TOP HAUSA NOVELS atOptions = { 'key' : '20e08520dad54dbf6d9e963271

'Yar Tsakar Gida 3 page 15-18

 Wani irin kallo Baba Adamu keyi masa irin na tausayawa da kuma rashin sani kana yace “ Abun da Larai tayi maka Auwalu ALLAH ya saka maka ”. Subhanah...! Yaya , ƙwarai wannan shine ƙarshen Abin da zan iya cewa kenan, don cuta sun cuce mu sun zalunci kan su. “ Cewan Baba Adamu yana kallon Kanol wanda idanun sa ke akan Baba Adamu yana sauraren kalaman sa tare da rasa Fahimtar inda suka fuskanta . Yaya meke faruwa ne ?. Alhamdulillahi . Kaga Yanzu ne zan faɗa maka komai da ya faru tun daga ranan da ka bar cikin gidan nan har Izuwa yau da muke zaune tare Dani da kai . Gyara zama Kanol yayi yana mai gyaɗa kan sa irin nasu ta manya , anan take Baba Adamu ya fara kora masa labarin tun daga Farko har ƙarshe na gidan Ɓaidu . Duka a ciki babu abin da yafi ɗaga mawa Kanol Hankali tare da saka Zuciyar sa zullumi da Tausayi irin Rayuwar Ƴar sa Amrah . Tabbas a yau yasan Waye Nurayn da kuma gudummawar da ya taka a rayuwar ta , dole a Wancen ranan ta nuna tana son ganin sa duk da laifin da yayi mata amma sam bata ji ƙiyayyar sa ba . Wani irin bugawa ƙirjin Kanol yake yi da ƙarfi tamkar zai fito ya tarwatse . Wani irin gumi na karyo masa a hankali yake sauke Hular kan sa , cikin wani irin sarƙaƙƙiyar murya ya fara cewa “ Yaya don Allah a rufe wannan Maganan kar a bari maganan larai ya fita duniya , ko ba komai dole za'a danganta ta da iyalina , ta zauna har lokacin da zata haife cikin jikin ta . Ita kuma Zuwaira za'a bata Ɗaya daga cikin gidaje na nata ne har abada , ta zauna can har Allah ya bata wani mijin, Ni dai taimako daya nake so shine maganann Larai a rufe ta a cikin gida . Girgiza Kai Baba Adamu yayi cike da Jajantawa don Abin da ya faru da larai hakƙi ne da kuma mugun tan ta , tare da sharrin ta duka sune suka komo mata.   

**

Misalin ƙarfe biyu da rabi na yinin wannan rana aka mai da Auren Kanol ɓaidu da matar sa Ammie Hafsat wanda farin ciki har a halin Ɓaidu ba'a Magana . Su Zuwai kuwa an koma tamkar mujiyoyi kwakkwaran motsi bata iya yi daga inda take ,kullum tana cikin ɗaki tana kukan zuci . 

“ Cike da mamaki gami da Ɗaga Murya Lanti ke cewa “ A'a Malam ,wallahi wannan ba mafita bace, ta yaya zaaa ce mu sanya ido har ta haife dan shege ,bayan cikin jikin ta ƙarami ne tasss za'a iya zubar dashi , sai mu bari yazo duniya.  ? A'a fa wannan bai ma yi ba , ku dai ƙara Tunani . Yanzu abun da za'a yi a ganina shine a samu Larai ta faɗa waye mai cikin don a sani . Shiru Baba Adamu yayi yana gyaɗa kan sa don maganan matar nasa akwai abun dubawa ciki . Tom Shknn yanzu zan samu sauran mazan gidan sai muyi Magana. Bani Ruwa a buta nayi alwala . To malam . Lanti ta furta tana muskutawa tare da nufar inda take aje butocin ta don ta basa . 

**

Zaune Nurayn Aslaam Zaid Suke suna shan Lemun Exotic tare da ɗan taɓa fira , gyefe guda snacks ne kowa da abun da yake buƙata , fuskokin su na kalla inda ƙarya ne na hango wata matsala,duk da Kowannen su akwai abin da yake saƙa ma Zuciyar sa ,amma da yake akwai su da gogewa ta rayuwa da wayewa sam sun ƙi Bayyana ma junan su hakan . Wayar Nurayn ne ya fara ruri alamun kira wannan yasa shi Miƙa hannun sa zuwa mini Centre table din Dake Gyefen shi .


“ Hello...” 

Nurayn kana ina ne ? Nurayn komai ya kammala , yau mafarkina ya zama gaskiya Nurayn, na koma hannun miji na Uban ƴa ta wanda na dade Tsawon sheƙaru ina bulayi na ƙi Aure Ba don komai ba sai don .....wasu irin Ƙwallah ne suka Gangaro Kuncin Ammie Hafsat wacce take Tsakiyar Falourn ta tana masa wannan maganann gaba ɗaya idanun ta sun rufe da farin ciki . Ta rasa da wane zata yi sharing wannan farin cikin nata sai dan ta Nurayn . Congratulations mom .  Ya furta yana sakin murmushi tare da datse kiran yana Juyawa tare da kallon Inda su Aslaam suke . Yesss Alhamdulillah  , ya furta yana sakin wani ƙayataccen Fara'a kana yace “ a yau an maida Auren Ammmie” . 


Murmushi Aslaam yayi kana ya miƙe yana takowa zuwa inda Nurayn yake yana hada hannun sa da nashi tare da furta " Na taya ka farin cikin hakan . Na gode .!  Uhmm dan juyawa yayi yana kallon ɓarayi guda tamkar mai tunani kana ya kalli Nurayn yana mai cewa " Amma yanzu dai zaka dawo da Amrah ko? . Ɗagowa duka suka yi suna kallon juna har da Zaid kana daga Bisani su fashe da wani irin  dariya mai tattare da bayyana tsananin farin ciki da annuri da jin dadi . Yanda suke dariyar Ni kaina sai da nayi mamaki tamkar basu bane Wa'annan marasa kirkin wanda Fara'ar su baka gani bare kuma ta kai ga har dariya irin haka 😹 .  Murmushi Nurayn yake yi burin shi ya cika yau Zai je don yaga Babyn nasa wacce ta gama galabaita da rashin shi .... Yau duk ƙin ta dole ta haƙura dole kuma ta ƙaunaci ammie ,a cewan Sa kenan ...!

**

Mata ne cike a ɗakin Larai ciki har da Lanti a takaice Karkatakaf iyaye mata ne na cikin gidan Ɓaidu tsaye a kan larai sunyi mata caaaahhhh kowa da Abun da yake fadi masu kuka nayi masu zagin ta nayi .  Yanzu dai duk ba wani magana ba , a zubda cikin nan shine mafi alheri . Cewan Salamatu tana kara gyara curin daurin dankwalin kan ta wanda ta naɗa shi kaman gammo . Aka zubar da ciki ai Mutuwa Zata yi sheƙaru fa sunyi nisa . Cewan wata daga ciki su ,inda Inna Lanti ta furta " Da wani masifar ai gwara wani. Astagafurullaha inda Nine ai gwamma mun mutuwan da rayuwar sai na fi zaɓin mutuwa ta yafi mun alheri .  

Yanzu Larai taimakon kan ki Zakiyi ki faɗa mana wanda kuka yi wannan aika² n tare . Cike da matsanancin kuka Larai ta fara masu kwatancen Adamu wanda farin sani sun san shi baƙo ne yazo daga Wani ƙauyen Bauchi . Laha'ila ha'illahu.....dakin ya amsa yayin da Nan take Salamatu ta furta " yanzu larai wannan karamin jaririn yaron ne yayi Miki ciki? Yanxu larai wannan dan cikin naki ne har kika Wangale masa kafa ya danna Miki  Accilarn sa . Gaskiya larai kin cuci kan ki da yaran ki Wallahi . 


Sharrin shaiɗan ne ,Nima bannsan ya akayi ba , ƙaddara da....don Allah Larai bar mu haka . Cewan Lanti tana daga mata hannu kamin Salamatu tace " Tom yanzu zuba ido zamiyi ko kuwa mu je masa ne muci uban gindin iskancin nasa ?. Don yau sai yasan shi ƙaramin ƙwarto ne dan uban sa . To ai su malam sunce basa son maganan nan ta fita . 


Idan ba muyi haka ba bulus fa yaci kenan , sannan kar ku manta bako ne yana jin labari zai gudu.  Yanzu Meye mafita ?. Kallon kallo suke ma junan su kana daga bisani Lanti tace kowa ya dauki abun bugun ƙwarto mu tafi .....😹 . 

**

A hankali take sauke ƙafafun ta daga stairs din tana saukowa zuwa tsakiyar Falourn Mom Sa'adah .  Gaba ɗaya Nusaiba ta sauya tamkar ba ita ba , babu kuzari bare karsashi . Har yau Bata ƙara ganin Dariya daga Mommy Sa'adatu ba ,tun faruwan wannan al'amarn . Hannun ta tasa tana gyara Hular kan ta , kamin ta juya tana nufar Kitchen don nan ne kaɗai zata tadda Mom Sa'adah da wannan sanyin Safiyar .  Tsayawa tayi tana kasa shiga ciki ,sam ta rasa da Wani baki zata fara ba Mommy haƙuri don ta yafe mata akan bisa Abubuwan da ta aikata . Ja baya tayi tana jingina da bangon Wurin a hankali take tunano abubuwan da suka faru da yawa a wannan wuri , da farkon haɗuwar ta da Amrah wanda bata jin zata taɓa Mantawa da wannan rana a rayuwar ta .  Rintse idanu Nusaiba tayi tana tuno da kalon tijaran da suka shirya ma Amrah , da irin Abubuwan da suka yi mata da nanaa . Wasu irin hawaye ne suka fara bin Kuncin Nusaiba a hankali take furta " Ban san ita din jinin mu Bace , wallahi rayuwar Amrah abin tausayi ne , Tausayi take bani....kawai sai ta fashe da kuka tana zama nan ƙasa tare da cigaba da kukan ta don ta rasa meke damunta da rayuwar ta .


Yau Adamu ya haɗu da sharrin gidan ɓaidu . 

Mata ne su kusan goma sha suka faɗa masa Ɗaki ko wacce da abun duka , wannan muciya wannan takalmi wannan sanda kowa da Abin dukan ta .  Su Salamatu sune sahun gaba , wanda suna shiga Salamatu tayi baya da gudu tana faɗin " Ya ilahi ALLAH . Kawai sai matan suka hada baki suna fadin " Ƙwarto....! . A razane cike da tsoro Adamu ya miƙe daga Ƙwancen da yake tsirara tuffffff dama haka yake zama shi ga dan iska .  Rufe ido Salamatu keyi wai kar ta ga haramun nan take Safara'u ta karbi muciyar hannun Salamatu tana faɗin " Ai a hakan zamu ci uban sa dukan sai yafi shigar sa ......topah yau ake yin ta . Mu tara a next page don jin yanda zata kaya .😍

**

Ƙwance take sanyin Ac na  ratsata wanda sosai Take jin sanyi daga cikin Zuciyar ta . Amrah ce kwance a 2str na Falourn idanun ta na a Lumshe , tunanika ya addabi zuciyar ta . Haka a ko wacce rana sabon kewa da Soyayyar Nurayn ƙara samun gurbi yake a zuciyar ta . Motsin taku taji wanda hakan bai saka ta ta ware idanun ta ba har sai da ƙamshin sa ya fara Mata sallama . Cikin sauri Amrah ta ware Lulun idanun ta tare da zuba su a fuskar Nurayn, wanda ta ganshi yana takowa zuwa inda take . Sauke ƙafafun ta tayi kasa tana mikewa daga tsaye tare da bin sa da wani irin kallo , ƙwallah na ciko idanun ta.  Ƙyau ma ya ƙarayi abin sa ,wato dai da gaske ne ya cire Ni a lissafin rayuwar sa ...........!



Littafin Yar tsakar gida na kuɗi ne ₦500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan book 1&2 kk buƙata complete ₦500 👌🏻 . 

     *Anty Aysha Mamanteddy*

[9/5, 1:00 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: Wani irin murmushi taga yayi yana ware mata hannayen sa tare da furta “ Come and hug me ” . Wani irin kallo Amrah tayi masa tare da jin mamakin rainin hankali irin na Nurayn . Yanda yaga ta tsaya masan tana faɗawa duniyar tunani yasa shi Takowa zuwa inda take yana sanya hannayen sa tare da Rungume ta har yana ɗan rage tsawon sa tare da kokarin kissing din ta , saurin janye jikin ta tayi daga nasa tana kokarin Matsar da kan ta baya ,taji ya kuma rike hannun ta duka biyun cikin ɗan yin ƙasa da Muryar sa ya furta “ Yau ina cikin farin ciki Amrah , Ammie da ....Ya isa haka Noory .! Ta katse shi tana kallon idanun sa kana tace “ Burin ka ya cika , Baba na ya Maida Ammie matsayin matar sa . Kayi farin ciki ba ? Shine zaka zo mun a yau tun da Abin dake fata ya tabbata , to indai rayuwar farin ciki ne tsakanin mu babu . Kasa mata magana yayi ba don komai ba sai mamakin furucin nata ,wanda bai taɓa kawowa zata iya faɗa masa makamancin su ba . Cike da salon sa na son ganin ya dakatar da fushin nata ya yi saurin takawa yana ƙoƙarin haɗa ta da jikin sa ya Rungume amma sai tayi kuma janye kan ta da ƙarfi tana juyawa a fusace tare da basa wuri tana nufar Bedroom din ta  . Wani irin gumi ne ya fara tsatstsafo ma saman Goshin sa . Idanun sa sun fara zafi sam bai kawo zai tadda hakan ba , bai kuma taɓa ganin ɓacin ran Amrah ba , bare kuma akan sa. Humm ....Wani irin Gwauron numfashi ya ja kamin ya sauke yana furzar da zazzafar huci kana yayi saurin bin bayan ta . A bakin Bedroom ɗin ya tsaya yana kai hannun sa tare da murɗa Handle Door ɗin but unfortunately yaji ƙofar a rufe alamu tasaka key ta rufe . Cikin Wani irin murya na sarewa da ban haƙuri ya fara kiran sunan ta “ Amrah... Amrah please ki buɗe ƙofan, zan faɗa Miki wata magana kiyi Haƙuri ki buɗe mun ” . Jin shirun ta na kusan mintuna biyar bata tanka sa ba yasa shi ƙara kiran sunan ta yana mata magiya amma duk a banza .  please Amrah I can't without you....Noory ya kamata ka dakata da Wa'annan wasannin kwaikwayon naka haka .! Ba zaka iya ba tare dani ba ka tafi ka barni fiye da kwanaki takwas yanzu kazo mun da Wa'annan zancen naka marasa Amfani. Yanzu na fahimce ka sosai kuma na gode da yanda kake yi mun ko ba komai You teach me a lesson . Hakan ma ya wadatar . Muryar Amrah ya katse shi wanda take maganan cike da daga murya da masifa wanda bai san ta da shi ba , tabbas yasan yau ya kaita maƙura . 


Amrah Nine fa Nooryn ki don Allah , katse maganan nasa yayi yana furta “ Ohk na fahimce ki , Nasan nayi Miki laifi but pls ki buɗe mun sai ki hukunta Ni Kinji baby na.? Noory Wannan wasan da ka sabamun a da baya ne , amma a yanxu kallon ka nake yi kar ba zaka ƙara raina mun Hankali ba . Lumshe ido Nurayn yayi yana Haɗa kan sa da Ƙofar a hankali, idanun sa sun sauya a dai dai wannan lokacin . Tabbas ya fahimci Amrah ta gane inda ya dosa , kuma ta nuna masa ba zata amince da komai da yake buƙata ba . Amrah ke fa matata ce , kin san fushin Allah zai hau kan ki  saboda ina buƙatar ki kuma kina ƙoƙarin ƙaurace mun Zina kike so naje nayi .? 


Takaici ne ya kama Amrah kawai sai ta fashe da kuka tana ihu tare da cewa " Ko me zaka ce Wallahi zan bude maka ba , sai dai idan kayi fushi ka maidani gidan iyaye na . Har ka manta me kace mun a Wancen ranan ? , Cewa kayi na tsuma na sha, to ka barni har yanzu tsumawa nake ban kai ga shan ba tukuna . Muryar Nurayn ne ta kuma ji yana katse ta da cewa “ No mah babe ni ne zan sha Miki please open the door my Amrah...". Dafe kai Amrah tayi maganan sa na mata yawo a ka , Ni zan sha Miki . Ya fara rashin kunyar nasa kenan . Mikewa tayi daga Resting chair din da take zaune tana masifan tana kama bakin ta ta hanyar masa banza tana mai takawa tare da nufar tsakiyar gadon ta . Ƙwanciyar ta tayi yayin da Nurayn ke ta mata magiya da bata Haƙuri amma duka banza don yafi mintuna arba'in dama kun san shi da naci haka yayi ta yi ya kasa yin wannan zuciyar nasa har ya gaji don kan sa ya koma Falour yana zama tare da kumshe idanun sa . Gaba ɗaya ya rasa duk wani emotion nashi . Tabbas nayi Kuskure amma dole Ne Amrah ta dawo mun yanda take da baya ,shine zaman mu zaiyi dadi . Maganan yake a sarari yayi da Zuciyar sa ta basa amsa da “ kaine ka jawo duka matsalar ai ”. But Amrah ki fahimta ina Son ki ,duk kuma abin da na faɗa Miki gaskiya ne ,kin fa san Ni kin san soyayyar da nake Miki,Ni kaina bana da Walwala rayuwar Bata yi mun dadi ba a lokacin da na barki . Hummmm . Numfasawa yayi yana ware sexy eyes ɗin sa tare da bin side din bedroom ɗin nata da kallo .  

**

A hankali take zuba kayan ta cikin Trolly idanun ta suna zubda hawaye Masu zafi da raɗadi . Cike da jin zafi Momyn Naana ta kalle ta kana tace “ Fiddausi Naana na yanzu Tafiya zaki yi ki bar mu?. Kawai saboda Nurayn? Me aka yi aka yi Nurayn wannan tantirin mara mutuncin yaron mara kuma tarbiyya wanda bai san darajar ƴa mace ba . Mom who told you that? Wa ya faɗa Miki Nurayn bai san darajar mace ba ? Jan Majina Naana tayi irin natsaban kukan nan , kana tasa hannun ta tana share hawayen da suka ƙara gudu wurin sauko ma Kuncin ta . Mom Har duniya ta naɗe ba zan taɓa daina son  Nurayn ba . Ya iya tarayraya but da wanda yake so . Wato Amrah itace yake SO yake kuma shirye da yin komai a kan ta . Maganan mutumci kuma sa kika ce bashi dashi tabbas kinyi gaskiya don da yana da kirki ba zai mun abun da yayi mun ba . Tayi maganan tana kallon hannun ta wanda har a lokacin yake naɗe da bandeji na majinyata . 


Numfasawa Mommyn Nana tayi tana furta " Kiyi Haƙuri Naana na ki zauna tare da Momyn ki , har zuwa lokacin da ALLAH zai kawo Miki miji Kema mijin nuna ma Sa'a  . Wani irin kallo Naana tayi ma Momyn kamin ta Girgiza kai tana dan cije laɓɓan ta , Momy ai mijin nuna ma Sa'a presented Husband na rasa Shi , Nurayn shine nake SO amma kuma yaƙi Ni , please mom ki barni kawai na bar Nigeria Abroad zan tafi na Rarrashi zuciya ta Acan . Ganin yanda ta Rintse ido tana gyara jakar ta tare da sauke ta ƙasan tiles din yasa jiki a ba kwari Mommyn Naana tace “ Shikennan Allah ya sauke ki lapiya... ALLAH kuma ya saka mana kan Abun da Nurayn yayi mana , Wallahi ba don Ni babba ce ba zan tsaya bi takan sa ba ,  da koda zan karar da kaf a bin da na mallaka sai naga an gurfanar mun dashi . Hannu Naana ta ware tana dan Rungume Momyn nata ba tare da ta tsaya bi takan maganan da take yi ba , a hankali ta furta “ Mommy Bye ”.

 Tana maganan tare da janye jikin ta tana dan sunkuyawa tare da ɗaukar Trolly ɗin nata tana ɗaukar handbag din ta tare da fitowa daga Bedroom din nata suna nufar Farfajiyar gidan nasu . 

** 

Wani irin duka Su Salamatu ke mawa Adamu Ƙwarto😹 suna jibgar sa da tabare tamkar wanda yayi Ma yar shekara sha shida Fƴaɗe . Wayyo jama'a ku taimake Ni zasu kashe Ni...wayyoooo ihu yake yi iya ƙarfin sa tare da neman agaji amma babu ma ceci don duka mata ne suka rufe sa ,wasu da hannu suke duka wasu kuma da badokin su . Salamatu ne ta kalle sa tana kallon 🍌 Tanɓadaɗɗen ƙwarto kawai dan iska Dan hau . Hannun ta tasa tana kama Sandar Girman nasa tare da murɗata tana faɗin Yau sai na karya tsinane naga gobe da uban abun da zaka yi iskanci da lalata da matan mutane . Wani irin ihuuuuuu Adamu ya yanka numfashi sa na sama . Ai baya karyewa ba ƙashi bane , cewan Wata daga cikin su kamin Salamatu ta saki tana Amsan muciyar hannun Uwani tare da ɗagawa tana bugawa a gaban Adamu nan take Muciyar ya sauka a gindin sa . Wani irin ƙara ya saki yana sumewa gauuuuu nan take . Tsinanne dan iska . Haka matan suke fadi kamin su juya suna fara barin Dakin Salamatu cewa take " Yana farfadowar zai gudu shege baƙon ƙwarto .  


Mamaki ne ya kama baba Adamu Ganin Matan gidan nasu furjanjan a jere kaman wanda suka je barkar haihuwa . Sum³ suka wuce sa kowa tana fadin " Malam Barka da Rana .....” .  Yauwa Sannun ku da zuwa . Ya furta suna shigewa cikin gidan tare da faɗawa ɗakin da Inna larai take . 

Ƙwance suka tadda Inna larai cikin jini tana haki da numfarfashi . Innalillahi wa'inna ilaihir raji'una Muryar su Salamatu ya ɗauka kamin suyi saurin nufar inda Larai take . Uwani ce mace mai Kamar maza zuwa daya ta caba Inna Larai tana yo waje da ita ,tare da ihu tana faɗin a nemo abun hawa ayi na Asibiti . Jin wannan Hayaniya yasa sauran matan gidan fitowa ciki har da Baba Zuwai wacce take ganin ikon Allah . Ihu matan gidan suka saka ganin halin da larai ke ciki wannan yasa su saka hijabi mazan gidan da suke nan suna fitowa cikin sauri aka nufi da Inna larai asibitin da yafi kusa dasu . 


Gaba ɗaya gidan an dade , Baba Zuwai ce kaɗai tsaye ta rafka tagumi . Ina ma zan mutu na huta . Abun da ta furta kenan kamin ta juya tana shigewa ɗakin ta . Can sai gata da ƙullin kayan ta wanda basu fi hanci bakwai ba tana ficewa gidan cikin sauri har da waiwaye don tace yanda Annabi yabar gidan duniya to ta bar gidan Ɓaidu . 

Lanti ce ta fito daga Dakin ta don duk Hayaniyar da ake yi bata sani ba Kasantuwar barci mai nauyi da ya dauke ta . Tsoro ne ya kamata ganin gidan shiru . Saurin mutsika idanu take yi tare da tunanin a raye take ko kuwa mace ko kuma mafarki take yi ne dai ? Yau gidan ɓaidu ne babu kowa daga yara har manya 🤔Abin gaskiya kam da mamaki . Aje butar hannun ta tayi tana sheƙawa da gudu tare da nufar Hanyar barin cikin gidan . 

**

Zaune Ammie Hafsat take akan Sallaya hannayen ta sama tana addu'a idanun ta na zubda hawaye na Godiya ga Allah . Alhamdulillah Allah ka cika mun burina a yau zan tare da Mijina uban ƴana Allah bani da kalmar da zan iya nuna maka na Godiya . ALLAH ga ƴa ta nan Allah ka basu zaman lapiya da mijin ta kasa mata haƙuri da juriya, Allah ka wanzar da zaman lafiya ta har abada tsakanin Amrah da Nurayn, ya rabil alamin ya hayyu ya ƙayyum ya Ya sittiru ya Rahman ka duba Ni ka dubi zuciyar Ƴa ta Allah kasa mata soyayya na koyaya ne ka sanyaya zuciyar ta daga wutar ƙiyayya n mahaifiyar ta . ALLAH Ubangiji ka ƙara mana arziƙi da wadata da kuma lapiya mai amfani . Addu'oi ta fara yi a hankali kana ta sauke hannun ta tana shafa ma fuskar ta . A hankali ta muskuta tana miƙewa tare da nufar inda ta aje hand phones ɗin ta . Kallon screen ɗin tayi tana dan kankance idanun ta na manyan ta don hasken screen ɗin yana taba idanun ta . Latsa nomban Nurayn tayi tana fara danna masa kira. 

Littafin Yar tsakar gida na kuɗi ne Complete ₦1000 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 . Sorry for the late update. Sannan kwana biyu kunji Ni shiru bana jin dadin jiki na ne amma yanzu Alhmdlh.

     *Anty Aysha Mamanteddy*

[9/5, 2:46 PM] Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: Fitowar sa kenan daga Bedroom ɗin sa ransa ba dadi tun jiya Amrah da ta rufe kan ta bata buɗe ba har safiyar yau . Sanye yake daga shi sai ƙananun kaya na shan iska , T.shirt da short nicker wanda bai kai gwiwa ba . Babu abun da kake ji yana tashi daga jikin sa face dadɗan ƙamshin nan nasa dama shi mutum ne ma'abocin son ƙamshi . Suman kan shi ƙwance yake wanda ya sha gyara zuwa sajen fuskar sa wanda yanzu ya ɗan fara yawa kaman ƙasumba . Tsayawa yayi a tsakiyar Falourn ganin har zuwa wannan lokacin bata fito ba  , a hankali ya Lumshe idanun sa yana Kai hannun sa tare da shafa Sajen Fuskar sa  , Ya kamata a rage wannan suman haka ,ya furta a sarari dai dai wayar sa na fara ruri (Ringing) . idanun sa yakai yana zuba ma screen ɗin lumsassun idanun sa kamin yayi saurin ware su yana Mai daga kiran tare da cewa “ Ammie An tashi lapiya?” . Fara'ar Ammie ne ya ƙaru jin Muryar sa a sake babu wata damuwa da ta fahimta tare dashi don bai nuna mata hakan ba. Nurayn kana lapiya ? . Yess Ammie I'm normal ” . Kina son magana Da Amrah ne ? . Yayi maganan yana mai sauraren jin mene Ammie Zata ce . Ɗan Jimm Ammie tayi kana tace “ Eh Nurayn idan ba damuwa ” . Ohk Bara zan kira ki bana kusa da ita yanzu .  Cike da jin wani Sanyin Zuciya Ammie tace “ Na gode Nurayn ALLAH yayi maka Albarka. Murmushi yayi wanda sai da Hushiryar sa ya bayyana kana yace “ Amin ya Ammie ” . Datse wayar yayi yana ɗan rufe idanun sa tare da tunanin to ya ma zaiyi ma Amrah a halin yanzu ?. Wacce shi kan shi take fushi dashi to Tayaya zai hada ta da Ammie .? . Saurin juyawa yayi yana nufar House compound tare da kiran daya daga cikin securities din wannan gida . Kallon shi Nurayn yayi yana cewa “ Spire keys ɗin gidan nan zaka kawo mun ina falour . Ohk sir .... Juyawa nurayn yayi yana shigewa falour yayi da Securitin yayi saurin nufar ɓangaren su don dauko masa makullan .

**

Karo da Baba Yusufu Inna Lanti tayi a zauren ƙarshe na barin gidan , hankalin sa a tashe yake furta " Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Lanti Lanti Yau ba larai larai ta mutu....! Wani irin zabura Lanti tayi tana furta hasbunallahu Wani'imal wakil la'ilaha'illah . Malam yusufa mai kaka cewa? Wata larai din ce ta mutu ?. Rai kenan ba bakin komai yake ba . Cewan Baba Yusufu kana ya kuma cewa " Lanti ki yi maza a gyara Ɗakin ta za'a dawo da ita . Malam Tayaya Larai zata mutu? Ɗazu fa mukayi tsaye a kan ta😭 kawai sai ta fashe da Wani irin kuka mai tattare da nuna tashin hankali da alhini . Shikenan Shikenn Larai ta mutu Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un....Haba Lanti kuyi haƙuri suma suna can a asibiti suna ta ihu mara amfani yanzu addu'a kawai ya kamata kuyi mata . Ba wannan iface ² n ba . Juyawa Lanti tayi tana sharɓan kuka tamkar ƙaramar yarinya hankalin ta ya tashi ainun matuƙa .


Yiiiii yiiiiii Ihun Zulai da Sauran Ƴammatan gidan ya katse su Wanda haka suka jeru a tsakar gidan suna wani irin kuka . Lanti ne ta kalle su wanda take shiga da tabarma dakin Larai kamin tace " Kuyi hakuri Yarannan ALLAH yafi mu son ta shi ya dauki Abin sa. Hannu takai tana sharce ƙwallahn da suka taho mata kana tace " Addu'a shine yafi kamata muyi mata a yanzu . Amma Ni kaina mutuwar Larai ya taba Ni ya bani mamaki , ba ciwo ba komai ɗazu fa muka gama fitowa daga Ɗakin ta . Zulai ne ta katse ta cikin kuka tana cewa " Likitoci sunce dukan cikin jikin ta tayi tayi wannan ya haddasa mata ɓallewar jini wanda hakan gashi ya zama sanadiyar rasa rayuwar ta . Kuka suka kuma fashewa dashi suna kiran sunan Allah tare da furta" Allah yajiƙan ki Inna Larai. 


Miƙewa Zulai tayi tana faɗin " Baba Zuwai wai barci take yi ne ,duk abin da ake bafa ta sani ba . Hajara ce ta kalli Zulai kana tace " A'a kaman fa ɗazu naga ta fito badai tayi magana bane . Nufar Ɗakin Baba Zuwai tayi tana furta " Baaba baaaba....! Tana daga labulen tare da kutsa kan ta . Kusan mintuna Uku sai ga Zulai ta fito tana kara kwarma ihu tare da cewa “ Mun shiga uku Baaba ta bar gidan nan wallahi babu kayan ta . sakin tabarma Lanti tayi tana cewa " Wani irin tabar gida? Ki dai kara dubawa . Cikin kuka Zulai ta furta da gaske Bata babu kayan ta . Kasa magana Lanti tayi kan ta gaba daya ya kulle . Muryar Hajara ne ya katse su tana cewa kila itama asibitin taje , yanzu mu kira su Anty Ikilima mu sanar masu da rasuwar Inna Larai . 

**

Motsin Ƙofan da take ji ne yasa Amrah ɗan cabe baki hankalin ta kwance take cigaba da shafa cream din tana bin jikin ta dashi , a zuciyar ta tana cewa"Kayi ka gama , Ni snacks da lemun fridge Dina zai ɗauke Ni tsawon kwana ki biyu zuwa uku ,daga nan ka gama nacin Naka.......Saurin juyowa tayi jin an bude ƙofar shigowa Nurayn yayi wanda hakan yasa Amrah saurin miƙewa tsaye . Sam ta manta da yanda take . Don daga ita sai bra da Pant ko kaya bata saka ba . Ita a dole ga mai rayuwa ita kaɗai . Hannun ta duk cream Bata riga ta shafa ba . 


Wani irin murmushi taga yana mata yana bin dukan ta da kallo ta ƙara ƙyau ta ko ina dama kuma abun ka ga kyaƙyƙyawar mace . Wow 😍 ya furta yana kallon ta tamkar ya samu tv. Ɗaure fuska Amrah tayi tana hade giran sama da ƙasa.  Me ya kawo ka Bedroom ɗina kuma ina shiryawa.? . Ɗan Haɗe Gira yayi yana ɗaga mata Wayar sa tare da Ɗaga mata Gira “ Da Ammie nake so kuyi magana ” . Magana...? Nace mata mene.? To Ni ina ruwa na da ita wai .? . Ohhhh ALLAH . Y furta a zuciyar sa a sarari kuma shan kunu yayi yana cewa " Yanzu gudun ki ya kare zaki yi abun da nace Miki ko kuwa sai na dauki mataki . Haaaaahhh🫨 ta bude baki tana kasa ce masa komai tare da kafe sa da ido . Rufe bakin yanzu zan kira ta ki gaishe ta . Ba zan amsa ba . Tayi maganann tana juya kan ta tare da kallon wani ɓarayi da ban tana cigaba da cewa “ Wani mataki zaka ɗauka ?”.. 


Ita dai kamin tayi Wani yunƙuri ta ganshi ne a gaban ta yana fizgota tare da faɗawa jikin sa . Hannun sa taji yana ɗaurawa a tsakiyar bayan ta tare da Shafawa yana wani irin sauke Numfashi . Idan baki yi ba ,kin san fyade...? Haaaaahhh bude baki tayi da sauri tana waro idanun ta waje tare da saurin gyada masa kai alamun eh . To shi zan Miki. Yayi maganan fuskar sa babu wasa . Dama ai lokacin nan fyaden kake mun kullum 😢 tayi maganan idanun ta n kawo ruwa tsoro na kamata . Dariya ne ya kusa kamasa ,amma sai ya dake cikin Muryar sa yake fadin " A'a Ni ba fyade nake Miki ba Amrah, Yanzu ne idan kika ƙi yi mun abun da nake so zan Miki fyaden . Kuma kin ga dai daga Ni sai ke ne .  


Hannun ta takai tana share hawayen fuskar ta cikin sanyin Murya ta juya tana cewa Tom zan mata maganan ,Bara na saka kaya a jiki na . Hannunta ya riƙo yana mata Wani irin kallo tare da bin ko ina ma jikin ta da kallo musamman Nonuwan ta wanda suka fi tsole masa ido . A'a a haka zaki yi . Ko Ni kike ɓoye mawa jikin naki? Yanzu fa kika gama cewa uhmmmm .....Danciza laɓɓan sa yayi kana ya ware Lumsassun idanun sa akan nata yana dakatawa da maganan . Gani tayi ya katse mata ido daya wannan yasa jikin Amrah fara rawa kar³ ...............

Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: Cikin rawar murya ta kuma cewa “ Wai noory me kaka yi haka ne ? Wallahi Nidai bani da ƴan ci....Wani dariya ya sheƙe mata dashi Wanda sai da Hushiryar sa suka bayyana . Baki da ƴan ci fa Amrah kika ce ? Ke matata ce . Yan ci kuma kina dashi amma sai kin bi abin da Mijin ki yake SO . Fakaitan idon sa tayi tana miƙa hannun ta da Sauri tare da ɗaukar Towel ɗin da ta aje gyefe tana kaiwa jikin ta da zummar ɗauraawa.  Hannun sa yasa yana riƙe Towel ɗin yana mai zuba mata idanun sa tare da mata kallon Ina wasa dake ne ? Ba tare da ya tanka mata ba amma a kallon sa yasa Amrah Sakin masa Towel ɗin tana fara Matsar hawaye . Hannun sa ɗaya dauke da Towel ɗin dayan hannun sa kuma yana latsa kiran Numbern Ammie wacce bugu daya biyu ta daga . Assalamu alaikum Nurayn.! Humm sauke Ajiyar zuciya yayi yana wurgi da Towel ɗin hannun sa tare da kama hannun Amrah suna zama a Resting chair din dake Gyefe . A hankali cike da natsuwan sa ya fara faɗin " Ammie ga Amrahn . A amsa kuwa yasa Muryar Ammie don ya fahimci Amsan da Amrah zata bata . Amrah....! Ammie ta kira sunan ta a sanyaye. Miƙa mata wayan Nurayn yayi yana kai hannun sa tare da Rungumo ta Jikin sa . Shiru Amrah tayi bata amsa kiran da Ammie tayi mata ba haka Hawayen fuskar ta ke zuba don ta fahimci a yanxu Nurayn kokarin ta kura ma rayuwar ta zaiyi da Ammie . Sssssiiii Taji Muryar nurayn wannan yasata kallon sa . Gani tayi yakai hannun sa yana fara yin ƙasa da bra ɗin jikin ta , wannan yasa ta tuno da maganann sa na fyade fa zai yi mata abun da ake mutuwa ta hanyar shi . Cikin sauri ta furta “ Ammie Ina kwana ya Baba na ? ” . Wani irin Ajiyar zuciya Ammie ta sauke Idanun ta na fidda Wasu irin ƙwallah . Amrah duka muna lapiya fatan Kema haka ? Kina kulawa da Nurayn sosai ko?. 


Dan waigawa Amrah tayi tana kallon Side din da nurayn yake , wanda a yanzu yama cire bra ɗin daga ƙirjin ta . Rintse ido tayi tana ƙoƙarin fashewa da kuka , amma sai ta daure kawai ji tayi bata son Ammie ta fahimci wani Abu . Ammie duka muna lapiya. Ta bata amsa tana kai hannun ɗaya tare da Riƙe na Nurayn wanda yake Aikin matsa mata Breast yana yi idanun sa na kan fuskar ta . Kallon sa tayi tana saurin ƙasa da idanun ta don tana jin nauyin haɗa idon ta da nashi akasin shi da ya kafe ta da kallo .  Muryar Ammie ne ya katse su tana cewa “ Ku kula sosai Kinji Amrah ,Kina son magana Da Baba ne? . Saurin Washe baki Amrah tayi wanda Bama Tasan tayi ba Fara'ar ta na bayyana . Eh Ammie don Allah Baba na yana kusa ne ?  , Ki bashi Ammie Kinji ?. Yanda Ammie taji Fara'ar ta yasa ta jin sanyi a Zuciyar ta a hankali ta furta “ A'a Bama kusa sai dai zuwa anjima zan kira Nurayn sai kuyi da Shi . Ammie Ya Aaslaam? . 


Aslaam jiya da dare duka yana gidan  amma Nasan idan bai zo da dare ba to zuwa safe . Saurin kallon Nurayn Amrah tayi ganin yanda ya ɗago ta cak yana zaunar da ita tsakiyar cinyoyin sa.  Abu  nasa tsoro ma ya fara bata kaman bunsuru bai gajiya da taɓa jikin ta kuma ko ina na jikin ta abin so ne a wurin sa . hannayen sa biyu yasa yana shafa ko ina na jikin ta . Tare da kai fuskar sa yana shaƙar saman wuyan ta . Hannun ta tasa da ƙarfi tana ture kan sa tare da masa Alama da Ammie tana kan layi . Gani tayi yakai bakin sa yana kama Pink lips ɗin ta yana fara tsotsa cike da Salon sa....Amrah ...! Hello...!! Muryar Ammie ya katse su ,amma still bai dakata daga mouth kissing din da yake mata ba . Hannun ta takai tana kama Sajen fuskar sa tare da jan sa da ƙarfi har tana rintse ido . Wannan yasa shi saurin janyewa yana cire bakin sa daga nata . Ammi...ammie network ne ya ɗauke....😹 Dariya Nurayn yasa wanda hakan yasa Amrah kallon sa cike da jin ba dadi ,wannan wani irin jaraba ne .? Murmushi Ammie tayi irin nasu na manya kana tace " Shikenan ku kula sosai . Tom Ammie sai Anjima . Amrah tayi maganan tana Datse kiran tare da cilla masa wayar jikin sa tana sauke ƙafafun ta ƙasa tare da fara bubbuga su tana fara kuka Wayyo Nurry Yanzu abun naka yakai ma haka dama ? Kalli fa ka ga Ammie fa kaman ta gane ka hanani sukuni....Dariya ya gintse a hankali cike da rarrashi yace “ kin san nayi missing din ki ne sosai ” . 


Ɗago idanun ta tayi tana zuba su a Fuskar sa tare da motsa labɓan ta da sunan tayi magana ,amma kawai sai taga ya ƙwanto ta bisa ƙirjin sa yana saka hannayen sa tare da matse ta . A'a noory....ta furta tana shagwaɓe masa fuskar ta . Muryar Nurayn ne ya katse ta yana cewa “ Muyi cikin jin daɗi Kinji Amrah ta..........!

Anty Aisha Mmn Teddy Marubuciya: Yanda yake mata magana Muryar sa ya fara sauya mata . Cikin tsoro ta kuma cewa “ Noory fa nayi magana da ita , kuma ai kace idan banyi bane . A'a ni fa hauka nake nayi Miki abin da zan cutar dake Amrah ,har abada abin da kike so zan Miki ba zan taɓa son naga na ƙuntata Miki ba . Ki yafe mun Abun da nayi Miki . Ni ba zan haƙura ba . ! Ta furta tana kauda kan ta gyefe tare da cuno masa ɗan mitsulun bakin ta don sosai tasha kuka kuma tayi fushi dashi . To mene zan Miki yafe mun .? Eh Amrah faɗa mun zan Miki . Yayi maganan yana zuba mata idanun sa , wanda suka sauya dama abu ka ga mai sexy eyes Yanda yake lumshe idanun nan nasa kaman zai zubda mata da hawaye yasa Amrah jin wani iri a zuciyar ta . Tsayawa tayi tana kallon sa tare da kasa basa amsa . Hannun sa yasa yana riƙe nata kamin yace “ Kinji Amrah ki faɗa mun Wallahi ko Breakfast ba zan iya yi ba , indai ban samu Biyar buƙata na ba. Faɗa mun da sauri ....Hummmm Ɗan sauke Ajiyar zuciya tayi kana cikin zazzaƙar Muryar ta tace “ To idan abun da zaka mun zai ɗauke ka tsawon yini kuma ɗaya fa ? Sannan in yafe ma . Cikin Ƙasa da murya na karyar da Zuciyar mai sauraro yace “ Zanyi Miki wannan Abin , zanyi My love indai Zaki yafe mun ,zan iya riƙe Feelings ɗina nake tunani...Faɗa mun zan Miki . 


Kallon Sa tayi tausayi ma ya bata ganin yanda tsikar jikin sa ke tashi wannan gargasar duka sun mimiƙe tabbas kawai dauriyar magana ma yake mata , wanda inda Wani namijin ne haiƙe mata zaiyi sai dai daga baya suyi maganan kuma . Noory na ko a haka nasan kana so na , na yafe maka .! Ta furta tana kwantawa jikin sa tare da sakin masa murmushi Dimples ɗin ta na loɓawa . Wani irin sanyi ne yaji ya ratsa Zuciyar sa mara Misaltuwa a hankali ya sauke Ajiyar zuciya yana hura mata iska a fuskar ta . Kumshe Lulun idanun ta tayi tana sakin masa yar Dariya. Hannun shi yasa yana haɗawa da nata tare furta " Ina son ki Amrah na . Murmushi tayi tana juyowa tare da kallon idanun sa Fuskar ta takai tana karawa da nashi tana zare masa idanun ta kawai sai ta sheƙe da dariya , you're so funny yayi maganan shima yana Dariyan . Ina son ki NOORY sosai fa?. Tayi maganan tana masa kallon ya ma san da hakan kuwa ?. A ɗan Miskilance y gyaɗa mata kai alamun ya sani sai kuma taga yayi kissing din bayan hannun ta yana miƙewa tare da kamata yana rungume da ita . Amrah kinyi breakfast kuwa?. Idan zaka iya yin breakfast a yanzu muje to . Ta basa amsa tana kallon sa . Har ga ALLAH ba zai iya cin komai ba , indai yana fama da Wannan Jarababbiyar sha'awa nata  , a'a Ke dai muje kiyi breakfast Amma Ni sai dan Anjima . 


A'a Noory muje anjiman Mayi breakfast din tare . 


Ganin haka yasa Nurayn kallon fuskar ta yan kai hannun sa tare da Tallabo Kuncin ta . No Amrah sex baya dadi idan mace tana jin yunwa , kici abinci Kinji zan iya haƙuri for some minutes. Kallon sa tayi kawai sai ta kara saka masa dariya tana janye kucinta . Noory wa ya faɗa maka ina wasa da Cin Abinci yanzu .to har cikin dare abinci nake ci ,nifa abin ma mamaki yake bani , da ban cin abinci sosai amma yanzu huum. Da Asuba ina jin fitar ka masallaci na fito da sauri na Shiga kitchen na haɗa breakfast na fito na dawo.....kaga Wancen fridge din to Lemu ne can kuma snacks duka nawa ne . Ina fara jin yunwa Numfashi na har Ɗaukewa yake yi . Duka maganganun da take zuba masa babu abin da yake yi sai bin ta da kallo yana murmushi . Dan Girgiza kan sa yayi ba tare da ta lura ba don shifa yana ganin Wauta da yarinta . Wannan yasa shi Kai hannun sa yana ɗaukar ta cak tare da nufar Tsakiyar ƙayataccen Gadon nata . Gani tayi y kwantar da ita yana kai hannun sa tare da shafa Gyefen Kuncin ta . Daga mata Gira yayi yana murmushi ita dai sai tayi ƙasa da nata idanun . Nufar Windows din bedroom din yayi yana fara Rufe cottns ɗin Wurin nan take sai yaji Dumb don Bar Fitilun ya rage hasken su baki ɗaya .....! 


Idanu Amrah ta fara watso su waje  gani tayi ya tsaya akan ta ba tare da jin komai ba yana sauke kayan jikin sa wannan yasa ya jin faduwar gaba , duk da dai Tasan al'amarin da Daɗi amma kuma tana shan ɗan wahala a hannun sa gaskiya . Noory amma dai don Allah ba zanji zafi ba ko ..........!


Post a Comment

0 Comments