TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

'Yar Tsakar Gida 1-2 page 9-12

 _Page 0 9_


*Masu tambaya na complete na wannan littafin don Allah kuyi hakuri ku sani wannan littafin sabo ne yanzu nake rubuta shi ba complete , yanzu nake rubuta labarin nawa . Sannan kuma littafin na kuɗi ne a next page 10 Free page zai ƙare . Maza ki hanzarta don ki mallaki naki ki kuma yi karatun ki cikin Aminci da Kwanciyar hankali*

*Littafin Ƴar Tsakar gida na kuɗi ne Regular payment ₦500 Vip payment ₦1000 Special payment ₦1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932... Idan VTU transfer ne sai ki tura ta Wannan number 09061466409*


Yanda Naana ta Daka ma Amrah Tsawa yasa ta a hankali takawa tana nufar inda take tsaye . Zama a ɗaya daga Kujerun Dinning ɗin tayi tana daura kafa Ɗaya kan Ɗaya tana Girgizawa . Ɗaukar Plate Amrah tayi tana kokarin buɗe Rice bowl  din ne taji Muryar Naana tana cewa " Kama ta yayi kome zaki yi ki tambaye Ni bakiyi gaban kan ki  ba ,ko kin manta matsayin ki ne na tuna Miki.? Ɗan kallon ta Amrah tayi kana ta motsa laɓɓan ta a sanyaye tace " Kiyi Haƙuri, mene kike buƙata a farko .... Ohh My daughter Ina Nusaiba take.? Muryar Daddy ya katse ta Wato Alh Mubashshar . Juyawa Naana tayi tana murmushi kana tace " Daddy...ganin Momy a gyefen shi ashe tare suka ƙariko yasa ta cewa " Daddy , Mommy yanzu zata Sauko . 


Ja ma Daddy kujera Amrah tayi cikin sauri yana zama yayin da Mommy ta zauna a Gyefen shi .  Ga sabuwar mai aiki fatan zakuji daɗin Abincin ta . Hummmm To Mommy bari mu dai muci muji. Barkan ku da dare . Amrah tayi maganan jiki ba kwari , murmushi Mommy tayi tana cewa " Thank you my dear , Zaki iya tafiya Bara Ni nayi ....No mommy ita fa mai aiki ce just allow her to Do her Work ,wannan Aikin ta ne fa . Cewan Naana tana bin Amrah da Wani irin kallo na Wutan Ƙiyayya . Amma naga tayi kokari ai duka wannan ita tayi shi , at least she need to be rest . Ba Aikin ta bane ? , ki barta tayi Aikin ta , ai shi iyayen ta suka turo ta tayi , to Meye ma Abin tausaya ma Talaka ? , Mutanen da zaka yi masu Rana suyi maka Dare . Bana son ƙara jin haka daga Bakin ki . Muryar Daddy ya katse su , wanda daga ji kasan mutum ne kosassan tsohon dan boko , wanda basu dauki talaka da Wani ƙima ko daraja ba . Hasali duk idan suka ga Talaka to ƙiyayyar su a kan su baya ɓoyuwa . 


Shiru Mom tayi tana jin ba dadi sam , A hankali Amrah ta fara Aikin ta tana aje masu Abin da suke buƙata wanda tana haka Nusaiba ta ƙariko inda suke . Mamaki ne ya kama Amrah Ganin yarinyar bata da banbanci da Yaran Turawa wanda basu san darajar kan su da jikin su ba . Ashe Naana shigar mutunci ne a jikin ta , ita kuwa Nusaiba irin Ƙaramin Matsatsen Wandon nan ne a jikin ta iya cinya . (Bom short) . Sai normal rigar ta iya Qugu . Kunnen ta maƙale cikin Head phone , hannun ta dauke da Wayar ta kirar Iphone 14. Jan Kujerun tayi tana zama yayin da Amrah ta ke Tambayar ta Abun da take buƙata ,a maimakon ta bata Amsa sai A wulaƙance ta daga mata hannu tana dakatar da ita  . Humm Sauke Numfashi tayi a hankali tana ja baya tare da yatsawa tana mai jiran Umarnin su . Kunun Ayan Naana ta fara zubawa a Glass cup tana kaiwa bakin ta Muryar Nusaiba ya katse ta tana cewa " Daddy Ya Nurain Nan da Kwana Biyu zai dawo . Saurin Ɗagowa Amrah tayi tana kallon Nusaiba ,yayin da bakin ciki ya tokare Zuciyar Naana . A fusace su dai kawai sun ga ta sheƙa ma Amrah Ragowar Kunun tana Fadin banza dabba ,wannan Wani irin Abu kika yi ma mutane ba Daɗi ba daɗaɗawa ?. Wani irin Ajiyar zuciya Amrah taja mai ƙarfi da sanyin Kunun har bargon ta . Nan take idanun ta suka fara Fidda Hawayen, jikin ta ko ina Rawa yake yi karrrr³ . Uhmmm Uhummm . Nusaiba tayi maganan tana dan kallon Inda Amrah ke tsaye tare da bin ta da kallon sama da ƙasa kana tace " Mom wannan yarinyar yaushe ta fara Aiki .? Tun da ba ta iya abincin ba ta koma bangaren masu shara da goge² mana it's Will be simple .  Juyawa Hajiya Sa'adah tayi tana kallon inda Amrah ke tsaye gaba Ɗaya Naana ta gama tsuma mata jiki . Amrah zaki iya tafiya Gida yanzu sai gobe ko.? . Cikin Sauri Amrah ta juya tana barin Wurin yayin da Daddy ya mike yana kallon Naana yana cewa " Idan basa buƙatar Girkin ta Acan masu wata mana .? Ok . Mom tace tana kallon yaran mata su biyu . Barin Dinning room area din yayi yana nufar Under ground inda Apartment din shi yake . A hankali Nusaiba ta fara zuba kunun Ayan tana sha , wanda kurba daya ta ɗago tana kallon Naana cike da mamaki tace " Naana Wai Meye kike ce ba daɗi ? ,Ohh Mom Sha kiji mommy dadin gaske wallahi ,ban taba shan Wannan abu mai dadin wannan ba . Kallon Ta Hajiya Sa'adah tayi kana ta kalli Nusaiba wacce take cin Abinci tana yamutsi sam bata tanka Nusaiba . 


Gaskiya Naana ina tunanin may be daga bakin ki ne , amma Wannan ai daɗin shi yayi yawa . Tsakanin Mom da Naana babu wanda ya tanka Nusaiba wacce ta janyo jug din gaban ta tana sha hankalin ta kwance. 

**

Mom Cruzita ne ta kalli Amrah cike da masifa take cewa " Duk ranan da kika kara missing wani Aikin ki , to abu biyu ne zai hada Ni dake , ko na Kore ki ,ko na baki Half Salary a watan . Na lura dake kwana biyu kin maida mutane kaman dodon Ni . To kin san Aikin ki ba sai na tuna Miki ba Gaskiya, Ni kawai Abun da yasa kika ga ina tura ki cleaning saboda yanda mutane ke son ki a lokaci guda zan ji suna firar ki wannan shiyasa . A yanzu a aikin ki na ƙara Miki duk safe kina rinƙa zuwa Office din Doctor Zaid kina masa Aikin sa . Yanzu Rana tayi kalli Lokaci Amrah ? Sha daya na rana sai yanzu nayi ido dake ? , Na tura masa Su Hajara yace yafi yabawa da Aikin ki , ko mun rana idan kinzo kije kiyi masa . Don haka kiyi sauri ki tafi yanzu ,idan kuma kin gama kizo ina son ganin ki . Cike da Sassanyar Muryar ta tace " Tom Mam Cruzita amma don Allah Kiyi Haƙuri...A'a No next time bani Zaki yi ma laifi ba , Oga ne ,don kin ji dai Cleaning din ki yake so ba na kowa , so You have to maintain . Ok mah... Amrah tayi maganan cikin sauri tana juyawa tare da nufar benen da matakalan shi kadai ya isa ya sarar da mai tafiya akai . Wannan yasa Wasu suke bin lifta don Asibiti ne yanda kasan a Turai haka yake . Amma su cleaners dole su bi matakala ko mun tsayin shi .


A bakin Office din ta tsaya tana kai hannun ta tare da murɗa Handle Door ɗin . Muryar sa taji yana fadin " You no what ? Na haɗu Wata fine girl, which really love her ba wasa ...shigowan Amrah yasa Zaid Aje wayan sa a Gyefe yana kallon ta , sam ta kasa hada ido dashi don kallon Wani irin Ƙwarto take masa . Haka shima ya gagara dauke idanun sa daga Kallon ta . Excuse me Sir. Tayi maganan tana dan Ɗagowa tare da kallon sa . Hummmm Wani irin gwauron Numfashi ya sauke kamin ya miƙe daga Zaunen da yake yana kallon ta tare da cewa" me yasa jiya bakiyi taking Excuse kaman haka ba? Kika faɗo mun Privacy ? , Fatan dai kin iya barci ,abun da kika gani bai hanaki barci ba ko.? Tsammm Tayi tana ƙasa basa amsa  mintuna uku yana expecting yaji wani Abu daga bakin ta but she make silent ,Amma sai tayi shiru ,hakan yasa shi Fahimtar tana Miskilance...hummmm . Ya numfasa kana yace " Oya zaki iya fara Aikin ki . Sum.sum tayi tana wuce shi tare da nufa inner Room ɗin shi . Ba laifi yau bai watsar da komai kaman jiya ba . Nufan Bakin gadon sa tayi tana kokarin sauya Bedsheet din a zuciyar ta tana cewa " Oh wai nan Asibiti ya dauka ko Gida.? Motsin shigowan sa yasa ta saurin juyowa , kallon kallo suke ma juna yana Sakin mata Wani Murmushin da ta kasa fahimtar menene manufar sa na yin hakan . Tun karo ta yake yi yana takowa zuwa inda take . Nan take Amrah ta rasa inda zata nufa ,wannan yasata nufar Hanyar Fita da gudu ,wanda tana isowa yayi caraf ya riƙe ta . Mutsu² take yi tana kokarin kwace kan ta ,amma nan taga ikon Allah hannu daya yasa yana kama hannayen ta duka biyun wanda motsi ta kasa . Sai fara masa kuka da tayi . Don Allah,don Allah ka rabu Dani ....Ka rabu .....Wayyooo naaaa.....Maganan ta ne ya Datse ganin yanda ya wurga ta saman Gadon sa yana haye mata tare da jan rigar aikin nata yana yagawa ƙyaaaaaaaaaaaaaaa.............!

Tun da ya haye saman ta tayi laƙwaam motsi ta kasa yi sai nishi da take yi sama sama . Idanun ta fal tsoro haka nan takasa Jajircewa wurin hana su zubo da Marayun Ƙwallah Wanda ta san a yanzu bata da maceci sai ALLAH . Kallon Idanun Zaid Amrah keyi tana Hawaye tare da Girgiza masa kai alamun yayi haƙuri ... Zuba mata tsayayyun idanun sa yayi na rashin tsoro ko ɗar kusan mintuna biyu suna a haka , Gaba Ɗaya A iya Wannan lokacin Amrah ta gama jiƙewa da Zufa da Hawaye.  Haka ta kasa risinar da idanun ta daga kallon kyaƙyƙyawar fuskar Zaid . Gani tayi ya sakin mata Murmushi yana ɗaga mata Gira tare da cewa " Meye Sunan ki.? . Lumshe idanun ta tayi Wasu Hawayen na zubo mata sam ta kasa masa magana bare ta basa Amsan tambayan sa a yanzu ita dai hanya ɗaya take nema Wato Hanyar Guduwa . Uhmmm Ya sauke Wani irin gwauron Numfashi a zuciyar shi yana cewa" Ni yarinyar nan zata kawo ma miskilanci ? Duk miskilancin ki naga Nawaaf wato ƙanin sa . Juyawa yayi da kallon sa gyefe yana tunanin mene zai mata ? , Mutsu² ta fara yi masa tana kokarin Ɗagowa daga dannan da yayi mata ,kawai sai dai taji hannun sa yana shigarwa tsakiyar Rigar ta da ya dirar ta tsakiya , braziyan ya bayyana da duk Wani Albarkatun ta . Rintse ido tayi tana fashewa da kuka a hankali cike da sarewa , cikin Sanyayyar Muryar ta Wanda duk yunwa ya cinye tace " Kayi Haƙuri Don Allah. Ji yayi zuciyar sa na ingiza shi amma kuma sai ya janye Hannun sa daga Saman Breast din ta yana cewa " Ya sunan ki ?. Motsa ƙaramin bakin ta Amrah tayi tana furta " Sunana Amrah ,ta ƙare maganan tana ɗago da Lulun idanun ta tana kallon reaction din sa zai barta ne ya rabu da ita ,tayi masa aiki ? , Ko kuwa still yana nan kan bakan sa ,yana so ya keta mata haddi?. 

Ɗagota taga yayi yana mannata ta da ƙirjin shi tare da Rungume ta tsam , Amrah ina Son ki ...! Saurin ware idanun ta Amrah tayi jin maganan nasa take tamkar saukar Aradu.  Nan take zuciyar ta tafara mata wasiwasi ,to me yake nufi.? Wata zuciyar ne ta bata Amsa da cewa " eh yana son yayi lalata dake ne yaci Miki mutuncin ki . Ɗago ido tayi tana kallon sa yanda ya kafeta da idanun sa yasa ta saurin gasgata zuciyar ta.  Kuka ta fashe masa dashi tana cewa " A'a wallahi , don Allah ka rabu Dani Wallahi Ni ba yar iska bace . Wayyo na shiga Uku Ni Amrah zai rabani da mutunci na ...me nayi maka ? . Shiittt yayi maganan yana raba jikin sa daga nata tare da miƙewa tsaye yana dafe kan saman Goshin sa . Ohhhh..... Ya furta yana juya mata baya. Ganin haka yasa Amrah Saurin miƙewa tana janye jikin ta daga Gadon tana kokarin Ficewa da gudu . A bakin ƙofan ne taja ta tsaya tana kallon rigar jikin ta yanda suka yi kokawa ya kyeta mata tun daga Farkon shi har ƙasa.  Hawayen idanun ta ne suka ci-gaba da Zubo mata , Wanda Daga bayan ta ne taji Muryar sa yana cewa " Ki dawo ki zauna yanzu zan saka a kawo Miki Wani kayan sai ki sauya Wannan . Juyowa Amrah tayi tana bin sa da kallo idanun ta na Hawayen jin Haushin sa da tsoron sa . 

Amrah Da gaske nake Ina Son ki , kuma nasan ke ba yar iska bace kanana ko? Yayi maganan yana takowa zuwa inda take , kasa motsi tayi tana kallon sa . Amrah ina Son ki tun a ranan farko da kika shigo Toilet kika ganni ciki , Yanda kika yi shi ya dauke mun hankali daga kallon ki , shi kuma yasaka naji Soyayyar ki a zuciya ta . Ba kaman yanda kika gan mu a Wancen Ranan za muyi Rayuwa dake ba , Aa mu namu rayuwar na Ma'aurata..., This is the first time Dana fara mafarkin ganin nayi Aure har naji na shirya rabuwa da duk Wasu .....Wayyo kaina ..! Amrah tayi maganan tana dafe kan ta da jiri ke diban ta ,gaba ɗaya ta gama galabaita a hannun sa , dannen ta da yayi ji tayi kaman an daura mata dutse don ko motsi ta kasa yi a wannan lokacin,a yanzu kuma idanun ta basa ma gani da kyau saboda yunwan dake cin hanjin ta . 

Saurin isowa kusa da ita yayi yana kama hannun ta tare da cewa " Amrah ....Yanda ya riƙo ta ne yasa Amrah saurin yin baya tana daga Hannun ta tare da Wanke fuskar Doctor Zaid da Mari tasssss. Cikin sanyin Murya ga duhu da bata iya ma ganin shi da kyau take faɗin " Doctor ka rabu Dani , Ni ba yar iska Bace , ka rufa min Asiri,kar ku cuce Ni mutuwa zanyi a hannun Baaba Zuwai zata kashe ni..........luuuuu tayi tana yin baya tare da kokarin zubewa anan . Saurin Kara riƙota yayi a wannan karon da jikin sa ya hadata yana Rungume ta tare da Girgiza ta yana kiran sunan ta Amrah...! Amrah...!! Zafin Jikin ta yasa shi saurin daukar ta cak kaman yar baby yana nufar Gadon sa tare da Kwantar da ita cikin Sauri. Fuskar ta ya shafa yana jin yanayin zafin jikin ta . A hankali ya furta " Tana da damuwa sannan kuma akwai yunwa a tare da ita ....! 

12:01pm. 
Nigeria Airport
Jirgin Su Nurain ne ya sauka , Wanda tun tsayuwar su yake jin Wani irin sanyi na Ratsa ko ina na zuciyar sa . A hankali yake shaƙar iskar Ƙasar nasa Wanda ya barshi tsawon shekaru goma sha bai dawo ba sai a yau.  Lumshe sexxy eyes din sa yayi yana tunano da kyaƙyƙyawar fuskar ta wanda har Abada ba zai taɓa mantawa da shi ba a rayuwar sa.  Ɗan murmushi ya saki mai nuni da jin dadin Dawowan sa .  Fara sauka yayi daga Stairs din Jirgin data dauko su daga America . Wani irin girma yayi da cikar kamala ,wanda idan ka ganshi sai ka kara kare masa kallo zaka fahimci shine dai Wancen Nurain din ba wani ba . Yanda fatan jikin sa yake ko na wata hadaddiyar macen Albarka luku² tamkar wanda bai taɓa fitowa rana ba . Idanun sa sanye cikin baƙar space ( maganin ido) wanda ya kara daukar Hankalin ƴammatan wurin . Kowa da ya gansa yasan Dawowan Nigerian yau ne . Sanye yake cikin shigar Track suit Mai haske kalon Ruwan samaniya light blue . Yayin da ƙafarsa ke cin boot fari ...a hankali yake saukowa yayin da Gaba ɗaya masu take masa baya (Securities) din sa suka rufa masa . A inda motocin su suke ya tsaya yana kallon Daya daga ciki kamin yace ma drivern ya basa key din moton . Cike da natsuwan nan nasa ga Dan Miskilanci da na gani a fuskar sa wanda a da baya ban san shi dashi ba . Zaku iya tafiya ,zan taho daga baya .  Ok sir . Suka yi maganan suna saurin Buɗe masa moton ba tare da sun san inda zashi ba . 

**
A hankali take Ware idanun ta Tana kallon Gyefen ta inda taga Wayoyin Zaid da laptop ɗin sa amma baya wurin . Saurin kokarin tashi tayi dai dai tana jin Hannun Mom Cruzita na dakatar da ita tare da cewa " Sannu da Jiki Amrah , Ai ban san baki da lafiya ba , Oga ya faɗa mun yanzu bayan sun gama baki kula da sauran nurses . Kallon Mom Cruzita tayi tana son tambayar ta mene yace mata? Sannan ciwon mene take yi kuma?. Wata Nurse ce dake Gyefe ta kalli Amrah tana cewa " yanzu zamuje kiyi Brush idan kin fito ga Abinci nan da kayan motsa baki Doctor ya aiko Miki dashi . Gyaɗa mata kai tayi a hankali tana Miƙewa don kayan karin ruwan a gyede ta gansu da'alama har sun kare ne an cire su .  Kamata Nurse din tayi tana nufa da ita Toilet . 
**
Ɓangaren Nurain Kuwa Bulayi yayi tayi amma ya kasa gane Hanyar ko ina , Wanda daga karshe makarantar Jennylyna ya nufa inda suka yi . A dai dai bakin makarantar yayi parking moton shi yana fitowa tare da kallon Gyefen Hanyar wanda ya Bisa babu iyaka . Kallon Wani hanya yayi inda suke yin yanke shi da Amrah duk idan zasu koma gida , a hankali ya furta " Kina Ina Amrah a yanzu.? Kin yi Aure ? ,Ko kin manta dani?. Rufe Murfin Moton yayi yana tsallaka wa bakin Hanyar tare da bin layin nan da ya kasa mance dashi a memory din sa . Bin hanyar yake yi wanda a yanzu yaga yayi faɗa , ga mutane sun yawaita a layin kaman a da wurin ba kaman Daji yake ba . Lumshe idanun sa yayi yana tuno da rana na farko da suka fara biyo layin , yana dauke da ita a keken sa . Realy Miss You Amrah ... Idanun sa ne suka hau Rawa cikin sauri ya zare Bakar gilashin idanun sa ,. Wannan wurin mai tsiren da suke zama ya gani ,ya koma wani babban Wurin sayar da nama ,an gyara Wurin har da yi masa Adon fitilu. Saurin ƙarikawa yayi Wurin wanda a yanzu ma babu mai sayar da naman ,da'alama har yanzu da yammaci suke fitowa . Rumfan ya shiga yana tsayawa yana kallon Gyefen sa tare da tuno maganan Amrah da take kuka tana cewa " Shikenan Kaja mun na tsime , da kayana zan Kwana Kuma Baba Zuwai zata bugeni...." . Ƙaran Kiran Wayar sa yasa shi daukar kiran a sanyaye musamman Ganin kiran Mom Sa'adah ce . Nurain mene ya faru baka biyo Excouts din naka ba.? . Cike da danne damuwar sa yace " Mom na tsaya dubawa ne ko zan gane gidan su Amrah amma har yanzu Ban gane ba . Shiru Mommy tayi tana kallon Gyefen ta inda Dad da Su Naana ke zaune . Kara danna wayar tayi a saman kunnen ta yanda ba zasu ji me yake fadi ba tana kwantar da muryar ta cike da rarrashin da ta saba yi masa a kullum tace " Ka dawo Gida yanzu kaji Nurain?. Ok mom . Murmushi tayi tana Datse kiran tare da kallon Su Naana tana cewa" Yanzu zai Dawo. Cike da nuna farin ciki Nusaiba tace " Yauwa Mommy ina Cook dinnan ta rannan ita ya kamata tayi ma my boo Duk abun da yake buƙata ,Cox ta iya komai gaskiya, ka mata ma yayi ta zama masa personal maid din shi mai kula da shi da koman sa .  

Wani irin bugawa Ƙirjin Nusaiba yayi cikin sauri ta katse Nusaiba tana cewa " Aa duk Ma'aikatan Gidan nan sai itane zuwan yanzu zata yi masa.? . Kamin Nusaiba tayi magana Mommy cike da kashe zancen tace " Ai ita mai Girkin dare ne , ba anan take zama ba ,kullum zuwa take . To ai Mom kudi ake biyan ta . Yanzu dole ta kasance 24hrs a cikin gidan nan . Idan ke kina buƙatan ta to ai ba lallai Shi Nurain yana bukatar ta ba . Kin san baya ma Son takura shi , ko fa breakfast baya yi a Dinning Falon sa ake kai masa . 

Kallon Naana Nusaiba tayi tana cewa " To ai shiyasa nace Miki ta zama personal maid din sa , ta rinka masa aiki shi kadai . Amma kina ji bari ya dawo idan ya nuna yana bukatar ta zama masa hakan ai kin san shi dai kaifi daya ne sai dai kiyi Haƙuri . Murmushi Mommy tayi tana dan sa yar dariya kana tace ' Kudai ba'a iya maku . 
Mikewa Nusaiba tayi tana nufar ina Hadiza suke don ta sanar masu a kira Amrah don yau ita zatayi entertaining din Nurain da yake dawowa .
**
Sosai Amrah taci Abincin wannan yasata jin karfi a jikin ta . Sai daga nan ne kuma ta fara dawowa hayyacin ta , jikin ta take kallo Ganin an sauya mata kayan jikin ta zuwa Wata doguwar riga bakar Abaya . A sanyaye ta kalli su Mom Cruzita da har a lokacin take kanta tana cewa " Mom karfe nawa yanzu .? Mom Cruzita ce ta bata Amsa da " 2:30pm . Waro idanun ta tayi Waje da sauri ta miƙe tana kokarin ficewa ne Zaid ya shigo . Kallon sa tayi tana dan yin ƙasa da idanun ta a hankali ta furta " Na gode da kulawa da kayi dani . Murmushi taji yayi mai sauti kana yace " Wannan ai dama wajibi na ne . Zan tafi ina zuwa gidan Wani Aiki yanzu lokaci ya ƙure na gode . Kamin yayi mata magana tuni ta fice tana nufar Ɓangaren su ta dauki Hijab. Don tsoron abin da zai kai ya kawo take ,kar a koreta a gidan Aikin nata . 
**
Lekowa Nusaiba tayi a fusace take fadin Wai ina Yarinyar ne har yanzu bata zo ba.? Eh Hajiya amma .... Assalamu alaikum . Ohh Gata nan ma . Mtswww Dan tsaki Nusaiba tayi kana tace " Ke kin ɗauki Aikin ki kuwa da muhimmanci? . Kiyi maza yanzu ki haɗa ma Yaya na kunun Aya irin wanda kikayi mana. Kece Zakiyi entertaining din sa . Wani irin danmmm Amrah taji Kirjin ta ya yanke ya fadi , Tambayan kan ta take wani yayan nata ? Badai Nurain ba .?   Ficewa Nusaiba tayi yayin da Hadiza take fadin maza muje kitchen mu fara Aikin . Don kuwa ya dawo kin san baya cin abinci a Dinning sai dai a falon sa . Mutum ne yanda naji labari Miskili baya magana sai rashin mutunci baya da Kirki sam . Humm Numfasawa Amrah tayi a zuciyar ta tana cewa " A'a ba Noory bane , Shi Noory yana da Fara'a da Kirki sosai . 

Mintuna Ashirin suka ɗiba suna shirye shirye . Kana su nufo Dinning ita da Hadiza . Bin ta da Kallo Naana tayi tana ganin Amrah cikin Shigar Yan Aikin gidan . Wani irin murmushi tayi duk da Zuciyar ta yaki natsuwa, amma tana da yakinin Nurain ya manta da Amrah . Cikin Sauri Mom ke fadin " Ke fine baby girl din nan zaki kai masa , sai ki tsaya idan ya kammala ki fito da komai . Tom Hajiya . Amrah tayi maganan tana ɗaukar Wani basket da suke dauke da kayan marmari da motsa baki . Cike da dan karsashi ta nufi falon da ake nuna mata yake . Ganin ta shige yasa Naana Saurin miƙewa tana kallon Mommy tare da fadin " Momy Wannan fa yarinyar itace Amrahn da Kika sani.! Kallon Ta Mom tayi cike da Rashin fahimta kamin tace " Wacce Amrahn kenan?. Idanun Naana sun sauya na tsaban Ƙiyayyar Amrah cikin dan daga murya mai nuni da takaici tace " Amrah wacce Daddy ya bar Da Nurain kasar nan saboda ita ,itace fa a yanzu kuka aika masa a matsayin Mai kula da bangaren sa cin sa da kuma shan sa. Ba Mom kadai ne ta dauke Wuta ba har Nusaiba mutuwar zaune tayi .....! 

Bakin ta Dauke da Sallama ta shiga falon inda ta tadda shi Zaune idanun sa akan System din dake gaban sa . Sallamar da tayi ne yasa shi saurin Ɗagowa don ya san Muryar ko yaji sauyi to sauyin kaɗanne . Wani irin dam² Kirjin Amrah ya Buga ganin Fuskar da ta rabu da ganin sa na tsawon Shekaru goma sha ,tun kamin ta mallaki hankalin ta ,amma har a yau ba zata taba mantawa da wannan kyaƙyƙyawar fuskar ba . Tsayawa tayi tana kasa motsi yayin da ya juya yana rufe laptop ɗin sa tare da cewa " Shigo ki aje a saman table din can . Zuciyar ta ne ya karaya a lokaci daya, Ƙwaƙwalwar ta na kasa tunana mata abun da ya dace da Abin da take gani a yanzu . Ya manta Dani ne? Ko kuwa Wulaƙancin da aka faɗa da Miskilancin nasa da Gaske ne ..? , Kuma zai iya gani na ya kauda kai..................?

Wani irin nauyi Taji ƙafafuwan ta sunyi mata daƙyar take iya ɗaga su , a hankali ta taka har inda yake zaune tana mai tsugunawa tare da Aje kayan a gaban sa . Kasa Motsi tayi idanun ta na akan Ƙafafun sa . Mamaki take yi shi ɗin ne kuwa? Wanda zuciyar ta ne ya bata Amsa da " A'a Wannan ba  Nooryn ki bane , Inda kuwa shine ba zai taɓa Ganin ki yayi Miki kwatankwacin hakan ba ,har Abada Kuma ba zai taɓa Mantawa dake ba.  Lumshe Lulun idanun ta tayi Wanda take kallon sa a sace ta gyefen ido kamin ta motsa bakin ta tana cewa " Barka da Dawowa Yallaɓai. Shiru taji Yayi mata tamkar bai ji mai tace ba , wannan yasa ta ƙara motsa bakin ta cikin sanyaye Muryar ta tace " Yallaɓai an dawo lafiya.? Shiru ne ya kuma katse ta anan ma . Wannan yasa Amrah yin ƙasa da idanun ta ,a zuciyar ta tana cewa " To ai Wannan yafi gidan duka ficci da Tijara. A hankali ta miƙe tana juyawa tare shirin fita...., A kuma dai dai Wannan lokacin Mom Sa'adah na shigowa Falourn nasa . Tsayawa tayi tana kallon Amrah,tana bin ta da Wani irin kallon Mai kama da Na zargi tana kuma son sanin gaskiyar maganan da Nusaiba ta faɗa mata ,amma kuma sam bata ga Wani Alama ba . Ɗan risinawa Amrah tayi tana Matsawa tare da Bama mawa Mom Sa'adah hanya ,wanda Ganin haka yasa Mommy a natse cewa " Ki shigo da Sauran yanzu . Tom Hajiya . Juyawa Amrah tayi cikin sauri tana ficewa tare da bin umarnin Hajiya Sa'a . A Dinning Area ta tadda su Naana cirko² kowa na jiran yaga Abun da zai faru . Amma kuma sai suka ga Ta fito babu Wani Alamu ko wani Abu . Hannun ta takai tana ɗaukar Wani Shegen Basket Dan ƙarami mai ƙyaun gaske , irin wannan kayan ko ba'a faɗa Miki ba kallo ɗaya kin san Foreign ne babu irin su a gida Nigeria . Duk Abincin da aka tanada domin shi ta kwasa tana zubawa ciki tana kallon su tare da cewa ' Sannun ku da Hutawa Hajiya . Kallon ta Nusaiba tayi tana kasa bata Amsa sai ma juyawa da tayi tana kallon Naana . Wannan yasa Amrah Wuce su tana nufar Falon Nurain .

Ke Naana kika ce Itace Amrahn Nurain? , To me yasa bamu ga Wata Alama ba ? , Idan da itace Ai kuwa yau Gidan nan babu zaman lafiya , kin manta a sanadiyar Raba shi da ita ne Da Daddy yayi ya Nurain ya sauya duk wata halayyar sa , Ya Chanja, mutum mai surutu da fara'a ya koma miskili lamba na farko . Komai nasa ya chanja kar ki manta Ko breakfast baya zama yayi damu tsawon shekaru goma ko nace fiye sai dai a kai masa har inda yake . Duk kuma a sanadin Fa Wannan Yarinyar ce , But now kince she's is that person da Yaya Nurain ya zaɓe ta more than all over his Family . Duk soyayyar da yake mun sai da na neme shi na rasa that is the reason why I hate her over ,koda ban taɓa ganin ta ba ,amma ƙiyayyar Wancen yarinyar ya gama bin duka jinin jiki na . Saboda Ita ta sauya mana Jin Daɗin mu ta rikita mana Walwalar mu . Anyi lokacin da Nurain ko barci yake yi Sunan Ta yake kira. Na gode ma Daddy da ya rabasu ,amma ke Nusaiba Muna zaune lau sai kice wannan yarinyar itace Wancen . Kar kisa mu tsani yarinyar mutane ,kiyi mata sanadin kora ,don aikin nan sai ta bar shi Wallahi . 
Humm Nusaiba ta sauke Wani gauron numfashi kana cike da Ɗaurewar kai ta kalli Gyefen ta tana kuma gyara natsuwar ta kana tace " Ni kaina I'm confused , wannan yarinyar da nake faɗa Miki Wallahi itace Amrah . sannan wannan Abin da Nurain yayi ba komai bane face Abin tsoro . Mafi Sauki a yau mu sallami wannan yarinyar ta dakata da Aiki a cikin if not any thing can be Happen ,komai na iya faruwa Fa Nussy . Mtswwwww. Nusaiba ce taja mata Dogon tsaki kamin tace " Gaskiya I understand that Soyayyar Booo ne ya rufe Miki ido . Bacin haka ba zakice Haka ba , kawai yarinya ta samu tana Dan Aikin ta sai kice mu koreta so for what reason Naana? , Ba zai yiwu ba Wallahi, idan zaki kwantar da hankalin ki ki kwantar Cox ya Nurain naki ne ke kaɗai , kisa ma zuciyar ki ruwan sanyi Please . Juyawa Nussy tayi ba tare da ta kuma jiran cewan Naana ba tace " Ni nayi nan . Zan yi huta sannan . Bin ta da Kallo Naana tayi tana kama baki tana zama a daya daga Kujerun Wurin . Idanun ta ta rintse tana tunano rayuwar su da Amrah haka Rayuwar Amrah da Nurain . Ohhhh ..Wannan yarinyar ta zama mana guba a cikin mu .
**
Bayan Fitan Amrah ne Mommy ta taka zuwa Inda Nurain yake zaune, a yanayin zaman sa kai da gani kasan akwai izza ,idan kuwa ya motsa bakin sa da sunan magana anan ne zaka Fahimci Miskilanci ya zama jinin jikin sa . Zama tayi a gyefen sa tana miƙa hannun ta tare da kama hannun sa na dama . A hankali ya kwantar da kan sa Bisa Kafaɗan ta yana Lumshe sexy eyes din sa . Shafa Kuncin sa Mommy tayi kana tace " Nurain...! Sai da ya Ɗauki yan sakanni kamin ya amsa ta da cewa " Momie . Nurain Wacece Wannan Yarinyar da ta fita ka santa? . A hankali ya Ɗago idanun sa Yana kallon Mommyn nashi kamin ya Lumshe idanun sa da suka sauya Lokaci daya sunyi wani irin jajajir . Momie kaina na mun ciwo ina buƙatar na sami Huta . Jin haka yasa Mommy bude baki zata yi magana dai dai Amrah na dawowa falon bakin ta Dauke da Sallama.... 

Wani irin Sauke Numfashi tayi kana ta Amsa mata tana miƙewa daga Zaunen da take tare da magana a hankali tamkar wacce take yi da Yaro dan shekaru Uku . Oya my Son kasha magani Sannan Kaci Abinci fa Sosai You know I know you well . Idan baka ci ba , zan tambayi Amrah idan ta fito . Lumshe Idanun sa yayi alamun Ok , Tana juyawa cike da Takun su na kosassun mata don Mommy irin matan nan ne masu jiki kuma A irin Auren boko za'a kirata da complete House wife . Sunan tayi bokon ne Amma tafi Daukar Hidimar Iyalanta fiye da komai a rayuwar ta . Ita kuma macace mai Son Ganin ta Haifa Yaya sai dai duka haihuwan nata Shida Su biyu suka rayu daga Nurain sai Nusaiba . Don tsakanin Nurain da Nusaiba Akwai Yayyun ta Har biyu kamin ita.   Matsawa Amrah tayi zuwa inda yake tana Aje Basket din a tsakiyar Centre table din dake gaban sa . Kamin tayi masa magana ne ta fara tsiyaya masa Lemu a cup tana miƙa masa ne dai dai Naana tana Shigowa ,don ganin Mommy a waje ya sa ta kasa sukuni har sai da ta yanke Hukuncin shigowa koda zata kwashi Wulaƙancin ta a hannu ,dama kuma ta saba . 

Saurin zama tayi Gyefen Nurain tana kama hannun shi tare da shigewa Jikin sa tana Rungume shi . Cikin Wani irin narkakkiyar murya take Fadin " I misssss Youuuu my luv .  Ƙurrr Amrah tayi masu sam ta kasa Cigaba da Aikin ta .  Don ganin Sabon Al'amari . Hannun sa taga yasa yana shafa Fuskar Nusaiba ba tare da ya kalle ba ya furta " Kin ƙara ƙyau sosai , anan zamu cigaba da zama ke nan koda munyi Aure Cox naga kina Son Nigeria. Haaahhh ...ta buɗe Baki irin na a'a . Kamin ta kuma shigar da kanta tsakiyar ƙirjin sa tana shaƙar ƙamshin sa . A shagwaɓe tace ' No ...Muna Aure Zamu Wuce Abroad abun mu . Murmushi Taga Nurain yayi yana bin Zagayen giran ta da yatsar sa in romantic kamin yace " Anan kuwa zamu zauna ,baki kalli kanki a mirror ba kamin ki zo nan.? Bubbuga ƙafarta ta hauyi a ƙasa cike da shagwaɓa da jin narkakkiyar Kaunar sa a zuciyar tace " No..! Bafa haka muka yi dakai ba , Please Nurain Stop saying that. Ka bar ma faɗin haka . Tana maganan tare da Kama Rigar sa tana wasa da Yatsun hannun sa.  It's Ok . Zamu tafi shikenan. You're Happy ?.. Gyaɗa masa kai tayi tana Dariya tare da sa fuskar ta cikin Kirjin sa Sumar Kirjin sa na shafar fuska . Shafa bayan ta yayi yana cewa " You want me to forget my self . Hehehe.....ta kece da Dariya tana furta " You SO Romantic My Boss I love you Always . Ina son kullum injini a tare dakai kamar dai hakan . Murmushi yayi yana kai bakin sa tare da ɗaura shi saman laɓɓan ta yana manna mata wani hot kiss😘 Wanda sai da Naana ta Ɗauke Wuta tana jin Wani irin Shauƙi na ɗiban ta . Ɗaga masa Yatsar hannun ta tayi tana cewa " 1 ... Ƙara kissing lips ɗin ta yayi tana ɗaga masa Yatsa alamun 2 . Kama fuskar ta yayi yana haɗa Bakin sa da nata kana jin sautin kissing wanda nan take jikin Amrah ya hau Rawa kar kar kar . Ba iyaka jikin ta ba har lemun Hannun ta Rawa yake yi kaman wanda yake tafasa .  Ƙafafun ta sun kasa Ɗaukar kanta . Dama ana tsotsan Baki.? Abin da take cewa kenan a zuciyar ta .Tana kuma gasgata wannan fa Nurain ne , Amma yaushe ya zama lalataccen kwarto...Dama Naana Yar iska ce?. Aaahhhh Ushhhhh I like it Nurain Ohhhh...saurin Ɗago da idanun ta Amrah tayi tana kallon Inda suke . Kansa ya saƙalo ta gyefen Wuyan ta , yana zaunar da ita a jikin sa bayan ta na gogar Faffaɗan ƙirjin shi . Hannayen sa biyu na bisa Ɗuma duman Nonuwan ta da take gantsare su , ita da biyu take yi don Amrah ta gani ta kuma gasgata Nurain ya manta da ita . Kissing din saman Wuyan ta yake yi tare da shaƙar ƙamshin Jikin ta.  Hannayen sa duka biyun na saman Tumbula²n Nonon ta yana latse na banza .tare da matsa su kaman balloons . Da Sauri ta saki Glass cup din lemun yana tarwatsewa anan Wurin , Jikin Amrah wani irin ɓari yake yi sai Watsa Lulun idanun ta da take yi . 

Aaaahhhh Ohhhh....Naana tayi maganan cike da masifa tana Ɗagowa tare da bin Amrah da Wani irin kallo .  see Nonsense...? Cup din kika fasa ? , Wallahi da Wani Abu ya zuba mana sai kin ga yanda zanyi dake , Stupid girl...., will you go and bring dustbin or you will still stand there and watch what we are doing . Cikin Sauri Amrah ta juya tana nufar Hanyar Bedroom ɗin sa gaba Ɗaya ta urunce taga Abin da ya razana ta a karo na biyu a rayuwar ta , na farko Zaid na biyu kuma gasu a yanzu a gaban ta . Aaa ke ina zaki je nan.? Cak Amrah ta tsaya kana ta juyo tana tuno da Hanyar fita falon . Wannan yasa ko gaban ta bata Kallo ta yi saurin Wuce su, ba tare da ta lura ba ta saka Ƙafan ta ɗaya akan Ƙwalban yana kartan tafin kafarta . Rintse ido tayi tana saurin ficewa a haka tana dan dingisa ƙafan nata . kaman mintuna uku ta shigo da Roban zuba dattin tana kwashe Sharan idanun ta na zubda Hawaye don raɗaɗi kafan ta yake yi . A wannan lokacin Gani tayi Har sun fara cin Abincin data kawo masu . Ohhhh ALLAH...! Kukan uban me kike yi kuma?. 

Cike da Sanyayyar Muryar ta tace " Naji ciwo ne da Ƙwalban Glass cup din . Mtswww Gama ki fice . Cigaba tayi da kwashe sa ,kamin ta tsinkayi Muryar Naana tana cewa " My luv see I found her .  Kallon ta yayi yana kauda kan sa gyefe tare da kai ruwa bakin sa yana sha hankalin sa kwance ba kuma tare da ya bata Amsa ba . Nikuwa nace ana bariki anan , ta ina ta nemo Amrah oho? Amma wai tana faɗin She found her cox now taga ya nuna rashin damuwa akan ta.  Juyawa Amrah tayi tana ji da kafarta ta fice daga Falon ,tana nufar Kitchen, zama tayi tana wani irin kuka wanda zuciyar ta ce kadai tasan damuwarta na yin hakan ,fiye da Mintuna arba'in tana zaune a kasan tiles din tana kukan ta har dare ya fara . Sannan ta mike tana goge Hawayen idanun ta . Tare da shirin komowa Gida .

~*•••Spain•••*~
A~Y World.
A wannan ƙasar gaba Ɗaya babu Wurin dake tara yaran masu faɗa aji a ƙasar da kuma manyan Attajirai irin Wannan wuri . Kowa ka gansa Wani ne , A ƙa'idar Wurin koda iyayen ka masu mulki ne ko kudi indai kai baka dashi to baka isa ka zo wannan Wurin ba ,don duk Abin da aka yi maka kai ka ja ma kanka . Samari ne wanda ba zasu haura 27 ba zuwa 28 su kusan 11 a wurin suna playin basket ball . Ihu suke yi suna kiran sunan Aslaam Aslaaamm....Wanda tun da ya dauki kwallon bai dakata ba har sai da ya jefa ta Cikin kwandon . Sannan ya tsagaita . Dukan su babu Wanda yayi mun kama da dan Africa duk da kasancewar Aaslaam dan Africa ne amma sam ba zaka ce ba , Kasantuwar yanayin shigar sa da ma yanayin suran sa haka har gashin kan sa irin Askin nan yayi funck . A ɗaya daga Kunnen sa Ɗan kunni yasa sosai . Haka saman Wuyan sa Chain ne sarƙa irin Wanda maza ke sanyawa yan gayun British . Wuuuu ya furzar da iska yana Amsan Ruwan roban Hannun daya daga cikin Abokanan sa da yake basa . Thanks . Ya furta yana kallon mutane Huɗu daga cikin su . Kana yace " Mun cire ku a wannan wasan, Next time kar na ƙara ganin ku anan , Tafiyar mu ba irin naku bane . Juyawa suka yi su hudu jiki a sanyaye don sun san Waye Aaslaam . Mara kirki dan tijara sai dai yana da Barkwanci duk da Wasu suna kiran abun da yake yi ba barkwanci bane rainin Hankali ne . Rigar sa ya amsa yana sakawa Don a da daga shi sai Singlate . Oya ku taho muje muyi ma Boss Din nasu gargadi kar su kara zuwa A~y mun fidda su . Cike da mara masa baya don a wurin shine king kuma duka shine karami a cikin su amma ya fi kowa Say . Nufar motocin su suka yi guda Uku su bakwai zaratan maza suna shigewa, motocin kadai Abin kallo ne don babu irin ta guda a Nigeria Bama a fara shigo da irin su ba . Kun san unguwan Turawa shiru zaka ji na farko basu cika aje masu Gadi ba , Sannan sai ka shiga ka fita mutum daya baka Gani ba . Wani gida suka tsaya mai karamin Gate mai kuma Shegen kyau a mulmule Gate ɗin yake can ƙasa .sai ginin gidan da yake dogo iya ganin ka . Kun san dai yanda gidajen Turawa suke . Kowa da jin kan sa ya nufa cikin gidan a haka suka shiga falon Inda babu kowa sai dai Tv da yake a kunne gyefe kayan motsa baki ne irin na picnic haka . Kutsa kansu suka yi zuwa Inner Room ɗin Franklin Wanda da shigar su suka tadda shi Tare da Wata baturiya suna masha'an su . 
Tafa hannu Aslaam yayi tare da cewa " Dakyau wominizer( mayen mata) . Kamin ya cigaba da cewa " Cigaba da Aikin ka ai hakan yana ƙara mana lafiya dasu ma matan ,idan ka gama sai mu ma mu hau moton muji iya gudun ta da dadin ta.

Jikin Franklin ne yayi Sanyi ganin su duka Gang din Aaslaam wanda a duk lokacin da ka gansu haka babu Alheri. Bai damu da yanda suka gansu ba a Tsirara domun kuwa dukan su Kwarata ne ,shi a yanzu Jully yake tausaya mawa don ƙa'idar su idan mutum daya yayi sex dake to duka sai sunyi . Zama Aaslaam yayi yana kallon yanda Franklin ya shiga tsakiyar Jully Yar cillin nasa na cikin Virgina ɗin ta . A hankali Franklin ya zare Cillin sa yayin da Jully ta furta " Aaaahhhh Ushhhhh...Wandon sa ya fara kokarin sakawa yana furta " Aaslaam  Boss . Na gama. A'a Ita ai bata Gamsu ba . Bari In gamsar da ita . Yana maganan tare da nufar inda Jully take ta sanya yatsar ta cikin Durin ta tana kwakura . Ƴammata hakan bayi da kyau bari kiga yanda ake yi.................

**
Nigeria
Zd Special hospital.
Da sassafe Amrah ta isa Asibitin kaman yanda aka sata Office din Doctor Zaid take fara gyarawa wannan yasa ta nufar Office din Kai tsaye tana fara gyaran Office din ,ƙafan ta ya kumbura gashi da kyar take iya jan ƙafan nata . Wannan yasa har rana ya fara yi bata iya wani Aiki ba .

Sanye take cikin shigar suit mai launin lite brown,fuskar ta cikin gilashin ido mai ɗan fadi irin na zamani , Rolling tayi da Mayafi iya wuya tana yin komai cikin sauri da'alama tana saurin nufar wurin Aikin ta ne wato central bank of Nigeria take aiki ...kafarta cikin Half cover Mai ɗan tudu ,da ganin ta kasan yar Gayu ce ga boko ta karshe .  Hajiya Ummul kaltum kenan mahaifiya a wajen Zaid . Duk wannan Abin da take yi don shi take yin hakan , don mun jiya ya dawo Gida . Fitowa yayi cikin shigar ƙanun kaya hannun sa dauke da brief case kana ya ƙariso inda take yana Hugging din ta . Kissing chin din sa tayi yayin da yake furta Mom Good morning." Morning my Guy how's your night?. Good . Wow . Ta basa amsa tana kokarin ja masa kujera don ya zauna . Mom Zan koma Kaduna ne yanzu gaba ɗaya hankali na ya koma can na ƙosa naga Amrah...Kallon sa Hajiya Ummu tayi kamin tace " Wacece Amrah........?

Post a Comment

0 Comments