Gwale masa Gindin ta da yake cin ta facal² yana bugun Durin ta . Yar tsakar ta yaji ta miƙe tana masa Rawa kar² jin haka yasa Ya ɗaura hudan sa akan durumin Daɗin ta yana Wani irin danna 🍌 ta ciki tare da ingizar ta . Aaaaaaahhhh I'm Dieeeeee.....ohhhhhhh Ashhaaaaaaaaa Ruwan Dadin ta ya fara zuba kaman fanfo tana wani kerma tamkar mai zazzaɓi . I like this . Tayi maganan tana miƙewa daga tsaye . Zare Cillar tasa yayi tana kamo ta da hannun ta tare da kai bakin ta tana kissing 😘 . I love You madam . Tayi Maganan tana shafa Twins ɗin sa tare da cigaba da murzata .  Bari nayi Miki sabon wani jin dadin . Tayi Maganan tana Rungume Aslaam sune zubewa saman gadon . Miƙewa tayi tana kama 🍌tare da shafa tana murzar ta tare da matsaya cikin salo tana yi tana kissing 😘 din Saman Dindin nasa tare da sa dariyar jin dadi ...kai Ni naga karuwanci da ban taba gani ba. yanzu fa mata ke lalata maza ba maza ke lalata mata ba. Allah yayi mana ƙarshe mai kyau . Fuskar aslaam na kalla wanda da'alama ya saba da wannan barikin Hannayen dana bisa Sumar kanshi yana yamutsa su. Ware ƙafafun ta tayi tana zama a tsakiyar sa tare da danna Virgina ɗin ta akan Daɗin sa tana wani fadin " ooooooooo.......Oshhhhhh you're sweated Ashhhhhhh Wayyooo daɗi Gindina zai Fita karkaɗa yake munnnn Ohhhh Aassshhhhhh kawai saita wani fashe da Kuka tana sukuwa tare da danna durinta tana Ihun daɗi . Shikan yana nan ko gyazau sai dan numfashi da yake saukewa .Agogon hannun sa ya kalla kana ya tashi yana faɗin " Time Off . 


Wani irin Fiddo da ido tayi kamin tace " pls Add me some minutes pls Ko da Mintuna biyu ne .

Damka mata Card ɗin sa yayi yana cewa " komai nawa a tsari nake yin shi da lokaci . Till we meet next time Bye .!


A palour kuwa zaunar da Franklin sukayi tamkar yaron cikin su suna masa Warning tare da ja masa kunne . Suna tsaka da haka ne Aslaam ya fito yana gyara Belt ɗin sa tare da cewa " Let's Go Guy's . Mikewa suka yi suna ficewa daga Palourn tare da barin Franklin yana kukan zuci . Wani irin Ihun kura yayi yana nufar Bedroom room ɗin sa inda ya tadda Jully har ta saka kayan ta , You hate me Jully ,kin cuce Ni.... wani irin kallo Jully tayi masa kamin tace " And so what.? Kai dama manaji nake yi smd now na samu dadin da ya nuna naka . Mun rabu daga yau .What.? Yayi maganan yana kallon ta . Kana ta ja tsaki tana faɗin bye.! Zubewa yayi Gwiwowin sa kasa yana kama jakar ta tare da fadin "Please Jully kar ki barni ,akan ki na rabu da kowa ban taba samun mai daɗin ki ba .  Fizge Jakar ta tayi tana cewa " Nima na samu Wanda ya fika dole na bar ka . Ficewa tayi har da gudu tana barin Bedroom din yana bin ta yana ihu akan ta dawo garesa amma ko waiwayon sa ba tayi ba .


**

Nigeria

2:30pm.

Kallon Mom Cruzita Zaid yayi yana cewa " Ina Amrah take .? Ɗan risinawa Mom Cruzita tayi cike da ladabi kana tace " Ai 2:00pm take tashi anan . Ok Zaki iya tafiya . Yayi maganan yana Cigaba da rubuce ²n sa , Wanda 99% Tunanin Amrah yake a kwakwalwar sa . 


A hanyar Inna Larai na dawowa Kasuwa ne dai dai ta shigo wani lungu taji ana mata sallama ta bayan ta.  Ba tare da tayi Wani tunani ba ta Juyo tana ganin Wani dan matashi Wanda baifi 45 ba . A'a sannu yaro . Tayi maganan tana gyara ledar Ganyen ta.  Ko zan iya sanin sunan ki .? Cike da mamaki Inna Larai tace " Sunana Larai . A'a Kyaƙykyawa sunan ki na Haihuwa nake nufi 😂 . Sakin baki Inna Larai tayi kamin tace Sunana Asama'u wani Abu kake So ne ?.. gyara tsayuwa Mutumin yayi yana cewa " Sunana Adamu . Maganan gaskiya nasan komai a kan ku , da ɓacewan mijin ki , kuma na dade ina son Ƙulla alaƙa dake . Ina son ki idan ba damuwa zan iya neman Auren ki ... Sakin ledar Ganyen Inna Larai tayi kamin tace " Kai yaro shekara na Hamsin tsohuwa ce Ni kazo kana mun Wannan magana ,don Allah dai kaje ka nemo Yarinya Ka Aura . Amma ai Ni bana tunanin Aure yanzu . Wani irin murmushi Adamu yayi kana yace " Kin san kina da wani sihirtacciyar Kyawu kuwa.? Shikenan idan ba damuwa zamuyi kulla alaƙa . Kin ga can ɗakina ne , duk yini idan kika zo zan rinka baki kudin cefane . Kije kiyi tunani duk lokacin da kika amince can dakin na lungun can nake . Ni kadai ne ciki , kina zuwa kawai ki turo kofan ki shigo. Kamin Inna Larai tayi wata magana tuni ya juya yana wani tafi na yan iska yana kama Jelar sa tare da matse ta.  Wani irin Abu taji ya tsikare zuciyar ta ga sabon yanayi da take ji wanda ta dade bata ji irin sa ba . Dama Ni fa bana Wuce zama da miji bane aka kun yankar kauna gwara na rinƙa biyan buƙata na a ɓoye ,ai rufa min Asiri ma wannan santalelen yaron zaiyi , cike da in'in'inaaaa ta bude baki da ɗan karfi tana furta .......!


*~•••Romance love and Sympathetic Story•••~*

Don Girman ALLAH kar ki karanta mun wannan littafin indai baki biya kuɗin shi ba . Ki daure ki biyani haƙƙina kar kici haƙƙin da ba naki ba . Ga yanda tsarin yake regular group ₦500 ...Vip group ₦1000 Special payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 ,daure ki biya don kiyi karatun ki cikin salama ba tare da kin ci Haƙƙin da bana ki ba .


#Mamanteddy.

[8/23, 9:05 AM] AMINA KABIR CAPS: 16


Sorry for the late Update


Bawan Allah...! Adamu...Cak Adamu yaja ya tsaya sam baiyi mamaki ba da jin yanda tayi saurin Amsawa bisa Ga kiran sunan nasa ,don dama shi din rikakken Ƙwarto ne lamba daya . Kun san dai jarabar zamanin nan tamu yanda tazo dashi . Mace har mace da mutuncin ki kina Watsewa da Wasu da ba mahararraman ki ba . Abun kunya da tarin takaici a yanzu har da matar Aure suke ɓarna da lalata a doran ƙasa . Har mazan sunfi Son mu'amala da matan Aure a cewan su Asirin su yafi rufuwa  . To Hattara..! Wallahi komai zamiyi mu tuna Allah kwanakin mu kullum cinye su muke , Sannan idan kayi da matar Aure Asirin ka ya rufi shi fa ALLAH baya barci yana ganin ku a duk kuka shiga. Allah yayi mana tsari da hudubar shaiɗan . Amma fans ku me kuka gani ke dawainiya da Inna larai😂 ni dai nace haƙƙin marainiyar Allah ce . Ku kuma fa.? Ina jira a comment section .


Cikin Sauri Inna Larai na dube² tare da kalle² ta nufi Inda Adamu ke tsaye . Jiki na Rawa na Sabon Shiga ta furta " Wal.. Wallahi Nima Hakuri nake yi na zama A gidan nan , Bawai don na wuce ma buƙatar zama da Miji ba ne a'a . Kawai Saboda a yanzu idan nace zanyi Zawarci Na girme ma wannan a cikin Gidan Mahaifi na . Sannan Babu yanda zanyi Wannan Aikin a Gidan miji na . Wani irin murmushi Adamu yayi yana murza Gashin gyemun shi da ya tsaya can ƙasan gyemu guntu² irin na tatattun Ƙwararo . To yanzu Hajiyata me kika ce ? . Kin yanke shawarar kenan .? Eh a'a .eh...! A'a Ni Kinga magana ɗaya nake yi . Idan kin shirya ko yaushe kin san Ɗakin da nake . Yana faɗin haka ya juya yana barin Inna Larai tsaye . Har ya kulle ta kasa motsawa. Gashi dai Ta ko ina motso ta ake yi . Kusan mintuna Biyar tana tsaye kana daga Bisani ta juya tana Nufar inda Ledar kayan Alaiyahun ta yake tana nufar Gidan Ɓaidu fakal² da Silipas Din ta . 

**

 7:30pm. 

Duka kewaye suke a Dinning Area din yayin da Amrah ke zuba ma kowa abun da yake buƙata a gaban sa . Bata yi mamakin Rashin Ganin Nurain a wannan Wurin ba ,don dama Mommy tun zuwan ta ,take sanar da ita kan cewa " Nurain ba ya Breakfast dasu hasali shi kullum yana killece Wuri guda ,bin sa da komai har inda yake ake yi . Sannan lokacin cin Abincin daren shi karfe 8:00pm akasin su da karfe 7:30pm ne . Takowa tayi Izuwa gaban Naana wanda da isan ta ,tasa Ƙafa tana mutsike yatsar Amrah . Wani irin rintse ido Amrah tayi tana sakin yar karar Azaba  tare da Sakin Jug din hannun ta. 


Wannan Wani irin sakarci ne? ,Nusaiba dake Gyefe ta katse su tana bin Amrah da Wani irin kallo na hantara , Don ita tun da Naana tace itace Amrahn tun bata tabbatar ba taji tsanar ta ya darsu a zuciyar ta . Kasa magana Amrah tayi ganin yanda Naana ke jifan ta da wani irin mugayen kallo . Dad dake zaune shi dai bai tankasu ba sai Mommy ne da ta motsa bakin ta cike da Dan nuna kulawa tace " Amrah Are You okay?. Sauke Numfashi Amrah tayi A Hankali kamin tayi Wani magana Nurain suka gani ya ƙariko Wurin . 


Sakin baki Amrah tayi tana kallon su . Haka suma su Naana . Kamin Nusaiba tace " Booo kaine yau a Dinning.? . Ba tare da ya bata Amsa ba yaja kujera yana zama kamin ya kalli Mom yana cewa " Yau tare da ku zan....kamin ya ƙare magana ne Muryar Nusaiba ya katse su tana doka ma Amrah Tsawa tare da cewa " To ke Meye Amfanin ki har yaja Kujeran ya zauna kina tsaye. Kuma kin wani kafe sa da ido baki da tarbiyyar gaisuwa . 


Jikin Amrah ne ya hau Rawa , lokaci Guda idanun ta suka fara kawo ruwa ,sam ta kasa dakatar dasu daga zubowa . Cikin Sanyayyar Muryar ta tace " Yi Haƙuri . Tana furtawa Ta juya inda Nurain yake tana isa gaban sa ,hannayen ta a hade cikin kasa da murya tace " Barka da Dare Yallaɓai, me kake buƙata? . 


Ɗago idanun shi yayi yana zuba su saman nata tare da mata ƙurr ...ƙasa tayi da idanun ta cikin Sauri kana ta tsinkayi Muryar sa yana cewa " Nusaiba Akwai Wani kujera bayan Wannan dane kai ?. Cike da Rashin fahimta Nusaiba tace " a'a ai Shikenan wanda kake kai . Ok ya furta yana miƙewa daga nasa kujeran . Bin sa da kallo duka sukayi ganin yanda ya miƙe daga mazaunin nasa. Jan kujerar yayi yana maida kallon sa zuwa inda Amrah take tsaye.  Amrah zauna anan..........!


Post a Comment

0 Comments