TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

'Yar Tsakar Gida 3 page 5-6

 Securities din dake gadin gidan Alh Muhammad tama (Kanol Auwal Ɓaidu) ne suka yi saurin ware masa Katafaren Gate Din gidan yayin da Moton sa kiran TL accura ya fara shigar da ita Izuwa Farfajiyar gidan wanda Girman sa yafi babban wani estate House din . Fitowa yayi yana gyara zaman baƙar Gilashin fuskar sa , fuskar sa kaɗai ka kalla zai tabbatar maka da Nurayn a hautsine yake ba bu mutumci...Ni kaina mamaki nake yi to me ya kawo sa ? Sannan kuma me ne zaiyi.? . 

Cike da mazantaka irin nasa ya fara kutsa kan sa izuwa hanyar da yake tunanin zai kai shi ga Falourn gidan , don yanda yake nufar ko ina na da ƙarfin sa ko a ma'aikatan babu wanda ya kawo cewa wannan shine the first time da ya taɓa shigowa cikin gidan . 


Zaune Amrah take tana bisa wani irin kujera mai kama dana Hutawa, gyefe  Mom Aslaam ce take gyara mata ribom din kan ta tana ɗan jan ta da hira... Amrah Bakya jin komai a jikin ki yanzu ko?. Kallon Mommy Aslaaamm Amrah tayi kana ta juya tana kallon mirror din tsakiyar Falourn tana kallon fuskar ta tare da sakin Murmushi kana tace " Mommy Ina lapiya yanzu babu inda ke mun ciwo . Mashaallh... Mommy Aslaaamm ta furta kamin tayi Wani magana ne Amrah tayi Saurin miƙewa daga Tsaye. Meke faruwa ? Mom ta katse ta tana miƙewa itama . 


Lumshe Lulun idanun ta Amrah tayi kana ta fara jin ƙamshin sa yana isowa zuwa inda take . Gaban ta ne taji ya yanke ya faɗi wani abu na diran mata , a hankali Zuciyar ta tafara cewa " wannan babu shakka ƙamshin Noory na ne , Amma ta yaya zai zo nan? Yayi fushi dani saboda na tsani Ammien sa . Hannu Mom Aaslaam tasa tana Girgiza Amrah tare da furta " Amrah tunanin mene kike yi?. Juyawa Amrahn tayi tana kallon Mommy Aslaaamm kamin cikin sauri ta furta " Mommy ina zuwa ". 


Kamin Mommy Aslaaamm tayi mata wani magana Tuni Amrah ta fice daga wannan Falon tana nufar babban Falourn gidan ,don Zuciyar ta yaƙi natsuwa mata . 


Amrah...! 


Ta kuma kiran ta tana kokarin bin bayan ta ne Muryar Aslaaamm ya katse ta wanda fitowar sa kenan . Tsayawa tayi tana kallon sa kana ya furta " Mommy meke faruwa? Ina Amrahn take...? Kallon sa Mom tayi kaman mai tunanin Wani Abu na yan sakanni kana ta sauke Numfashi tana cewa " Yanzu ne ta fita tace mun tana zuwa .  


Tana Zuwa kuma .? Ya furta Maganan yana kallon Mommy kana ya yi saurin takowa yana bin bayan Amrah haka itama Momy Aslaam din .



A hankali take saka ƙafarta tana isowa tsakiyar Falourn dai dai Nurayn na shigowa . Idanun su ne suka gauraya dana juna wanda sai da Amrah tayi shock ganin sa ya bata mamaki ainun . Ware masa Lulun idanun ta take tana watsa masa shi tamkar wacce tayi ƙarya . Sam ta kasa daga koda yar yatsarta daga inda take . Amrah...! Ya kira sunan ta cikin wani irin murya wanda yasa Amrah a hankali ɗago da manyan Idanun ta tana zuba masa . I miss you my wife . Ya furta Maganan a wahalce tamkar ransa zai bar jikin sa . Maganan irin wanda baka ma san kana yin shi ba .  Tsayawa tayi tana masa Wani irin duba , wanda kusan mintuna Biyu shima ita yake kallo dukan su baka ce ga abun da suke tunanawa ba . 


Ganin tana tsaye bata iso gare sa ba , hakan yasa Nurayn takawa yana isa inda take tsaye .  Hannun sa yasa yana dago da fuskar ta wanda hawaye suka fara wanke mata su . I love You Amrah yayi maganan cikin nuna wani irin masifar so makantacciya . Gyada mata kai yayi tamkar wacce ta tambaye shi wani abu idanun sa sun sauya sun yi ja,dan cizan labɓan sa yayi na ƙasa yana cigaba da cewa " You to me are everything.  I really love you Amrah...Hawayen idanun ta ne suka ƙara zubowa🥹 Sam ta kasa masa Magana..... Amrah fushi kike da Noory? . Girgiza masa kai tayi alamun a'a . Hummmm . 


Sauke Numfashi yayi yana kai hannun sa tare da kama Kuncin ta a hankali yakai bakin sa yana fara tsotsan laɓɓanta cikin wani irin salo💋 . Sosai yake manna ta da jikin sa yana shan lips ɗin ta sam hankalin sa ya gushe , ya manta da wai a inda suke..... Wani irin ɗauke wuta Aslaaamm da Mommy suka yi a lokaci guda....Rainin hankali 🤨 Aslaaamm ya furta da ƙarfi a kuma zafafe . Au lalata mana yarinya kazo yi har cikin gida....? Wannan wani irin salon ƙwartonci ne🤥😹 .


Muryar Aslaaamm ya katse su cikin ɗaga Muryar sa yana nufo inda Nurayn ke riƙe da bakin Amrah har a wannan lokacin kissing 😘 din ta yake yi , kwartancin sa ya😱......


Post a Comment

0 Comments