TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

'Yar Tsakar Gida 1-2 page 22-26

 Lokaci suka ɓata suna zuba Wannan masha'an nasu na tsawon lokaci, Abun gunun A mafarki Inna Larai ce ke wannan surkurlai da iface² sai kun ga yanda ma take wani gantsarewa tana Uban ihu Ahhh Ushhh Ashhhh , Shidai Ɗan iskan Ƙwarton zuba Aiki yake yana gurzar ta son ransa , babu abu daya da yake ji mai Daɗi daga Gare ta banda dama daman Mazaunan ta Wanda su yake yamutsawa yana wani faskar su . Abun sai dai muce Allah yasa mu dace.! wani irin gumi suke yi daga Ni kasan ana Aikata ɓarna, Hannun sa Adamu yasa yana jingina Larai da Bangon Gadon nasa ,don ko Allon gado babu  yana saka hannayen sa duka biyu yana ƙara Wangale cinyoyin ta yana mai shigewa tsakani . Zurfin cikin Durin ta yake kallo yana wani fito da harshe tare da Lasar laɓɓan sa . Cike da Ƙwarewa a bariki yakai yatsar sa cikin wagegen Durin ta yana fingering din ta tare da fara caccakar ta da Ɗan yatsa . Nidai Ganin Abun yaƙi ƙare yasa Ni saurin tattarowa wanda ban tsaya ko ina ba sai a gidan Mommy Sa'adah . 


Zaune take a Sitting room na Daddy yana gyaɗa mata kai Tare da mai da hankalin sa sosai akan Abun da Mommy ke faɗa masa a halin yanzu . Cigaba tayi da cewa " Ina tunanin fushin mu yayi tasiri Akan Shi , don ya nuna ya ya hakura , sai dai ina jin tsoro kasan Waye Nurain da naci musamman akan Abun da yake so ........!


Wani irin sauke Numfashi Daddy yayi kamin yace " A hankaln yanzu Nurain ba zai iya aikata komai ba. Kasantuwar yarinyar tana nan Nigeria,duk abun da zamuyi masa iyakan ta yayi fushi damu ya koma America, Wanda yanzu ba zai iya hakan ba saboda ita yarinyar .  Gyaɗa kai Mom tayi tana yin dan shiru kamin daga bisani ta katse shi da cewa " Amma Daddy mai zai hana mu hada masa Naana da Amrah ya Aure su duka . Hankalin sa kaman zaifi Ƙwanciya da namu duka . Soyayyar Nurain ga Amrah ba Abu bane mai sauƙin da .....ya isa Hajiya Sa'adah , Enough please.  


Daddy yayi maganan tare da Saurin Dakatar da Mom , yanda a tsarin rayuwa ta babu Auren mace sama da Ɗaya haka shima Nurain . Ɗaya ya ishe shi daga kuma Naana Ni ba zan daura masa Aure da kowa ba . Aamm Ya kamata Ku fara shirye shirye next week za'a Daura auren ,nama sanar ma mahaifin Nana , hakan kuma yayi masu dai dai..................!


Ɗan jimm Hajiya Sa'adah tayi kamin tace " Alright Hakan ma yayi Dai dai ALLAH Ubangiji ya nuna mana lokaci. Amin ya bata Amsa yana cigaba da duba Wasu takardu dake gaban sa , wasu a envelope dagani na al'amuran sa ne na yau da kullum . 


Gidan Ɓaidu . 

Inna Larai ne ta fito daga Banɗaki riƙe Hannun ta da Buta na ƙarfe . Nufan kitchen tayi tana ƙara iza Hutan itacen, inda ta Ɗaura Ruwan Ɗumi tana sharce Gumi tare da Fitowa harabar tsakar Gidan nasu . 


Kallon ta Baba Zuwai tayi tana shiƙar Shinkafa yar gida tana cewa " Oh Larai Hala dai Basir ne ya taso Miki? Wannan zagawa Banɗaki haka? . Duka Karkatakaf kunnuwan Matan Gidan ne ya dawo inda Larai da Baba Zuwai suke  don suji mai zata ce , dalili kuwa kowa a tsakar gidan tambayar dake zuciyar sa kenan ,suke kuma son suyi ma Larai ,amma sanin jarabar ta da masifa kowa na tsoron tambayar ta ,tun da dai bata fito ta faɗa masu bata da lafiya ba . 


Humm , kedai Bari Zuwai , Wallahi Basir ne ya taso mun mai tsiro . 

Kayya.”

Baba Zuwai ta katse ta tare da cigaba da cewa " Shine kike ta Aune da Ruwan Ɗumi ? , Ai da Kin bar amfani da Ruwan Ɗumi , Don neman sauƙi zaki ƙara mawa kan ki wani jinyar ne . Tsiri Larai tayi da ido , don kuwa ita kaɗai tasan Halin da Gindinta ke ciki , taje ta gama yawon balaja'u abun duniya ya ishe ta . A zuciyar ta Allah ya isa take mawa Adamu da kuma shaiɗan da ya ribaci Zuciyar ta . A ɗaki kuwa tayi kuka babu Adadi tana faɗin " Abun da banyi da yarinta ba sai da tsufa ?. Allah natuba ka yafe Ni. 


Kinyi Shiru ." 

Baba Zuwai ta katse ta tana kallon Inna Larai wacce tayi gigif tana cewa " Oh ..! Wallahi Zuwai idan nayi Amfani da Ruwan Ɗumin sai nafi jin dai dai . 


Ok shikenan tun da Haka kika ce , Allah ya baki lafiya . Ameen Larai ta furta tana shigewa Ɗakin ta sum summm.


**

Princess Saloon .

Nan moton Zaid ya tsaya a harabar Plaza din nata . Huhmm...sauke Numfashi yayi yana juyowa tare da kallon Inda Amrah take  wacce tun ɗazu yake mata zuba amma ba uhm, bare uhm'uhm . Wani irin murmushi ya saki ganin kyaƙyƙyawar fuskar ta a kusa dashi , yau shine tare da Amrah kuma ta amince masa babu musu . Amrah sauko mun iso wurin Princess ita zata gyara mun ke , zan barki anan na yan mintuna zanje na dawo . 


Kallon sa Amrah tayi kamin ta juya ba tare da tace masa komai ba tana kallon Bord din Plazan inda Aka rubuta Princess Saloon and make up . Sauke idanun ta tayi akan  ɗan ƙaramin Flask din da Baaba Zuwai ta kawo mata , kana tace " Tohm . 


Hannun ta tasa zata buɗe Moton ,idanun ta sosai suka fito na mamaki gani tayi Murfin moton ya buɗe A hankali zuuuuuu har ya kai ƙarshe . Juyowa tayi tana kallon Zaid Wanda gaba ɗaya hankalin sa ke akan ta . Ɗan murmushi tayi masa tana saka ƙafarta ɗaya Waje kamin ta sa ɗayan ne taji hannun sa ya riƙe nata ,wannan yasa Amrah Saurin kallon sa . Ɗaga mata Gira ɗaya yayi yana sa hannun sa tare da Amsan Flask ɗin yana Aje shi a seat din baya . Oya we can Go . 


Ba tare da tace mishi komai ba ta juya tana ficewa tare da kallon Jikin ta don har a wannan lokacin uniform ne na cleaners sanye jikin ta . Alama yayi mata da tazo gare sa Wanda babu musu ta nufi inda yake a tare suka shiga wurin gyaran Jikin Princess.


**

Shigar bakin Suit yayi ,sai daga ciki ya saka Farin riga yayi zanzaro da ganin sa kasan Matashi ne mai fama da Giyar Naira da boko . Zama yayi a wani royal chair dake Bedroom din sa ,yayin da Peter ke gyara masa fuska . Sajen nan ya kwanta luff don baya fiye son tara kasumba bane. Mamaki nake yanda Wannan Peter din yake gyara masa koman sa har agogon hannu ( Wrist watch)  shine ya sanya masa . Humm Numfasawa nayi ina tunanin Shi wannan Aikin sa kenan , kaman Ɗan daudu . Powder ya Dan goge fuskar sa dashi white yana gyara masa cikakkun Gashin giran sa wanda suka kusa haɗewa . 


Duk Wannan Abun da ake yi Ogan yana can hankalin sa na akan laptop ɗin cinyar sa Inda yake gudanar da Kasuwancin sa na can ƙasar America hankalin sa kwance tamkar ba gyara ake masa ba . Cike da risinawa Peter yace " An gama Oga." 


Humm Sauke Numfashi yayi yana ɗago da Lumsassun idanun sa tare da kallon katon badubin dake Gaban sa , a Miskilance ya furta 


 You tried.”

Thank you Sir .


Peter ya furta yana ƙara ƙasa da kansa . Mikewa Nurain yayi yayin da Peter ke riƙe masa da brief case din sa suna fitowa farfajiyar gidan ,wanda ya kasance na Nurain ne ko su Mommy basu san da Gidan nan ba . Don tun kamin ya sauka a gida Nigeria yasayi wannan Gida mai ɗan karin kyau . Wanda idan ka shiga ba zaka taba cewa duk kyaun wannan gida babu mace a cikin sa ba . Don hatta ma'aikatan gidan duka maza ne . Sai Excouts din sa da sun haura sha biyar.  Duka jikin su a wani murmuɗe . Kai koda ga nesa ba zakayi marmarin nufowa inda yake ba . Saurin buɗe masa moto suka yi kiran Accura yan million Ɗari da Hamsin . Bayan ya shiga ne suka rufe side ɗin nasa  ,sauran Excouts din nasa na shigewa Motocin su wanda suke take masa baya .  


Suiiiii suka fara ficewa daga gidan kamin suna Hayewa Ƙwalta suka fara Wani irin gudu fiiii kaman zasu tashi sama . Gyara zaman gilashin idanun sa yayi yana kallon phone screen ɗin sa kamin ya furta " Happy 1st September my Guy , ya furta yana murmushin nan nasa .


**

Princess make up room na shiga inda nake hasashen Ganin Amrah . Sanye take cikin Wata irin Abaya Baka mai Shegen kyau , Gyefen hannun stones ne daddaɓe wanda suka kara fito da tsadar Abayan . Takalmin ƙafarta Half cover ne mai launin Pich shima da stones aka yi masa Ado . Normal make up akayi mata simple mara Hayaniya inda na hango Zaid a gyefen ta yana ta zuzutawa sam bakin sa yaƙi yin shiru  , Haka fara'an sa ya gagara rufuwa. Wow You look so cute Dear . 


Ɗago idanun ta Amrah tayi tana kallon sa tare da Sakin masa Murmushi wanda sai da gyefe da gyefen Kuncin ta suka loɓa . Na gode Oga .!


What...? 

Zaid ya furta yana kallon ta kamin ya saki dariya yana cewa " No. Kar ki kirani da Oga Wancen a wurin aiki ne nake Miki Oga But now Ni Me Son ki ne , wanda yake burin Auren ki , zara zaran yatsunta ya kama yana furta" Ina son ki sosai Amrah , Zaki Aure Ni ? , Zaki iya Rayuwa dani Har Abada ? , I'm totally Change all my bad characters...duk halayyata da kika san ina yin su mara sa kyau , na bar wannan tun ranan dana fara jin Soyayyar ki a zuciya ta . Plsss love any more , ko yaya ko kadan ne ki Soni , Zanyi farin ciki . 


Tun da ya fara maganan Amrah duk ta tsargu so take ta dakatar dashi don kunya ya ishe ta ,a gaban Princess yake wannan maganar, wanda shi baya jin yayi Wani Abu na daban . Amrah zaki Aure Ni ?. 


Kallon fuskar sa tayi Wanda yake bayyanar da gaskiyar duka Abin da ya fadi . Lumshe idanun ta tayi tana Buɗe su , a hankali hawaye ya fara gangaro ma fuskar ta . Kasa masa magana tayi kawai sai gani suka yi ta miƙe da Sauri tana ficewa daga Wurin . Amrah...! Ya kira sunan ta yana mai daga Muryar sa ,amma ko waiwayon su bata yi ba . 


Kallon Princess yayi yana saurin juyawa tare da bin bayan Amrah . Hango ta yayi a jikin moton shi tana tsaye har kuma a lokacin Kuka take yi . Jikin sa ne yayi Sanyi a sanyaye ya taka yana nufar inda take.  Ɗago Lulun idanun ta tayi tana kallon fuskar sa wanda take tunanin ganin bacin ran sa bisa Abin da tayi masa ,amma sai gani tayi ya miƙa mata Hankie tare da cewa " I'm sorry for what I've told you. Kiyi Haƙuri kinji Amrah . 


Ba tare da tace masa komai ba tasa hannu tana Amsan Hankie , bude mata moton yayi yana jira ta shiga amma sai yaga ta kalle sa tana cewa " Zaid Na gode da Soyayyar da kake nuna mun , tana kare maganan ta shiga moton , dan murmushi yayi don bai Fahimci mai take nufi ba , kuma baya son yayi wani maganan da zai sa ta kuka ,wannan yasa shi rufo motan yana zagayawa mazaunin sa tare da jan Gilasan yana mai jan moton a hankali tamkar Wanda ya dauko kwai baya son ya fashe . 


Gidan sa ya nufa da su inda tun daga Waje kake ganin motoci a layi da'alamu cikin gidan ya cike ne da motoci . Babu Hayaniyar jama'a sai dai Kiɗa dake tashi tun daga Waje kake jiyowa . Kallon Zaid tayi a hankali ta furta " Ina ne nan ? Ina jin tsoron shiga Zaid .  Amrah ki saki jikin ki , Duka friends dina ne . Kuma ba gani a tare dake ba . A hankali ta zuro kafafun ta tana fitowa yayin da Zaid ya taho ta barayin ta yana riƙe hannun ta suna nufar cikin gidan . Hayaniya ne ya tashi ganin Zaid tare da Amrah wacce basu san Wacece ita ba . Tuni wasu har sun ƙariko inda yake , suna Hugging din juna da Bama juna hannu . Safwan ne ya kalli inda Amrah take yana bata Hannu alamun su gaisa , Amma kamin tayi Wani Abu Zaid ya dakatar dashi ta hanyar riƙe Hannun sa yana masa Wani irin kallo . Kana yace " Itace Wacce nake So na Aura . Wow suka furta duka suna kokarin Bata hannu . Saurin kallon su Zaid yayi yana cewa " Wannan bafa irin sauran ƴammata ne ba , she's different from others , Matar da zan Aura ne kuke kokarin hada hannun ku da ita . Muryar Nurain ne ya katse su wanda tun isowan su idanun shi ke akan su ,amma bai ƙariko inda suke ba sai a yanzu . Congratulations Bro . Zaɓin yayi .... Saurin Ɗagowa Amrah tayi tana kallon Nurain Wanda yayi mata kallo Ɗaya ya kauda kai yana wani irin murmushi wanda ta kasa fassara manufar sa na yin hakan ...


Ku mu shiga daga ciki muyi celebration. Hannun Amrah Zaid ya riƙo cike da kulawa suna nufaan Wani babban Falon da yafi ko wanne girma a gidan . Bin ko ina da kallo Amrah keyi ganin yanda aka zuba kayan Alatu da more rayuwa . Dukiya tayi kuka kwarai . Gyefe kuma masu kai kayan motsa baki ne maza da mata ma'aikatan su kusan Shida . Wani irin bugawa Kirjin Amrah yayi tsoro na diran mata , Ganin Wasu ƴammata su kusan Hudu Zaune suna rawa daga inda suke , alamun Waƙar Johnny driel na kai masu . Gaban su Shisha ne suke ta buƙa , kayan Jikin su kuwa dashi da babu Ɗaya . Muryar Pheenerh ne ya katse su tana faɗin " Welcome Bro. Ta ƙare maganan tana takowa inda suke . Daga ita sai Bomb short da Wata yar iskan riga . Ware Hannayen ta tayi zata Rungume Zaid idanun ta ya sauka akan Amrah wanda take dauke wuta . Tayi matuƙar firgita da ganin Amrah , ba komai ya firgita ta ba irin kyawunta da ta gani kaman yar larabawa. Zaid wacece ita ?. Wacece wannan .? Gaba ɗaya idanun Sauran Ƴammatan nasu ne ya dawo kan Zaid da Pheenerh ga kuma Amrah dake Gyefe . My future Wife . 


What ...? 

Pheenerh ta Katse shi tana sakin faro n hannun ta .  Ni kuma fa ?. Cike da Dakewa kaman Boss ya furta " Na taɓa faɗa Miki zan Aure ki ne.? But kace kana So na Ai . Da banbanci. Ya bata amsa yana kafe ta da tsayayyun idanun sa na Tijara . Yau ranan farin ciki ne pls kar mu ɓata wannan ranan . Wani irin juyawa Pheenerh tayi tana kallon Ummita dake fadin maganan kamin ta nufi inda Ummita take zaf zaf , Shaƙo Wuyar Ummita tayi tana fara Wanke ta da Mari . Ni kike faɗa mawa wannan maganan dan uban ki . Tasss³ ta fara Wanke fuskar Ummita. Wanda Ganin hakan yasa Su Zaid da Safwan nufar inda Ake marin Ummita . Shikan Nurain yana tsaye bai tanka ba. Sai cika da yake yi yana batsewa. Kasa Daurewa yayi ne hakan yasa shi ɗan takawa zuwa inda Amrah ke tsaye . Sannu Wayayyiya . Kasa Ɗago idanun ta tayi tana kallon sa , kamin taji ya ja Wani irin Numfashi mai ƙarfi kaman mai damuwa . Jikin ta ne yayi sanyi sam ta kasa masa magana har kuma a lokacin hayaniyar Pheenerh kake ji ta cika Wurin .


Kaman daga sama taji maganan Pheenerh tana cewa " Wacece ita ? Mene take dashi na jin dadin ka ? , waye kuma uban ta arziki nawa ta tara .... Kamin ta rufe baki cike da Jin zafi Nurain ya kai mata Marin da sai da ta kusa gigicewa . Ke me kike dashi? Me kika taƙama dashi Pheenerh da har kike da zarran Zagin Amrah a gaba na . Fita ki bani Wuri babu wata Alaqa tsakani na dake. 


Jikin Amrah ne ya hau Rawa ganin wani irin zuciyar da bata taba gani ba na Zaid .  Muryar Nurain ne ya katse da yake mata Magana cike da Izza , Humm lallai kin saye zuciyar abokina 💯 . But zaifi ki sanar masa kina da miji idan ba haka ba , zaki sanya shi a matsala , nd bana son na ƙara ganin ku tare aikin kar ki sake zuwa idan kuma kika je hummmm , sai yayi shiru bai ƙarika mata maganan ba . Gaba ɗaya hankalin Amrah ya tashi da Sauri ta juya tana ficewa daga falon ba tare da sun lura ba , sai dai shi nurain din ne kaɗai yasan da tafiyar ta.......!


Wani irin kallo Inna Larai tayi ma Amrah wacce ta shigo kaman balarabiya , buɗe baki duka yan gidan suka yi kamin Larai ta aje buta wanda yake dauke da ruwan Ɗumin da take ta gashi....Kama baki tayi tana furta " Ya tabbata Baaba Zuwai kinyi gaskiya , Fito fito kiga abin da idanuna ke gani . Amratu yawon ta zubar kika fara ? .........

Wani irin numfashi Amrah ke ja da ƙarfi don nauyi Inna larai ta sakar mata sosai , bata duba yanda take ba kaman bafullatana ba ,ba auki sosai 😂 . Muryar Baba Zuwai kake ji tana faɗin " Larai ƙara mata . Shegiyar yarinya Jarababbiya dama kin yi kala da jarababbun mata . Duka duka nawa kike Amratu? , Zaki ja mana Zagi da Abin faɗa a wurin jama'a. 

Ganin yanda Larai ke dukan Amrah tamkar zata aikata ƙiyama ya saka Lanti Zuwa inda suke tana kai hannun ta tare da ɓanɓare Amrah daga Maƙuran da Inna  Larai tayi mata . Dukan Ƙirjin Amrah tayi da ƙarfi Inna Larai tayi iya ƙarfin sai da Amrah ta kusa Shiɗiwa dafe Ƙirjin ta tayi da ƙarfi tana yanka ihu don azaba . Kayya Larai Wannan sai ki naƙasa ta ai . Gaskiya wannan duka yayi yawa , akan abin da bamu da tabbaci . Muka sani ko ma sharri ne ? , Lanti ke maganan tana tsage iya gaskiyar ta. Kamin Larai tace Meye karyar? Wallahi wannan gaskiya ce dama na dade ina tunanin Wannan yarinyar tana bin maza , ashe mazan ma masu Aure take bi . 

Ɗaga Hannu Lanti tayi tana cewa " A'a gaskiya Amrah bata yi kama da masu bin maza ba . Hasali Ni a cikin gidan nan nasan ƴammata da yawa , cikakkun mata masu budurcin su , a ciki kuma akwai Amrah ,sannan kuma nasan muna Ƴammata wanda tuni sun riga da Sun gama Zubda mutuncin su a kwararo . 

Saurin yin ƙasa Da ido Su Zulai da sauran ƴammatan dake wurin suka yi , duk sun tsargu don Su a zaure ma ake kwaƙule su . 

Oh..! Ikon Allah sai kallo . 

Baba Zuwai tayi maganan tana mai kama ƙugu tare da kallon Lanti wacce ta rufe ido tana tsitsaya Tsiya . Yanzu Lanti kin goyi baya Kenan , kin daure mata Gindi tabi maza . Wallahi Wannan ba soyayya bace kike nuna Ma Amrah. Katse Su Salamatu tayi tana cewa " Wani soyayya ma za'a Nuna ma dan shege. Kar fa kuga laifin kisa sannan kar kuji komai don Amrah ta lalace . Saboda Magaji ma fiyi. 

Humm Numfasawa Baba Zuwai tayi tana cewa " Ai sai kwanan Abincin ta ya dawo dakin ki ,idan ta yo ciki ta haife sai kuyi raino . Wani irin kallo Lanti tayi ma Baba Zuwai kamin tace " Sai mene ?dama can kuna bata Abincin ne ? Sai tayi kwana uku bata ci ba yarinyar nan , yau ko shegiya ce Amratu ai a bata abinci,tun da ba ita ce tayi kan ta ba ,Allah ya halicce ta. Bare da Uban ta ,  Amma ace marainiyar ALLAH sau tafi kwanaki uku dai dai da Ruwan kunu bata samu .

To fa .!

Waye Uban nata kenan.? Amma ba dai a cikin gidan nan ba ko ?. Larai ta katse Lanti tana dafe kasan Gyemu tare da bin ta da Wani irin kallo . 

Mtswww ...Lanti ta ja dogon Tsaki kamin ta kama Hannun Amrah wanda motsi ta kasa sai kuka da take tamkar Ranta zai fita,sam ta rasa inda zata nufa a halin yanzu  , Kowa ya juya mata baya bata da Mai rarrashin ta duk da dama a haka ta girma a cikin gidan. Amrah daga yau Ko rinƙa zuwa Daki na kina Amsan abinci cewan Lanti tana kama hannun Amrah , kamin ta juya tana kallon Su Baba Zuwai tare da cewa " Duk wanda yaci da Maraya baya taba rasawa, Ko mun talauci na zan dauki nauyin Abincin ta safe rana da yamma. 

Humm to yayi Malama Lanti ,wannan bai dame Ni ba Ni Zuwai , Idan kin so ki bata sau Biyar a rana. Amma kamin ta shige dakin naki ga tsintsiya can ta share gidan nan tass .  

Na ga wanda zai sa Amrah Wani aiki a gidan nan, ga duka ga Bauta . Wannan wani irin rainin hankali ne .? Jan Amrah tayi tana nufa da ita sasan ta inda akayi nata katanga da Tsakar Gidan. 

**
Wani irin Dariya Nana ke sheƙawa tana ƙarawa tare da kallon Nussy wacce itama Dariyar take . Ai Nusaiba ina faɗa Miki yau jikin yarinyar nan sai yayi tsami . Kin ga wani irin horon azaba da suke mata ,sai kace zamanin mulkin mallaka. Ohhhh... Kawai sai suka kuma fashewa da dariya suna tafawa . Na nuna mata Ni nayi zaman Aji ita kuma ba tayi ba . Gobe ta kuma shiga sabgar Rayuwa ta. Uhm'uh'uhm . 

Gyaran murya suka ji daga bayan su ,wanda sai da Hantar cikin su ya kaɗa . Cikin sauri a kuma tare suka juya . Tsaye Suka gan shi Hannayen sa cikin Aljihun rigar sa . Idanun sa akan su duka yana kafe su  don duk maganan da suke yi a kunnen sa . Har sharrin da Nana tayi ma Amrah wacce take ba Nussy labari tare da shi ta basu ba ta sani ba .  Zuru suka yi ko wacce tana kasa motsawa daga inda take sai kallon kallo da suke ma juna.....!
Kallon Inna Larai Amrah tayi idanun ta na kawo ruwa , a hankali ta motsa laɓɓan ta tare da cewa " A'a Inna Larai gidan ƙawata ce ....yi mun shiru yar iskan banza dama ai kin tsosa a nono . Kai wannan yarinya akwai Jaraba nawa duka duka kike da har kika fara Bin maza ,wato kin san dadin namiji ko.? Heheheheeee Ƴammatan Gidan su Zulai suka fashe da Dariya , kana Muryar Baba Zuwai ya katse tana cewa " Yo ni naga ikon Allah, Amratu...! Bin maza kika fara yi ? . To taya ba zata bi maza ba , kila abincin da ake bata ne baya isan ta Lanti ta katse su matar Baba Adamu dake kaiwa da komowa tana sabgar gaban ta . Juyawa Inna Larai tayi tana cewa " Amma naga ai tun da Uwar ta ta yashar da ita tsawon shekaru Goma sha bata waiwaye ta ba. Tana can tana galbaron ta . Iskancin Banza iskancin Wofi wallahi yau a gidan sai na ci uban ki Amratu mu zaki ja ma Abun kunya .? Yau dukan ki zan duba gaban ki da bayanki shaidan yatsa na gani sai nayi ƙasa ƙasa dake a cikin gidan nan . Ja baya Amratu tayi tana jingina da bangon Ɗakin Salamatu kamin ta Waigo tana Kallon su duka idanun zubda Ƙwallah masu zafi da ban tausayi . 

Wayyo Mama na me nayi Miki kika wulaƙanta Rayuwa ta irin haka.? Me yasa kika haifo Ni kika kawo Ni duniyar nan a wulanƙance a ƙasƙance cikin rashin gata da Galihu . Na tsani ke na tsane mama .... Fizgota Baba Zuwai tayi tana mata kallon Sama da ƙasa na kin gama maganan taki .? Kamin ta cabe baki tana furta " Makira sannu kinji , ai dama anyi Gado . Larai shiga da Yarinyar nan Ɗaki ki duba mun cikin ta da Wajen ta ko karamar Alama kika gani ki hau jibgar ta tun kan na shigo . 

Jiri ne ya hau Diban Amrah tun kan Inna Larai ta kariko inda take tayi taga² zata fadi nan kika ji Muryar Baba Zuwai tana faɗin " Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un . Larai kar fa Abu ya tabbata . 

Kin gani ko Baba Zuwai ban faɗa maku ba .? Ku Duba ku kalla kayan jikin ta masu tsada uban wane ya ba ta , tabi Ƙwarto dole ta same su tun da ta raba masu jikin ta haja . Wallahi Inna Larai ban yi komai ba , Gaskiyar maganan Ogan mu ....laha'ila ha'illahu Kunji ko matan Gida ,kun dai ji ba sharri nayi mata ba . Ogan su fa take faɗi kuji da kunnuwan ku . Gaskiya Kin cucemu Duk da dama ke ba zuri'ar Kanol bace  , Sam ke din ba jin Ɓaidu bane . Duk zuri'arsa babu mai yawon ta zubar . 

A'a a'a kai Hayaniyar mene nake ji ne haka ? Ina barci amma hayaniyar ku sai da ta miƙar dani . Wai ke faruwa ne.? Muryar Ikilima ya katse su wacce ta fito tana mutsike ido . 

Humm Wani ke ya faru fito kiga yar lelen taki wacce bata laifi gashi tana shirin mana Abin kunya . Yo bin maza ai shine babban abun kunya ga ya mace .! 

Inna Larai tayi maganan tana kama Faffaɗan ƙugun ta . Kallon su Ikilima tayi kamin ta juya inda Amrah  ke tsaye tana wani irin kuka mai gunji . Amrah .! Ta kira sunan ta a natse don maganan su daya bata yi tasiri a zuciyar Ikilima ba .  A hankali Amrah ta ɗago Lulun idanun ta wanda suka kaɗa suka yi jajir . Na'am Aunty Ikilima . 

Da gaske ne Abun da suka faɗa ? . Kallon Ikilima tayi tana Girgiza mata kai Alamun a'a . Bude baki kiyi mun magana ki dakata Wannan kukan indai ina nan babu mai taba ba tare da kinyi wani laifi ba . Cikin Sanyin jiki Amrah ta fara motsa ɗan mitsulun bakin ta tana kokarin magana kenan suka ji Sallama daga bayan su .... Wani irin zabura Amrah tayi tana bin Naana Wacce ta shigo cikin gidan , fuskar ta kace ² da Ruwan Hawaye . 

Cikin makirci da dishewar murya irin na wanda tayi kuka tamkar zata mutu ta fara cewa " Sannun ku bayin Allah. Hankalin matan gidan ne da nasu Baba Zuwai duka yayo kan baƙuwar fuskar da basu san daga inda take ba . Lanti ne tayi karfin Amsa ta tana cewa " Yauwa Ƴammata daga ina.? 

Kallon Amrah Nana tayi tana jan Ajiyar zuciya Tare da kallon matan gidan tana wani fashewa da Kuka tare da zama jaɓar kan Turmin Dakan Lanti . Don Allah ku taimake Ni ku Bama yar ku Haƙuri ta rabu mun da miji na . Tayi hakuri ta bar mu muyi rayuwar kwanciyar hankali .  

Ikilima ce ta kalli Nana kamin tace " Wacce yarinya kenan kike nufi .? Wacce a cikin gidan nan ? . Waye kuma mijin naki.? 

Mijina yayi maku ƙololuwar da bazaku san shi ba . Amma Wancen shaiɗaniyar yarinyar mai kyaun Aljanu ta ribaci rayuwar sa da kyawun ta. Baya gani na a Rayuwar sa sai ita , kullum sai ta zo sun haɗu sun Watse tare , kawai sai Nana ta fashe da Wani irin kuka na zallar makirci tana nuna Amrah da Hannu wanda saboda tsaban mamaki kukan ta kasa haka ta gaza motsawa daga inda take . Salati Duka suka ɗauka , yaya Ikilima tana yin baya itama tare da zama jaɓar . Kallon Amrah tayi tana fashewa da kuka tana dafe kan ta tare da cewa " Mun shiga uku Amratu Shikenan. Amrah Amrah kin kasa riƙe maraicin ki ,yanzu har yawon Gantali kike yi Amratu.? Wayyo Mama Lanti  , Inna Larai Baba Zuwai kune kuka jefa Amratu a wannan Rayuwar . 

Yau sai naci Uban ki Amratu a cikin gidan nan . Baba Zuwai tayi maganan tana ɗaukar ice Gyefen ta tare da ƙarikowa inda Amrah ke tsaye . Duk da Amrah na da tsoro da saurin kuka,amma a yau ta kasa koda yunkurin Guduwa bare ta sa kukan nan ta . Saukar icen taji a jikin ta Baba Zuwai na dukan ta ta ko ina tare da tattaka ta da ƙafa , Inna Larai ce ta dauko ruwan sukulan Salamatu tana watsa mawa Amrah tare da rufeta da duka kaman zasu kashe ta . Wayyo Mama don Kuyi hakuri, Wallah mama banyi komai ba ... Dukan ta suke yi har da Zulai dake jan gashin Amrah kaman zata cire daga kan ta .dama tana bakin ciki da ganin gashin nata babu gyara amma kullum tamkar ana bashi abinci cika da tsawon gashin ba'a magana har gadon baya . Motsi Ikilima ta kasa yi . 

Wani irin dariyar zuci Nana keyi iya iyawan ta , tana matso hawaye ne Muryar Lanti ya katse ta tana cewa " Kiyi Haƙuri yau zamuyi mata dukan mutuwa , wanda ko kafar gida ba zata kara marmarin takawa ba . Don Allah Kiyi Haƙuri . 

Mikewa Nana tayi tana cabe baki kamin ta Juyo tana masu kallon hadarin kaji tana cewa " Dama na faɗa muku ne gudun kar ta ja maku masifa ta , do mun ina da karfin ikon da Zan sa a tarwatsa maku rayuwar ku . Shawara kuyi mata dukan da kallon inda miji na yake ba zata kara marmarin yi ba ,bare har ya kai ga suyi wata magana , ko har ta raba masa jikin ta haja . Cikin Sauran matan Gidan ne ya ɗuru ruwa . Jikin Lanti na rawa ta furta " Don Allah Hajiya kiyi hakuri . 

Post a Comment

0 Comments